← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 107

Sashe 97

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

tsaki ahankali, Wallahi bana ganin komai ranka ya dade Karki kawo xancen sakarci anan yakolo domin mudin ba ababen wasanki bane.. Na rantse da Allah..wallahi Allah bana gani cewar yakolo hade da fashewa da kuka.. #idan zaka gina ramin mugunta to gina shi ga jere,domin KOMAI NISAN DARE GARI XE WAYE... Ansamu akasin suna nacanxa *Ayiya* dotan Gajiram zuwa *Falmata* bayan falmata tanada aure..Agafarce NI,zanci gaba da rubuta Falmatan kawai savoda karku xama confuse...Thank y WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 97 · 0% Book details