Sashe 78
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"ikon Allah yanzu bbnta yana rufe?"
"wlhy kuwa"
"baffa kenan' bazan boye maka ba' Rukky tana tare dani' yanzu da h'aka tana hannu hukuma' a nan cikin garin gwambe"
"Allah me iko' to yanzu Alhj babu yadda za'ayi?"
"eh to bazan iya cewa eh' ko a'a ba' sai abinda hukuma suka yanke akanta"
"to shikenan Alhj mugode"
"bayan suyi sallama ne Bb Habu yaje cikin family hause yake sanar masu yadda sukai da Honorable' daga nan suka kwashi zoga zuwa g'idan Alhj Kailani Bbn zhrdee' da fara'arsa ya amshesu bayan su gaisa ne bba Habu yace dama Alhj Dan Allah muro cin wata arziki ne a gunka"
"murmushi kawai yai sbd yariga yasan abinda ke tafe dasu' saidai ya matse h'ade da cewa ina sauraranka"
"akan mgnr d'an Uwa nane Alhj' Dan Allah Dan annabi Dan soyayyar da kakewa shugabanmu annabi muhammadu ( S.A.W.) d'an soyayyar da kakewa iyayenka Alhj"
"murmushi Abba ya sukeyi snn yace to yanzu me kukaso ayi maku ne?"
"Alhj Dan Allah ka taimakemu kasa b'akin a sako mana d'an Uwa' wlh Alhj duk lkcn da Rukky ta dawo garin nan ni da kaina zankawo maka ita"
"himm Malam Habu kenan' yanzu sbd Allah idan danka akaiwa haka zakaji dadi?' kashin kaifa taso yi Dan ma Allah ya takaita abun da kilan duk su rasa ransu"
"eh duk musan da h'aka mudai Dan Allah hkr kawai zakayi' tunda ma Allah ya takaita abu"
"Malam Habu kenan nifa har yanzu ban fahimceka ba' nasa hannu a sakota ni k'uma jini dana yatafi a banza kenan' shine ban fahimtaba' yarinyar banza kawai ni wlh tun farko banso auren ba d'an dai kawai lekewa da yai ne amma idan ba h'aka ba me ake da yar'daba"
"uhmm Alhj adaiyi hkr wlh kasan yadda yaran zamaniga suke sarai ka haifi mutune baka haifi halinsaba' k'uma nima kaina banso abari Rukky ta sake wani auren ba' tunda ba'ariga an gama kashe wacan wutar ba' to amma babu yadda na'iya"
"kamar yaya ban fahimceka ba Malam Habu?"
"ina nufin tunda ga case din g'idan tsohon mijinta ba'ariga an kashe ba"
dama kusan da h'aka ne kuka bari dana ya aure?"
"to mudai Dan Allah hkr zakayi"
"tambya nayi baka bani amsata ba Malam Habu?"
"eh to dama'''' daga nan ne Malam Habu ya zare ya fadiwa Alhj Kailani komai akan Rukky' babu abinda ya boye masa"
"shiru Abba yai yana jijina lamarin h'ade da Allah ya kyauta snn ya mike h'ade da cewa tashi muje' suma mikewa sukai zuwa station d'in"
"suna isa bayan ya shiga daga ciki ne police da suka tsare da *Alhj isa* suka gaisa snn police sukace Alhj lfy?' Abba dasu tsaye yace yanaso gani *D P O* daya daga cikin police mai suna Anthony ba Hausa ne yakeji sosai ba *duk da dama minority not majority ba wani ilimine dasu a akwai qua(means dakikai) wanda koda statement basu iya rubutawa* yace daga ciki but before yau enter late me tolk to him"
"Abba dake tsaye yace OK *Sr*
" yana shiga ya fito yacewa Abba yashiga' Abba yana shiga suka gaisa bayan su gaisa ne Abba yace dama akan case d'in nan ne shine nazo a badashi beli"
" *DPO sa'eed* yai murmushi snn yace amma Alhj kasan koda kai kayafe government suna da nasu hakkin ko? "
"eh *DPO* nasan da h'aka amma d'an Allah kuyi hkr sbd Allah idan yarinyar tadawo garin nin ni da kaina zankawo maka ita insha Allahu"
"to *Alhj Kailani* dama duk wnn fineting d'an kai mukeyi da k'uma kare hakki a matsayinsa na d'an kasane amma tunda h'aka kace babu damuwa"
"shiru Abba yai be tanka ba' *DPO Sa'eed* yabashi wasu file ya cika h'ade da *SING* snn yasa aka fito dasu'da sauri Malam Habu yaje ya rungume d'an uwansa' ko kallonsu Abba beyiba yai ficewarsa"
~~~~ ~~~~ ~~~~
"bayan fitar dakaban Fatima zarawara sai faman tururuwa sukeyi zuwa gunta' wasu suzo Dan Allah suwa k'uma d'an abinda Nasir ya bari mata"
_*wata yanayine yanzu Allah ya kawomu mundu Allah yaiwa mijinka rasuwa balle yanada abin hannu ko nace rufan asiri' to fa zawarawa saika turo' badan sbd komai ba' sbd kwadayin abinda aka barmaka" Idan suka samu wawiya k'uma shikenan sai abinda Allah yayi' sbd zasuyi iya kokarinsu wajan gani su aurenka' bayan aure da d'an kwanaki ko watanni daga lkcn zasu fara tunanin yadda zasu shawo kanka wajan gani su cinye d'an abinda miji ya bari maka' ba damuwarsu marayun da aka barki dasu ba ko k'uma kedin a'a damuwarsu dukiyar da mijinki ya bari miki' da zaran su yayi dukiyar shikenan dama abinda yakawosu kenan' Allah yasa mudace' ya karemu da sharrin irin su amin*_
_*shiyasa yana da'kyau mu mata mukula da'kyau Dan Allah a duk lkcn da h'akan ta samesu' muyi kokarin kai hakalinmu nisa da k'uma yaki da zcyrmu wajan gani mu yaketa' sbd ba lalla bane ka gane na Allah' tunda abin ba'a goshi yake rubuce ba balle kace ka gane na k8rki' a lkcn da idan kac3 kanada marayu zakaji zawaràwan suce babu komai su amince' bayan anyi auren suna kwashi dukiyar shikenan' idan k'uma h'akan be samuba sai kaga rawa ya canza' da zaran kida ya canza dole rawa shima ya canza' daga lkcn sai kaga ayi ta dauki ba dade kakoma kana yaya zakayi kana dakasani' Allah ya rabamu da aikin danasani duniya da lahira amin*_
"gani h'aka yasa mahaifin Fatima ya sameta har daki lkcn ta idar da sallar isha tana zaune kan sallaya tana lazumi abbanta yai sallama' ya shigone yasa Fatima shafawa snn ta amsa da Bb kaine da kanka h'ak?"
"wlh kuwa Fatima dita' sallah kikeyi ne h'aka?"
"eh Bb amma na'idar"
"Allah ya karba"
"amin Bb"
"Fatima dama guki nazo"
"ni k'uma Bb?"
"eh wlh"
"Allah yasa dai lfy"
"dama ba wata mgn bace Fatima mgnr zawarawankine Fatima a gskya banajin dadin yadda kike walakansu Fatima'idan baki sonsu be kamata kina walakanta su' idan kisan zcy ko b'akin wani Ai bakisan na wani ba' k'uma ke ba abin alfahari bane ace baki dade da fita takaba ba kika samu manimi ba' ki duba fa sbd Allah yadda *Alhj AMINU* yake ta ziriya a kanki"...
" wani *Alhj Aminu* k'uma bba?
" *Alhj AMINU* mana wanda yake aiki a *ministry of foreign affair* amma yanzu yana zaune a London ne shida matarsa"
"himm kawai Fatima tace"
"wlh Fatima ya kwana biyu yanami mgnrki yanason zuwa amma yana tsoron yadda kikewa masu zuwa shima kizo kimasa shiyasa yazo ta hannuna yai min mgn"
"nidai gskya Abba kayi hkr kawai"
"nayi hkr dame Fatima?' h'aba Fatima wacce irin yarinya kikeso ki zama ne sbd Allah yanzu kin gwammaci ki zauna h'aka babu aure?"
"kuka Fatima nata f'adin nidai wlh babu wani auren da zanyi' sbd Allah d'an mijina ya rasu akace dole sainayi wani aure aini ba h'aka mukayi dashi".
" shiwa k'uma Fatima. *Alhj AMANU* kowa? "
"a'a shidai Nasir d'in".
" h'aba Fatima kanki daya ne kuwa yanzu har wani alkawari kuka tsakaniku ke dashi?"
"eh Abba k'uma ni bazan iya cin amanarsa ba"
"to wlh baki isaba Fatima aure k'uma dole sai kin yita"
"Fatima najin h'aka tasa ihu h'ade da kiran wayyo Allah na Nasir katafi ka barni Nasir wayyo mutuwa nashiga uku na lalace"
"gani irin kukan da Fatima keyi yasa Abba cewa Fatima kukan ya'isa h'aka d'an Allah nifa ba cewa nayi dole sai kinyi aure yanzu ba balle ki nimi ki tarami jama'a kina jina Fatima"
"cikin kuka Fatima ta daga masa kai"
"to ya'isa h'aka banaso ina gani hawaye suna zubowa daga fuskanki' kina jini na bar mgnr tunda bakiso' amma sai kinbar kukan nan da kikeyi' hannu Fatima tasa ta guge hawayenta' daga snn bbnta yaita janta da hira har tasaki jiki sukai hira sosai"
"mahaifin Fatima yai mata hakane sbd a rayuwarsa bayason gani ranta ya baci balle har shine yasata kuka da kansa' yanzu ya kyaletane zuwa wani lkc snn yasake tutubarta da mgnr' k'uma yasan babu wani alkawarin da sukai da Nasir tsabar soyayyar da sukewa junane kawai yasa Fatima take f'adin h'aka"
"tun daga lkcn Bbn Fatima besake tutubarta da mgnr *Alhj aminu* koda yazo iya kacinsa gun bbnta kawai' a kullum hkr abbanta yake bawa *Alhj aminu* shima dayake wayayyene cewa yake babu komai kada ya damu yarinya ce wataran sai labari' *Alhj aminu* ya f'adi h'aka badan abin baya damusa bane a'a saidan darajan soyayyar da yake yibata"
" *Alhj AMINU da matarsa mai suna MARIYA haifanfun yan' bauchi ne shida matarsa tun bayan samu aikinsa a cikin garin abuja ne ya dauki matarsa da yaransa suka dawo abuja da zama da yaransa guda hudu dayake rayuwar turawa ne sukayi' daga snn aka turasa London tun daga lkcn acan yake zaune shida iyalansa' Alhj AMINU dan kimani 45-50 years ne matarsa kuwa saidai suzo sa'a da Fatima' Mariya macce me kirki da mutunci kusan halaiyansu daya da me g'idan ta' saidai kash mutum tara yake becika goma ba' sbd Hjy Mariya macce ba meso alkairi ba k'uma bataso mijinta yai shima daya gane h'aka koda abu zai baka saiya duba idan batagun sbd a zauna lfy badan tsoro ba' amma bayan h'aka batada kowani matsala*
~~~~ ~~~~ ~~~~
"a yau ne 17- 5- 2018 za'a shiga kotu da Rukky da honorable karfe ten o'clock shapp suka shiga kotu bayan aalkali ya shigone duk jama'ar dake zaune cikin kotun suka mike tsaye' bayan alkali ya zauna ne suma suka zauna alkali ya bukaci Honorable ya gabatar da kansa' bayan Honorable ya gabatar da kansa snn itama Rukky ta gabatar da kanta alkali yace ina lauyanlauyan dake kare Alhj imran *barrister al'kasim* yace gani"
"snn alkali yace ina lauyan dake kare Rukky?"
"Rukky batadashi"
"alkali yace governing zata baki lauya' alkali ya umarci *Alhj imran* yai mgn h'ade da rantsuwar zai f'adi gskya' ni *Alhj imran* ina zargin tsohowar mamata Rukky da cin amanataamanata amanata"
"amana kamar yaya?"
"tanabin maza da aurena akanta h'ade da kwashemi dukiya ta"
"alkali yace ke Rukky kinajin abinda tsohon mijinki yace yana zarginki dashi ko?"
"eh najisa amma abinda yake zargina dashi bansani ba"
" *Alhj imran* to kaji abinda tace"
"wlh karya takeyi idan ta musa h'akan inada sheda"