Sashe 66
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"gani Hjy talk shigo yasa Zainab mikewa da sauri taje ta rungume Hjy' itama Hjy rungumarta tai snn ta duka har kasa suka gaisa' bayan ta gama gaisawa da Hjy ne Aisha na tsaye tana kallonsu Zainab ta rungumeta itama sukai wa juna murnar sake haduwa snn suka gaisa"
"Zainab yana shigowa da ruwa h'ade da juice mika mata cup yai h'ade da goran swan' Hjy na gani h'aka fita tai' itama Aisha ta fita zuwa nata d'akin' kadan kawai Zainab tashi ruwa zhrdee ya sake zuba mata juice yace tasha' tana sha zhrdee yana kallonta yace Zainab kinyi kyau amma kin rame"
"murmushi tai h'ade da cewa ba dole ba' dukawa tai har yasa tace ina kwana"
"murmushi zhrdee yai alamar jin dadi kansa ya kara girma' snn yace lfy klau' ya gajiyar hanya"
"Zainab tace alhamdllh' hannu Zainab yasa ya dagota ya rungumeta a kirjinsa' itama rungumarsa tai' sukai minti goma a h'aka babu Wanda yai ko motsi suna rungume da juna' sallamar kanni Zainab ya katsesu da sauri suka saki juna"
"suna shigowa bayan su gaisa da zhrdee ne yafita ya basu gu'yana fita Zainab ta dauki *Akbar* ta rungume *Islaha* na gani haka ta kakame mmnta' dariya Zainab tai h'ade da daukarta itama"
"nan suka Zainab sunata hiransu har yamma' koda zhrdee ya fita gani rana yayi kiran Zainab tai yana tambyar ta mezataci ya siyo mata?"
"a'a ka barshi kawai innata ta yomi abinci da aikomi dashi"
"to shikenan sukai sallama"
"da yamma luck kannita zasu koma g'ida sukace inna tace kada abar yara"
"Zainab bata musaba suka koma g'ida tare"
"zhrdee yana dawowa daga kasuwa shida Abba dasu yya Shamsudee' biyowa parlour su zhrdee sukai dukkansu harda Abba' zhrdee ne ya shiga ya kira Zainab tafito suka gaisa snn suka koma ciki itama da zhrdee"
"namar kaji yasiyo gasassu h'ade da yoghurt dauko ledar yai saida ya koma kitchen ya dauko tre yadawo snn ya juye namar a tre yace tazo suci' duk da a koshe take amma sbd kada yaga kamar bata yaba da abinda yai mata ba yasata saukowa ta zauna a kasa suna kallon juna' da kansa yake bata a baki h'ade da yoghurt har saida tace ta koshi snn ya daina bata yaci gaba da cin nasa"
"bayan ya ko shine Zainab tace ya kamo mata jakar da tadawo dashi kama mata yai suka kwance, saida taje ta rufe komar da key snn ta dawo ta b'ude kayan' set din kayan maza ta fito masa dasu tace ya zabi wanda yai masa a ciki"
"haka zhrdee yai ta zaba saida ya zabi kala shida snn yace ya gode' idan Akwai wanda kakeso ka kara"
"a'a Zainab wann ma ya'isa ngd"
"to shikenan"
"hannu tasa ta b'ude handbag dita ta dauko agogon zinare ta bashi h'ade da wasu takalma"
"zhrdee yai murna sosae h'ade da godiya"
"snn Zainab ta cire jallabiya guda biyu tace yabawa su yya Shamsudee, na mata ma guda biyu Amatullah da amatulrahaman' saina Hjy itama kala biyu da hijab' shima Abba kala biyu aka bashi h'ade da dadduma"
"zhrdee yai murna sosae' Zainab ta sake cire kala biyu na jallabiya tabashi tace yabawa Aisha ita da mmrta"
"bayan ta gama ne yasake taimaka mata ta meda sauran bayan snn yace suje suyi wanka' wnn karo kam zaune Zainab take zhrdee keyi mata wanka saida ya gama wanketa tsaf snn yai nasa wankan"
"har Zainab ta yunkura zata dauko towel ta daura zhrdee ya hanata' saida ya gama nasa snn ya dauko towel ya daura mata shima ya daura nasa yana rungume da'ita suka dawo bedroom"
_~*WAIWAE*~_
*ina masu cewa Zainab batada zuciya?' ba haka abin yake ba' a zamantakewar aure akwai tausayi, yafiya jin kai, da k'uma rauni. duk yadda namiji yakai ga cutar matarsa' mace nada raunin da bazata iya ramawa ba, idan ko tace zata mara tabbas wataran zata rame, dan haka kudaina gani laifin Zainab' tsakani mata da miji sai Allah*
"yau ko sallar asuba zhrdee bejeba babu yadda Zainab batai da shiba amma yaki fita masallaci' a daki sukai sallar' bayan su idar ne zhrdee ya dauki ledar kayan da Zainab ta kawo masu saida ya fara shiga d'akin Hjy bayan su gaisa snn ya mika mata kayanta yace Zainab ce ta bata' snn ya baya nasu yya dasu Amatullah h'ade dana Abba"
"Hjy tai murna sosae h'ade da sa mata Albarka'"
"mikewa zhrdee yai zuwa d'akin Aisha' tana kwance ya shiga da sallama' kamar bazata amsa ba' can k'uma ta amsa' zhrdee yace gimbiyata kenan kin tashi lfy"
"wata uwar harara ta watsa masa snn tace lfy klau"
"bebi ta kanta ba mika mata kayan da Zainab ta bata yai snn ya fita sbd bayaso wani mgn' Dan a yadda ya ganta yasan akwai mgn a bakinta"
"d'akin Zainab ya koma har ta mike zata fita"
"da sauri yace ina zuwa?"
"abin breakfast zan h'ada maka"
"a'a barshi kawai zo mu kwanta"
"Zainab bata musaba haka tabi umarnisa"
"duk da gajiyar da tadawo dashi amma bata hana zhrdee hakkinsa ba' saida ya gamsu dan kansa snn"..
"bayan kwana biyu gani ba'a dawo da yara ba' zhrdee yace Zainab taje ta kwaso masa yaransa' bata musa masa ba' yace ta shirya lkcn da zai fita kasuwa zai sauketa a g'idan su' k'uma ta jirasa har sai yadawo daga kasuwa sai yabiyo ya dauketa su dawo g'ida"
"Zainab tace to' h'aka ta shirya suka fita' saida Zainab ta shiga ta sallami Aisha snn suka fita"
"babu yabo babu fallasa a fuskan Aisha' itako Zainab batasan tanayi ba"
"tun daga lkcn da Aisha taga zhrdee ya canza mata' sbd yanzu koda ya shigo dubata idan yadawo daga kasuwa baya zama suyi hira kamar yadda da yakeyi mata' h'aka ma da safe yana shiga suka gaisa zai fita ya koma d'akin mai girki"
"idan Zainab ce da girki' idan k'uma Aisha itama h'aka yake mata'
" gani h'aka yasa Aisha ta dauracewa zhrdee' duk yadda yakai ga sha'awarta haka yake hkr' duk ranar da yaga bazai iya hakuri ba koda karfine sai yayi' duk k'uma ranar da yai mata na karfi kusa kwana take tana masa kuka' idan zhrdee ya tambyeta sai tace cikinta ke mata ciwo' shikuma hankalisa ya tashi ya kasa zaune ya kasa tsaye' bayan har cikin zcyrta ba h'aka bane' kawai dai a rayuwar Aisha tana kishin taga zhrdee yana wani mu'amala da wata bcc ba ita ba' h'akan yasa ta yanke wa kanta shawarar hkr dashi bazata kara bari wani abu ya shiga tsakanisu ba' shiyasa duk ran girkinta sai ta nade tace batada lfy"
"shiko zhrdee haka kwai a rayuwarsa bayaso yaga Aisha cikin damuwa balle har ya takura mata da kansa' k'uma gashi idan har yana ganita tare dashi koda yace zai hakuri ya kyaleta baya iyawa' shima kansa ya rasa dalilin h'aka' shiyasa idan ya roketa ya gaji ko da kartine saiya biya bukatarsa idan yaso da safe sai ya bata hakuri"
"bangaren Zainab kuwa tunda taga h'aka da duk ranar girkinta zhrdee baya daga mata kafa yasata tambyesa unguwa g'idan su"
"a'a me zakiyi?"
"Akwai wasu kaya nane dana mance dasu ranar da naje dauko su Abba"
"a'a babu ida zaki' ga waya ki kira inna kice tabawa mamy ta kawo maki"
"mika mata wayarsa yai"
"a'a ka barshi kawai idan baka amince naje ba' sbd Inna batasan inda na ije kayan ba' nima kaina koda naje saina duba"
"to naji' amma koda kinje bazaki Dade ba"
"eh naji' NA biyo motar haya kenan na dawo?"
"wani irin mugun kallo yai mata h'ade da cewa yaushe muka fara h'aka dake"
"cikin wasa Zainab tace Allah ya huci zcyr maigida' nima gwadaka nayi danji abinda zakace"
"to ai kinji idan banda rainin wayo h'aka kawai kije kina h'ada jikinki dana wasu kartan banza"
"mikewa yai ya shige wanka' da zai fita kasuwa suka fita tare snn yanufi kasuwa"
"saida Zainab tashiga suka gaisa dasu inna snn batarwa inna *lslaha* da sauri taje hospital dake kusa da g'idan su tai alluran planning snn yadawo g'ida' bayan ta dawone taiwa innarta mgnr ta h'ada mata magani"
"da tace itace keda girki' tun a gun inna tabasu wasu tasha snn tasake h'ada mata wasu wanda zataje dashi g'ida masu kyaun gske"
"yamma nayi zhrdee yazo daukarta' har ciki ya shiga suka gaisa da inna' inna tace saidai ya tsaya yaci abinci' Zainab ta kawo masa abinci yaci snn sukai sallama yana dauke da *Islaha* suka fita zuwa mota"
"suna isa g'ida Zainab tai dakinta shiko zhrdee saida yashiga gun Aisha ya dubata snn yai mata saida safe yana rike da *Islaha* a kafada"
banza dashi Aisha tai' shima dariya kawai yai ta fice"
"ko kafin yaje har Zainab ta shiga wanka' zama yai yaci gaba da wasa da yarinyarsa har tafito' tana fitowa shikuma ya shiga nashi wankan' kafin yafito Zainab ta lallabi *Islaha* tai bcc snn itama tai kwalliya cikin kayan bcc"
"zhrdee yana fitowa daure da towel turare kawai ya fesa snn yasa kayan bcc"
"tun daga lkcn zhrdee ya daina matsawa Aisha' ranar girkinta idan ya lallaba yaga batada niya saiya kyaleta sbd duk a tunaninsa maybe cikine' tunda yasan dah ba h'aka take masa ba' k'uma gashi yanzu cikinta ya tsufa harma ta shige watan da hospital suka bata' shiyasa yanzu duk ranar girkinta saidai abinda baza'a rasaba' na tsakani mata da miji"
"itako Zainab kwankwaran musu bayaso ya shiga tsakanisu da'ita' saidai halin yau da gobe da tafi wasan yaro' su *Akbar da Islaha* duk wani abin sha'awa na wasan yara idan zhrdee ya gani saiya siyo masu' sbd *Islaha* bata tafiya yasa zhrdee siye mata keken koyan tafiya' Zainab na gani h'aka a kullum cikin kara gyara kanta take shiyasa zhrdee har bayaso ta fita a girki' sbd yasan koda yazo idan ba a dakinta yake ba bata yarda' wani lkc ma har yai fushi da'ita dan kansa k'uma yake saukowa"