← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 107

Sashe 23

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*A STUNNING LOVE STORY_* _*NA_* NANA HAFSAT (_*MISS XOXO_*) HASKE WRITERS ASSOCIATION (_*Home of experts and perfects writers_*) _* Devoted to_* : cutest momma(_*XARAH BUKHAR_*) _*Tukwicine agareku_* : _*Billyn Abdul_*(Tawan) and my beloved sis(ya _*Hajja ce_*) _*particular thanks goes to my two adorable daughters_* : _*Bitti Feedhom & dota Billy S Fari_*... _32/33_ Wannan shafin nakune; _*sis(pherty xarah)my momma(kausar m hassan)& my beloved big sis(Maman Shakur)Allah yak'ara maku basira da zak'in hannu_* nanahafsat.wordpress.com ____________ Ran sarki yadad e karka manta da Aliyu da Ameenatu duk y ayane agurinka saboda haka kamar yadda kakeso ka k ara k ulla dank on zumunci tsakaninmu ni Alooma na amince da hannu dubu bama biyu ba ina kuma fatan Allah yasanya alkhairi aciki yakad e fitnah.... Ameen ya rabbi Kawu,Nagode k warai cewar mai martaba, Sunjima suna hira sannan Mai Alooma yakoma masaukinsa domin hutawa bayan ya wartsake gajiyar tafiya ne ya aika a kirawo masa yareemah Aliyu Hydar,lokacin da d an aike yakaiwa yareemah Aliyu Hydar sak on Mai Alooma Ghaji suna tare da Modu,tsaye Aliyun ya mik e yana gyara links d in ri garsa yabi Modu da kallo dake kwance male male akan gado yana chatting da wayarsa se murmushi yake a hankali Aliyu yace; Guy muje ko?? Where to?? cewar modun dakebin Aliyu Hydar da kallon tara saura kwata, Gurin Baffa mana Tsaki Modu yaja alamar Bakada amsa sannan yacigabada danne dannensa, Dakaifa nake guy kake shunning d ina... Da d an aiken yazo cayai ance da Modu?! No.. yace kaje inji Baffa yanzu,dan Allah guy count me out Azuciye Aliyu Hydar yafice be tanka masaba had e da bugo k ofar daria Modu yai hardasu doddoka k afarsa ak asa,Aliyu nafita yawuce sashen da aka sauki Mai Alooma Ghaji azuciyarsa kuwa yankewa kansa damar k arfar kowacce magana ce baffan zemai wala Allah hakane destiny d insa cikeda k arfin gwiwa ya k arasa cikin parlorn da baffan ke xaune sake gaisawa sukai da baffan sannan yanemi waje daga gefe a k asa yaxauna, Gyaran murya baffan yai yafara magana; To Aliyu munyi magana da mahaifinka akan ita yarinyar daka keso wani abin dad inma shine mahaifin yarinyar nasanshi farin sani dattijon k warai kuma kamar yadda nad au alk awari xan k ara duba hallayar gidansu naji,nakuma tambaya ko da maganar aure akanta?!Saboda kaga ba a neman aure akan aure tunda budurwa ce kila iyayenta sunyi mata miji ko kamar yadda musulunci yace ko kuwa?! Kan Aliyu Hydar a k asa yace; Eh Baffa Nasan kila mahaifin naka ze neme ka saboda haka haka kada kanuna ma munyi wata magana kaji ko?! Eh Baffa Yawwa toh Allah yamaka albarka xaka iya tafiya kuma duk yadda ake ciki de i will let you knw Toh Baffa Nagode Allah yasaka da alkhairi nabarka lapia Yak arasa maganar had e da d an rissinamasa alamar girmamawa sannan yafice cikeda jin dad in wannan daddad an labarin tuno meenah dayai murmushinsa yafad a at last ancire maganar trouble maker,haka ya wuce apartment d insu cikeda jindad i kotakan Modu bebiba shima yashareshi,modu uban son hira sebin Hydar din yake da kallo,Aliyu hydar na lura dashi yai banza sema dariya dayake bashi ganin yadda modun dukyabi ya gigice yanason yaji zancen me akaiwa Aliyun ganin yadda aliyun ke murmusawa cikeda jin dad i daga k arshe ma Aliyun mik ewa yayi yai ficewarsa balcony kotakan Modu dake faman k walla masa kira bebiba... _*WASHEGARI_* Da safe Mai Alooma Ghaji yahau flight yatafi kano, bayan mai martaba yagama yin yan hukunce hukuncensa a fada waziri yacewa yacigaba da sasanta k ararrakin da aka kawo shikuma yakoma sashensa ya aika aka kirawo masa Aliyu Hydar,Aliyu Hydar yagayda mahaifin nasa duk a rud e cikeda fargaba k irjinsa se dukan d ari d ari yake atsorace yaxauna a k asa kansa a sunkuye yak i barinma su had e ido da mai martaba shide mai martaba yana lura dashi yabasar dashi yafara magana; To madAllah Aliyu kaci darajar Kawu dahar na amince da aurenka da wannan yarinyar dakake k ulafucinso to kamar de yadda nace amatsayina na mahaifinka ina neman amincewarka wajen had aka aure da Amina y ar uwarka dade kake neman bad amin k asa a ido kabad ama sede kar a kuma... Be k arasaba ya tsaya yana d an bubbuga k irjinsa da alama ciwo yake masa,kan Aliyu a k asa da sauri yad ago wanda kana gani kasan yagama shiga hali na rikita cikeda tausayawa yake fad Sannu baba Allah ya sawwak e... Ameen Aliyu an jima yana maida numfashi sannan yacigaba daga inda yatsaya; Ina kuma fatan haka baxe xamo cutarwa ba ga rayuwar d ayanku kasani banida burin tursasaka ko a farkon maganata dakaima ban tursasa kaba seda nace kakawo y ar mutunci Aliyu,amma gani kake banyi dedeba ko?to kasani najanye maganata baxan tursasa kaba tunda kazabi _*son ran ka_* ni najanye _*zab in iyayen_* da mukai maka tunda kana ganin ba gaata mukai maka ba daman zumunci naso had Mai martaba yai shiru yana duban Aliyu wanda gaba d aya yagama lulawa duniyar tunani bashida niyyar magana ahankali Mai martaba yace; Kana iya tafiya... Kasa mik ewa yareemah Aliyu Hydar yayi gaba d aya yakasa gane a farin ciki yake ko bak i?! Se magana yake shi kad ai a zuciyarsa, Meenah fa?! Meenah fa Wannan trouble maker d in yarinya k arama kome yasa baba yakeson had a ni da ita a matsayin abokiyar rayuwa?! Aliyu kaikuma taka k addarar kenan wata zuciyar tace masa,ya ilahi yasake furtawa a zuciyar tasa seda ya kwashi kusan mintoci uku kafin yace; Baba kayi hak uri Allah ya huci zuciyarka na... na.. Na amince baba arashe xancen dad an rawar murya Cikeda jin dad i mai martaba yace; Alhamdulillah Nagode Nagode Aliyu Allah yamaka albarka kaji? Ameen baba Aliyu Hydar yafad i hakan a kunyace ganin yadda mai martaban yakemai godia dukse kunya ta lullub eshi gefe d aya kuma dad ine yamamaye zuciyarsa na irin tarin albarkar da mai martaban yake saka masa kullum ahankali mai martaban yashiga jan Aliyun da hira har seda yaga yasaki jikinsa tukun sannan ya sallameshi shikuma yakoma fada aka cigaba da fadanci... D*a yammaci Mai Alooma Ghaji yadawo daga kano ganin yamma tayi besamu damar ganawa da mai martaba ba se bayan magrib sunyi sallah sund an tab a abin motsa baki sannan mai Alooma Ghaji yashiga zayyanewa mai martaba komai daya wakana a kano gidansu Basma na irin karramawar da akai ya k are da; Kuma Alhamdulillah babu maganar auren kowa akanta,munyi da mahaifin nata nanda sati biyu zamuje ayi maganar sa rana da yadda za a gudanar da bikin tunda kaga yadda afno (hausa) Ke bikin aurensu mu bahaka muke yiba dukda de yacemin mahaifiyar yarinyar bafulatanace y ar wudil wani local government dake kano d Masha Allah! To Allah yatabbatar da alkhairi cewar mai martaba cikeda jin dad Amiin Amiin,gobe nakeson komawa can yola akwai wasu contracts daxanyi signing To Kawu mexe hana kukoma dashi Aliyun sesu sake sasanta kansu da Aminatun tunda banajin ita tasanma da wannan maganar ko?! Eh hakan yayi,se suka dake sanin juna,don dama Aminatun banyi mata maganar ba sonake sena koma tukun Babu de matsala ko kawu?! Babu bulama,ai Aminatu yarinyace saboda haka saurin tank warata tayi abu bame wahala bane beside ita kad aice ta ragemin ban aurar ba kuma dukda k arancin shekarunta aitana gani duk akayi auren yayyunta,karka damu kanka inde tanan b angaren ne To Allah yashige mana gaba kawu Amiin Amiin Da haka suka shiga wata hirar zumuncin tayaushe gamo har dare yayi lokacin bawa bacci hakk insa sannan sukaiwa juna sallama kowannensu yatafi makoncinsa.....! _*SAFIYA TA GARI_* Wuraren k arfe tara saura kwata mai Alooma Ghaji yagama shirinsa fada yawuce wajen mai martaba nan sukaci abincin safe sannan mai martaban dakansa yai masa iso wurinsu hajja gajiram da yakolo suka gaysa dan tunda yaxo ko hanyar sashensu beyiba bayan sun gaysane yanemi su Aliyu su rakashi gidan Ammi itama su gaysa yakuma yimata sallama b angaren baa Ngari suka fara zuwa nan suka tarar da Ammin tana bashi ruwan zam zam bayan tayimai tofi gefe d aya kuma wannan ruwan ganyen magaryanne da alama tagoge masa jikinsa dashi ba lefi jikin ngarin yayi sauk i nesa ba kusa ba tunda yana iya juya jikinsa duk inda yakeso yana kuma d aga hannuwansa harma yana d an tsakurar abinci yanaci ba lefi abinse wanda yagani Lalle k arfin addua yafi sihiri... Gaisawa sukai da Ammin sunjima suna hira sannan suka mata sallama suka tafi bayan Ammin tak ara jan kannuwan Aliyun sosai tagargad eshi da kada yasake tafka wani kuskuren kada kuma ya kuskura ya wulak anta mata y ar yar uwarta dayake da Ammin da aunty majiiddan sun had a relation ta iyayensu dake can T chad,kodah su Mai Alooma suka koma shehurin basu wani sake b ata lokaci ba sukai sallama da mai martaba suka hau jirgi suka tafi yola.... _*YOLA(JIMETA)_* lokacin dasu Mai Alooma Ghaji suka isa yola motocine har guda uku suka taresu a airport suka kaisu gidah,suna shiga parking space meenah tafito da gudu jin horn d in motar baffanta,sanye take cikin doguwar riga yar kanti purple color da k aton zanen barbie doll ajiki anrubuta princess boldly,kanta ba d ankwali bak in dogon gashinta yabayyana ankitsashi cikin kalba k wara biyu k arshen jelar and aure da ribbons bak e masu d igo d igon purple color suma yatsunta na hannu da k afafuwanta sunsha nalle sunyi maroon dasu k afarta sanye cikin sandal na maxa daka gani kasan banata bane k afarta se yawo take aciki, Se washe baki take tana jiran fitowar baffan nata bata masan ko dasu wa yake tare ba itade burinta taga baffan nata,k ofar motar aka bud e da sauri ta doshi k ofar sekuma taja baya da sauri ganin waye shikansa Aliyun sedata bashi daria kamar wanda taga dodo komawatai b angaren d ayar motar tana jiran fitowar baffan nata hakan yabawa yareemah Aliyu Hydar damar k ara mata kallo sosai yakebinta da kallo hardasu murmushinsa kona meye oho Fara ce ba irin dadau d innan ba sede farinta me shek i da kyawune,Kana ganinta kasan tana
Chapter 23 · 0% Book details