Sashe 72
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Aisha naso ta kwanta amma karan sautin da Rukky tasa ya hanata' gani bazata iya jure jin karanba mikewa tai tafito parlour kai tsaye gun TV ta nufa' tana zuwa ta dauki remote ta rage karan"
"Rukky dake zaune Aisha na ijewa Rukky ta sake karawa h'ade da rike remote d'in a hannunta"
"Rukky kirage jarannan sbd inaso NA kwanta amma kara ya hanan"
"bazan rageba Aisha' ko kinada ayin yine?"
"nike nakeda abin"
"to bismillh"
"dukawa Aisha tai ta cire soket d'in gaba daya' ta yunkuro zata mike kenan Rukky ta kaimata mari' itama tana tashi ta rama"
"daga nan suka kama danbe' garin danbe suka rikito TV dake like a bango suka rikitoshi ya fado kasa"
"Zainab tana gama gyara gado ta dibo kayan Hjy da taga suyi datti ta kwashe zuwa inda machine ya nan takami wankesu"
"su Aisha danbe sukai sosai babu kowa a gun balle ya rabasu' glass ya soki Rukky ya kafa gashi yai mata yanka sosai' jini ko yace d'an bakayi kabani gun' gani jini ne yasa ta rabu da Aisha tai ta kanta amma badan taji tsoron Aisha ba' Aisha na gani h'aka tai dariya h'ade da shewa tana f'adin yar'iska karamar kabuwa' wlh idan har ina g'idan nan sai kin barshi"
"Rukky dake rike da kafarta tace kwarai da gske bance bazan bar g'idan ba amma wlh koda zan bari kafin nabari saina bar ki da tabo a jiki k'uma muzuba mugani nidake shege ka fasa' dan f'ada be karaba' yanzu aka fara"
"nima dama abinda nakeso kenan ai"
"to shikenan kin kuwa samu"
"mayafi tasa ta fita zuwa chemis taje akai mata treatment d'in kafar h'ade da maguguna snn ta dawo"
"Zainab saida takarewa Hjy aiki fam snn tadawo bangarensu tana shiga parlour taga TV a kasa h'ade da jini' kamar ta juya taje ta tambyi Aisha amma k'uma sai tafasa tashige d'akin ta"
"kowa yana dakinsa babu wanda yasake fitowa parlour har yamma lkcn dawowar zhrdee' yana shiga g'ida yaji gabarsa ya f'adi' innalillahi'wainna' ilalhim raju'un kawai yace snn ya karisa"
"yana shiga parlour abu na farko da yai karo dashi shine TV da sauri ya rumtsa ido snn ya b'ude sbd gani yake kamar a mafarkine' gani jini a gun yasashi karisawa da sauri"
"cikin ihu ya kwadawa Zainab kira' Zainab dake kan salaya tana lazumi da sauri ta mike h'ade da cewa na'am"
"zhrdee yana tsaye a gun yana cewa garin yaya TV dake bango ya fado' k'uma waye yaji ciwo a g'idan?"
"ni wlh bansani ba"
"wani irin mgnr banza ne kikeyi h'aka' baki g'idan ne' ko k'uma idan nafita kema fita kikeyi"
"babu inda naje"
"mgnr banza kikeyi' ina zuwa tuku' d'akin Aisha yanufa yana shiga ta nuna tamkar babu komai a ranta da fara'arta ta taresa h'ade da sannu da dawowa"
"kema sannu' Dan Allah Aisha su waye sukai mana barna h'aka?' a take Aisha ta daure fuska h'ade da nima bansani ba"
"wani irin mgnr banza ne kikeyi h'aka'kowa na tambya sai yace besani ba' to wlh idan ma wani abu kuka kulla wlh sai kun warwareshi"
"nan ma d'akin Rukky yanufa' yana shima tafashe da kuka' ganita da kakafa a daure yasashi karisawa ciki da sauri h'ade da rike mata kafar yana tambyar lfy?"
"nan ta kwashe komai ta f'adi masa' a fusace yafita zuwa parlour kwadawa Aisha kira yai tafito' itama Rukky fitowa tai"
"yanzu Aisha sbd Allah abinda kikai kin kyauta kenan?"
"to meye nayi?' aini a yadda nakeso bansamu ba' wlh saita bar g'idan nan tuku zaka samu kwanciyar hankali"
"Aisha kin kosan abinda kike f'adi?"
"kwarai da gske' ni wlh banga abinso da mugun irin ba zhrdee duk matan dake garin nan karasa Wanda zaka dibo sai Rukky wacce batada aiki sai yawon farka' gata ka tambyeta wanda ya sakota farka ya kamata dashi sanadiyar haka har kotu sunje anan cikin garin gwambe"..
" Dan Allah ja banza da kikiya wanda bata wayeba Dan ankamani da farka wani abu? shikeci a yanzu"
"kema Ai ba kin auri zhrdee sbd Allah bane wiyane kikaji da k'uma duniya data koyar dake"...
" zhrdee dake tsaye jikinsa yai sanyi sbd mgnr da Aisha ta f'adi' wani irin zufa ne suka faso masa wanda shi kansa besaniba"
"ido kawai Zainab ta zuba tana kallon ikon Allah"
"Aisha tace sai me' alhamdllh duk abinda nayi mijina be taba kamani da yaron aikinsa ba' nafadi na kara nace karuwa"
"zhrdee dake tsaye ya daka masu wani irin tsawa a guje yabi Aisha d'aki' itama gudu tasa tana shiga tasawa d'akin ta key tarufe'
" itama Rukky d'aki takoma a zcyrta tana mmkin inda Aisha tajiyo wann labarin"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
_~*writes*~_
_*gaisuwata gareku anuts' manya magani kanana Allah ya kara basira da daukaka' h'ade da zakin hannu*_
*Halieymarh Ameen (Jalilah)*
*Rahma Rufa'i nalele (Likitan zuciya)*
*ZZZ makawa ( Tarko)*
*(Ciki da gaskiya)*
*Fasma niger (sanadin accident)*
*Batul adam (amfani soyayya)*
*Mineel Musa (kowani bakin wuta*
*Safiya Abdullahi Musa hukuma*
*Dr Zain (yan' gudun hijira)*
*Isa king boy ( nida fatalwa)*
*up up up*
*brothers and sisters' insha Allah*
________________________________________
*poster's*
*Hjy zaliha yola ( mmn ahamed)*
*Hjy Hanna*
*Isah ramcy journalism*
*abdulrahman H2*
____________________
____________________
*gaisuwa da fatan alkairi' Allah ubangiji ya kara girma da daukaka' ya raya mana zuri'a albarkacin manzon tsira' ya kara bamu zaman lfy da mazajenmu ameen*
5⃣6⃣
"zhrdee yana shiga d'akin Rukky gun ya samu b'akin gado ya zauna h'ade da zabga uban tagumi hannu bibbiyu ido a rufe"
"gani h'aka yasa jikin Rukky yai sanyi' a zcyrta tana cewa Allah yasa ba yarda yaida mgnr tsinannircan ba' idan ko yarda yai tofa dole na canza salon takuna' idan ba h'aka nayi ba tabbas ina gab da barin g'idan tun burina be cika ba' duk da nasan ba zama nazo yiba amma bazanso nabar g'idan a irin wnn lkcn ba' idan ko nasake h'akan ya faru to menayi achieving a aurena dashi' dan Allah ma shedani k'uma shikadai yasan abinda nake tafe dashi a zcyrta"
"yanzu mafita dayane kwantar dakai sanyi na lallabashi dan yasamo ya saki jiki dashi' daga lkcn ni k'uma sai na f'ada aikin daya kawomi' idan k'uma h'akan besamuba tofa wlh hatta shi daya daukoni ba raga masa zanyi ba saida ayi kan me uwa da wani"
"amma k'uma ainane bakar sgegiyarnan tasamo labarina?' ji shegiya yadda take mayarwa kamar anyi a gabanta' lalla ni Rukky inada aiki a g'idan nan' idan ba dagewa nayiba da alama zanbar g'idan nan tun lkc beyiba"
"to idan ma nayi ina ruwanta ance mata ni ina zama da namiji daya?' in dama ta kwantar da hankalinta ni ba zama nazo yiba kasuwa kawai nazo naci' amma ga duk alama batasan waye Rukky bab ba' sunana kawai takeji ko nace labarina kawai takeji' idan ba rana daya nasamu na farke shegiya bane bazata gane tana ganganci ba"
"gani har wnn lkcn zhrdee be dagoba yasata makewa taje ta dauko masa ruwan sanyi ta kawo masa' yau har kasa ta duka snn ta bashi' koda zhrdee ya amsa ijewa kawai yai batare da yai mgn ba"
"gani haka yasa Rukky fashewa da kuka tana f'adin nasha uku na lalace yanzu fa ka yarda kenan' wlh wlh duk abinda tafadi karyane k'uma sharrine kawai amma bansan komai akai ba"
"amma idan karyane take maki meyasa a lkcn da take mgn baki musaba?"..
" eh nadai amsane kawai sbd nasan ban aikata h'akan ba: k'uma banyi tunanin abin zai maka zafiba amma tunda h'aka ne kayi hkr Dan Allah"
"k'uma dama tsoron f'adi maka nakeyi sbd kada nazama me h'ade h'ade k'uma gashi ban dadi da zuwa g'idan ba ace daga zuwana nafara h'ada guri' amma wlh kullum idan kafita kawaye Aisha' ke kawowa g'ida su cika maka g'ida' gashi duk cikinsu babu ta arziki amma idan mgnr yai maka zafi kayi hkr"
"himm kawai yace' besake mgn ba mikewa yai ya tube ko wanka beyiba ya kwanta' gani h'aka itama tubewa tai ta kwanta kusa dashi' ta dauka bcc ne yakeyi tafara shafesa da sauri ya cire mata hannu daga jikinsa snn yasake matsawa.
" har safe babu abinda ya hadasu' duk da abin ya dameta amma ta matse bata nuna damuwa ba tai masa yadda tasaba yana gama shiri ya dauki jakarsa zai fita har yakai b'akin kofa da sauri Rukky tabi shi h'ade da cewa kawo jakar na rike mata"
"fuska a daure batare daya kalletaba yace barshi kawai yai ficewarsa"
"bayan zhrdee ya fita kasuwa parlour Rukky ta zo ta zauna shiru shiru babu wanda ya leko yasata mikewa zuwa d'akin Zainab da sallama tashiga lkcn Zainab na shirya *Islaha* hannu tasa ta amsheta snn ta zauna akan cushion din dake gefe bayan ta zauna ne suka gaisa"
"bayan ta zauna ne tace eh su mmn Abba kenan wlh ba karami birgeni kikeyi ba"..
" Zainab na rike da kayan *Islaha* a hannu tace na mefa? "
"gani nayi duk cakwakiyar da akeyi a g'idan nan naki ido kawai kike zubawa"
"to Rukky kenan me zance?"
"wlh k'uma h'aka nefa 🤔 har kin birgeni wlh' inama da lkcn da nayi aurena na farko nasamu kishiya irin wlh dah babu me jinmu' rashin ganewar mutanine fa zakiga da zaran mijinsu ya kara aure susa amaryan a gaba' bagashi kaddaran da Allah ya doromi ba har anami sharri".
" sharri k'uma?"
"eh mana jiya bakiji irin sharrin da Aisha ta kantamomi ba"
"himm Allah ya kyauta"
"wlh sharri nefa' duk mgnr data f'adi bansan komai a kaiba"
"to yaya za'ayi Allah dai ya kyauta"
"keko mmn Abba duk mgnr da mutum zaiyi saidai kice Allah ya kyauta"
"to me zance?"