Sashe 67
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wata safiyar asabar Aisha ta dashi da nakuda' ranar zhrdee yana dakinta ne' h'aka ya dauketa zuwa hospital' suna isa labour room aka kaita' shiru2 zhrdee yanasa ido afito ace ta haihu amma shiru' har azahar' gani h'aka yasashi kira Hjy ya ranar mata' duk da ranta ya baci amma babu yadda zatayi h'aka ta shirya tacewa Zainab tazo suje' Zainab tace babu ida zata sbd ida yaso tasani Ai yanada number da zaikirata ya sanar da'ita"
"Hjy tace kinada gskya toni bari naje"
"koda Hjy ta'isa hospital duk fadawar da takewa zhrdee be tanka ba idan ba hkr ba babu abinda yake bata"
"gani h'aka yasa ta hakuri' Aisha dake labour room bata haihu ba sai dare' tasamu twins mace da namiji"
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
5⃣2⃣
"nurse ne ta fito daga labour room ta nufo gun dasu Hjy suke da zhrdee' zhrdee yana gani nurse ta fito da sauri ya mike h'ade da cewa madam ta haihu ne?"
"eh ta sauka' ansamu twins mace da namiji"
"Allahu Akbar' zhrdee yace"
"Hjy dake zaune mikewa tai zuwa gun h'ade da tambyar ta sauka ne?"
"eh ta sauka Hjy' ansamu mace da namiji"
"masha Allah' ya ita mai jegon?"
"nurse dake tsaye tace ta nanan lfy saidai ambata bedrest sbd ta huta"
"OK zamu iya ganita?"
"bismillh' tana gaba suna baya suka shiga d'akin' suna shiga zhrdee yai kan Aisha take kwance ya rungumeta h'ade da cewa sannu Aisha"
"murmushi kawai tai"
"Hjy na kan yaran' gani abinda zhrdee kewa Aisha yasa Hjy kulewa dan masa tsawa tai h'ade da cewa fita ka bani gu"
"murmushi kawai zhrdee yai snn ya fita' yana tafe yana juyowa yana kallon Aisha' daure fuska Hjy tai"
"bayan ya fitane Hjy ta dawo kan Aisha tana gaidata da jiki"
"zhrdee yana fita ya kira umma mmn Aisha ya sanar mata haihu"
"murna sosae mmnta tai h'ade da cewa Allah ya raya"
"Zainab na g'ida har yamma zhrdee be kirata ba balle ya sanar da'ita"
"koda ya dawo g'ida duk da ba itace keda girki ba amma koda ya dawo bata hanashi abinci ban' yana zaune a parlour Zainab ta kawo masa abinci' tana zaune yanaci suna hira amma be b'ude baki ya f'adi mata haihuwar Aisha"
"har yagama gani ya mike zai sake fita ne tace ina zuwa k'uma da daren nan?' idan taji abinda zaice"
"fita zaiyi"
"zuwa ina k'uma"
"wani irin tambya kikemi h'aka kamar dan gaban ki"
"to kayi hkr idan tambyar da nayi maka ya bata maka rai"
"ya wuce' kawai yace' har yasa kai zai fita Zainab tace zhrdee"
"meye ne k'uma?"
"yanzu sbd Allah abinda kakeyi ka kyauta kenan"
"me k'uma nayi?"
"Ashe Aisha ta haihu amma baka iya f'adi min ba?"
"eh mancewa nayi' k'uma ansamu twins"
"yayi kyau' yanzu yaushe zanje dubata?"
"a'a kibari kawai' basai kinje ba"
"sbd me?"
"nace kidai bari kawai' idan naje zance kina gaidata"
"amma sbd Allah h'akan da kai kana gani kayi daidai kena" to wlh idan yan'uwanta suka zagrni akan rashin zuwa banyafe ba"
"eh kidai bari kawai maybe ma yau tadawo"
"himm zhrdee kenan"
"shima fita yai batare daya waiwayo ya dubeta ba"
"kwana Aisha biyu a hospital aka sallamosu suka dawo g'ida' kanwar mmn Aisha ke dauke da babys zhrdee na rike da Aisha suka shigo da sallama"
"duk da bacin ran da Zainab take ciki amma be hanata fitowa tai mata barka"
"tun daga lkcn bata sake shiga harkansu ba' tsakanisu saidai gaisuwar safe bayan h'aka babu komai a tsakanisu"
"ana gobe suna zhrdee yai wa Aisha siyayya kamar dama yaran basu da kayan sawa' kaya sosae zhrdee ya siyo masu daga ita Aisha har yara"
"ido kawai Zainab ta zuba masu duk shiga da fitar da zhrdee keyi ana gobe suna irin uban kudin da yake kashewa"
"ana gobe suna yan'uwa su Aisha na birni dana kauye duk suzo"
"zhrdee yaso canzawa yara suna amma Hjy da Abba suka hana' Aisha me jego ansha kyau' sbd zhrdee ba karami kudi ya kashe mata ba' gani h'aka g'ida ya cika fal dangi da abokan arziki' yana Zainab itama ta kira kannita' basubar g'idan ba sai dare"
"tun haihu Aisha zhrdee a d'akin Zainab yake kwana duk da kokarin Zainab wajan gani ta kyautatawa zhrdee wajan biya masa bukatarsa da kiyaye duk wani abu da zai bata masa rai amma be hanashi abinda yai niya wajan nuna banbanci tsakani su *Akbar* da su *shahid da shahida* yaran Aisha' duk da jirajiraine k'uma ba rasa kayan sawa sukai ba amma kullum Allah keda kullum idan yana dawowa daga kasuwa saiya siyo masu kaya"
"duk da uban kayan da yasiyo masu llcn da aka haifesu ga kuma tun NA wacce cikin da ta rasu duk sunanan amma be hanashi siye masu wani' yau dayake ya mance har saida yashiga d'akin Zainab yana cikin cin abinci snn ya tuna hannu yasa ya dauko ledar h'ade da mikawa Zainab yace tashi kikaiwa Aisha"
"bata musaba k'uma bata tambyesa meke cikin ledar haka ta mike ta kaiwa Aisha kayan snn ta dawo' ko kafin ta dawo ya gama cikin abinci kwashe kayan tai takai kitchen' tana dawowa ta dauki *Islaha* tai mata wanka suka kwantar' dama *Akbar* a d'akin Hjy yace kwana"
"cikin dare Zainab na bcc kamar a mafarki taji ana shafeta' banza dashi tai' duk wani halamu zhrdee ya nunawa Zainab amma besa ta nuna tasan yanayi ba' mikewa yai yazo daidai kunnita yake kiran sunata"
"Zainab' Zainab bcc kikeyi ne?"
"banza dashi tai bata tanka ba"
"Zainab duk bcc ne h'aka?" h'aba Zainab dinta d'in gyara mana' nasan kina jina Zainab "
"Zainab dake kwance tana jinsa hawaye ne kawai takeyi"
"Zainab dakefa nakeyi' k'uma nasan kina jina' still babu ko motsi' gani h'aka yasashi kwantar da murya yana cewa Zainab dinta d'in gyara kigani kinji wlh kadan ne zanyi dan Allah' zhrdee yana mgnr ne h'ade da jawota jikinsa"
"Zainab najin h'aka ta fisge jikinta' mikewa zhrdee yai zai hayeta Zainab ta tureshi snn ta sauka ta barmasa gadon"
"mikewa zhrdee yai ya kunna light d'in d'akin yaga Zainab zaune akan kujera tana kuka"
"zuwa yai ya zauna kusa da'ita snn yace Zainab lfy?' Zainab taci gaba da kukanta"
"hannu yasa ya jawota jikinsa ya rungumeta yaci gaba da tambyrta"
"cikin kuka Zainab kwashe komai ta f'adi masa"
"h'aba Zainab d'an nasiyewa su *shahid da shahida* kaya shine kike b'akin ciki kike kuka Zainab' wlh kinban kunya h'ade da mmki' a hkri dana sanki dashi wlh be kamata d'an wnn abu ya dameki ba' inda wanine ya fadimi h'aka ba keba wlh zance sharri yake maki amma yau da kanki kika b'ude baki kike f'adin h'aka"
"kwata kwata wasu kayane na siye masu da har zaki dami kanki' k'uma koda na siye idan kika duba aisu yarane akan naki' a matsayinmi ma su Abba ne zasuzo suna maki kukan h'aka kibasu hkr bake da kanki zaki zauna kinayi ba"
"amma babu komai yanzu nasan waye ke Zainab' yanzu me kikeso ayi maki?"
"ni bana bukatar komai saidai kasa Abba a sch"
"Zainab kenan' kwata kwata shekaran amma nawane da zan kaisa sch' saikace a kasa nake dibo kudi' yaron da ko mgn be gama iyawa ba"
"amma naga wanda basu kaisa bama suna zuwa"
"eh ba abin mmki bane dan sa'ar Abba suna zuwa sch' amma nidai kam ba yanzu ba' ke bari na f'adi maki gskya a yanzu da h'aka banida kudin da zaikai Abba sch"
"to sai yaushe?"
"sai yadda kagani"
"himm kawai tace"
"yanzu dai Dan Allah zomuje kibani hakkina"
"tsaki kawai Zainab tai ko kallo be'isheta ba"
"Zainab dakefa nakeyi"
"kayi hkr bazan Iya ba"
"kamar yay Zainab"
"Ohooo"
"ni kike cewa Ohooo Zainab?' amma kinsan hakki naneko?" wlh inda Aisha nada tsarki babu abinda zanzo nayi a gunki bazan kawai"
"mikewa yai yaje ya kwanta h'ade da juya mata baya"
"kallo kawai ta bishi dashi h'ade da girgiza kai"
"da asuba zhrdee yaje masallaci yai sallah har yadawo yashiga wanka be tankawa Zainab ba' gani h'aka kitchen taje h'ada masa abin breakfast tana kitchen tana aiki tajiyo kukan *Islaha* zhrdee dake daki ya dauketa b'akin kofa yazo ya tsaya batare da yace kala ba' Zainab na hango shi da sauri tabaro kitchen tazo ta amsheta' saida tabari ya koma d'aki snn itama ta shiga zani ta dauka tana goya *Islaha* h'ade da cemasa ina kwana?"
"banza yai da'ita"
"duk da tasan yaji amma bata gajiba h'aka tasake cewa ina kwana"
"lfy klau ya daga snn besake tankawa ba"
"fita tai ta koma kitchen gani kamar sauri yakeyi yasata itama sauri tai ta gama ta dauko ta kawo masa d'aki dukawa tai ta'ije h'ade da dauko plate ta zuba masa"
"bayan ya kare sa kaya zama yayi akan cushion yai breakfast yana gamwa mikewa yai ya tsallaka tre din yafice daga d'akin"
"Zainab dake zaune b'akin gado mikewa tai ta h'ada kayan zuwa kitchen"
"tun daga lkcn Zainab taki yarda da zhrdee duk dare h'aka yake rokonta yana roko har yagaji' h'aka ma yau tun goman dare zhrdee yake rokon Zainab amma taki yarda' da yaga bazai iya jurewa ba da karfi ya kamota' Zainab tana f'adin kabari kaga da yarinya ko".
" saime idan ga yarinya ina ruwana da'ita"....
"bayan kwana biyu Aisha tayi arba'in' zhrdee da kansa ya dauki kanwar bbnta wanda take zaune da'ita ya medata g'idan su Aisha' a ranar yace ta amshi girki' kamar tasan da h'aka shiyasa tana kai yara Immunisation daga nan tai alluran planning"
"tun daga lkcn zhrdee besake rokon Zainab ba k'uma' itako Aisha da yaranta kusan niman zhrdee a gunsu yake tafiya h'aka ma kaya da saran amkawo sababbi wanda beyi yawa a gari ba saiya cirewa Aisha.
" gani h'aka yasa Zainab fita har kansa gaba daya' k'uma duk yadda takai gason abu saidai ta tambyi Hjy ko k'uma ta hkr dashi' sbd tasan koda taiwa zhrdee mgn bazai yimata ba' H'akan yasa ta dauki al'amarinta gaba daya ta mikawa ubangiji' kowani dare nafila baya wuceta da karantu kur'ani mai girma"
"amma duk da h'aka shiru bataga canji ba"