Sashe 40
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amatullah na gama abinci ta h'ada masu gu daya takai masu dinning' zhrdee ya rasa yadda zainyi sbd bazata iya fitowa ba dole yasashi tafiya d'akin ya kamota zuwa dinning ya zaunar da'ita' Amatullah ne ta zuba masu snn ta zuba nata sukaci".
"kadan kawai zainab tace takoshi' bayan su gama ne ya dauketa ya medata d'akin ta kwanta".
"da dare kuwa zhrdee ya rasa yadda zaiyi sbd yau Akwai Amatullah a g'idan babu damar raba daki' a dole d'akin zainab yaje kwanciya amma kowa ya juyawa d'an uwarsa baya'babu wanda yake tanka wa d'an uwarsa".
"zainab da mugun bcc cikin dare ta dauki hannu ta dorawa zahradee a jiki' da sauri ya care can anjima ta sake kwashe kafa ta dora masa akan cinyoyinsa".
"a lkcn bcc yariga ya k'uma shi' koda zaifalka gani kafar zainab yai a dore akan cinyarsa' da sauri yasake cirewa h'ade da tsaki".
" itama tsaki tai suka sake juyawa junansu baya" bcc na sake daukar su taci gaba daga inda ta tsaya' gani h'aka dauka yai yabar gadon ya koma kan cushion".
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES. F.O.W.☘.
🌳impacting valuable knowledge and entaetaiment is our concern.🌳
story written by Mmn uswan☘
ina taya yar'uwata ummusulaimi marubuciyar TA AUREN MIJI murnan kammala Nvl dinta ubangiji Allah yabada ladan abinda kika koyar a ciki' kuskuren da kika samu Allah ya yafe mana bakin daya' Allah ya kara hazaka da zakin hannu😅
🌳🌳🌳🌳🌳🌳
a gskya fans bazan boye maku ba wlh har ga Allah banajin dadin rashin gani comment din ku' comment din ku shike kara mana kargin gwiwa' k'uma banason gani wani tnx comment kawai nake bukatar sbd kowani marubuci yana bukatar comment shike kara mana karfin gwiwa.
ngd saina jiku👂👂
😄🤝
🌳🌳🌳🌳🌳🌳
where are you aminci 1-2 and Mmn uswan grp ranka cakal this page is for you, gskya kuna kokari wajan comment dan kune zankarisa shi inda badan kuba dana barsa h'aka ngd sosai Allah yabar kauna da zumuci🤝😅
and you home of Hausa novel long life a gskya baki ko labba basu da kalmomin godiya a gareku sai dai kawai nace ngd da k'aunarku gareni Allah yabar zumuci amin.
3⃣5⃣
"gani zhrdee ya sauka ya bar mata gado b'ude kafa tai ta barbaje' yana kallonta yai tsami yaci gaba da bccnsa".
"da asuba babu yadda zhrdee beyi da zainab ba akan tai tafiya amma taki' da taga yanace saitai tafiya tasa kuka' gani kukan da taikeyi yakara jin haushinta'dole yasashi daukarta zuwa toilet tai alwala tana gamawa yasake daukarta zuwa bedroom ya shinfida sallaya h'ade da hurga mata hijab snn yaje yai nasa alwala yazo suka jera sukai sallah".
"da safe duk da tasamu sauki amma taki nuna masa saima wani kara narkewa da tai' Amatullah nece da h'ada masu abin breakfast takai dinning' gani zainab bata fitoba yasa Amatullah cewa yya kodai za'a bita dashi ne d'akin?"
"shiru yai be tanka ba' saida Amatullah takara mgn snn yace eh to".
"dibawa tai cikin plate snn ta h'ada tea ta dauka har ta kami hanya zhrdee yace kaho nakai mata".
" to yya'tunda h'aka ne bari kawai na h'ada maku a tre kuje kukarya tare".
"cikin zafin mana ta h'ada kayan gu daya ta mika masa ya amsa ya shige ciki' zainab na kwance zhrdee yashigo tana gani shigowarsa da sauri ta rufe ido kamar mai bcc".
"ijewa yai a gefe snn ya dauki nasa yakoma kan cushion yaci gaba dasha' zainab na kallon sa ta juya masa baya' shima yana gani h'aka yace idan kinga dama kitashi ki karya".
" har yagare zainab bata tashiba' banason iskanci da rainin hankali malama idan zaki tashi ki tashi nasan ba bcc kikeyi ba".
"snn zainab ta mike or ready yariga ya h'ada mata nata tea d'in dauka kawai tai tasha' tana gama sha tace zoka dauka na gama' saida zhrdee ya galla mata uban harara snn yace da uban wa kikeyi".
" batare da ta tankashi ba komawa tai cikin bargon ta kwanta h'ade dajan bargon ta rufe".
"mikewa yai ya dauki tre d'in yafita dashi yana fita zainab ta kwashe masa da dariya' jin tafiyarsa yana dawowa yasata komawa cikin bargon ta rufe' shima yana shiga bebi ta kanta ba toilet ya shige yai wanka ya shirya yafice zuwa g'idan su Hjy".
" kayan da yacire hurhugawa yai kota ko'ina a d'akin harda towel d'in daya goge jiki dashi yafita yai tafi yarasa ".
"yana fita zainab ta fito parlour gun Amatullah suka zauna suka hiransu duk da tana matsayin matar yayanta amma be hana ta bata girmanta ba tunda tasan ba sa'ata bace' h'aka sukaci gaba da hiransu kowa nabawa kowa nasa girman".
"zhrdee yana shiga d'akin Abba yafara shiga suka gaisa snn yai d'akin Hjy itama suka gaisa h'ade da tambyar mai jiki".
" tasamu sauki ".
" Allah ya kara sauki".
"amin' snn ya mike zuwa d'akin Aisha har ya dora hannu a kofar zai tura kenan saiga Abba da sauri Abba yace ina zaka?"
"zanduba kwana Aisha ne".
" lfy ke buya kasan inda ba lfy da musanar dakai' ita muna tare juya ka koma gun dayar matarka ita da batada kowa".
"amm' Abba".
" amma me kajuya kawai ka koma banason musu'".
"shikenan Abba".
" har zhrdee ya juya Abba yace son".
"na'am Abba".
"na haramta maka zuwa g'idan nan har bayan sati biyu k'uma ko a kasuwa banason ganika".
"himm kawai yace snn yafita".
"shima Abba d'akin Hjy yashige' Ashe duk mgnr da zhrdee keyi da Abba Aisha na makale jikin kofa tanaji" wani irin bakin ciki yai kulu2 ya tokare Aisha a zcy zama tai bakin gado tana ajiyar zcy".
"su zainab suna cikin hira jin shigowar zhrdee yasata mikewa a guje tabar parlour zuwa daki' Amatullah dake zaune kusa da'ita har tsroro ya kamata sbd gani zainab kawai tai tasa gudu amma ita bataga abin gudu ba' tana cikin h'akan kenan zhrdee yai sallama ya shigo".
"a lkcne tagano abinda zainab kewa gudu' murmushi kawai tai h'ade da snn da zuwa' be karasa ciki ba a parlour ya zauna sukaci gaba da hiran da Amatullah".
"zainab na daki duk mgnr da sukeyi a kunita amma taki fitowa' h'aka sukaci gaba da zama har tsawo sati biyun zainab bata muna masa ta warke ba' duk da kwanciayar da sukeyi a gu daya amma babu wani abinda ya shiga tsakanisu' dan shi zhrdee d'in ma kusan kwana yakeyi suna chat da Aisha' da zainab ta gano h'aka idan taga dare yai sai taki bcc koda yai mata mgn bata kulashi ba yai mgn har ya gaji' gani bazata tanka masa ba" ije wayar yai ya kwanta".
"tunda daga lkcn zainab tasawa zahradee ido ga duk chat ko kiye-kiyen wayar da yakeyi da Aisha' babu arziki yabar shima ya bari ne badan yanajin tsoranta ba aa sai dan gudun kada su abba suji yana waya da Aisha k'uma yana g'idan zainab".
"da h'aka sukaci gaba da maza koda a kuskure zhrdee baya yadda koda hannu zainab ne ya taba' idan ma suna kwance da ya lura tanada mugun bcc pilo yake sawa a tsakiya ya jeresu a cewarsa yayi katanga kenan a tsakanisu' duk da h'aka baya hana zainab mugun bccn ta kwashi kafa ta zuba masa' wasu lokutan k'uma da gangan takeyi sbd ya sauka ya bar mata gadon".
" gashi zhrdee ya tsani kwanan cushion ko kasa' a duk ranar daya kwana a cushion a takure yake sbd baya samun bcc kirki' ranar da k'uma yaga bazai iya ba dole a cushion zai kwana".
"gani h'aka yasashi yanke sharawa sbd yagaji da abinda take masa cikin dare' shiyasa yakekai 12AM a parlour a cewarsa yai kallon yakeyi' itama Amatullah d'in da take tambyarsa shigewa takeyi ta barsa a gun".
"yau ko da abu ya isheta allura ya samo ya ije saidai kansa ya coka a katifa ta kasa ya kwanta kamar me bcc' duk a tunanin zainab bcc ne yai sbd taga yadda ya barbaje ya b'ude kafa' saida ta kare kasa kallon snn a zcyrta tana f'adin dan so banza a tunaninka kaga gadon banza bari ka kashe ko to wlh mata kika zanyi".
"hayawa gadon tai saida tabashi mini goma zuwa ashirin a hankali ta b'ude ido ta lekesa ta gadai kamar bcc yakeyi' shima a lkcn rufe ido yai yana kiran ta zuba masa kafa".
" gani idonsa rufe yasa zainab murmushi keta a hankali ta fara birgima snn kwashi kafa dukka biyu ta zuba masa a fuska' shima zhrdee dake kwance murmushi yai snn yasa hannu ya hankali ya zaro allurana ya coka mata a saidai cinyarta da karfi ya danna".
"ihu zainab tasa tana kiran wayyo Allah na' nashiga uku' kunama wlh Akwai kunama a gadon nan'ihu da takeyi ne yasa zhrdee kuna light d'in d'akin' zani da zainab ke daure dashi babu arziki ta kwance ta f'adi kasa tana birgiman kunama".
" kallo daya zhrdee yaiwa zainab shi kansa besan lkcn daya kwashe da dariya ba' dariya sosae yakeyi harda kwalla' zainab dake kuka tsayawa tai tana kallonsa".
"saida yai dariya sosae snn ya matse h'ade da cewa muguwa kawai mutum najin bcc kihanashi sbd zalinci kihanashi' babu wani kulana a d'akin ga nine nan na soka maki allura' wlh gobema idan kika sake sainayi maki wanda yafi h'aka".
" cikin kuka zainab tace Allah ya'isa mugu aszalumi kawai ma cici wlh ban yafe makaba sai Allah ya sakemi".
"yimi shiru ke Allah kika sani muguwa kawai sbd ke inaji ina gani aka hanani zuwa gano masoyiyata abin kauna ta abin alfaharina farin cikina".
" himm zhrdee kenan aini ban yarda Aisha na sokaba' tunda har tagujeka duk da irin hanlincin da kai mata amma dayake butulune ita ta gujeka taje ta auri wani' saida yagaji da'ita ya korota tuku ta dawo gareka' koba komai a ragowa kasameta' amma shine har kake da bakin kiranta masoyiyarka".
"eh dai wai kema tuku na tambyeki".
" ina sauraranka".
"kinsan me ake kira soyayya kuwa".
" bansani saikai".
"shiyasa inda kinsan abinda ake kira soyayya wlh bazaki f'ada h'aka ba".
" oho dai a banza".
"kece kigaka oho tunda akai maki auren cushe".
"kae kae kae lallama zhrdee nice kake kira da cushe".