← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 89

Sashe 55

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" zhrdee yana shiga hospital d'in *Alhj Musa* yana shiga' dukawa yai har kasa ya gaidashi a ladabce' amsawa yai h'ade da tambayar me jiki' snn suka karisa ciki" suna shiga kallo daya yaiwa Zainab girgiza kai' sbd har a lkcn bata falka ba'

"Zainab har yamma ko motsi batayi saidai numfashi a lkcn ne hankalin kowa yatashi' zhrdee yasake komawa gun doct yimasa bayani' tare sukazo yasa dubata yace babu damuwa sbd tana numfashi koma yana tafiya normal insha Allahu zata dawo daidai"

"shiru kawai zhrdee yai h'ade da zubawa Zainab ido' da dare yai inna tace Hjy taje g'ida ita zata tsaya da Zainab' Hjy tace to babu damuwa Allah yabata lfy".

" duk sukace amin"

"zhrdee da Hjy suka koma g'ida' zhrdee yadai bi Hjy ne kawai amma hnklinsa na baya' koda Aisha ta kawo masa abinda be'iya ciba haka ta meda kitchen suka kwanta yau kam kodan hiran daya saba beyiba'asallatun farko ya tashi wanka yai kafin lkcn zuwa masallaci yai' saida yai shirinsa tsaf snn yaje sallanaci daganan bayan ya'idar yawuce hospital be tsaya jiran su Abba da Hjy ba".

"yana shiga d'akin yaga inna na sallah akan Zainab kawai yanufa yadda ya barta haka yazo ya sameta kwance sharaf kai kawai ya kada alamar tausayawa' ruwa ya diba a hannu ya shafe mata fuska dashi snn yasa tissue ya goge fuskan' daidai lkcn baby ya tashi yana kuka' da sauri zhrdee yaje ya daukesa ya rungume sa'gani be daina kukanba yasa inna yanke addu'arta ta amshesa tana jijjigashi"

"dukawa zhrdee yai suka gaisa h'ade da tambyar maijiki"

"wlh yadda kabarta h'aka take amma doct yashigo ya dubata yace babu komai"

"to kawai yace' snn yakoma ya zauna a gefenta"

"da safe Aisha sukazo da Hjy dasu Amatullah duba maijiki' Abba bezoba saida zaifita kasuwa snn yabiyo shida su yya Shamsudee' bayan su gaisa su tafine' Hjy da Aisha suka koma g'ida sbd abinda' yan'uwa dangin *Uwa da uban kuwa ba'a mgn* h'aka ma bangaren yan'uwan Zainab' gani yadda jikin nata yakene yasa yyar mahaifiyarta tace zata tsaya da'ita' kanwar abbansu zhrdee me suna ina Asabe itama tace zata tsaya' inna *Hulaira* taje g'ida h'aka"

"inna *Hulaira* tace babu inda zata' idan anga tabar wann hospital d'in tofa an sallami Zainab' gani h'aka yasa yyan mmnta tace to shikenan ita zata koma g'ida' yazama inna Asabe ne da inna *Hulaira* suke zama da Zainab"

"Zainab bata falka ba sai dare lkcn zhrdee ne ke zaune wajan kanta yana rike da hannunta yaji alamar yatson hannunta suna motsi' da sauri yakara dubanta da'kyau snn tafara motsi da kasa' cikin murna yace *Zainab!! Zainab!!* malauuu tai da ido takara rufewa' da sauri yakira nurse sbd su inna duk suna waje daga ita saishi a d'akin"

"koda nurse tazo ta ganta cewa kawai tai ta farfadone' gani idan tayi kaman ta falka tana komawa yasa zhrdee dukawa daidai kunnita yafara yimata addu'a' a hankali take b'ude ido har tabude gaba daya' snn ya dago' suna h'ada ido kwalla ne kawai ya zubo masa hannu yasa ya goge mata"

"Zainab naso tai mgn Abba takasa' gani bakinta na motsi yasa zhrdee kawo bakinsa daidai kunnita ko zaiji abinda take f'adi amma ina' meda ido tai ta rufe' bata sake budewa ba' fita yai yakira su inna ya sanar dashi Zainab ta falka amma takoma bcc"

"inna kanwar Abba tace to tunda ta falka a wanke nono abawa yaro sbd doct yace saita falka snn za'abawa yaro nono' inna *Hulaira* ta dauko ruwa suka b'ude nono suka wanke snn ta dauko baby ta manna masa kai' da sauri yasa baki yafara ja' zhrdee dake tsaye yana kallonsu shiru kawai yai"

"jin motsin ana tsotsonta yasata motsi da karfi da kakafuwanta amma ido rufe' saida ya jima yanasha snn suka canza masa wani' duk da bata farfade duka amma yau kam zhrdee yaji dadi' ba kamar sauran kwanakin ba"

"tun daga lkcn h'aka sukewa baby tun nono baya kawo ruwa har yafara kawowa sbd yau da gobe' itama Zainab kullum ana kara samu ci gaba' saidai har yanzu bata mgn' amma kunburin datai a hankali yake sauka' kwanan baby uku Abba yace zhrdee yasa masa suna' zhrdee yace sunansa yakeso wato suna Alhj' shiyasa Abba yai masa suna da *Kailani* amma suna kiransa da *Akbar* Zainab bata fara mgn ba saida takai sati snn tafara mgn".

" sai bayan wata daya sann aka sallamesu' lkcn abban Zainab yana gun' jin yafara mgnr zai dauketa yasa zhrdee satan jiki yashige gun Zainab tana zaune b'akin gado tanabawa *Akbar* nono shima hawa b'akin gadon yai ya zauna cikin sanyi murya Zainab tace lfy?"

"zhrdee yace Zainab Dan Allah inaso muyi mgn ta fahimta dake k'uma nasan insha Allahu bazaki musamiba sbd nasanki me biyayyace a gareni shiyasa nake alfahari dake"

"murmushi kawai Zainab tai"

"yawwa umman Abbana' Dan Allah Zainab naji Alhj abbanki yana cewa zai daukeki kutafi g'idan ku' ni k'uma har ga Allah banaso kuyi nisa dani dake Abbana' k'uma bayan h'aka insha Allahu Zainab bazaki kara samuna da rashan adalci a tsakaniku keda Aisha ba insha Allahu nayi maki alkawari Zainab duk wani abu danake maki bazan karaba wanda dama nayi maki a baya Dan Allah kiyafemi kinji Zainab dita".

" naji babu komai na yafe maka"

"yawwa Zainab dinta ngd' k'uma idan ma idan aikine zanrinka taimaka maki saidai idan yafi karfina kinji"

"shikenan naji....

" jin motsin tafiyane yasa zhrdee mikewa yaje bayan kofa ya labe' abbanta yana shiga' shikuma ya fita' hannu Abba ya mika ya amshi *Akbar* snn yace Zainab"

"na'am' Abba"

"dama na yanke shawarace batare dana tambyeki ba".

"na fa Abba?"

"Zainab na yanke shawaran daukarki zuwa g'ida ne sbd kisamu kyakkyawar kulawa"

"shiru Zainab tai kanta a kasa"

"Zainab bakice komai ba".

"a lkcne kwalla suka zubo mata tace Abba kayi hkr inda so samune nafiso na koma dakina"

"d'akin kifa kikace Zainab ke baki gani yadda kika lallane kika rame' k'uma ni ba cewa nayi idan kintafi kin tafi kenan ba' a'a zuwa wani lkc bayan kindawo daidai saikidawo koya kika gani?"

"h'aka ne' amma Dan Allah Abba kayi hkr' wlh Hjy ma tana kokari sosae a kaina"

"to shikenan Zainab nima in Allah ya yarda zanrinka zuwa ina dubaki"

"to Abba ngd"

"nima ngd sosae Zainab da Allah yabani yarinya irinki me tunani"

"fuska cike da kwalla Zainab tai murmushi jin dadi"

"mikewa Abba yana rungume da *Akbar* yasa dayan hannunsa ya kamota ta sauko snn ta dauki hijab tasa suka fita daga d'akin' su inna suka komai suka kwashe kaya' zhrdee yana hango Abba dauke da yaro da sauri yazo zai amsheshi Abba yace yabari kawai' snn yace yaje ya b'ude mata mota"

"to yace dan jin abinda Abba zaice yasashi zuwa gun motar Abba ya na kokarin budewa"

"a'a zhrdee naka zaka b'ude' atake wani irin dadi ya ziyarci zcyr zhrdee a guje yaje ya b'ude mata gaban mota tashiga snn Abba ya shinfida mata yaro a cinyarta wasu kwallane suka sake zubowa Zainab hijab tasa ta gode"

"Abba na tsare har suka gama sa kaya a mota' gani inna tashiga motar su Zainab yasa Abba cewa ina zaki k'uma?"

"Alhj Dan Allah kabari na raka yan'ta g'ida' muna isa ba zama zanyiba zandawo"

"to kawai yace' snn zhrdee yafara jin motar"

"Abba dake tsaye dagawa Zainab hannu yai yana mata bye bye"

"da sauri Zainab ta kauda kai sbd kuka' zahradee yaja mota suka tafi"

"inna *Hulaira* da inna Asabe suna mata dariya

📖🖊
☘☘


*AURE IBADA NE*

FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.

🌳 *Impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳

*story written by Mmn uswan*

_*ALLAHUMMA INNAKA AFFUWUN TU HIBBUL AFFUWAN FA AFFUS ANNA' ALLAHUMMA INNAKA AFFUWUN KARIMU AZIMU ALIMU TU HIBBUL AFFUWAN FA AFFUN ANNA*_

_*Alhamdullilah masha Allah' Allah shine me kowa me komai' ina taya yar'iwata SAFIYA ADBULLAHI HUKUMA samu sauki h'ade da dawowa' ubangiji Allah yasa kinfara a sa'a ya k'uma kara lfy' ya jikan wanda suka rigamu ameen*_

~_*wnna page sadaukarwace gareki Hjy zaliha yola (Mmn Ahmed and Faisal) Allah ya rayasu nisa sunnah yasa masuyiwa musulumci hidimane ya albarkaci rayuwarsu yasa masujin kan iyayene ameen ya rabbi*_~

_*MASOYA DAN ALLAH KUYI HAKURI NA JINA DA KUKAYI SHIRU KWANA BIYA WLH RASHIN NETWEK NE YASA I'M SORRY PLS*_

_*oyoyo sis Haleema auwal ina tayaki murnar dawowa ubangiji Allah yasa kinfara a sa'a amin*_

4⃣3⃣

"suna isa g'ida bayan zhrdee yai parking zagowa yai ya b'ude mata murfin sa hannu yai amsa *Akbar* ya rungume snn yasake sa hannu ya kamota ta fito yana rike da hannunta daya dayan k'uma yana rungume da *Akbar* suka shige ciki"

su inna suka kwashe kaya zuwa d'akin g'ida kai tsaye d'akin ta ya kaita' suna shiga ya kwantar da yaro snn ya kamata ta kwanta' su inna d'akin Hjy suka shige' Hjy ta taresu da fara'arta bayan su gaisa snn tasa aka kawo masu abinci' inna Asabe ne kawai tana itako *inna Hulaira* taki ci a cewarta sauri takeyi' dama ta rako maigidanta g'ida yasa tazo da bazata zoba "

"duk dariya sukasa inna da mike Hjy da inna Asabe suka rikata bangaren Zainab har cikin daki suka shiga Zainab na kwance zhrdee na rike da Abba yana masa wasa".

"gani su Hjy yasashi mikewa da sauri mikawa inna Asabe har zaifita Inna tace a'a katsaya dama sallamarku nazoyi zantafi g'ida"

"har kasa zhrdee ya duka sukayi sallama h'ade da godiya zhrdee yakaita har g'ida snn yadawo' duk a lkcn Aisha na daki bata fitoba' d'akin ta yashiga h'ade da sallama' tana zaune akan cushion tana games a wayarta' kusa da'ita ya zauna su Aisha kenan manyan gari"

"kadawo"

"fuskar Aisha a daure tace kadawo?"

"nadawo'ya g'ida?"

"g'ida klau"

"duk Aisha na ngmr ne batare data kalli zhrdee ba sbd hankalinta na game datayi".

" gani h'aka yasa zhrdee cewa inaso muyi mgn ne fa"

"batare data kallesa ba tace OK"

"hannu yasa ya amshe wayar datake game d'in dashi"

"snn Aisha ta juyo"

"ledar daya shigo dashi yaja zuwa gabansa yaciro dukule daya yace ga wnn turmi niyar ne nabaki kiyi hkr dashi babu yawa"

"NA mefa?"
Chapter 55 · 0% Book details