Sashe 16
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wannan shafin nakine DEEJAH WAZEERI marubuciyar DR HAJAR
_22/23_
Yareemah Aliyu Hydar na kishingid'e kan sofar d'akinsa wayarsa tafara ringing 'My everything' shine sunan dayai appearing akan screen d'in wayarsa da sauri ya gyara xamansa ganin Ammi ce ke kiransa saurin swiping yai yad'auka cikeda girmawawa kamar tana ganinsa yace;
"Nda wattu Ammi,eh ina nan.. A'a tun d'axu natashi Ammi .. To shikenan ganinan yanxu xan taho insha Allah ..."
Yana katse kiran yai hanxarin sauya kayan jikinsa xuwa k'ananan kaya samfarin polo designer dama yayi wankansa turaruka ya bulbula ya nupi fada dan gaisheda mai martaba tun kafin ya k'arasa d'aya daga cikin dakaran sarki yasanar mishi mai martaba bayanan tun safiya yafice cikeda fargaba Aliyu yareemah Hydar yaja motarsa yatafi gidan Ammin yana danna hancin motarsa cikin makeken parking space d'in gidan Ammin idanuwansa sukai masa toxali da 'Royce 'Royce'motar mai martaba. Ga kuma shamakinsa agefen motar ya mak'e atsaye kamar gunki jiki a sanyaye yareemah Aliyu Hydar ya rufe motar kotakan dogaran dake gaisheshi bebiba yai hanyar sashen Ammi gabansa se dukan uku uku yake a sanyaye yai sallama yashiga babban parlorn Ammin xaune yahango mai martaban akan kujera mecin mutum uku ita kuma Ammin nadaga k'asa agafensa gefan Ammin shima yaxauna bayan ya kwashi gaisuwa agurinsu mik'ewa Ammin tai xata basu waje Mai martaba yace taxauna a nutse yafara magana;
"Aliyu..."
Ahankali yareemah Aliyu Hydar yace;
"Na'am Baba"
"Kabani hankalinka nan babu wasa atattare da abinda xance yanzu ina fatan ka fahimta??"
"Eh Baba"
"To abisa binciken danayi akan wannan yarinyar dakake nema acan inda kake karatu nagano cewar yarinyar ba y'ar mutunci ba ce saboda haka nariga da nayanke hukunci babu kai babu ..."
Shikenan jin Aliyu Hydar yatsaya na y'an wasu mintina gaba d'aya sauran abinda mai martaba yake cewa ba ji yakeba yarasa awacce duniya yake parlorn yaji yana jujjuya mashi ahnakali yasa hannu yadafe kansa dake barazanar fad'owa saboda azababban ciwon daya fara mai,muryar mai martaba ce tadawo dashi daga duniyar kurmayen daya tafi...
"Ina fatan kagane..."
"Baba...Kayi hak'uri amma..."be k'arasa ba mai martaba ya dakatar dashi a d'an tsawa ce;
"Karka soma furta duk wani haryafi dakasan ya danganci wannan yarinyar nade gaya maka... Yanzu Ina son sanin ko akwai wadda kakeso bayan ita??"
Ahankali yareemah Aliyu Hydar ya girgiza kansa alamar a'a, mik'ewa mai martaba yai yana kallon Ammin data xubawa sarautar Allah idanu tana binsu da kallo a dak'ile yace ;
"Nizan wuce zanturo dr Samuel yak'ara duba jikin Ngari.."
"Toh" Ammin tace had'e da mik'ewa tsaye ta rakashi har wajen mota shikwa yareemah Aliyu Hydar takaici goma da shatara ne suka sashi agaba dayayi k'ok'arin mik'ewa tsaye sai jiri yad'ebeshi yaxauna haka Ammi taxo tasameshi ko kallon inda yake bataiba tasakai xata hau sama murya a sanyaye ya furta;
"Ammi.."
Bata jiyo bakuma ta k'arasa hawa ba tace;
"Menene?!"
"Ammi dan Allah kiyi hak'uri"
"Bani zaka bawa hak'uri ba wanda kake neman bad'awa k'asa a ido yakamata ka nemi yafiyarsa"tana k'arasa fad'ar haka tai hayewarta sama
Kamar k'irjinsa yatsage zuciyarsa tafito haka yareemah Aliyu Hydar yakeji saboda tsabar takaici ahankali ya mik'e ya fita waje yanayi yana dafa bango harya k'arasa motarsa yatasheta Allah ne kawai yakaishi gida lapia dan dak'yar yake ganin gabansa,yana zuwa yashiga d'akinsa dakyar yafad'a kan gado wasu zafafan hawaye ne suka shiga reto a fuskarsa kona menene?!oho,dakyar ya iya shiga band'aki yad'auro alwala yad'auki qur'ani yafara karatunsa a zuci yad'an jima yanayi harseda yaji zuciyarsa tadena zafi sannan ya ajiye wayarshi ya d'akko yakira Modu had'e da sawa a handsfree ringing biyu modu yad'auka shima anasa b'angaren gabansane yashiga fad'uwa ganin kiran Aliyun daya shigo wayarsa a hankali yareemah Aliyu Hydar yafad'awa Modu duk yadda sukai da baba yak'are xancen da ;
"Yanzu yaxanyi kasan halin shehurin nande yadda yake"
"Guy yanxu kasan abinda nakeso kayi?!"cewar Modu indimi
"Seka fad'a"
"Kaje kabawa baba hak'uri fushin iyaye masifa ne guy,kabashi hak'uri Insha Allah nikuma jibi xanzo mu tattauna yadda za'ai"
"Toh"kawai yareemah Aliyu Hydar yace sannan ya katse kiran yana shrya kalaman daxe bawa mai martaba hak'uri dasu..
Da yamma yareemah Aliyu Hydar yashrya cikin manyan kaya yana adduar Allah yasa mahaifin nasa beyi fushi dashi sosai ba bakinsa d'auke da addua yatafi fada wajen mai martaba yana shiga yatarar da mai martaba da waziri futa yai yabasu waje sedaya jira suka gama maganar sannan yashiga ciki nan ya k'ara tabbartar da lalle mahaifin nasa yayi fushi dashi da daane sallamar waxirin xeyi harse sungana dashi tukun amma yanzu seda yajirasu a k'ofar fada nakusa
n minti 20 tukun sannan aka masa iso yashiga,yana shiga yagayda mai martaba ba lefi ya amsa da d'an sakin fuska nan Aliyu Hydar yai k'asa da murya yashiga bawa mai martaba hak'uri akan abinda yafaru da safe,mai martaba yace masa bakomai shi be rik'e shi azuciya ba kuma gata yai masa bawai dan yasashi awani hali yasa ai binciken ba,atak'aice de tare sukaci abincin dare suka kuma tab'a hira har mai martaban yace yaje xe nemeshi jibi amma bai fad'a mai akan dalilin dayasa yace xe neme shi jibin ba,kwana d'ayan nan haka Aliyu yayita sukuku Allah Allah yake washegari tayi yaji neman me baban yake masa...
WASHEGARI;
Jirgin safe modu yabiyo ya iso Bornu,yareemah Aliyu Hydar na cikin naxari acikin laptop d'insa Modun yashigo bakinsa d'auke da sallama gaisawa sukai da Aliyun kowa fuskarsa d'auke da farin cikin ganin d'an uwansa haka suka shiga hira har rana tad'an fito sannan suka shiga fada gaisheda mai martaba ya amsa faran faran,yayi farin cikin ganin modu shima har yace masu sudawo anjima tare ze turasu wani waje.,bayan sunkoma d'akin Aliyu ne Aliyu yai tagumi,modu dake gefe yai y'ar dariya ahnkali yafurta;
"Guy... What's wrong?!"
"Akwai matsala fa..."
"Tame fa?!"cewar Modu
"Guy gabana fad'uwa yake karfa baba yace zaimun auren dole"
Ido Modu ya gwalalo sannan yace;
"Kasan me kake fad'a kuwa?"
"Yass mana,auren had'i mana deep down abinda zuciyata take rayamun kenan"
"Guy bafa akanka aka fara ba karka manta falmata(wacce suke uba d'aya da Aliyun,babbar y'ar gajiram)ma haka akai mata kuma gashinan tana xamanta a Lagos peacefully da mijinta da y'ay'anta ko yaji bata tab'a yiba haka ma fannah itama ba...,"be k'arasa ba yareemah Aliyu Hydar yakatse shi;
"Please dan nace haka zuciyata take rayamun xaka fara wannan dogon bayanin?!"
"No m serous,duk abinda iyaye suka shiga ciki yafi albarka beside kai kace ba son Basman nan kakeba.."
"Yaushe nafad'a?!"cewar Aliyu
"The charming kasande baxanyi k'arya ba yadda kake bawa yarinyar nan tough time kowa yasan baka sonta"
"That was then... Atleast kobana sonta ina jinta har cikin raina kuma kaima kasani bantab'a jin haka akan wata mace ba"
"Kai abarde maganr tunda baba de yace bakai ba..."be k'arasaba Aliyu ya wurga mai pillow a baki yanabinsa da harara
Nan Modu yashiga tsokanarsa harde Aliyu yatashi yakoma parlor yabar masa d'akin,gurin k'arfe 2 na rana suka nupi fada danyiwa mai martaba Barka da rana ,bayan sungayshe shine ya umarcesu dasu xauna suci abinci bayan sunci abincinne mai martaba yai gyaran murya yafara magana;
"Toh Alhamdulillah kafin nafara fad'ar koma menene ina rok'an Allah dayai maku albarka.. Yasa ku kammala karatunku lapia kufito da sakamako mekyau..."
"Ameen baba"suka fad'a atare kowannesu da abinda yake sak'awa acikin zuciyarsa
"Toh kamar yadda nace maku akwai inda xan turaku wannan wuri ba k'oina bane fyace gidan kawu Alooma Ghaji dake Yola_Jimeta,banason koda wasa naji ance kayi mis behaving.."yafad'i hakan yana nuna Aliyu Hydar sannan yacigaba da fad'ar;
"Kunsan de kawu ne agurina kukuma kakane agareku saboda haka kuje da nutsuwarku kamar yadda kowa yasan ku nutsattsu ne,banda sakarci kuna jina...?!"
"Eh"suka furta a sanyaye
"Toh kai Aliyu wannan ce tambaya ta k'arshe da xan maka bayan wannan yarinyar akwai wadda kakeso?!"
"A'a baba"Aliyu Hydar yafad'a asanyaye
"Toh Masha Allahu sakamakon binciken danai nagano waccan yarinyar ba y'ar kirki bace naxauna nayanke shawarar had'aka aure da y'ar kawu Alooma kuma munrigada munyi magana dashi yaji dad'i k'warai dagaske yakuma yi na'am da wannan batu,kuma wani abin dad'inma yarinyar k'arama ce ko zance bata somayiba balle manema subud'e mata idanuwa,Ina fatan kana jina??"
Yareemah Aliyu Hydar nantake yanemi bakin magana yarasa jiki ba kuxari yad'aga kai alamar eh...
"Toh Allah yamaku albarka,sannan kaima Modu nabaka lokaci k'alilan ka nemo mata y'ar mutunci da dattako inba hakaba kaima kasan sauran"
"Toh.. Toh Insha Allahu Baba zan nemo da izinin Allah..."
"Toh Allah yamaku albarka,idan kunshrya se jirgina yakayku kuyi kwana biyu kuma kai Aliyu katabbatar kunsa santa kanku da ita kajiko?"
"E"kawai Aliyu Hydar yace muryarsa araunace
"Toh zaku iya tafiya...Allah yakyku lapia yadawo daku lapia kuyi k'ok'arin kintsawa da wuri kutafi naga alamar garin dad'an hazo"
"Toh"sukace atare sannan suka sake duk'awa sukai masa sallama suka fice
Harsuka shrya suka hau jirgi suka d'aga zuwa garin yola yareemah Aliyu yak'i cewa komai maganar duniyar nan Modu yamasa yak'i amsashi har suka isa airport mota taxo tatafi dasu cikin garin modu befasa yiwa Aliyu magana ba shikuma kamar robot haka yaxama ko kallon gefensa yak'iyi kansa a k'asa da alama naxari yake mintina k'alilan ne suka kaisu jimeta GRA babban signboard ne agefan wani layi me d'auke da gate bak'aramin tsaruwa layin yaiba boldly ajikin signboard d'in anrubuta 'MAI ALOOMA GHAJI LINK'
se asannan yareemah Aliyu Hydar yad'ago kansa yabi signboard d'in da kallo jin alamar rage gudun motar da drivern yayi....
Da sauri Modu yadubeshi a hanxarce yafurta;
Team#SKRZI?!Lovers
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo:
SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!
(A STUNNING LOVE STORY)
NA
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of experts and perfect writers)
nanahafsat.wordpress.com
Wannan shafin nakune marubutan k'warai;XEE YABOUR & SADIYA ABDULLAHI SHEHU(STYLISH BCH)