Sashe 79
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"shedar yananan ne?"
"a'a bayanan saidai abani lkc nazo dashi"
"alkali yace andaga wnn shari'a zuwa 7-6-18' daukar Rukky akai aka medata zuwa g'idan maza"
"yau ne aka sallami zhrdee da Aisha su Abba da yya Shamsudee da Hjy suka kwashi kaya zuwa mota' har su h'ade dana Aisha zhrdee yace acire nata kayan g'idan su zataje"
"Abba da Hjy har suna h'ada baki wajan tambyarsa kamar yaya' itama aishan dake tsaye jikinta amace yake idanunta duk su ciko da kwalla"
"fuska a daure yace nace tatafi gidansu ko yayane?"
"son kanka daya kuwa?"
"klau nake Abba aurene da'ita banayi"
"Aisha najin h'aka tafashe da kuka"
"zhrdee wai menene h'aka ne' ke Aisha shige muje"
"na rantse da Allah idan kika shiga motar nan idan ban maki dukan masifa faba kice me?"
"wani irin duka k'uma zhrdee idan ba kasheta zakayi ba?"
"gara yar'banza tamutu kowa ya huta ni ba kasheni taso ayiba?"
"wlh Hjy ta tafi kawai tun kafin na yanke alakata da'ita kwata kwata muguwa alzaluma mara jin mgn kawai' wlh Aisha na tsaneki banason ganiki kwata kwata k'uma sai Allah ya sakami nida Zainab"
"shiru Abba da Hjy sukai'aisha dake tsaye dukawa tai a gaban zhrdee h'ade da rike masa kafafuwarsa tana kuka tana ambaton kayafemi d'an Allah"
"duk da a rike yake amma behana zhrdee sa kafa ya tokare Aisha ba tafadi kansa tana kuka"
"har ya sake daga kafa zai kaimata wani da sauri Abba yazo ya rikesa aka sashi a mota"
"Abba yace Hjy taraka Aisha g'idan su kawai"
"zhrdee yana zaune yana faman huci' duk da azabar zafin da yakeji amma be hanasa bala'i ba"
"Hjy ta kama Aisha zuwa mota' su Abba sukai hanyar g'ida' ita k'uma Aisha da Hjy sukai hanyar g'idan su Aisha"""""
📖✍
☘☘
☘
*AURE IBADA NE*
FASAHA ONLINE WRITES F.O.W.☘.
🌳 *impacting valuable knowledge and entertainment is our concern* 🌳
*story written by Mmn uswan*
6⃣1⃣
"suna cikin mota suna tafe Abba yace gskya son banji dadin abinda kaiwa Aisha ba"...
" h'aba Abba bakaji dadi ba kace?' to wlh kadan nayi mata' inda ta sake ta biyoni g'idan nan Allah kadai yasan irin abinda zanyi mata' wawiya kawai dakikiya mara jin mgn"
"is OK son kaga bakada lfy ko?' kayi hkr h'aka"
"himm Abba kenan' sauran itama Rukky wlh har g'idan ubanta zantura a kamota"
"wacce Rukky k'uma?"
"Rukky mana Abba"
"yanzu son duk abinda nayi akanka baka gani ba kenan?"
"kayi hkr Abba bansan kayi wani abu akai bane shiyasa"
"h'aba son a aikata maka danya danyar aiki irin wnn ace ban dauki mataki ba?' kaima kasan sai inda karfina ya kare"
"h'aka ne Abba ngd"
"tunda aka shiga mota Aisha kewa Hjy kuka' Hjy tayi lalashi har tagaji Aisha batai shiru ba' gani h'aka yasa tafita harkanta har suka isa g'idan su' bayan yya Nurudee yai parking Hjy ta taimaka mata ta fito daga motar snn ta riketa har cikin g'ida' Bbn Aisha da ummata tayi mmki gani sudawo da Aisha g'ida' sbd basu lkcn da akayi sallama'bayan Aisha ta zauna ne suka gaisa cikin girmama juna abbanta Aisha cikin kosawa yace yaya naga Aisha kindawo da'ita nan ba g'idan mijinta?"
"Aisha najin h'aka tasa kuka' dama dan tutuben harshe suka samu ita sa maigidan nata amma insha Allahu idan komai ya daidai anjima zanzo na dauketa mutafi"
"to Allah ya kyauta"
"amin Hjy tace h'ade da mikewa sukai sallama tafita"
"su Abba suna g'ida bayan Abba ya fito snn yarike wa son hannu shiga yafito suna shiga bangaren zhrdee yya Shamsudee yace Abba bekama a barsa nan ba tunda babu kowa"
"eh k'uma hakane' to yanzu abinda za'ayi mukaisa dakina kawai' d'akin ka k'uma Abba?' eh dakina kaga ku yanzu ba g'ida kukeba balle nace zanbarsa a bangarenku' bangarensa k'uma babu kowa a gun' to shikenan Abba"
"d'akin Abba suka shiga da kayansa sukuma suna zaune a parlour Hjy tai sallama' ganisu a parlour ne yasa itama ta zauna' duk mgnr da sukeyi akan su Aisha zhrdee be tanka masu ba har sukayi suka kare"
*Rukky*
"a yau ne Rukky da zhrdee zasu koma kotu' bayan alkali ya zauna snn ya umarci Honorable ya fito bayan ya fito ne akace Rukky itama ta fito duk saida suka fito snn akace idan shedan da Honorable yace zai kawo yazo yafito"
"jin haka Honorable yace eh yana kusa" masinja yace ya shigo dashi' bayan Bb maigadi ya fito ne alkali ya ke tambyarsa alakarsa *Bbn idi maigadi* yace nidai gadi nakewa Alhj imran tsowon shekara goma sha biyar' bayan aurensa da Rukky idan yana abuja gun matarsa uwar gidansa lkc lkc nakan ganta tayi wanka ta fita' idan tafita tun safe bazata dawo g'idan ba sai dare misalin goma' wani lkc k'uma *Alhj Rufa'i* makwabcin Honorable wasu lkta ma har cikin g'ida yake zuwa"
"alkali yace Dan Alhj Rufa'i ya shigo cikin g'idan Alhj imran shine zakai masu mummanar zato?"
"a'a ba haka bane"
"ko zamusan dalili?"
"wata rana bayan Rukky ta fito ta zata tafi uguwa ta sallameni ta fita shine na leka daga waje naga Ashe ita da Alhj Rufa'i ne zasu fita' tana fita ya b'ude mata mota suka tafi' tunda sukabar uguwar basu dawoba sai bayan takwas na dare har kofar g'ida yazo ya sauketa snn ya karisa nasan g'idan"
"Dan zata fita ya dauketa k'uma tana dawowa kaga ya sauketa shine kake zarginsu?' kasani ko rage mata hanya yai a lkcn da zata fita' h'aka lkcn da take dawowa suka sake haduwa ya dauketa a matsayinsa na makwabcinsu?"
"a'a ranka ya dade ba h'aka bane"
"muna sauraran dalilinka"
"bayan daukarta da yakeyi suke fita akwai wani lkc da yashigo har cikin g'idan lkcn Honorable baya gari' ina cikin dakina na masu gadi bansa da shigowarsaba sai fitansa dana gani"
"a matsayinka na megadi tayaya har mutum zai shigo cikin g'idan da kake gadi batare daya saniba?
" eh lkc ina d'aki na kwanta' ban dade da kwanciya ba bcc ya daukeni"
"OK kanaso kace a cikin bcc kenan kagano fitan Alhj Rufa'i"
" a'a lkcn idona biyu"
"kace kana bcc' yanzu k'uma kace idoka biyu' duk iji lauyar dake kare Rukky kenan?"
"eh' a lkcn nariga natashi daga bcc"
"OK Dan kaga fitar Alhj Rufa'i daga cikin g'idan Honorable shine kake zirgin suna cin amanar maigidanta ko"
"a'a ba h'aka bane"
"to menene' kafin h'akan yafaru kowa dai yasan alamar dake tsakani *Alhj Rufa'i da Alhj imran* amma yanzu d'an wani abu ya shiga tsakanisu shine za'akawo wasu abubuwa na sharri a rankafawa Alhj Rufa'i ko"
*opjuction my lord*
"alkali yace a kiyaye"
"Bb maigadi yaci gaba da cewa bayan kwana biyu da ganisa danayi h'aka yasake dawowa g'idan Alhj imran"
"a matsayinka na maigadin g'ida tayaya aika kabari ya shiga g'idan bayan kasan maigidan bayanan"
"a'a bansan lkcn da yashiga bane?"
"OK bakasan lkcn shigarsaba?"
"eh"
"amma kasan lkcn fitarsa' kenan ko a gun kanuna rashin kwarewa da aikin ka"
*opjuction my lord*
"a kiyaye"
*OK Sr*
"a'a ba haka bane"
"h'aka ne mana Malam idi"
"a'a wlh ko oga ma yasan ina iya kokarina wajan kare a gum aikina"
"yasan kana Iya kokarin ka amma shine har aka shiga g'idan batare da kasani ba' kenan duk a haka yana mana nuna da kwarewar aiki ne?"
"a'a wlh ba haka bane"
"to menene?"
*opjuction my lord*
*korafi be karbuba*
*thank u Sr*
*ina sauraranka Malam idi megadi "
"a ranar da Alhj Rufa'i yazo g'ida. ita Rukky ta aikeni kasuwa"
"kenan kana mana nuni da cewa kullum take aikenka?"
"a'a ranarne kawai"
"wato kanaso kace tayi amfani da h'aka kenan a matsayinta wacce ta kware da irin wani harkan kenan ta aikeka dan tasamu ta shigo ta Alhj Rufa'i ko yaya?"
"eh to nidai bance h'aka ba"
"kanadai zarginta kenan?"
"a'a ba zarginta nakeyi ba?"
"to menene?"
"a lkcn da Alhj Rufa'i zaifita daga g'idan Alhj imran shine na ganisa"
"a lkcn da kagansa yana fitowa daga cikin g'idan kai k'uma kana ina?
" nafito daga dakina rike da buta a hannu zanyi alwala"
"alwala karfe nawa?"
"na isha'i'
"da yazo fita kamar yadda kace ya ganka ko be gankaba ba?"
"ya ganni har mu gaisa"
" kun gaisa?"
"da kuke gaisuwar yaya kaga yanayinsa ya koma a matsayinsa ba mara gskya?"
eh to gsky bazan Iya cewa komai akan hakan ba sakamakon akwai duhu a gurin"
"kace akwai duhu a gurin tayaya akayi ka gane cewa Alhj Rufa'i n"
"Ai ba ranarne farkon ganisa ba"
"kenan ka dade kana zarginsa?"
"a'a ni bana zarginsa face abinda na ganewa ido na"
"idan ba zarginsa kakeyi ba to menene?"
"cikin zafin rai barrister *mudasir yasake cewa opjuction my lord*
*a kiyaye*
*OK Sr*
" akwai watarana nima kaina bansan Alhj Rufa'i yana cikin g'idan ba' lkcn Rukky tasa na kunna mata bohall sakamakon babu ruwa a cikin g'ida da tankoki' bayan na kunna zuwa wasu awanni tankuna suka ciki ruwa yanata zuba gani h'aka shine naje na sanar da'ita idan tagama sai na rufe bohall din' a lkcn nayi ta sallama babu wanda ya amsa' gani ba'a amsa ba yasani komawa da baya nace kodai bcc takeyi "
"duk da h'aka ruwan be daina zuba ba gani almubazaranci zaiyi yawa yasa nasako komawa nayita sallama babu wanda ya amsa' gani h'aka yasa na leka cikin parlour naga ko lfy' ina lekawa mukayi karo dasu and parlour suna rungume da juna"
"su ganka ko basu ganka ba a lkcn da kace ka gansu cikin wann yanayin?"
"eh su gani"
"da suka ganka yaya sukayi a matsayinsu na marasa gskya?"
"tsawa Rukky ta dakemi h'ade da cewa fita da iziniwa ka shigo?"
"ni k'uma jin h'aka yasa nafita da sauri jikina yana rawa"
"a lkcn da kace ka gansu rungume da juna wani irin suturane a jikinsu?"
"shidai Alhj Rufa'i daga shi sai gajeran wando' ita k'uma rigan bcc ne a jikinta"
"a duk cikin wnn second nine ka kare masu kallo h'aka?" bayan kace kana shiga ta umarceka da kafita batare da bata lkc ba"
"shiru Malam idi yayi be tankaba ba"
*barrister al'kasim* ya juya ga alkali yana cewa ya mai girma mai shara'a kaji shedar da Malam idi maigadi a g'idan Alhj imran ya bayar"