Sashe 12
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zahradee yasha kama Aisha late tun yana dukanta har yagaji ya daina dukanta' a bangaren g'ida kuwa ummansu tana kokari wajan gani sun bar g'ida akan lokacin sbd koda su makara' amma abinka da yara da yara tsayawa takeyi tai ta biyewa su abdul da nafeesat' gashi k'uma rules din school din su duk kansu su biyu before 7-30 anaso aga kowani student a class sbd eight dult uncle yake fara leason.
"ita kuma Aisha bata shiga school sai koter after eight.
"tun zahradee na dukan ta har yagaji ya kyaleta' suma kansu teachers din uzuri daya sukewa Aisha sbd yarinya ce mai kokari abune mai matukar wahala uncle or anty suyi tambayar bata amsa masu ba' koda ko ba'ita aka tambaya ba.
"Tun daga lokacin zahradee yafara son Aisha' duk da a lokacin ba girma ne da'ita ba' sbd natafi 11 years ba dan ma Allah ya yita doguwace shiyasa ake gani kamar tafi h'aka.
"h'aka zahradee yaci gaba da raino soyayyar Aisha a zuciyarsa babu wanda yasani dagashi sai abokinsa mai suna Rsslayni' zahradee yana zani weac din sa resutl dinsu yana fita mahaifinsa yaje kaduna ya samummasa addmno na H.N.D. dake kaduna' babu yadda alhj Kaelani beyi da zahradee ba akan yaje kaduna karatu amma zahradee yaki.
"A cewarsa koda diploma ya samu yai wanda ke cikin garin bauchi ma kawai ta ishesa' gani yadda zahradee ya kasa ya tsare yasa mahaifinsa yabiye masa da k'uma sonda yake masa' sbd zahradee shine na uku a gun mahaifinsa yana da yayyi a gabansa' babbnsu shine Nurundee sai na biyu shimsundee zahradee sai kanninsa biyu mata dake binsa Amatunrahman da Amatunkaree dayake haihuwar kunikane tsakanisu shiyasa komai tare ake masu' yanxu da h'aka suna JSS3 goying to SS1.
"H'akan alhj Kailani ya samanwa zahradee diploma dake cikin garin bauchi ya karanta ACCOUTING' dayake bamai dadewa bane karatun nan danan zahradee ya kammala' duk a lokacin Aisha bata kare secondry ba yasa zahradee shiga univesty( Sr AHMADU TABAWA BALEWA) dake bauchi nan ma yaci gaba da karanta ACCOUTING d'in sa.
"tun lokacin da Aisha ta shiga secondry suka h'adu da wata yarinya mai suna ubaida komai tare sukeyi sbd ita ubaida yarinya ce mai kokari kusan ince GG suke da Aisha' akwana a tashi Aisha tafara girma a mamomin balaga sun fara baiyana a gun ta' ma wankin yan'mata yafara wanketa".
"Tana SS1 samari suka fara kawo mata hari' amma mahaifinta yahanata sauraran kowa sbd a cewarsa karatu yakeso tayi' k'uma mafi yawancin samarin babu wadda zakace dashi yafito ayi AURE sbd suma kansu basu gama rike kansuba balle su rike mata.
"gudun kada su batawa yar'sa rayuwa k'uma su hure mata kunni yasashi dakatar dasu gaba dayansu' itama ya hanata sauraran su.
"Duk da h'aka basu kyaleta ba ' idan zata school ko na islamiya sai sun tareta' Duk da ba area d'aya suke da zahradee ba amma yanajin labarin komai a gun Rsslayni'g'ani H'akan yasa zahradee xuwa g'idan su Aisha kai tsaye yaje tsayawa yai a kofar g'ida yai sallama' Allah yasa lokacin akwai alhj muhammed a g'ida' jin sallamar da yakeyi ne yasashi mikewa yaje ya dubo mai sallamar.
"Gani yarone d'an matashi wadda ba zai wuce shekara ashirin da biyu zuwa da uku ba ' yasashi cewa yaro lfy? Murmushi zahradee yai h'ade da susa kansa.
"Dukawa yai har kasa ya gaida shi' gani natsowar yaron yasa alhj muhammed ya amsa da fara'arsa' snn yace lfy yaro wa ya aiko ka?
"Cikin jin kunya zahradee yace a'a bb aiken kainane.
"alhj muhammed yace Allah yasa dai lfy.
"Murmushi zahradee yai snn yace dama mgnr Aisha ce.
"Da sauri alhj muhammed yace wani abu tai maka ko?
"zahradee yace a'a dama naga Aisha ne inasonta shine nace bari na fara sanar dakai.
"Murmushi muhammed yai snn yace so fa kace yaro? Toma wani irin so kake mata?
"zahradee yace bb sonta nake da aure.
"Sae da alhj muhammed yai dariya sosae snn yace yaro kayi Gaskiya amma kai baka gani kayi karami da aure?
"Shiru zahradee yai be tanka ba.
"alhj yace wai ma ya sunnaka?
"zahradee yace su nana zahradee baba.
"muhammed yace Allah sarki zahradee nagode sosae da gurmamani da kayi k'uma koba komai ka nunamin kai d'an babban g'ida ne' A Gaskiya bazan boye maka ba zahradee Aisha tayi karama da AURE k'uma koba komai nafiso sae tayi karatu koda diploma ne snn nai mata aure k'uma kaga yanxu da h'aka ko secondry bata kareba...
"Da sauri zahradee yace eh bb nima nafiso tayi karatun sbd koba komai zatasan encin kanta' nima yanxu da h'aka karatun nakeyi bb.
"bb id'an har zaka bani Aisha aure wlh zan'iya jiranta bb.
"Dariya muhammed yai h'ade da cewa Allah me iko' zahradee dan Allah kai daga wani g'ida kake ne?
"zahradee yace ni daga almadina queaters suna mahaifina alhj Kailani.
"muhammed yace a'a! Kardae ace Kailani me atanfofi?
"zahradee yace shifa.
"muhammed yace a'a lalla kafito daga babban g'ida ne domin duk zari'ar alhj Kailani sae son barka.
"jin h'aka yasa zahradee jin dadi a ransa.
"muhmmed yace zahradee yanxu abinda za'ayi kaje tuku' zahradee yace bb bangane ba? Alhj muhmmed yace zahradee ni dae nasan a yanxu da h'aka Aisha bakasan komai akan soyayya ba' k'uma banaso ta sani sbd banaso ta raba hankalinta biyu.
"nafiso ta tsaya kawai tayi karatu' sbd shine kawai gatan daya dace na bata a duniy.
"zahradee yace h'aka ne baba.
"alhj muhmmed yace to kaji dalilina na hanata tsayuwa da samari.
"zahradee yace to bb yaushe zandawo?
"murmushi muhmmed yai h'ade da cewa yaro kenan' yanxu duk mgnr da nai maka baka Fahimta ba? To kaje ko gobe zaka iya zuwa mu gaisa' aikai d'ane a guna.
"zahradee yace nagode bb' mikewa yai h'ade da sallamarsa.
"yace to a gaida g'ida' idan ka'isa kace ina gaida alhj' kace masa alhj muhmmed na yan'wake na gaida shi.
"zahradee yace zaiji in Allah ya yarda.
"zahradee na tafiya alhj muhmmed ya kwashe da dariya h'ade da cewa yaro kenan' idan banda jarabar duniya kamar wanga yaron mai yasani akan aure?
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F. O. W.☘
MMN USWAN
FANS NAGA ADDU'OINKU NAGODE SOSAE ALLAH YABAR ZUMUNCI YA KUMA AMSA ADDU'ARKU AMEEN.
1⃣1⃣
"Alhj muhmmed yana shiga cikin g'ida gani yadda yake dariya yasa Hafsatu tambayarsa lfy?
"Sae da ya zauna snn yake sanar da'ita yadda sukai da zahradee' Hafsatu tace Allah me iko yanxu da kansa yazo da mgnr ga alhj?
"Alhj yace wlh kuwa nima kaina abin ya bani mmki.
"umma tace to yanxu yaya kukayi dashi? Alhj yace aa kawai dae cewa nai ba yanxu zai aurer da'ita ba.
"umma tace to ma alhj koda yanxu ne zaka aurer da Aisha sai a dauketa abawa yaron da besan ciwon kansa ba banle yasa nata.
"Alhj yace kema dae kyagani.
"zahradee yana isa g'ida parlour ya sami iyayensa zaune suna hira da yayyinsa h'akan yasa shima ya samu gun ya zauna kusa da abbansa.
"Gani shi cikin nishadi yasa hjy cewa zahradee yah! dae?
"Cikin zumudi zahradee yace himm hjy nibaki labari.
"hjy tace bani nasha Allah yasa alkairi ne.
"zahradee yace alkairi ne ma hjy' hjy tace to ina sauraranka' cikin doki zahradee yace hjy kinsan daga ina nake da kika gani h'aka? Hjy tace a'a saeka f'adi.
"zahradee yace g'idan su yarinyar da zan aure.
"duk parlour suka sa masa dariya.
"zahradee yace Allah kuwa hjy da gaske nake.
"Nan hjy ta haushi da f'ada tana f'adin kai zahradee kanka daya kuwa? Kasan abinka kake f'adi? Zahradee yace Allah hjy da gaske aure nakeso.
"hjy tace idan kasake irin wanga mgnr anan saena mareka.
"A take zahradee ya canxa fuska.
"Gani yadda zahradee ya canxa fuska yasa alhj cewa xonan my son' bani labari nasha' kace dae zanyi sarkuwa.
"hjy na gani haka mikewa tai ta shige daga ciki ta barsu a nan.
"zahradee yace wlh abba wata yarinyace na dade ina sonta tun ina secondry lokacin batayi girma ba' haka nabar wa zuciyata har Allah yasa tai girma shine yau naje da kaina har g'ida su na sanarwa mahaifinta.
"Alhj yace eye kacedae na girma tunda gashi har zankai ga sarkuwa.
"zahradee yai dariya h'ade da cewa dan Allah abba kaje g'idan su Aisha kayi mgn da mahaifinta dan Allah abba wlh abba ina son Aisha sosae.
"Alhj Kailani yace zahradee kasan mgnr da kakeyi kuwa? Kwata2 shekaruka nawa a duniya da zakayi mgnr aure zahradee? In ma banda abinka baka gani yayyinka ga suna ko mgnr auren basu' shine kai zakace kanaso aure zahradee.
"Nurundee da shamsudee suce ato abba kowa ma ya gani' dan Allah kafita har kansa sauraransa da akeyi ma shine yasa yakewa mutani mgnr banza.
"Jin h'aka yasa zahradee dukawa a gaban abbansa gwiwa bibbiyu h'ade da rike gwiwar abba yace dan Allah abba dan annabi abba ka taimaka min kaje g'idan su Aisha ka nima min auren ta abba' abba ni koda ba yanxu za'ayi auren ba inaso ta zauna a matsayin nine mijin da zata aure sbd ko secondry bata kareba k'uma abbanta yace sae tayi karatu snn zai mata aure.
"Tunda zahradee yafara mgn abbansa ke kallonsa har ya kare' snn yace waima yarinyar da kakeso yar ' g'idan waye?
"zahradee yace yar ' g'idan alhj muhmmed ne dake kasuwan yan'hatsi.
"Alhj yace wani alhj muhmmed kake mgn akai?
"zahradee yace alhj muhmmed dake zaune a doruwa mana abba' shifa ya sanka har cewa yai ma na gaidaka.
"nan alhj Kailani yace ohooo ayya yanxu na tuna' Allah sauki aiko mutumin kirkine.
"yanxu sbd Allah zahradee bataji kunyar tunkararsa da irin wanga mgnr ba?
"murmushi zahradee yai h'ade da shafe kansa snn yace to ai abba mutumin hanata tsayuwa da samari yakeyi wai sbd kada a bata masa tarbiyar yarinyar sa' ni k'uma da gana h'aka shiyasa naje gunsa direct na sanar dashi manufata.
"mmki ya kama alhj Kailani sosae' shiru yai yana kallon zahradee har yakare snn yace to da kaje gunsa ya kukai dashi?
"zahradee yace cewa yai wai sae tai karatu snn zai aurer da'ita.