← Book details Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 89

Sashe 15

Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Alhj yace son da alama har yanxu kuruciya na tare dakai' sbd gani nayi kanka na rawa' gara na dungayi ina yimaka girgadi sbd kada kaje ka jawomin na barin gari.

"murmushi zahradee yai h'ade da susa kai.

"mikewa abba yai h'ade da cewa son ni zani na kwanta.

"Aisha na shiga cikin g'ida dakinsu kawai ta nufa taje ta tube snn ta kwanta' amma ba bcc takeyi ba' mgnr zahradee ne yake mata yawo a kwakwalwarta' tana f'adin ashe dama duk zuwan da yakeyi gun abbana sona yakeyi shine abba be taba sanar dani ba sai yanxu?

"meyasa abba yake h'aka? Meyasa abba yake hanani tsayuwa da samari? ga kawayena wanda na girma da wanda suka girmeni abba su iyayyansu basu hanasu tsayuwa da samari sae ni?

"kodae auren dolene yakeso yai min? Kodae yariga ya bawa wani nine bansaniba?

"kai ina' inda h'akane da bazai bari na fita gun zahradee ba' sbd kafin yasan waye zahradee na rigashi sani zahradee sbd muyi school daya dashi' To dama shi zahradee tun ina yar'karamata yake sona komai?

"ba tare da tabawa kanta amsa ba bcc ya dauketa.

"washe gari kuwa gun yadda zahradee yaso zuwa gun Aisha dole ya hakura sbd mgnr da abbansa yai masa' washe gari kuwa a masallacin kofar g'idan su Aisha yai sallar isha.

"koda aka idar saeda yadan tsaya saeda yaga takwas yayi dobt snn yai sallama cikin dauren g'idan' abdul ne ya amsa umma tace kamar muryar zahradee amma jeka ka leka kaga waye.

"kada abdul ya leka zahradee ne ya gani bayan sun gaisa ne ya dawo ciki ya sanarw umma' umma tace tashi kije....

"Da sauri abba yace taje ina? Idan zamanki take a g'idan to taje' jin hakan yasa umma mikewa ta shiga d'akin' kusa dashi ta zauna h'ade da sa hannu ta dafe masa kafada snn tace maigidana dan Allah kayi hakuri' abinda yasa nace h'aka gani nai anriga an zama daya shiyasa.

"yace kekika daura masu aure?

"a'a.

"To kince anzama daya?

"dan Allah kayi hakuri nayi kuskure amma insha Allahu bazan karaba' Allah ya huci zuciyar angon Hafsatu.

"shima kansa besan lokacin da dariya ta subto masa ba' snn yace jeki kice taje amma koda ta dade dan inaso na rufe g'ida na kwanta.

"To tace h'ade da mikewa.

"hujab kawai ta sanya batare data tsaya kwallyaba da nufi kofar g'ida abdul na biye da'ita suka tafi gun zahradee.

"Da sallama suka isa gun ita da handbag d'inta' shima zahradee dake tsaya da fara'arsa ya amsa h'ade da karisowa gun data tsaya ita da abdul.

"rike wa abdul hannu yai snn yake my little bro da kake? Abdul yace lfy klau' zahradee yace yah school kana kokari kuwa? Abdul yace sosae ma' zahradee yace okey yanxu fadi min yau me aka koya maku a school din?

"abdul yace umh"uhm" uhm" yauwa' kasan yau wenesday ne ko? Zahradee yace eh! Snn abdul yace to dama duk ranar wenesday Englash language mukeyi.

"zahradee yace a Englash din wani topic aka koya maku? Abdul yace Diff b/w news paper and magazine.

"zahradee yace fisrt tell da meaning of news paper before we tolk abourt the diff.

Abdul ya fara da cewa The news paper it's unboud printed publicatino issued at regular which prints information in unboud words and after supplemented with pictures....

"zahradee dake tsaya yace ya'isa h'aka kanina ashe dae kana da kokari.

"dariya Abdul yai' Aisha dake tsaye ta daure fuska sbd tasan halin Abdul sarai da bakar surutu' idan aka biye tashi sae ya kwana yana zubawa ba damuwarsa bane.

"Gani Aisha ta danke fuska ne yasa zahradee cewa Abdul shiga mota ka zauna ugo wayata kayi game.

"bude masa motar yai ya shiga snn ya mika masa wayar' gani yadda ta daure fuska yasa zahradee cewa kiyi hakuri Aisha na bata maki rai ko?

"Aisha tace to ba kaine ka kama jan yaro da surutu ba.

"zahradee yace a'a Aisha bazaki gani bane nima kaima mmki Abdul ya bani sbd yadda akai masu explanation ba kowani yarone zai fahimta ba' sbd yadda akai masu bayani ba method din secondry level bane' wanga method din na yan' hghth intitut ne' maybe qua teacher ne.

"Aisha tace ni zantafi sbd abba yace kada na dade' zahradee yace tun yanxu Aisha? Aisha tace abba ne yace kada na dade shiyasa.

"zahradee yace to shikenan gobe ko jibi nadawo' juyawa yai gun Abdul yace fito katafi g'ida.

"Abdul yana fita zahradee sa hannu yai cikin mota ya dauko wata yar'karamar jaka ya mikawa Abdul snn sukai sallama.

"tashige cikin g'ida' shima yashiga mota yai na g'ida.

"tun daga lokacin soyayya mai karfi ya shiga tsakaninsu kullum cikin msrarin juna suke da dakin gani juna dan ma duk su biyun iyayyansu na take masu birki.

"komai zahradee ya samu na Aisha ne tun mafaifinta yana hanata amsa idan ta kawo abu tace zahradee ne ya bata sae abbanta ya hauta da fada' idan zahradee din yazo da kansa yake daukar kayan ya meda masa dasu' duk irin fsdar da zaiyi bazaisa zahradee ya amshi kayan ba.

"zannuwa kuwa adon nida abuna akeyi duk wasu sabbabin yayi idan bbn zahradee ya kawo saeya cirewa Aisha a ciki' gani aiyuka suna masa yawa baya samu zuwa gun Aisha sosae yasashi siye mata waya ya bata a cewarsa idan besamu zuwa ba zai kirata ta wayar surinka hira.

"boye wayar tai basu bari abbnta yasa tanada waya ba' daga ita sae mmnta suka sani' idan har zahradee zai kira sae dae lokacin da abbnta baya g'ida ko k'uma lokacin suna dadinsa shida umma suna hira snn zahradee zai kira suyi hira'gudun kada abba yaji ringing din wayarne yasa tasashi a silet wani lokaci sae yaita kira har ysgaji bata daga ba sbd ba'ajin ringing din wayar.

"duk lokacin da zahradee ya kira Aisha bata daga ba zahradee yana shiga cikin damuwa sosae amma daya samu lokaci yazo hira shine yake tambayarta dalilin h'akan' Aisha tai masa bayani tun daga lokacin ya daina damuwa k'uma ya rage yawan kiran da yakeyi mata' a cewarsa idan tananan lfy shikenan.

"kwanci tashi babu wiya a gun ubangiji su Aisha ana shirin zana weac duk yawancin student su biyu amma banda Aisha' sbd tunda ta sanarwa abbnta besake cemata komai akai ba' itama bata sake tutubarsa da mgnr ba' shiyasa yau da taje school aka koreta ta dawo g'ida.

"sbd takaici ko shiga napep batayi ba haka tai ta cin kafa tana tafiya' dan kwata2 basufi su biyar ba da'akewa mgnr kudin duk yawancin student su biya.

"Tana cikin tafiya kamar daga sama taji ana jawo mata school bag ta baya' da sauri ta juya dan gani ko waye' juyawar da zatayi zahradee ta gani yana mata murmushi' wasu hawaye ne suka zubo mata.

"Da sauri ya hadiye dariyansa h'ade da tambayar lfy Aisha? Hawaye da suke zubo mata ya hanata yi masa bayani.

"Gani a bakin titi suke yasa zahradee rike mata hannu zuwa gefe snn yace lfy Aisha ta waye ya bata maki rai? Aisha tace babu komai' zahradee yace banyarda ba' babu komai shine kike kuka? Aisha kodae matsayina bakai na kisanar dani damuwarki bane?.

"a'a ba haka bane.

"In ba haka bane to menene?

"Shiru tai kanta a kasa.

"tsareta yai da ido yana sauraran abinda zatace' gani tai shiri batada niyar fadi yasashi cewa shikenan Aisha tunda banida matsayi da kima a gunki da har zanga kina cikin damuwa na tambayeki' ni natafi.

"sa kai yai zaitafi da sauri Aisha tace dan Allah katsaya' idan na tsaya me zanmaki tunda ban'iso naga kina cikin damuwa na tambayrki ba.

"Shiru Aisha tai har yakare snn ta fara da ida-ida h'ade da wasa da yatsun hannunta.

"daga nan ne tazare komai ta fadi mata' zahradee yace shine yasaki shiga damuwa? To yanxu abinda nakeso dake shine kishare hawayenki snn sae muje school din naku.

"Sae da ta share hawayenta tsaf snn ya tare masu napep yace a kaishi school din su Aisha' suna tafe suna hira' amma a nasa zuciyar cewa yake wlh yau duk yadda abba zaiyi dani Sae dae yayi'idan wlh da kudinsa zanbiyawa Aisha kudin makaranta.

"suna isa suka sauka ya baya mai napep snn suka karisa cikin school din' office din principal Aisha ta kaisa' bayan sun gaisa ne zahradee yake tambayar nawane kudin da zaisa a kori Aisha a school.

"principal yace ba masu yawa bane 53,750 ne kawai.

"jin among din yasashi hadiyar yawo da karfi' shidae har ga Allah yasan bashi da sisi nashi na kanshi sae na abba dake hannunsa akan yaje yasa masa a cikin account dinsa' gani yai shiru yasa principal cew malam yah dae? Faskewa yai h'ade da cewa babu komai nawama kace? Yace 53,750' a zuciyar zahradee yace jarrr uba' wlh yau duk yadda abba zaiyi dani sae dae yai amma wlh saena biyawa Aisha kudin school din nan.

"haka ya ciro naira dubu dubu babu ko chaji yabawa principal.

"amsa principal yai h'ade da godiya.

"shima zahradee godiya yai h'ade da mikewa suka fita' sae da Aisha ta rakashi har bakin gate din school din tai masa godiya snn ta koma ciki'.

"shima daga nan kasuwa ya nufa sbd babu mgnr zuwa wani bank kuma tunda ba kudin.

📖🖊
☘☘


AURE IBADA NE

FASAHA ONLINE WRITES F. O. W. ☘.

MMN USWAN

1⃣4⃣

"zahradee yana hawa napep be tsaya ko'ina ba sai kasuwa gun bbnsa.

"yana isa ya biya me napep kudinsa snn yakarisa cikin shagon' yana shiga bbnsa yace har kasa kudin? halan yau bank babu queue ne?

"Eh" kawai zahradee yace h'ade da susa kansa.

"yace yanxu kasa ko tun dazu?

"Shiru zahradee yai.

"zahradee da kai fa nakeyi.

"Nan zahradee yafara inda inda.

Cikin dimaita yace tun dazu.

"okay kawai alhj Kailani yace' daga sann yace gaba da uzurinsa.

"Itako Aisha ba karami dadi tajiba' duk da tasan kudin ba yafi karfin mahaifinta bane amma taji dadin h'akan da zahradee yai mata' sbd ya taimaketa a lokacin da take bukatar taimakon.

"duk irin bayani da uncle keyi masu Aisha bata san me yake fadiba sbd ta fada duniyar tunani' seat mate din tane ta tabeta h'ade da tambayata da Aisha wht 're u think about?

"Cikin gigita tace nothing.
Chapter 15 · 0% Book details