Sashe 16
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"okay kawai tace.
"Da dare bayan su zahradee sun dawo daga kasuwa' suna cikin hira sae mgnr kudin ya fadowa alhj' nan yasa cewa so har yanxu fa banga alert ba' ace har yanxu matsalar network ne?
"Nan zahradee yace dan Allah abba kayi hakuri".
"A kan mefa son?
"Wlh abba a gaskiya amfani nai dashi.
"Cikin rashin nuna damuwa abba yace son me kai dasu?
"zahradee yace wlh abba lokacin da ka aikeni bank ina kan tafiya kenan da yake a kafa nake shine na hadu da Aisha tana tafe tana kuka' ni kuma gani halin da take ciki yasani tsayuwa na tambayi ko lafiya' shine take sanar dani cewa koranta akai kudin weac kuma cikin week dinga za'a rufe idan bata buyaba shikenan' ni kuma gani haka yasa nai amfani da kudin da ka aikeni na biya mata.
"kafin abba yace komai su yya shamsudee da Nurudee suka haushi da fada' h'ade da cewa bazan kawai mara wayo waya sanima ko ba rabonka bace ita' kaje kana faman wahalar da kanka a kanta' b'ude baki yai zaiyi ngd da amma!.
"shamsudee yace amma me wlh idan kai wani mgn saena mareka' in kuma kana gani kamar karyane to ka gwada.
"Gani duk sun taso masa yasa abba dake zaune dakatar dasu' hannu kawai ya nuna masu alama su bashi gu.
"duk mikewa sukai sukabar masa gun.
"bayan sutarsane abba yace zahradee.
"na'am abba.
"wlh zahradee wannan inaso yazama shine farko k'uma shine karke' wlh zahradee inda wani daga cikin yan'uwanka ne sukai min h'aka na wlh da sae sun bayani kuduna' amma sae yazamanto kaine' kae waya cemaka ana h'aka ma?
"itace tace kama iyayenta basuda kudin biya mata school feel ko mai?
"A'a abba' nine dae kawai.
"to kada kakara' idan k'uma kakara wlh saena hukuntaka.
"nagode abba in Allah ya yarda bazan karabama.
"to shikenan.
"Da yamma bayan bbn Aisha badawo daga kasuwa suna cikin hira da ummanta shine umma take sheda masa da cewa zahradee ya biyawa Aisha kudin weac.
"Nan alhj muhmmed ya hau fada inda yake shiga ba nan ne yake fita ba daga karke yace takira masa Aisha tazo.
"mikewa umma tai taje dakinsu ta kirata sukazo tare har kasa Aisha ta duka snn tace gani' alhj yace wato Aisha irin sakayyar da zakinmi kenan ko? Yanxu sbd Allah abinda kikai yadace kenan?
"Cikin sanyin murya Aisha tace abba wani laifine nai maka?
"Aisha ba laifi kikai min ba amma sbd Allah har abin yakai ga kije ki roki zahradee yabiya maki kudin weac?.
"Cikin kuka Aisha tace roko k'uma abba? Wayace maka rokonsa nai? Wlh abba ni ban rokeshi ba' shine dae yai niya ya bayamin kudin' idan ma kana gani kamar karyane wlh abba ka kirashi ka tambayeshi kaji.
"Alhj muhmmed yace Aisha ni bance kina karyaba ba sbd tun farko bansanki da karya ba ' amma abinda nakeso ki fahimta idan har yar' uwansa sukaji labarin h'akan gani zasuji kamar nakasane' Aisha kifi kowa sani idan a kankune abinda ya kama daga 1 naira zuwa million idan akan school ne ni me kashe makune' k'uma kifi kowa sani banaso rainin wayo' idan har sukace zasu rainamin wayo akan h'akan wlh bazan dauki walakanci ba.
"Shiru Aisha tai har yakare mgnr sa snn tamike batare da tace masa komai ba.
"AFTER 5 MONTH
"Su Aisha suzana weac dinsu cikin sa'a k'uma paper su yai kyau' gani sun samu sakamako mai kyau k'akan yasa abba ya nima mata diploma dake cikin garin bauchi' da yake yanxu wani irin lokaci ne da muke ciki wanda idan kanada abin hannu komai zakayi a doran kasa' karma ace kasarmu NIGERIA.
"hakan yasa besamu matsala ba wajan nima mata addmi' yana zaune a gida aka gama masu komai' attanding lecture kawai tafara batare da tasan wahalar komai ba.
"tana karatune a bangaren business' koda Aisha ta sanar masa da mgnr samu school dinta yai murna sosae sbd a yadda yai lisafi mgnr bikinsu zaizo masa daedae da lokacin da yake so.
"dinkuna yai mata sosae da siyayya a cewarsa yanxu zata fara harkan big girl dole saeda manyan shiga sbd gudun rainin wayo.
"Aisha tai murna sosae da zahradee ya kaimata kayan gidansu.
"Ranar monday Aisha tafara attanding lecture.
FANS KUYI HAKURI NA RASHIN JINA KWANA BIYU WLH EXAM NE YA BOYENI AMMA YANXU NA GAMA SAE JIRAN SAKAMAKON.
ZAKU RINKA JINA KULLUM KODA BAMAI YAWABA.
NAGODE SOSAE
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES F. O. W. ☘.
MMN USWAN
ZANYI AMFANI DA WANNAN DAMAR WAJAN TAYA YAR'UWATA ZAINAB SHU'IABU MARUBUCIYAR YARAN MIJUNA MUNAR KAMMALA LITTAFINTA HAKIKA KIN WA'AZARTAR KUMA KIN NASHADANTAR KIN BAJE KOLINKI WAJAN NUNA FASAHARKI. KUKA KURAN DA KIKA SAMU ACIKI ALLAH YA YAFE DARANSAN DA AKA DAUKA A CIKI ALLAH YABADA IKON AMFANI DA SHI.
1⃣5⃣
"Cikin sa'a Aisha tafara karatunta k'uma alhamdullh sbd duk yawancin lecture din da ake masu tana fahimta sosae' idan ma bata fahimta ba idan zahradee yazo hira in har ta sanar dashi zama suke sosae yaita yimata bayani har sae ta fahimta snn zantafi g'ida.
"Itama Aisha dayake tanada brain shiyasa da zaran yai mata bayani take dauka.
"zahradee ya taka rawar gani sosae wajan karatun Aisha' duk da shima mahaifinta ba baya ba amma da h'aka zahradee yaci gaba da yimata hidima wani lokaci shiyake kaita school' idan h'akan besamu ba suna tashi lecture zaije ya daukota da motar abbanshi.
"Alhj Kailani yai f'ada har yagaji amma duk a banza' gani h'aka yasa alhj sakarwa zahradee motar' shikuma ya siye wata.
"shima zahradee yana kammala project din sa aka turashi service a kasar kudu IMO state amma abinda dan NIGERIA idan kanada hanya h'aka alhj Kailani yashiga ya fita aka barshi a nan bauchin yai service dinsa.
"Da h'aka zahradee yake raba kansa biyu sbd yana tashi daga aiki yake zuwa kasuwa gun bbnsa' sbd zahradee yanada wani abu daya duk yadda zaiga harkan kasuwanci abbansa sae yayi h'akan yasa abba ke matukar sonsa.
"Gani Aisha tayi nisa da karatun yasa zahradee birgewa abbnsa a dole shifa sae dae aje g'idan su Aisha a nemo masa aurenta tunda tayi nisa da karatun kusan aiya cewa ma kadin yarage mata.
"Duk yadda alhj yai dan yashawo kan zahradee akan yabari har takare amma zahradee yaki.
"Sbd zahradee gani yake kamar bazaikai lokacin ba' ko k'uma idan lokacin yai Aisha tace bata sosa.
"Da yaga kamar alhj bashi da niyar tafiya nimo tasa auren Aisha yasa damuwa idan ko kasuwar da yake zuwa ya dae na' idan yafita aiki tun safe baya dawowa g'ida sae dare yana shiga kai tsaye dadinsa yake shiga ya rufe kofa batare da ya tsaya parlour hira da yan'uwa ba.
"Ba komai bane yasa alhj yaki tafiya nimawa zahradee aure ba so yake saeya kare gini da yake masu shida yayyinsa sbd bayaso su zauna gun daya da sirikansa yafiso suyi nisa da juna' shiyasa beje nimawa zahradee auren Aisha ba' yafiso idan ya kammala a lokacin ne da kanshi zai daukesu ya kaisu gun sugagi snn sae yatada mgnr bakin.
"Amma rashin sani da yafi dare duhu yasa zahradee yakewa mahaufinsa h'aka sbd duk a ganisa ba nima masa aure Aisha ne za'ayi ba.
"Gani yadda zahradee yashiga damuwa sosae yasa abba da kansa yabi zahradee har dakinsa' lokacin zahradee yana zaune ya tasa wayarsa a gaba yana kallon pict din Aisha' har alhj ya shigo zahradee besani ba.
"gun yasamu ya zauna h'ade da sa hannu ya tabo kafadar zahradee snn ne zahradee ya dago kansa' gani abbnsa ne yasashi cewa abba yaushe ka shigo?.
"murmushi abba yai h'ade da cewa son kenan pict din sirikan tawa ake kallo h'aka? To nima abani naga sirikansa tawa.
"murmushi zahradee yai h'ade da susa kansa' batare daya tanka ba.
"hannu yasa ya amshi wayar saeda ya karewa wayar snn yace sirikan tawace h'aka? Lalla kam dole dana ya rikikice ya rinka fushi dani sbd naki tafiya nima masa auren ta.
"jin h'aka yasa zahradee daure fuska.
"murmushi alhj yai snn yace zahradee.
"Cikin karkashin murya yace na'am abba.
"Alhj yace ba naki tafiya nima maka auren Aisha bane kawai h'aka akwai wasu aiyuka da nakeyi ne nafiso idan nagama snn na sanar daku snn k'uma na nima maka auren.
"juyowa yai snn yace abba wani irin aikine zai hanaka nimami aure? Aikin da kikeyi ya shafi mgnr aurena da Aisha ne kome?
"himmm abba ni tun ba yanxu ba tuni nariga na gano kawai dae baka sona da Aisha ne.
"Subbuhanalillah son kada kaimi mumunar fahimta wlh har ga Allah ba nufina ba kenan son.
"abba inba nufinka ba kenan abba to menene a zuciyarka? Abba kana gani tunda Aisha tafara doploma din nan samari suke ta kawo mata hari' idan ma Allah yasa tana sona' wlh da ba dan son da takemin ba nasan da bazata kuni ba sbd ba kananun mutum bane suke zuwa gun ta' harda manyan attajirai.
"murmushi kawai alhj yai.
"Gani irin murmushin da abba yai yasa zahradee cewa Allah kuwa abba.
"Alhj yace son kenan' ba komai ne bane nakeyi illa gani ne nake yimaku kaida yan'uwanka wanda idan kunyi aure zaku zauna a ciki sbd banaso mu zauna gu daya daku a cikin g'idan nan...
" abba idan akan inda zamu zauna ne abba ni inada kudin da zai'ishemu nakama haya har kakare mana gini.
"mikewa zahradee yai yazo gaban alhj ya duka har kasa snn yace abba dan Allah dan annabi idan soyyayar da kakewa shugabanmu annabi muhmmedu (S. A. W.) abba ka taimakeni ka taimaki rayuwata kaje ka nemamin auren Aisha' wlh Allah abba ni kaina bansan irin sonda nakewa Aisha ba' idan har narasa Aisha a rayuwata abba zanshiga wani hali abba.
"Shiru alhj yai yana me jijina mgnr zahradee.
"can yasa hannu ya dagosa ya zauna snn yace son karka damu insha Allahu gode da yamma zantura kawunka da bbnka habu suje nima maka auren Aisha...
"wani irin tsanle zahradee yai h'ade da rungume abbnsa yana murna.
"abba yace saurareni d'kyau kaji abinda zanfadi maka' zahradee.
"na'am abba.
"zantura a nimo maka auren Aisha amma da sharadi' kudi da kake mgnr kama haya dasu zaka bani na karisa maka gini bangarenka dashi.