← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 107

Sashe 50

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```nanahafsat.wordpress.com```
*58*
*G*aba d
aya Basma su hajja gajiram sun susutata kancewar wai bak
en aljanu ne a kusurwoyin gidan nata sune ke hanata samun ciki ta haihu sam ta ajiye wani batun tunani agefe kullum cikin bankawa gidan tsubbun hayak
i take kusurwa da kusurwa har d
akin baccinsu sannu ahankali sihirin yafara cin sarki Aliyu Hydar kwata kwata baya tunanin mahaifiyarsa hajjagana da yan uwansa ciki harda matarsa Meenah..
Kullum mai martaba mai murabus cikinyi masa fad
an yaje ya ziyarci Ammi da yan uwansa yake amma sam sarki Aliyu Hydar yak
i shikansa abun yanad
an damunsa watarana amma gangar jikinsa tak
i yarda yai hakan..
angaren Modu kuwa kullum cikin xulumin aurensa da layla yake sam yakasa tsaida hankalinsa waje d
aya shi yanzu gaba d
aya jinsa yake duniyar tamasa xafi bawanda aka tsana seshi sarki Aliyu Hydar yayi yayi su xauna suyi magana yaji matslar sa fafur Modu yak
i yauma dakyar yasamu yakirashi xuwa fada bayan k
afa tad
auke,
Guy!bantab
a xaton akwai abinda xe dame kaba kakasa sanar dani waini kake b
oyewa abinda ke damun zuciyarka why ban isa kafad
amin bane ko kuma ban cancantaba?!
Shiru Modu yai bai tanka masa ba yajima ahaka sannan yasaki ajiyar zuciya ahankali yace,
Layla...
What about her??
cewar sarki Aliyu Hydar,
Guy bana sonta bana sonta,ni I was thinking ma kokai kasamu baba kagaya masa cux i was kinda confused how on earth baba yasan da maganar layla
Have i ever lied to you?!
cewar sarki Aliyu Hydar ahankali
Girgiza kansa Modu yai,
Then why should I start now?!Guy wallahi kaji rantsuwar musulmi kosau d
aya bantab
a magana da baba akan abinda yashafi aurenka da layla ba,koka manta baban yad
auka ma bakinmu d
M sorry,abunne yad
auremun kai tayaya baba yasani?!
Guy mantawa kai lokacin aurena nima bahaka yatura harcan London ba akai bincike akan Basma?!
a kansa kawai Modu yai alamar Eh,
To Guy yarinyar nan tana bala
in sonka tunda har xatai tattaki taxo har nan yerwa domin baka hak
uri ai wallahi ba k
aramin sonka takeba wallahi da safe dana ganta bayan nasakko daga sama ita kuma tana rakub
e ajikin kujera senaga kamar ba itaba saboda gaba d
aya ta canxa kamanni kamar ba wannan had
addiyar babe d
in dakake mutuwar so bace,
Lalle so yana azabtar daku kaida ita yadda kasan an canxa maku kamanni
arashe xancen yana dariya ahankali..
an murmushi Modu yai domin baxe iya dariya ba saboda yadda yakejin ransa na sosuwa d
an hira suka tab
a dukkowa ransa ba dad
i sannan Modu yamik
e yafita bayan sarki Aliyu hydar ya rokeshi daya tsaya ya saurari layla yaji abinda taxo dashi..
Yana tafiya yaji taku a bayansa layla ce se sauri take tana kiran sunansa tsayawa yai yajingina da gate d
in balcony yaharde hannuwansa yana binta da kallo sanye take cikin doguwar rigar atamfa gaba d
aya ta xabge ta rame se k
aton mayafi dako shiga beyi da kayan ba tayafashi sam mutum xe kwaso rantsuwa yadire kancewar ba layla fashionista bace tada,
Har k
asa ta tsugunna tana gaisheshi sosai abin yaso yabashi daria ya gimtse ya amsata ciki ciki,
Muhammad dan Allah ka tsaya ka saurareni katsaya kaji abinda naxo dashi wallahi duk abinda xan fada maka babu k
arya acikinsa
Shiru Modu yai yana saurarenta batare daya amsa mataba ya shiga cikin balcony yaja kujera yaxauna binsa tai itama ta tsakure agefe,
Ahankali tafara magana,
Kamar yadda kasani sunana layla bashir dikko asalinmu yan garin katsina ne a kauyen kurfi mahaifina shine d
an asalin garin katsina mahaifiyata kuwa takaru ce y
ar makkah amma ance usul d
insu yan kano ne domin acan aka haifeta,mu uku ne awajen iyayenmu kawai saboda duk haihuwar da mahaifiyar mu take rasuwa suke,
Muhammad harith shine farkon d
a awajen iyayenmu se mabiyinsa muhammad hadee seni auta domin nikad
aice mace acikinmu duk wani gata iyayenmu suna nuna mana musanman ma ni dayake nikadaice
ya mace,
Mahaifinmu ya kasance me k
aramin k
arfi dukda de a yadda yaya muhammad yake bamu labari yace abbanmu da ya kasance acikin halin samu kafin yadawo yaxama cikin rashin domin karayar arxiki tasameshi ne tun lokacin yaya muhammad Harith ne kawai d
ansu aduniya,
Mahaifiyata hajia salamatu takasance irin uwar nan masu son abun duniya domin akan idanuwanmu take cakular colar rigar mahaifinmu kan lalle idole seya mata abinda takeso sam akan kudi idanuwanta sun rufe bata ganin kan kowa da gashi
Shiru layla tai tana goge hawayen dake kwance shab
e shab
e akan fuskarta datai firit saboda rama,ahankali murya a taushashe Modu yace,
M sorry..
Murya na rawa Layla tacigaba,
Mahaifiyata tasa mahaifina agaba seda yasaida duk wata yar kadararsa muka koma kano da xama,tamaida mahaifina kamar wani sauna komi tace shi yakeyi bashida ikon tsallaka karan data ajiye kwatsam baxan mantaba ranar wata laraba da safe k
anwar mahaifiyata taxo suka shiga d
aki bansan me suka tattauna akaiba har suka gama k
anwar tata tatafi,
A daren ranar ummanmu ta sakawa mahaifinmu banbamin masifa kan lalle idole itama seya biya mata kudin jirgi taje makkah tagano danginta hak
uri yadinga bata kan babu yadda xeyi ne da yanada hali babu shakku seya biya mata,
Wallahi Muhammad ina cikin baccina ummanmu tatasheni washegarin ranar da sassafe naxata ma ko makara nai a makaranta saboda akwai jarabawar jssce daxa muyi a lokacin umartata tai danai sauri na kintsa nafuto nasameta awaje bankawo komaiba na shirya nafito kallo d
aya naiwa abbanmu dake hawaye a gefan rijiya bansan meke faruwa ba nafita da sauri don tuntubar umma ina fita tai hanxarin cusa k
eya ta cikin mota taxi mukai gaba,
Tambayar duniya naiwa ummana tak
i amsamun musanman yadda hankalina yatashi saboda aranar xamu fara rubuta jarabawar junior waec lokacin inada shekaru goma sha shidda a duniya muhammad to cut the story short mahaifiyata wadda takawoni duniya wai itace xata kaini ga halaka,
Muhammad ummana itace takaini wajen da akaravani da virginity dina muhammad ummana itace dakanta takaini wajen da d
an shekaru sittin aduniya yarabani da martabata muhammad ummana itace takaini inda aka fara sanina a mace ba a gidan aure naba,
Ina kuka ina kiran sunan mahaifiyata dataxo ta ceceni amma sam ummah batai ko yunkurin hakanba naci kuka nakai kukana ga Allah saboda ko a islamiya malaminnu yana yawon ja mana kunne kan mukai martabar mu gidan aurenmu domin shine mutuncin kowacce ya mace,
Atak
aice muhammad ummana kudi tanema dani domin bayan yagama lalatamun rayuwata kudi himili guda cikin jakar ghana must go yabawa ummana dashi taimana vissa dakomi muka tafi makkah can wani gari wai riyard acan ummana tamaidani abun samun kudinta gaba d
aya tabudamun idanuwa manyan mutane dasu nake harka dagani har ita abinda muka dingayi kenan sosai ummana taxama me kudi tana kano to jiddah harya kasance ma tana debo mata ana harka dasu tana biyansu,
A makkah nagama secondary school d
ina alokacin muka koma kano daxama tanfatsetsen gida umma tasiya mana a nasarawa gra,su muhammad Harith sunyi sunyi sujawoni nakoma wajensu fafur nak
i domin idanuwana sun bud
e ummah t
ayi yunkurin jan yayyuna suka nuna mata basacin haram sun fara mata wa
azin shiryuwa tafafutukesu suka bar gidan bakinsu d
auke da adduar Allah yasa mugane gaskia,
To a unguwar muka had
u dasu Basma matar Aliyu Hydar ummah tanuna masu cewar rabuwatai da mahaifinmu kan kishiya data shiga tsakani zumunci me karko muka kulla dasu harde aka kaimu Oxford muke karatu tare kusan nice nasaka Basma acikin miyagun halaye though Basma bata taba bawa wani d
a namjji kantaba itade tafi harkar romancing kawai Banda romancing bata komi
Shiru tai tana sakin kuka me tsuma zuciya,kallonta kawai Modu yake beyi yunkurin hanata ba sunjima ahaka tana kuka shikuma yana tunani harde tagoge hawayen tacigaba daga inda ta tsaya,
Shekarar farkon karatunmu na had
u da wani saurayi sunanshi imraan shi hutu yaxo kawai England ba karatu ba nan muka k
ulla dashi haryakaini wajen iyayensa kancewar yatsaidani amatsayin wacce xe aura bansan me sukace masa ba yadakkoni yadawo dani gidah tundaga ranar imraan yafita harkata baya d
aukar calls d
ina naci kuka kamar xan mutu domin har kwanciya nai a asibiti,
Saboda alokacin naso nayi aure muhammad musanman idan nashiga social media naga ana maganar aure ana posting couples senaji ina sha
awar inama nice wlhy muhammad babu ranar daxato takoma ga ubangijinta banyi kukaba saboda nikaina nasan nab
ata rayuwata muhammad,
Ko kasan tun first year d
in karatuna ummana tadena biyamun school fees yaxanyi muhammad?!wallahi dole ce tasa nake exposing jikina don nai attracting maxa nasamu kudin daxan biya dana apartment din damuke ciki saboda nariga nayi nisa akaratun bare ince xan fasa idan nace xanfasama kudin daxan biya nadawo ma wani aikinne muhammd..
Wannan xuwan da mukai da Basma lokacin bikinta alokacin naje kurfi saboda nasami labarin mahaifina da yayyuna sun koma can,dan abba har yayi aure ya auro wata y
ar dattijuwa y
ar kankiya baxawara ce yaya muhammd ma yayi aurensa carpenter ne shi a k
auyen shikuma yaya muhammd hadee yasamu scholarship a umar yar
adua university dake katsina,
Tun lokacin nanemi gafarar mahaifina da yan uwana,bayan nakomane naketa kiranka domin nabaka labarina muhammad tabbas nasan nima inada nawa kamason lefin,ciki harda irin shigar danakeyi wanda bata kyautuwa kuma tunsanda mukai magana dakai last wallahi bansake banxar shiga ba kuma bansake having affair dawani d
a namiji ba natuba natuba muhammad kaima ina rokonka daka yafemun muhammad saboda nasan sam ni bakai samun nasarar abokiyar zamantakewar aure ba,
Kodah akazo neman aurena da yan uwanka sukazo ummah itace tafito tace wai bata yadda ahad
a yarta da arniya ba sedanai kuka nadau waya nakira su yaya awaya sukazo da kannen abba sannan aka yadda aka nemi auren,
Ummah ta lalatamun rayuwa tabbas nasan banda wani ragowar mutunci yanxu saboda haka abinda yakawoni wurinka shine tabbas idan har akai aurena dakai lalle na zalinceka na ha
inceka domin ni wata k
azantace atattare dakai banason
yayanka su xamto cikin kaxamar rayuwa irin tawa
Jinjina kai tayi had
e da jan majina saboda kukan datake harya haddasa mata mura ahankali tai ajiyar zuciya sannan tacigaba,
Wannan shine tak
aitaccen tarihina muhammad,abu nabiyu kuma niba y
ar kowankowa bace yar talakace wannan shine almuhim dayasa naxo wajenka don nashaida maka cewar ni najanye maganar aurena dakai xankoma kurfi wajen yan uwana naxauna har Allah yakawomun miji irina talaka
Tana k
arasa fad
a tamik
e tsaye harta soma tafiya tajuyo tadubeshi sekace mutum mutumi sam yanemi bakin magana ya rasa cikeda muryar tausayi tace,
Nabarka lapia muhammad se wata rana Allah ya k
addara saduwarmu
Tana k
arasa maganar tai wucewarta ta tafice daga masarautar don dama abinda yakawota kenan shiru Modu yai sam yarasa ahalin dayake ciki fari ne ko bak
i?sake gyara xamansa yai ya lula duniyar tunanin ina mafita?!...
_*```Damboa Road```_*
Haba yayya yanzu ke shikenan seki xauna aita rabaki da
yayanki anrabaki da gidan mijin ki andawo d
anki an maidashi nakasasshe shikuma wanda yarage ana neman rabaki dashi gaba d
aya anma rabaki dashi din.
Ni gaskia nagaji ai ca
akaima rama cuta ga macuci ibadah ne,mumafa a yerwannan muke ki bani dama nima na mayar masu asirinsu kansu kink
i haba haba dan Allah hak
urinki yayi yawa wannan bayi bane
Yaruwaiya ce ketaiwa Ammi banbamin mita itade Ammi kanta a k
asa tayi shiru ahankali tad
ago kanta tasauke idanuwanta akan yaruwaiya cikeda murya irinta mutanen dasu Kasan abinda suke tace,
Haba yaruwaiya idan hankali yab
ata ai hankali ne ke nemoshi,dansu sun b
ata mumeyasa xamuyi kisani shifa Allah baya bacci yananan amadakata koba jima koba dad
e kowannensu xe girbi abinda yashuka...
Caraf yaruwaiya ta amshe xancen cikeda mita tace,
Kina nupin yanzu Shikenan semu tsaya muna xuba idanu ana rabaki da
yayan naki kekuma baxaki iya komai akaiba?! Haba yayya ina matarsace gatanan ko takanta bayabi wannan ai cutace kuma sannan kice ayi shiru abar xancen??
To yaruwaiya mekikeso nayi bayan addu
oin damukeyi?!kinsande baxanyi shirka ba kamar yadda suke ko kuwa?!
To amma yayya...
Bata k
arasaba Ammi ta d
aga mata hannu alamar tai shiru,
Nabarsu damai duka yaruwaiya,kisani komai nisan dare gari xe waye wallahi Allah xe bayyana me gaskia domin shid
in mabuwayine gagara misali ina fatan kin fahimta?!
Kad
a kanta yaruwaiya tai ahankali tace,
Nagane yayya to Allah yawarware koma menene ya sake mana katangar k
arfe da duk wani mai nufar mu da mugun abu
Ameen
Ammi tace ahankali akuma nutse.
jinjina kai kawai yaruwaiyan keyi tarasa wani irin hali Ammin kedashi sam bata rama abinda kishiyoyinta ke mata ko cikin yan uwa ita halinta dabanne shiyasa take ganin bud
i arayuwarta ta ko
ina,
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO_*
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```
Chapter 50 · 0% Book details