← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 89

Sashe 83

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"to inna tace h'ade da sanyo hijab ita da Zainab suka fito tare"

"Zainab na hango zhrdee ta daure masa fuska' itako inna da fara'arta ta kariso gun' zhrdee ya duka har kasa suka gaisa snn ya zauna"

"Abba dake zaune yace surinkikine ya kawo karar yar'ki"

"karar ya"ta k'uma subhanallh"

"zhrdee yaya akayi ne?"

"wlh inna Zainab ce nagani da wani a tsaye suna hira"

"hira k'uma zhrdee?"

"eh wlh inna"

"ke Zainab yaushe kika zama h'aka? da aurenki zaki rinka fita kina sauraran wasu mazan Zainab' to ni wlh babu ruwana bazaki jawomi mgn ba"

"ni wlh inna sharrine kawai irin tasa amma ni bantaba tsayuwa da kowa ba"

"karya kikeyi k'uma' ina Wanda naganki dashi rannan"

"duk abinda sukeyi abbanta ido kawai ya zuba masu kafin yafara masa"

"tsaki Zainab tai h'ade da cewa *Isma'il yaron inna hasiya dine saurayina*?

" Ohooo kinfi kowa sani"

"a'a kae dakata' wanda kake mgn akai yaron kanwata ne fa"

"eh shine' ranar da naje gaidata da batada lfy har na fito daga g'idan shine iskan ruwa ya taso gashi nariga nayi nisa da g'idan ba halin komawa' ita cikin tafiya kenan saiga *isma'il* yana dawowa aiki shinefa ya tsaya da daukoni ya kawoni g'ida' shinefa kikaji yake mgn akai"

"karya takeyi inna"

"wlh ba karya bane k'uma a kirasa ma a tambyesa"

"kinada numrsa?"

"eh!! to' gashi dai kaduba da kanka' sbd gani nake kamar nagoge wanda nake dashi"

"Abba yana amsa ya duba cikin sa'a yagani' yace gashi nagani' daukar numr yai yasa a tasa wayar ya kirasa' yana pinking call d'in Abba yasa a hadfree kowa yaji' duk mgnr da Abba keyi da *isma'il* zhrdee naji har akai sallama dashi"

"bayan Abba ya kashe wayar ne yacewa zhrdee kajiko' kenan dama zartinta kakeyi?"

"a'a wlh Abba ba zarginta nakeyi ba' ni dama abinda yafi bakantami rai harda dariya take masa"

"Abba najin h'aka yasan kishi ne kawai kecin zhrdee' snn yace amma inaso wann yazama farko k'uma yazama karke wlh koda dawasane kada nasake jin irin h'aka ya kasance' sbd bazan yarda ka shafawa yan'ta b'akin fentiba"

"to Abba za'a kiyaye"

"ke tashi muje mubasu gun"

"suna tafiya shima zhrdee mikewa yai' gani yamike itama ta mike har ta juya zata shige daga ciki' hannu yasa ya fisgota da karfi suka fita daga parlour Zainab tayi kokarin kwacewa amma ta kasa har cikin mota ya kaita shima ya shiga cikin inda take ya zauna h'ade da rufesu daga ciki"

"Zainab na kokarin turesa ta fita daga motar' dariya kawai zhrdee yai h'ade da cewa fita mana"

"koda tasa hannu zata b'ude taji motar rufe gam da key' wani irin dariyar keta zhrdee yai snn yace h'aba Zainab meyesa kikemi hakane sbd Allah' ke nalura kodan kewata bakyaji ko Zainab?' dan Allah kiyi hkr kizo mukoma g'ida"..

" cikin tsiwa Zainab tace wani g'idan? "

"g'ida mana Zainab?"

"Allah ya kiyaye' nida gidanka har abada na barsa kenan' haka kawai naje na zauna da wanda besan mutunciba duk kokarin da nake masa d'an gani na kyautata masa amma begani' dani da baiwa babu maraba,

" gashi duk iya kokarin da nakeyi d'an gani na kyautata maka baka gani k'uma baka ragami' ita kuwa Aisha dayake ta fini mutunci a gunka duk da rashin biyayyarta da rashin sani darajan su basu Hjy da Abba' amma baka gani laifinta sbd YAR" lu'u'lu'uce"!!!!

"lalllilahaillahu h'aba Zainab waya f'adi maki h'aka?"

"h'aka ne mana"

"wlh ba h'aka bane Zainab"

"hakane mana' shiyasa ni yanzu nan zanje na auri wanda nakeso k'uma yake sona' wanda ba cusani ai a gunsa ba balle naje g'idansa matansa suzo sunami gori cewa aurena da mijinsu cushene"...

" da sauri yasa hannu ya toshe mata baki h'ade da cewa h'aba Zainab waye yake f'adi maki h'aka sbd Allah? "

"aikafi kowa sani tunda a gabanka ake komai' k'uma nayi imani inda baka f'adi masu hakaba babu wacce ta'isa ta f'ada h'aka a gabanka"

"wlh Zainab ba h'aka bane kawai dai".....

"a'a basai ka rantse ba' karike rantsuwarka kawai kaje Allah ya h'ada kowa da abokin azikinsa"

"h'aba Zainab kinsan abinda kike f'adi kuwa?' kinsan yadda nakeji sbd rashinki a tare dani kuwa?' kinsan yadda soyayyarki take wahalar dani babu dare babu safe harfa kasa bcc nakeyi sbd zafin rashinki kusa dani Zainab amma shine zaki iya kallon tsabar idana kina fadimi h'aka' kodan bakisan yadda nakeji bane Zainab"

"koma me kakeji Allah ya yaye maka"

" daka mata tsawa yai hade da cewa to wlh baki isaba Zainab da raina da lfy ta' bafa sakinki nayi ba balle kice"

"Zainab najin h'aka tasa kuka tana f'adi nidai wlh babu inda zani h'aka kawai na koma kuzo kuna walakantani kaida Aisha"...

" h'aba Zainab aishan me wlh na rantse maki da Allah bata iya ta walakantami keba Zainab' idan ma baki saniba yau zansanar dake wlh sbd ke nakori Aisha g'idan su' kinga ko su Abba da Hjy banbari susan dalili koranta ba"..

"nidai kadaina cewa sbd nine ka kori Aisha"...

" wlh sbd kece' tun daga ranar bankara zuwa g'idan su ba' idan banda Abba yaimi mgn shine naja' wlh Zainab alkawari na daulawa kaina idan baki komaba itama Aisha bazata koma g'idan ba"

"kai kasani da dadin bakinka"

"wlh Zainab ba dadin baki bane idan kina gani kamar karyane bari na ciro maki wayarta daga aljihu kiga text da kiran da takemi"

"hannu yasa a aljihunsa zai ciro wayar' Zainab tace a'a ni babu ruwana wann tsakaniku ne"

"to kiyi hkr Dan Allah Zainab wlh nayi maki alkawari insha Allahu bazan kara aikata kwatankwaci abinda da nake aikata maki a baya ba' kinji Zainab?"

"naji".

" yawwa Zainab dinta' amma fa banji kince kin yafemi ba?"

"Allah ya yafe mana"

"a'a Zainab h'akan yana nuni da ba'a yafe maka ba kenan'/idan har da gske kin yafemi cewa zakiyi ni Zainab na yafewa mijina zhrdee duniya da lahira"

"ita kanta dariya mgnr yabata"

"h'akan yasashi jawota ya rungumeta shima yana dariya'

" gani yadda ta kwanta a jikinsa yasashi cewa yawwa ko kenan yanzu abinda za'ayi jeki ki dauko yara mutafi g'ida"...

"da sauri Zainab ta cire jikinta daga nasa tana fadin wani g'idan k'uma?"

"h'aba Zainab meyasa kikeson meda hannu agogo baya' bayan mugama mgn k'uma' na lura dake Zainab yadda nake sha'awarki da d'akin gani mu kasance tare ke bakyayi' idan ba haka ba yanzu fa kusan wata biyu bamu tare dake kina g'idan ku'idan banda abinda ke ko gajiya da zaman gidan bakiyi' naga wasu mata idan aka sake su har kuka sukeyi sbd basuson zama g'ida amma banda ke Zainab"

"su ai kace' su k'uma daban nima daban"

"to yanzu dai tunda bazaki bini yau ba zanzo na daukeki mutafi?"

"nima bansani ba"

"shikenan tunda hakane bari yanzu na shiga na tambayi inna da Abba"

"a'a kabari kawai zan tambayesu da kaina"

"yawwa ko kefa har naji dadi my Zainab' amma d'an Allah idan so samune inama gobe kidawo"

"a'a wlh saidai nanda sati biyu"

"na shiga uku sati biyu fa kikace' Ashe kinaso natare anan gidan kenan"

"himm kawai Zainab tace' snn zhrdee yace ina wayarki?"

"yana cikin g'ida"

"gobe zan aiko da sako idan beyi makiba sai kiyi mgn"

"Allah ya kaimu tace' nan sukaci gaba da hiransu zhrdee bebar g'idan su Zainab ba sai around 12AM snn sukai sallama h'ade da daukar kudi yabata ko zata bukaci wani abu"

"washe gari zhrdee yana fita kasuwa waya yasiye d'an karere h'ade da zannuwa masu kyada tsada yabawa yaron shagonsa ya kaimata har g'ida"

"Zainab ta nunawa innarta kayan' Inna tace Allah ya amfana"

"tun daga lkcn kira da chat akai akai wani lkc har gajiya takeyi da zhrdee"

"tun daga lkcn zhrdee besake zuwa gun Aisha ba' itama da rashin hkri koda ta kirasa baya dagawa k'uma besa tayi fushi' ta daina kiran ba' kullum cikin kiransa take tai kuwa baya kirguwa duk zhrdee yana tarasu batare daya krantasu ba"

"duk da ba fita takeyi ba amma saida Aisha tasamu labarin Zainab zata koma gidan zhrdee' shiryawa tai ta musanman tacewa ummata zata g'idan ubaida' Aisha na fita bata tsaya ko'ina ba sai kasuwa shagon zhrdee"

"duk da mmkin ganita da yai amma sai ya matse sbd kada yaran shagon sa susan halin da suke ciki' da fara'arsa yace har kin kariso?' kawo *shahida* sbd itace ke rike a hannu' yana daukarta suka shige cikin shagon' inda yake zaune yace ta zauna"

"tunda suna zauna babu wanda ya tankawa d'an uwarsa' saima daure fuskan da zhrdee yai mata' jin motsi za'a shigone yasashi mikewa da fara'arsa yace tashi muje g'ida' yaran shagon a ta waje yatsaya yai sallama' tare suka fita daga cikin dakin karami dakin ganisa yasa zhrdee cewa bari naje na dawo"

"a motarsa ya dauketa koda suka shiga be sake mata fuskaba har suka isa kofar gidan su' bayan yai parking har ta b'ude zata fita yace dakata"

"tana tsayuwa yace da iziniwa kika fita' k'uma waye yace kibini kasuwa' yaushe muka fara haka dake?"

"Aisha ja gani h'aka tasa kuka' ba kuka na tambayeki ba' amsa nakeson ji daga gareki"

"cikin kuka take cewa d'an Allah kayi hkr sbd binka kasuwa danayi' amma k'uma abinda yasa na bika sbd koma na kiraka baka dagawa k'uma idan nayi mata text bana gani reply"

"shine akace ki biyoni kasuwa?"

"a'a ji nayi ance Zainab zata koma shine nazo na tambyeka har danine zankoma?"

"idan inada bukatar ki koma da ban sanar dake ba?"

"ko akace maki ita Zainab d'in gaban kan tayi batare da izinina ba?"

"h'aba zhrdee meye haka sbd Allah? laifin me nayi maka h'aka?"

"wlh Aisha idan ta nine babu abinda kikai mi' saidai Zainab"

"ita tace nayi mata wani abu?"
Chapter 83 · 0% Book details