← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 89

Sashe 48

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"ke wlh bazan b'ude ba' banason rainin wayo' kodan kinga ina wasa dake shine zaki kawomi raini' da karfi ya fisge spoon d'in snn yafara ci da kansa' ido kawai zainab ta zuba masa h'ade da mmkin zhrdee' shiko ko'a jikinsa yana gama ci ya mike itama mikewa tai ta dauko masa jakarsa zainab mikomi mana".

"muje na rakaka bakin mota snn na baka jakar".

"tana mgnr ne h'ade da tafiyarta har takai bakin kofa da sauri zahradee ya bita zai amsa' rike jakar tai da karfi suka kamayi kamar suna wasan kokuwa' da h'aka ta jasa har parlour daidai lkcn Aisha na fitowa daga dakinta' shikuma zahradee yana rike da zainab ta baya' idan ba kagane ba zakace rungumarta yai' yana f'adin Dan Allah zainab kibari mana".

" Aisha na ganisu da sauri takoma daki sbd b'akin ciki' gani h'aka yasa zhrdee binta d'akin' duk da itam zainab taji haushi sbd yadda yai kamar yana tsoron Aishan amma sai ta dan ne bata nuna komai ba"

"zahradee yana shiga da cewa Aisha meyasa kika koma ciki k'uma? inace abune zakije dauka?".

" kamar bazata tanka masa ko me tagani k'uma ohoo tace a'a nafasa"

"duk da shima yasan rantane ta baci amma ya matse' yace toni zanfita kasuwa saina dawo".

"saika dawo kawai tace ta juya baya".

"ko kina bukatar wani abu".

"bana bukatar komai".

"to shi ke natafi' yana fita zainab dake b'akin kofa tana jiransa da sauri ta rungumesa ta gefe ta rakasa har bakin mota saida yashiga snn ta mika masa jakar' h'ade da daga masa hannu tana masa bye bye' shiko gogan bemasa tanayiba' itama zainab d'in bata nuna ya dametaba sbd tasan ba mmki Aisha na kallonsu"

"saida yafice yabar g'idan snn takoma ciki'ashe kuwa Aisha nanan na lekarsu duk abinda sukeyi"

"zainab na shiga d'akin ta shiga taje ta dauko kayan abincin da zhrdee yaci ta kai kitchen daga nan ta tsaya parlour sbd ta gyara duk da tai ba dattine yai ba sakamakon babu wanka yake shiga gun kam kakkabewa kawai tai h'ade da goge su TV' Aisha najin motsin zainab a parlour ta fito zainab aikine akeyi h'aka?'

" wlh kuwa Aisha' kintsshi lfy?"

"klau lefa"

"klau wlh".

" zainab kinga wayar da zhrdee ya siyemi ko".

"Aisha tai mgnr ne h'ade da nunawa zainab wayar".

" Allah sarki ashe har ya siyo dama cewa yai saiya samu kudi zaisiye mana tare sbd yanzu duk ya kwashe kudinsa yai order kaya da naga h'aka sai nace ya siye maki kawai tunda ni inashi yace a'a saidai ya siye mana mu biyu ko k'uma dukkanmu mu hakura da kar wlh na shawo kansa yace zai siye maki".

"faskewa Aisha tai tace da gske ayya ai nagode"

"Aisha tai mgnr ne kawai amma a zcyrta ba h'aka yake ba"

"juyawa tai ta koma daki' tana shiga tai hurgi da wayar kasa screen d'in yafashe' zama tai b'akin gado tana namfarfaki"

"itama zainab d'akin ta ta shige bakin mirrow ta zauna tana ajiyar zcy' h'ade da mmki zhrdee"

"da yamma zhrdee yana dawowa daga kasuwa Aisha ya fara shiga lkcn tana zaune akan sallaya gani sallah takeyi yasashi fita zuwa d'akin zainab' duk da abinda yake damuta a zcy amma ta dan ne ta amsheshi hannu bibbiyu kamar yadda tasaba yau dai beci abincin sosae ba' yana gama ci ya kwanta yace zainab tai masa tausa sbd jikinsa yai tsami".

" zainab bata musaba h'aka taci gaba dayi masa' tana ciki yine tace zhrdee"

"na'am lfy?"

"dama jira nake kadawo na sanar dakai wlh kwana biyun nan banajin dadin jikina' gaba daya sainaji jikina yaimi nawi"

"cikin naki zaikai wata nawa?"

"kamar zaikai wata gudu fa"

"abu a jikinki kice bakisan watan nisaba"

"to Ai ba asibiti naje ba banle nasan watan nisa' nidai Dan Allah idan ma bakada lkcn da zaka kaini da kanka toni kabani kudin taxi naje da kaina"

"zainab kenan kiyi hkr zuwa wani lkc sbd a yanzu banida kudi' amma idan nasamu da kaina zankaiki kinji"

"shiru zainab tai bata tankasaba sbd tasan ba rasa kudi yai ba"

"zhrdee dake rigigine yace kici gaba mana"

"batare da ta tanka kasa ba sauka tai tabar masa gadon"

"zainab ba dake nakeyi ba?

" bazan yiba zhrdee"

"what????

" Eh' nace bazan yiba"

"why??? zainab"

"ni asibiti zanje ka hanani kudi amma ka'iya kwasan kudi sama da fifty thousand ka siyewa Aisha waya"

"waya ce maki na siye mata waye?"

"ita ko karya ne?"

"ni ban siye mata waya ba' amma bari naje na sameta"

"mikawa yai ya nufi d'akin Aisha' da sallama ya shiga tana b'akin gado zaune shima zama yai kusa da'ita' na shigo dazu kina sallah"

"eh' kadawo lfy'

" lfy klau' ya kasuwa?"

"alhamdllh' ke k'uma Aisha h'aka akeyi sbd Allah daga na siye maki waya saiki fadiwa zainab?"

"wayar banza' wayar wofi' Ashe a rayuwa bazaka iyasiyemi wani abu ba sai ansaka'ashe duk soyayya da kake cewa kanami karyane"

"h'aba Aisha wacce irin mgn kikeyi h'aka? waya ce f'adi maki h'aka?"

"zainab"

"itace ta f'adi maki h'aka?"

"eh"

"ina zuwa'yana fita suka hadu da zainab a parlour zata shige kitchen da kayan abinci a hannu' ke zainab zonan"

"gani ta tsaya masa a gaba' waya f'adi maki na siyewa Aisha waya?

" ita "

"kowa dawa Aisha kira yai tafito parlour itama tace gani' Aisha waye ya siye maki waya?"

wacce waya kake mgn akai? "

"ke zainab me kikace"

"wayake maki karya zainab?"

"kece karyaciyar banza'iji kamar zainab kenan"

"tsawa zhrdee ya daka masu h'ade da cewa ya'isa haka"

"Aisha taci cewe
nice makaryaciya zainab?"

"ance d'in banza kawai"..

'kafin zainab ta rufe baki tuni Aisha ta dauketa da mari'itako Zainab kofin da zhrdee yasha ruwa dashi ta dauka ta kwadawa Aisha' Aisha na gani h'aka ta dauki kofin zata kwadawa zainab a ciki' da sauri zhrdee ya shiga tsakiyarsu kofin ya sauka akan zhrdee' duk da h'aka be'ishi Aisha ba saida tasake dauke Zainab da kari' Zainab bata damu da cikin dake jikinta ba' tsalle tai ta haye Aisha suka kama danbe"

"zhrdee yayi iya kokarin Zainab ta daga Aisha sakamakon Dan neta da tai' amma Zainab taki' duk da dan neta da tai bata daina nushinta ba' gani h'aka yasa zhrdee ya ciro igiyar radio ya h'au Zainab da duka jin zafin dukan yasa Zainab ihu tana kuka babu arziki Zainab ta daga daga kan Aisha"

"daidai lkcn su yya Shamsudee sun shigo gani abinda sukeyi kai kawai suka kada snn suka karisa cikin g'idan"

"Aisha na mikewa tace saita rama' zhrdee ya shiga tsakiyarsu Zainab na bayan zhrdee tana kukan dukan da zhrdee yai mata' gani Aisha ta nace yasa zhrdee yace zainab tazo ta duka tabawa Aisha hkr'".

"me kace zhrdee?

"zokibata hkr"

"wlh bazan bayar ba"

"bazan bayar ba"

"ban'isa dake bako?"

"ka'isa amma wlh ko kasheni ne bazan bata hkr ba"

"kagani ko dan Allah kabari nai mata dukar tsiya na nuna mata niba sa'arta bane"

"a'a Aisha kibarni da'ita kawai'

" Zainab duka ki bata hkr' kut Allah ya wasake na rasa wanda zanbawa hkr sai kishiya' kishiyarma kucaka irin Aisha wawiwa dabba"..

"sake dauketa Zainab da mari' tana kaiwa zhrdee shims yana kaiwa Zainab' Zainab na gani zasuyi mata taron dangi a guje tana nimar abinda zata kwadawa Aisha' can ta hango CD da sauri taje ta fisgo ta halbawa Aisha' Aisha na gani h'aka a guje ta ruga Zainab ta sake binta da guje' zhrdee shima binta yai tuni zainba tasake kama Aisha da danbe' duk duka da Aisha kewa zainab besa ta karaya ba' saidai a wnn karo bataci nasara akan Aisha ba' sakamakon ciwon da cikinta keyi' zhrdee yana zuwa yasake hawan Zainab da duka' duk dukan da yake mata akan Aisha take ramawa'duk da itama aishan ba kyaleta tai ba' Zainab na kuka tana ramawa gani abin zaimata yawan gashi batada matayi ihu tasa da karfi takaiwa Aisha cizo' jin ihu ne yasa Hjy cewa lfy nake jiyo ihu a bangaren yarannan?"

"a lkcn ne su yya Shamsudee yace au wlh mancewa nayi surukanki sunanan suka f'ada"

"dafe karjinta tai h'ade da cewa f'ada fa kace?"

"eh wlh"

"da sauri Hjy ta mike zuwa gun' zhrdee yayi2 Zainab ta sakarwa Aisha hannu amma Zainab taki' idonu Aisha suka cika da kwalla' jikinta har rawa yakeyi" gani h'aka yasa zhrdee yaiwa Zainab mara a baki wanda H'akan yasa b'akin Zainab ya fashe' a gigice Zainab ta saki Aisha' zhrdee zai sake kaiwa kenan saiga Hjy' da sauri ta kariso gun tana tambyar lfy?"

"kuka Zainab masa h'ade da barin gun tashige d'akin ta' itama Aisha d'akin ta ta shige yarage zhrdee kawai' kai zhrdee garin yaya h'akan yafaru? nima kaina bansan abinda yahasu ba amma?..

" kamar yaya zakace bakasan abinda ya hadasu ba? shine gani kana dukan Zainab? "

'"eh itace ta fata hayewa Aisha k'uma nace ta bari taki shiyasa".

"to Dan Allah a kiyaye k'uma banaso na sake gani h'aka"

"insha Allahu"

"juyawa tai ta koma ciki' tana shiga zhrdee yabi Aisha daki' yana shiga yasami Aisha zaune rike da hannunta tana numfarfaki' da sauri ya karisa gabanta ya duka h'ade da riko hannu yana f'adin hannu ne ko?"

"duk da ba ciwo taji a hannu ba sai dan zafin da yake yimata sbd jan da yai amma Aisha tace eh zafi yakemi"

"to tashi muje asibiti"

"a'a ka barshi kawai..

" Aisha banaso musu tashi kawai muje"

"mikewa tai ya dauki key mota suka fita".

" Zainab na daki tana faman kuka sbd ciwon da cikinta keyi' ji takeyi kamar zaifita' sai faman juyi takeyi a tsakar daki tana kuka"
Chapter 48 · 0% Book details