Sashe 6
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kuka Aisha tasa h'ade da hurgi da wayar' duk abinda umma ke f'adi a kunnin alhj Nasir' hannu yasa ya dauki wayar snn yace kigani ko da kinbari da rana idan na kirata nai mata bayani kinga sai ku gaisa amma kin matsa saena kirata maybe ko tashi daga bcc batai ba.
"Aisha bata ko kallesa ba kuka kawai takeyi sosae' Nasir yace tunda bazaki iya zama ba bari naje na taho da doctor kamal yazo ya dubaki' idan yagama sai nai maki wanka snn naje aiki.
"Aisha bata tanka masa ba' key d'in motarsa ya dauka ya fita' yana hanyane ya kira doctor kamal yake tambayarsa yana offince? Doctor kamal yace a'a amma yanxu zai fata.
"Nasir yace ok' ganinan na dauke ka' doctor yace lfy? Nasir yace wlh jikin madam ne k'uma ko zama batayi da muzo asibitin kawai' doctor kamal yace ayya' tunda hakane to kabari kawai ga ninan xuwa' Nasir yace ok sai kazo.
"juya kan mota yai ya koma g'ida' be d'ade da dawowa ba doctor yai sallam' Nasir ne yaje yai masa iso xuwa parlour bayan sun gaisa ne h'ade da tambayar mai jiki' Nasir yace jiki da sauki.
"Mikewa yai yaje cikin bedroom gyara wa Aisha kwanciya yai h'ade da rufeta da bargo snn ya leko yace bismillh' doctor kamal ya kariso cikin bedroom d'in kujeran dake gefe ya jawo ya zauna' shikuma Nasir yana zaune a bakin gado doctor kamal yafara duddubata h'ade da yimata tambayoyi' Nasir ne kebada amsa be bari tayi mgn da kantaba' da doctor ya lura akwai lauje cikin nadi shiyasa bece zai bude bargon yaga yadda gabata yai ba.
"dube dubensa yai cikin dabara snn ya sake rubuta masu magani' duk dai iri dayane da wanda ya taba rubuta mata take amfani dashi snn sukai sallama.
"Bayan doctor kamal ya fitane sai Aisha tace Yallabai meyasa baka bari nayi masa bayanin abinda ke damuna da kaina ba? Nasir yace Aisha kenan h'akan ma daurewa nayi na bari har yatabamin jikinki' kodan bakisan yadda nake kishinki bane yasa kike f'adin h'aka?
"Shiru Aisha tace tana kallonsa har yakare mgn snn tace to nidai kiramin ummata' Nasir yace Aisha kibari har nadawo aiki snn na kira maki ita' kinji.
"Aisha tace nidai dan Allah nace' Nasir yace to ba dazu na kira maki ita ba' idan dan muryarta ne kike son ji to'ai kinji.
"Cikin bacin rai Aisha tace na lura dakai Yallabai so kakeyi ka rabani da ya'uwa na'sbd tunda nazo garin nan ko da wasa baka taba tambayata ya nakejin labarin ya'uwa na ko iyayena' banle har kace na shirya naje na gansu.
"Nasir yace haba Aisha wlh ba h'aka bane ' dan baki fahimceni bane yasa kike gani h'aka' amma wlh a tawa zuciyar ba haka bane.
"Aisha tace h'aka ne mana sbd Allah watana biyar kenan fa a garin nan amma koda wasa bakaso nai maka mgnr d'angi na' banle har kace naje naga iya yana.
"Dawowa Nasir yai ya zauna kusa da'ita snn yace dan Allah Aisha inaso ki fahimceni wlh ba nufi na kenan ba' abinda yasa kikaga banaso kikira wani daga garinsu ko nakira maki iyayenki ku gaisa sbd lokacin da aka kakemin ke bayan tafiyar ya'kawo amarya Aisha kinki kwantar da hankalinki kullum cikin kuka kike' k'uma a iya sanina dake ba tilassa maki nayiba kika aureni' da amincewarki ne mukayi aure amma kinki kwantar da hankalinki.
"nayi iya kokarina wajan naga kin kwantar da hankalinki amma abu ya gagara' h'akan yasa na yanke shawarar sanarwa iyayenki ko zansamu saukin abu amma duk a banza ' shiyasa duk kikaga nake maki h'aka sbd a lokacin da baki waya dasu bakijin muryarsu nafi gane kanki k'uma hankalinki yafi kwanciya.
"Shiru Aisha tai tana kallonsa har yakare.
"snn yace to tunda hakane bari na kira maki ummanki d'in ku gaisa.
"Wayar Aisha ya dauko ya kira umma yai ringing har ya yanke bata daga ba' gani yakira har sau uku bata daga meda mata wayarta yai ya ciro nasa daga aljihu ya kira' kiran farko umma ta daga da sallama bayan Nasir ya amsa cikin girmamawa ya gaidata snn yace Aisha ce takeso ku gaisa.
"mikawa Aisha wayar yai bayan ta amsa sallama h'ade da cewa umma'Aisha tana f'adin umma tasa kuka' murmushi umma tai snn tace Aisha kenan har yanxu kinanan da halinki ko' idan har kinaso na saurareki to kidai na kuka.
"har umma zata kashe wayar sbd Aisha bata daina kukan ba' cikin kuka Aisha tace umma banida lfy ko zama banayi' da sauri Nasir ya fisge wayar.
"babu abinda umma keyi sai salati ta sanarwa ubangiji' jin wayar ta katse wayarta ta dauko ta nimi nmber Aisha sai kash!!!! Koda tai dinning nmber taji customer care sukace babu kudi a wayar dole yasa ta meda wayar ta eje sbd gida babu kowa abdul ne kuma yaje school.
"mikawa tai taci gaba da nafilarta ta walha tana h'ade da addu'ar nimawa ya'ta sauki a gun ubangiji.
"shiko Nasir yana can yana yiwa Aisha f'ada wai sbd me ta f'adiwa ummata' kuka Aisha taci gaba dayi tana cewa meyasa bazan f'adi mata ba? Ummata ne fa' a duniya banida wanda yafita.
"Nasir yace ok hakane fa nima mancewa nai' mikewa yai yafice yabar g'idan.
"bayan su abdul sun dawo daga school umma ta aikesu suka siye mata rechange card tasa ta kira Aisha ' Aisha na gani
"muryar ummata tasa kuka tana f'adin umma! Umma tace na'am Aisha ya kike? Aisha tasa kuka tana f'adin umma banida lfy' ko zama banayi.
" Cikin natsawa umm tace subbuha'lillahi Aisha meya sameki h'aka? Cikin kuka Aisha tai mata bayani abinda ke damuta' umma bata nuna damuwa ba' a matsayinta ta uwa tagari' umma tace Aisha.
"Aisha tace na'am umm.
"umm tace Aisha inaso kisan da cewa ita rayuwa d'an hakuri ne banle zaman AURE ki gode ma mijinki yana sonki kuma yana baki kulawa daidai gwargwado koda mune da muka haifeki iya kacin abinda zamuyi maki kenan' dan haka ki kwantar da hankalinki kinjiko.
"Aisha tace naji umm.
"umm taci gaba da cewa kuma dan Allah Aisha kiwa mijinki biyayya sbd aljannarki tana karkashin kafar mijinki kinjiko Aisha.
"Aisha tace naji umm kuma nagode.
"umm tace Allah ya kara sauki Aisha' k'uma dan Allah Aisha ciki da adda'a kamar yadda kika saba' kada kiyi wasa da addu'oin dana koya maki' idan kika rike wng addu'oin insha Allah kina tare da rinjaye a rayuwa.
"k'uma dan Allah inaso na tunatar dake dan Allah Aisha koda wasa kada wata kawarki tasan sirrinki na tsakanin keda maigidanki' ko ni dana haifeki banaso nasani banle wata kawa' sirrinki sirrinki ne kiwa mijinki biyayya k'uma ki zauna lfy da abokan zamanki.
"Aisha tace to umm.
"umm tace Allah ya kara sauki kuma dan Allah kizama jaruma ga duk wani abu da zai bijiro maki' banda yawan kuka.
"Aisha tace to.
"umm tace Allah ya kara sauki saina sake bugowa' ki gaida maigidanki.
"Aisha tace zaiji.
"snn sukai sallama.
"tun daga lokacin safe da yamma sai Nasir ya wanke wa Aisha kurajan' koda ba'ita keda girki ba sai ya tsaya ya wanka mata snn ya tafi g'idan Fatima.
"Cikin hukuncin ubangiji Aisha tasamu sauki sosae kamar ba'ita ba' ummata kuwa tun daga narar da tasan Aisha batada lfy kullum sai takirata dan jin yadda jikin yake.
"bayan Nasir yazo ya duba Aisha da yake yau ba'a g'idan ta yake ba' bayan ya dubata ne yatafi aiki sai ga bilyaminu da sako rigi-rigi kayane iri-iri ya dunga shigowa dasu' bayan ya gamane yace maigidane yace nakawo maki.
"Aisha tace to nagode.
"bayan bilyaminu ya fita Aisha ta kwashe kayan ta kai dakinta' da yamma lokacin Nasir yataso daga aiki yabiyo g'idan Aisha ' da sallamarsa yashigo rike da yar' karamar kit a hannunsa.
"Da sauri Aisha taje ta amsa h'ade da yimasa snn da zuwa' Nasir yace yauwa yan'mata na' lalla kam yau na tabbatar da kinji sauri wanga irin kwalliya h'aka.
"Aisha ta kyalkyale da dariya kamo hannunta yai zuwa Cikin bedroom suna shiga bakin gado ya zauna snn yace ta miko masa kit din daya shigo dashi.
"bayan ta mika masa har ta mike' yace zo kiga wani abu' dawowa tai ta zauna kusa dashi snn ya bude kit din sarkokine kala2 kamar su DIAMOND DUBAI SAUDI' da mmki Aisha tace Yallabai ina kasamo gwalagwalai haka?
"dariya Nasir yai snn yace office din mu aka kawo na siyarwa shine na siye maki' ido 😳 Aisha ta b'ude sbd mmki ita kanta batasan lokacin da tai masa tsanle a jiki ba tana godiya.
"shima dariya yai snn yace akwai kaya nabawa bilyaminu yakawo' Aisha tace ai yakawo' Nasir yace suna duk nakine' zansamo tela da zai dinka makisu.
"Aisha tace haba Yallabai ai sumin yawa yaya zanyi dasu h'aka? Sun fifa ishirin.
"Nasir yace ina sane da yawansu ai.
"sbd murna Aisha har da kukanta.
"Nasir ya jawo ledar dake gefensa kayane kala2 English wears ne a cikin ledar h'ade da su jallabiyoyi' yace idan zaki dinka kayan ban hanakiba amma inda zakibi tawa nafiso kananun shiga' shiyasa ma nasiyo maki su.
"Nasir tace babu damuwa yadda kace haka za'a.
"Nasir ya mike yace ni zantafi kada tace nazo nai wani abune anan kinsan halinku mata da zargi.
"dariya Aisha tai masa snn sukai sallama yatafi' bayan fitarsa tai masa rakiya ta dawo daki zamane tai dirshan a gaban kayan tafara budewa daya bayan daya tana kallo zannuwane masu rai da motsi kamar su super wax holan english swess lace E. T. C..
"Snn ta dauko kit din sarkokin tafara dubawa shima daya bayan daya mai kasamin kudin a ciki shine ta five hudren thousand a ciki' haka ta dunga dubawa tanawa ubangiji godiya.
"a zuwaiyarta tace Allah sarki ummata inama da gari daya muke' ko kuma inada dan aike' himmm kawai tace a fili.
HUMM' HIMM
WASA FARIN GIRKI 🤔 ALLAH YA KYAUTA.
MUJE ZUWA' GARIN BABU NISA
IN DA RAI KASHA KALLO.
TAKU HAR KULLUM MOM USWAN CE 😅🤝
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F. O. W☘
MMN USWAN
0⃣7⃣
"Kwashe kayan Aisha tai ta zuba a cikin wadrp ta rufe'.