Sashe 108
Zaujatu Jinnul Ashiq Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Æangaren da aka fara kaita da farko nan Al'amin ya gyara mata, sai wurin Sumayya da aka yi wa kwskwarima shi ma ba Æ™aramin kyau ya yi ba. Ya canza mata abubuwa da dama sai dai wannan sam bai birgeta ba, haka ta riÆ™a cika tana batsewa amma Al'amin ko a jikinsa. Raihan tana zaune a É—aki Al'amin ya yi sallama, hannunsa É—auke da ledoji ya ajiye su ya Æ™arasa gefen da Raihan take zaune. Ajiyar zuciya ta sauke mai sauti, ya sa hannu ya zame mayafinta da sauri ta sunkuyar fa kai Æ™asa. Murmushi ya yi ya furta, "Wai kunyata kike ji?" Raihan murmushi ta yi ba tare da ta É—ago ba. Al'amin ya ruÆ™o hannunta ya furta, "Ta so mu je Sumayya na falo." MiÆ™ewa ta yi a hankali yana gaba tana biye da shi har suka Æ™arasa falo, Idanun Sumayya sun yi jawur fuskarta ta kumbura. Sumayya na ganinsu tare baÆ™inciki ya mamaye zuciyarta, Æ™walla ta ji na neman gangaro mata don haka ta gogeta a fakaice. Nasiha ya yi musu sosai sannan ya miÆ™e shi da Raihan suka wuce É—aki. Ledar da ya bata ta kalla a wulaÆ™ance ta yi jifa da ita, wani kuka ne ya zo mata ta shige É—aki ta faÉ—a kan gado tana fashewa da matsanancin kuka. Bayan sun shiga É—aki babbar rigarsa ya cire ya fara fito da kayan da ke cikin ledar, Æ™arasawa ya yi wurin da Raihan take zaune ya matseta tsam a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya. Kissis É—in wuyanta ya fara yi a hankali ya dangana da kunnenta sannan ya furta, "Na yi matuÆ™ar kewarki Hayaty." A kunyace Raihan ta ce, "Allah sa ba zolayata kake ba." Da sauri Al'amin ya ce, "Au haka kika ce? Za ki yi min bayani." MiÆ™e wa ya yi ya É—auro alwala sannan Raihan ta É—auro alwala suka fara gabatar da sallar Nafila, suna gama wa Al'amin ya janyo Raihan jikinsa ya fara ciyar da ita cikin so da Æ™auna tun tana kunyar karÉ“a har ta fara sakin jikinta. ShagwaÉ“e fuska ya yi ya ce shi ma sai ta bashi, babu yadda ta iya ta riÆ™a ba shi a baki suna ci Al'amin na aika mata da saÆ™wannin soyayya. Ba Æ™aramin kunya Al'amin ya bawa Raihan ba don ita gani take kamar ba Al'amin É—in baya ba, duk yadda ta kai ga noÆ™ewa sai da Al'amin ya sa ta suka watsa ruwa tare, da farko Æ™i ta yi sai da ta ga zai É—auketa ta yarda ta bi bayansa. Bayan ta saka rigar bacci suka yada zango a makwancinsu. Raihan na maÆ™ale a jikinsa ya tura kansa cikin wuyanta yana ya fara yawo da hannuwansa cikin sassan jikinta yana faÉ—in, "Ina fatan dai matacccan tsohon nan bai wuce gona da iri ba." Raihan ta yi masa harara wasa ta ce, "Idan ma ya wuce ai kai ka bashi dama ka nuna baka yi shi kuma ya ce idan baka yi ba ni wuri." Da Æ™arfi Al'amin ya matse ta har sai da ta saki Æ´ar Æ™ara, haÉ—e bakinsu ya yi wuri É—aya yana ci gaba da aika mata saÆ™wannin soyayya. Sannu a hankali hirarsu ta fara canza salo, Raihan tun tana kunyar mayar masa da martani har huÉ—ubar su Mama Hafsa ta dawo mata wacce suka yi mata kafin a kawo ta, ta zage sosai ta nuna wa mijinta kulawa da soyayya sai da ya yi musu addu'a sosai sannan ya fara Æ™oÆ™arin shigarta. A zaton Raihan tun da Alhaji Shatima ya santa ba za ta ji zafi ba sai gashi a wannan karon tun tana daurewa har sai da ta fara hawaye, duk roÆ™o da magiyar da take yi masa bai san tana yi ba har sai da ya dawo hayyacinsa.
Da fatan dai ban saki layi ba ko🥵ðŸ¤ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸ðŸƒðŸ¼â€â™€ï¸
Raihan ba ƙaramin laushi ta yi ba, Al'amin ya sake ƙanƙameta a jikinsa a daidai kunnenta ya furta, "Allah ya miki albarka Hayaty." A hankali Raihan ta amsa sai kuma hawaye ya zubo mata ta furta, "Ina ƙaunarka Al'amin tun kafin na san menene so don Allah kar ka bari na rasa ka. Babu namijin da zuciyata ta so kamar kai don Allah kar ka bari na yi maraicinka a baya na jure raɗaɗin rashin, don Allah karka bari na sake rashinka ban san ya zan yi ba idan haka ta kasance." Wani abu ya ji yana yi masa yawo game da ita lokaci ɗaya ya furta, "Shiiii." Sai kuma ya sake haɗe bakinsu wuri ɗaya, salon da Al'amin yake sake nuna mata ne ya ƙara tsoratata, ta kai masa duka a ƙirji tana faɗin, "Don Allah ka bari wallahi da zafi, kuma wallahi ban saba ba kafin kai sau ɗaya kawai aka taɓa yi..." Ya katse ta yana kwaikwaiyar muryarta tare da faɗin, "Ni kuma gaskiya ban gaji ba ki bari na tafi second round." Kuka ta saka masa don ta gama tsorata da lamarin ganin haka ya sa ya riƙa yi mata dariya, da kansa ya kamata ya wuce toilet ya taimaka mata ta gyara jikinta sannan suka koma bacci Al'amin na rungume da ita kamar wani zai ƙwace ta.