Sashe 2
Aure Ibada Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma a wanga karo na kanti kawai ya siyo sukaci bayan sun gama cine sukai wanka suka kwanta duk yadda Nasir yakai ga sha'awar Hauwa amma haka ya hakura da haka har saeda yai kwana biyu a gidan ta kwananta biyu snn ta shirya kayanta xatabar gari ta koma gun harkokinta.
"Tunda Nasir yabar gidan Aisha batada lfy a tunaninta da safe zaizo gani kwanansu ne kamar yadda yasaba idan har ba gidanka ya kwana ba da safe kafin yatafi aiki sae yaxo gani kwananka snn yakarisa gun aiki.
"Amma idan Hauwa na gari baya iya yin hakan sbd Hauwa gogaigiyar yar'barikine wanda tasan duniya duniya ya santa duk wata hanya ta kisisina ta dade da saninsu dan ma Allah yasa tana shakkan Nasir ne yasa take rage wani abu.
"Sbd idan tabari ransa ya baci abin baya masu kyau.
"Dan Nasir mutum ne mai taurin kai da fushi ga kuma nuna isa' shiyasa baya daukar rainin wayo duk matanshi susan da haka.
"Duk da zazzabin dake damuji haka lallaba da shiga makwabtanta gidan mmn juwairiya ta aiketa siyo mata danyan kubowa sbd tun da Nasir yabar gidanta takejin cin miyar kubuwa danya.
"Taso inda Nasir yaxo da safe ne sae ta sanar dashi idan yaxo koda balyaminu ne yaron aikinsa sae yabashi ya siyo mata sbd ya hanata fita ko'ina gashi kwanarsa biyu be leko ba hakan yasa taje ta nimi yar'aike.
"Kafin ta dawo daga makwabta Nasir ya shigo gani bata parlour yasashi shiga har bedroom nimanta ninma be ganta ba sae yaleka toilet ko tana ciki nan ma batanan parlour ya koma ya zauna yana tunanin ina taje sbd a iya sanisa yasan bata da kowa a garin kuma batasan wani ba toma yaya za'ayi tasan wasu sbd tunda aka kawota garin babu inda ta taba zuwa kuma babu wanda yake shiga mata sbd Nasir yariga ya hanata hulda da kowa.
"Suma kansu yan'uguwa gani suke tafi karfinsu sbd babu mai kudin mijinta a uguwarsu shiyasa suke tsoro shiga gidan.
"Haka ya zauna yana faman tunani ire-iren haka yasa juyi da key din motar dake yatsarsa kamar daga sama yaji sallamarta tana shigowa parlour suka hada ido da sauri ta sunkuyar da kanta kasa hade da komawa da baya tai shiru.
"Mikewa yai yaxo inda take tsaye ya xuba masa ido batare da yai mata mgn ba'gani irin kallon da yake mata ne yasa tafara hawaye.
"Da sauri ya daka mata tsawa yana cewa wlh idan baki daena min kuka ba saena yimaki abinda baki taba zato ba.
"Aisha najin haka da sauri ta goge hawayen'Snn yace ina kikaje?".
"Nan tafara inda inda' Nasir yace badake nakeyi ba?".
"Wasu hawayen ne suka sake zubowa tace gidan su mmn juwairiya naje.
"Yana me kikaje yi a gidan?" Dama kinsaba fita kenan idan bani...
"Da sauri tace a'a yau ne kawai shidinma sbd juwairiya naje na aika ta siyomin kubewa danya.
"Nasir yace ina Bilyaminu? Tana tunda katafi be shigo gidan ba dama idan bakanan becika xuwa ba sae in kana nan.
"Yace to meyasa baki kirashi a waya ba'yazo ya siye maki?".
"Shiru tai taci gaba da kwalla.
"Nasir yace banace bana son gani wanga hawayen na rashin dalili ba.
"Da sauri tasake kamo bakin hijab dinta ta goge hawayen.
"Snn yacigaba da cewa amma kinsan hukunci matar da tafita bada izinin mijinta ko aisha tunda lokacin da kika fita har dawowarki kinsan ubangiji yana tsine maki kuwa?".
"Shiru tai.
"Idan yanxu ban yafe maki ba haka ubangiji zaici gaba da tsine maki tunda bada izinina kika fita ba.
"Dukawa tai har kasa tace dan Allah kayi hakuri in Allah ya yarda hakan bazai sake faruwa ba.
"Yace na yafe maki tashi kije ki dauko min abinci.
"Shiru tai takasa ce masa komai.
"Yace da kefa nakeyi.
"Snn tace ban dafa komai ba.
"Matsawa yai dab da'ita hade da rike mata hijabin dake biye da'ita yace yaushe rabonki da girki.
"Tana hawaye tace yau ne kawai'shidinma sbd banajin cin komai ne sae tuwo kuma bansamu mai siyomin kubewa ba shiyasa....
"Cikin tsawa ya dakatar da'ita hada da haushi ya yaye mata hijab din dake wiyarta.
"Fisgota yai xuwa bedroom gaban miroow ya tsaidata yasa hannu ya cire mata rigar dake wiyarta hade da cewa nasha gaya maki banaso ganiki da wanga zulubbuwar riganga.
"Tanage da'ita sae pan gashi ko bra bata dashi yaka kanta yai dab da mirror din yace dubeki fa dan Allah aisha' Aisha meyasa kikeson jawomin zagi ne?".
"Sbd Allah yanxu idan yan'uwanki sukazo suka ganki haka me kike gani zasuce?" Ba sae suga kamar ina cutar dakece ba.
"Ita dae tana tsaye kanta na kasa babu abinda takeyi sae kuka.
"Nasir yaci gaba da cewa idan bakici dan kanki ba ai kyaci dan d'an dake cikinki sbd Allah waye zaiganki yace kinada ciki har na wata uku' dubi yanda kika koma fa.
"Wlh Aisha duk irin son da nake maki idan har kikeyi sanadiyar cikinga ya samu matsala daga har ke ina me tabbatar maki ranmu zai baci a gidan nan.
"Sake fashewa tai da wani kuka snn taci gaba da cewa tun ranar da kabar gidan nan banida lfy ko bcc banayi kuma bana iya cin komai koda naci baya zama.
"Gani irin kukan da takeyi ne yasashi kamota ya rungume yana fadin ya'isa haka daena kuka haka Aisha towel din dake gefen gado ya jawo ya daura mata snn ya kamata ta kwanta sallamar juwairiya ne ya katseshi mikewa yai yaje ya amso kubewar ya'ije mata a kitchen.
📚✍🏻
☘☘
☘
AURE IBADA NE
FASAHA ONLINE WRITES☘
MMN USWAN
0⃣3⃣
"Yana eje kubewar komawa yai dakin ya samu bakin gado ya zauna snn yace ni dae aisha zantafi.
"Aisha dake kwance ta tashi zaune snn tace katafi ina?".
"Nasir yace g'idan Fatima mana.
"Aisha tace g'idan Fatima komawa? 'Haba Yallabai meyasa kakemin h'aka sbd Allah' Idan ba mantuwa nai ba ranar da Hauwa tazo nice fa da girki amma h'aka ka tsanleke kaje g'idan ta ban nuna damuwata ba sbd nasan ba'a tare kukeba na barka katafi g'idan ta har kwana biyu yanxu da yakamata ace ka nan shine zakaje g'idan Fatima kuma bayan nan yakamata ka dawo.
"Gaskiya Yallabai bazan boye maka zan'iya hakuri akan komai amma banda irin wanga abubuwan' sbd Allah kodan kaga ni banida kowa ne a garin nan sae kai yasa kakemin h'aka Aisha tana mgnr ne da fashewa da kuka 😭.
"murmushi kawai Nasir yai ha'de da jawota jikinshi yana lallashinta yana cewa to ya'isa h'aka Aisha ta Idan banda abinki ni banga abin kuka ba 'k'uma mgnr kice bakida kowa a garin nan sae ni' naji dadin h'aka amma k'uma kada ki mance kinada Allah da manzonsa ga k'uma to ai kece mai gata gaki da Allah da manzonsa ga k'uma ni mijinki da h'aka ke kikafi kowa gata dan h'aka ki dai na damu kanki
"Shiru Aisha tai tana sauraransa har ya kare' snn yace dan h'aka banaso ki sake irin wanga tunanin kina jina ko? "
" ni zanfita zanje na duba kwana su Fatima da yara na dawo'dan Allah kada ki shiga ciki sbd bilyaminu zai kawo sako kada yanxu yai ta sallama kina ciki.
"Aisha tace amma dan Allah kada ka dake ' Nasir in sha Allah.
"mikewa tai h''ade da cewa me kakeso ci na dafa maka kafin ka dawo?
"murmushi yai h'ade da jawota yace yan'mata na duk abinda kika dafa inaso.
"murmushi tai snn tace Yallabai kenan.
"Yan'mata fa kace.
"Yace Eh mana amma tawa ba! Ba tani Ba.
"murmushi cikin shagwaba tace da!'kenan.
"kallanta yai snn yace yanxu fa?".
"sai da ta kwalkwale da dariya snn gave na girma.
"murmushi yai h'ade da cewa Aisha ta kenan ni zantafi sai na dawo.
"Aisha tace to sai ka dawo.
"alh Nasir yace bako rakiya? "
"murmushi tai snn suka jera tare'har bakin kofar parlour ta rakashi ya tafi.
'"Kai tsaye kitcher ta shiga ta fara aikin abinci' tana cikin aikin kenan ta jiyo sallamr bilyaminu a parlour da sauri ta saki aikin da takeyi taje gun bilyaminu.
"Bayan sun gaisa bilyaminu yace alh ne yace na kawo sako.
"gun Aisha ta nuna masa ya'ije kayan' har yajuya zaifita sai Aisha tace bilyaminu katsaya kaci abinci mana.
"Yace wlh Aisha sauri nakeyi' Aisha tace to bari na zuba maka katafi dashi.
"Da sauri ta shiga kitcher ta zuba masa a foodplast ta kawo masa.
"amsa yai h'ade da godiya ya tafi' Bayan fitarsa ne Aisha tayi kokarin daukar kwalayen da bilyaminu ya shigo dashi amma ta kasa sbd sunyi nawi da yawa.
"H'aka ta barsu a gun ta koma kitcher taci gaba da aikin ta' tana karewa ta kwashi abincin ta kai dinning ta jere masa snn ta shiga wanka.
"Tana fitowa daga wanka ta dindisa kwalliyarta cikin riga da sket ta koma parlour ta zauna zaman jiran alh ya dawo.
"Shiru Shiru tun tana kokarin dinne bacin rai har sai da ya kamata' ita kadae take zaune kallon TV ma ya gagara kashewa tai ta shige dakinta kan gado ta fadi tana koka.
"Gani har magrib yayi Yallabai be dawo ba yasa Aisha ta mike ta shiga toilet tai alwala tazo ta fara sallah' sai da tai magrib da isha'i snn ta dauki wayarta ta kira alh'Yai ringing har three miss call amma be daga ba h'akan yasa ta hakura da kiran taje ta rufe kofar parlour snn ta dawo ta tube tasa rigan bcc ta kwanta.
"har bcc ya fara daukarta sai taji wayarta yana ringing, koda ta duba number Nasir tagani tana dagawa yace xo ki b'ude min kofa.
"Sauka tai daga kan gadon taje ta b'ude masa h'ade da amsar ledan daya shigo dashi snn tace sannu da zuwa shige wayarta tai batare da ta tsaya jiran sa ba.
"Shiko tsayawa yai ya rufe g'idan snn ya kariso parlour' ko kafin yazo ta'ije masa ledarsa ta shige dakinta ta kwanta.
"kai kawai ya kada snn ya bita cikin dakin' koda ya shiga ganinta yai kwance ta kama bakin aiki wato kuka.
"Karisawa yai bakin gadon ya zauna snn yace Aisha.
"banxa tai dashi taci gaba da kukanta.
"Nasir yace da kefa nakeyi k'uma nasan kina jina.
"Snn tace na'am.
"Yace tashi inaso muyi mgn dake.