Sashe 47
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
_*Home of expert and perfect writers_*
DEVOTED TO:
*XARAH BUKHAR*
nanahafsat.wordpress.com
CONGRATULATIONS MY ADORABLE BITTI(FEEDHOM)AND MY BELOVED YA HAJJACE FOR THE SUCCESSFUL COMPLETION OF YOUR EDUCATIVE NOVEL *ABINDA KE B
OYE* THANK YOU SO MUCH FOR THE DEVOTION.I FEEL LOVED,MORE GREASE TO UR ELBOWS,LOVE AND ENDLESS AMOUNTS OF BLESSINGS
*56*
*layla* kam da kuka tabar wajan hankalinta a matuk
ar tashe dan alamun da Modu yayi mata sun tabbatar mata da cewar baya sonta yanzu ba kuma zai aureta ba haka yanayin shi suka nuna ita kam ta shiga uku ya zatayi da d'inbin soyayyar da take yi mai ina zata saka duk wata kulawa da tarairaya datake ta faman b'oyeta a cikin zuciyarta.
Uban tagumin da tayi ne yasa duk wanda yazo wucewa ta gurin da ta rakube sai ya gane cewar bata cikin tunaninta, kamar daga sama taji phone ringing d'inta tayi saurin zaro ta a tunaninta ko shine ya bugo yace mata da wasa yake sai taga sunan Basmah ya bayyana jikin screen d'in, kwallar ta goge sannan tayi picking tasa a kunne ba tare da tayi magana ba.
yan mata wai ina kika shige ne?!
Taji muryar Basmah na tambayarta,k
arin magana laylan tayi amma ta kasa sai kuka daya k
wace mata mai sosa zuciya,cikin kid'ima da tashin hankali Basmah ke tambayar ta,
Lafiya naji kina kuka, kuna ina?!
Basmah oud ne oud ne Basmah ya k'aremin tatas saboda ya dena sona ya gama yayi na k
arshe ma cemin yayi ina yawo tsirara...
What..?!
Basmah ta fad'a cikin tashin hankali ita kuwa layla sai k
ara sakin kukan take yi nan ta sanar mata da duk abinda ya faru cikin mamaki Basmah ta bata hak
uri tare da yi maga alk
awari mai girman gaske daga nan suka kashe wayan kowa da abinda yake sak'awa.
Shikwa Modu bayan yakoma wajen ma
aruf sallama kawai yayi masa yahau flight yakoma bornu kasancewar yayanke shawarar gwara yagayawa mai martaba mai murabus wacce yake muradin ya aura domin wata d
ayan daya yanka masa yayi shima kuma mai martaban Alhamdulillah anyi masa dialysis yanxu transplant d
in kawai xa
a masa wanda xe koma bayan watanni takwas...
<><><>
*Shehuri*
*M*aimartaba sarki mai murabus ya aika manyan mutanan shi dan binciko mishi wacece Bilkisu, mutum uku ne suka tafi bayan yareemah babagana ya basu address d'in gidan.Koda suka je baban bilkisu suka nema nan aka shigar dasu cikin gidan duk suka zauna a parlorn matar kasan cewar babu wani guri da za'a iya ajiye bak'i sai nan kuma yaga daga gidan sarauta suke har ma sunyi mai k'arin haske akan cewar sarki maimurabus ne ya turosu.
Bayan gaishe-gaishe ne d'aya daga cikin 'yan aiken ya kalli mahaifin billy yana cewa,
Maimartaba maimurabus yana nemarwa d'anshi yareemah babagana auran 'yarka bilkisu,yana neman amincewar ku da kuma na yarinyar domin shi yareemah yace bata kulashi hasalima dai data ganshi zata ruga gida da gudu.
Hawayen ne suka zubuwa mahaifin billy ya sanya k'asan rigarshi tare da share k
wallar da suka zubo, gabaki d'ayan su suka zuba mai idanuwa mahaifin billy yace musu.
Allah sarki da
ace tuntuni naji wan
nan bayanin babu abinda zai hanani yin saurin bawa maimartaba sarki Bulama auran 'yata ga d'anshi ba sai dai yanzu kashh! Bilkisu na cikin wani hali wanda mu kanmu bamu san make faruwa da itaba,amma hak
uri zan baku kuyi hak
uri abawa sarkima hak
uri domin anyiwa bilkisu fyad'e hakan yayi sanadiyar daya sa bata k
aunar kowane namiji hatta yayunta har yau bata zama kusa dasu, ni kaina bata dad'e da fara kulani ba...
Ya k'arasa fad'a yana hawaye,cikin tsananin tausayi babban cikin su yace,
Allah sarki koma waye Allah bazai barshi ba domin ya cuci yarinyar duk da cewar bamu ganta ba, amma munsan tana da hankali kuma abar tausayi ce,yanzu zamu je mu sanar da maimartaba inyaso duk abinda yace sai mu sanar dakai.
Sallama suka yiwa mahaifin bilkisu suna kuma lallab'a zuciyar shi domin sun san duk wanda aka yiwa wannan abun toh lallai bazai tab'a mantawa ba kuma kullum zai kasance cikin damuwa. Bayan sun koma suka shaidawa sarki maimurabus duk abinda mahaifin bilkisu ya shaida musu,
Allah sarki yanzu mutane basu da imani, sai ayi ta b'ata musu tarbiya ana lalata musu rayuwa ko mantawa suke da mutuwa oho, ni kam nasan duk iya abuna babagana yaji abinda ke faruwa da yarinyar nan toh bazai aureta ba duk da shima ba wani hankalin kirki gareshi ba.
Sarki maimurabus ya fad'a cike da jimami baya k
aunar fyad'e kuma duk wani wanda aka kama toh yana hukunta shi sosai, wani bafade dake kusa dashi ya kalla tare da cewa,
Balmu jeka kira min yareemah babagana,idan baya apartment d'insa saika k'arasa ka sanar da mahaifiyar shi cewar idan ya shigo ta turo min shi...
Da sauri bafadan da aka kira da Balmu yayi k'asa tare da yin gaisuwa sannan ya fita daga sitting room d'in da gudu dan cikawa sarki umarnin daya bashi.Cikin sa'a yana zuwa ya ganshi ya fito cikin shirin shi na english wears yana k
arin gyara hannun rigar shi bafadan ya k'arasa dad'an sauri cikin girmamawa da k'askantar da kai yace;
Allah ya temaki jarumi yareemah ka dad'e kayi k'arko mahaifinka yana son ganinka yace nazo na shaida maka.
Wata uwar harara yareemah babagana yayiwa bafadan tare dabi ta gefenshi ya wuce,kome ya tuna kuma sai ya tsaya cak ba tare da ta juyoba,
Gani nan.
Haka kawai ya fad'a tare da juyawa ya koma cikin d'akin,sumar kanshi da take a gyare ita ya koma ya hargitsa tayi wani yarbatsai sannan yayi wani shegen murmushi ya fito tare da nufar apartment d'in baban nasu.
Ko sallama yareemah babagana beyi ba a haka yana wani bud'awa ya tsattsalake mutanan wajan ya shige har wajan mahaifinsu baban ne da sauri yace,
Wa'alaikumus salam...!
Duka aka kalli maimartaba dan babu wanda yaji sanda babagana yayi sallama,amma shiru kowa yayi dan kar mutum yayi magana yanzu yaji saukar ruwan rashin kunya dan haka kowa ya kuma maida kai k'asa ganin ya bar shi kikam yasa mai martaba sallamar kowa yabar wad'anda ya aika da kuma shi babaganan,kallan shi yayi tare da cewa,
Toh babagana zauna mana kaji abinda yasa na kiraka.
Nah a hakan ma yayi dan sauri nake akwai inda zanje yanzu,so ina jinka.
Yareemah babagana ya fad'a yana share hanci da bayan d'an yatsanshi guda d'aya,wani murmushin takaici baban nashi yayi sannan ya sake gyara murya yace,
Toh ai na d'auka kayi hankali lokacin da kazo min da zancen zaka yi aure hakan yasa yau na aika gidan su yarinyar dan na samo maka auranta, mma ka bari duk lokacin da kayi hankali kuma kake da lokacina sai na yi maka bayani.
Ai yareemah babagana yanajin ance billy be san lokacin daya gurfana gaban baban nashi ba, mutsumutsu ya fara yi yana k
arin kamo hannun maimartaba mai murabus amma yayi saurin janyewa tare da kauda kai;
Baba dan Allah kayi hak
uri please wallahi nayi hankali kuma yanzun ma wajanta nake son naje ko baza ta fitoba naga kofar gidan su shi yasa na fad'i waccan maganar amma dan Allah baba m sorry.
Shiru maimartaba yayi ba tare da yayiwa yareemah babagana magana ba, ganin haka yasa babagana mikewa tare da k'ara hautsina kanshi ya kalli maimartaba cikin takaici yace,
Shikenan baba tunda na riga na fita hakkin ku na sanar daku cewar ina son aure kuma bilkisu nake so kunk'i yi min ko?Toh wallahi Allah duk abinda ya biyo baya kune sila....!
Ya fad'a tare da juyawa zai bar gurin maimartaba ya kirashi cikin taushin murya.
Ni kake cewa duk abinda ya biyo baya mune sila? Toh kaje amma idan ka tashi yin abun sai ka cire sunana aji dan ni ban haifi 'ya'yan dazasu wulak
anta ni ba, Allah ya shirya ku baki d'aya.
Saka kai yayi yabar gurin yanata k
uni su kuma mutanan suka ci gaba da tausar maimartaba yana murmushin yak'e yana cewa ai ba damuwa dan ya san babagana ya gama tsinka shi,duk gidan 'ya'yan hajjagana kawai zai iya yiwa magana a matsayin shi na mahaifinsu suyi shi cikin mutunci da biyayya amma sauran sai addu'a kawai.
Da haka suka ci gaba da tattauna matsalar da ake samu wajan yiwa yara fyad'e baga manyan ba harda yara jarirai da tsofaffin mata wanda sai dai a iya cewa Allah wadarai,kwana biyu dayin maganar babagana shima mai martaba sarki mai murabus ya nemi Modu,tunda yadawo shehuri yake fargaba yana tsoran abinda zaije yazo idan ya fad'i *_SON RANSHI_* a gurin maimartaba, fatan shi guda d'aya kar a hanashi auran Kiara domin itace burin rayuwar shi.
Tunda Modu yadawo be nemi sarki Aliyu Hydar ba kullum yana d
akinsa bayan yadawo daga strolling yana kishingid
e maimartaba maimurabus yasa aka kira shi, gabanshi na tsananin fad'uwa ya shiga bayan ya gaida kowa na gurin kamar kullum idan maimartaba zai yi magana da 'ya'yan shi ko 'yan uwanshi sai ya kori kowa banda aminan shi mutum uku haka yauma sai daya sallami mutane ya kalli Modu cikin jin dad'i yace;
Mommodu kai muke sauraro domin lokacin dana d'ibar maka har ka k'ara wani akai, da fatan kaje kun gama dai-daitawa da ita yarinyar, sannan a ina take ya kuma sunanta dan inason a cikin shekarar nan kaima ace kana tare da iyalinka....
Wani uban gumi ne ya dinga tsatsowa daga goshin Modu indimi ba tare da yasan hakan na faruwa ba,shikam ya shiga uku me zai ce da baba game da kiara ta yadda va zai samu matsala ba, shin ta ina zai fara bayani sama ko k
asa tsakiya ko gefe.
Kai tunanin me kakeyi haka Mommodu?!
Modu yaji muryar wani daga gefen shi hakan yasa shi kai hannu yana goge zufar da tafin hannun shi na dama. Zama ya gyara yafi sau uku sannan yayi k'asa da kai yana cewa,
Am dama baba uhmm ita wadda mukayi alkawarin zamuyi auren da ita sunan ta uhmm uhmm Kiara arniya ce wallahi baba...
Maimartaba yayi saurin d'aga mai hannu cikin fuskar shi kuwa baza ka gane abinda ke cikin ta ba, numfashi ya sauke tare da kallon Modu yace,
Narasa gane mike cikin k
walwarku gabaki d
ayanku,idan aka ce kuje ku nemo aure daga me d'akko kara sai mai samo yayi sai wanda kana nunamai gabas yana cewa yamma wallahi banyi tunanin kaima sakarai bane sai yanzu...
Sunkuyar da kai Modu yayi ba tare da ya kuma yin wata maganar ba,shiru yayi na d'an wani lokaci sannan maimartaba yace,
"Tashi ka tafi Mommodu zan nemeka amma kar ka sa ran auran wannan yarinyar dan ban yadda da auran ka da ita ba.
Daram k
irjin Modu ya buga jin ance bazai auri Kiara ba,tamkar ya fasa ihu haka yake ji zuciyar shi na wani zafi ranshi na suya be yi magana ba ya fara kokarin tashi,har ya fara tafiya babu wanda yayi mai magana hakan yasa zuciyar Modu yin sanyi ya tabbatar abinda maimartaba ya fad'a babu fashi shi kam ya shiga uku idan aka had'a shi da irin Meenah dan a tsarin rayuwar shi yana son ya auri mace wadda ta cika ko'ina dan baya son wani kame-kame.
Har ya kusa barin parlon yaji muryar maimartaba yana kiran shi cikin muryar shi mai cike da dattako yace;
Mommodu yaka nan kaji.
Mudo ya koma ya zauna nesa da shi sannan yace,
Baba gani.
Yauwa abinda yasa nace ka dawo,na amince zaka aureta domin yin hakan ba haramun bane,sannan idan Allah yasa ta da rahama sai muga ta musulinta amma da sharad'in sai dai kaima zamu had'aka da *ZAB'IN MU* kamar yadda aka yiwa d'an uwanka wannan shine abinda zan sanar maka tashi kaje Allah yayi maka Albarka amin.
Ai sai ga hak
oran Modu a waje cikin sauri yayi k
asa da gwiwa yana sake yin godiya a gurin Maimartaba shi yama riga ya sha'afa akan cewar za'a bashi wata bayan Kiara,ita d'in kawai yake hangowa da cikin farin ciki da zumud'i yabar parlorn sai cikin fada wajan maimartaba Aliyu hydar.
Mamaki ne ya kusa k'arasa maimartaba Aliyu hydar da ya zama mutum-mutumi saboda ganin Modu da yayi gashi kuma ga dukkan alamu yana cikin farin ciki da nishad'i,kamar yadda ya saba indai ya shiga fada yakan yi duk abinda yaga kowa nayi idan ya shiga yanzu ma sai da yayi gaisuwa sannan ya k'arasa gurinshi cikin nishad'i yace,
Guy gaskiya an had'aka da takunkumi, dafa da ne da yanzu kana kwance yanzu kuma ga uban rawani ga zama babu motsi gaskiya kana cikin cell da yawa...
Yar harara kawai Aliyu hydar ya sakarwa Modu sannan ya kifta masa ido alamar yana son sanin meke faruwa,Modu na gani yayi murmushi tare da shafa kai cikin murya k'asa-k'asa yace mai,
Mr arrogant na Basmah da Meenah,guy akwai labari sai daifa akwai matsala but na ajiye matsalar a side kabari idan ka dawo apartment d'inka zamu had'u dan ni bazan iya wannan k
um d'in ba..
Modu na fad'a ya fita daga cikin fadar yayin da yabar Aliyu hydar cikin sak
e-sak
en zuciya....
#UZURI
acigabada hak
uri da matar Yusleem abubuwa ne sukaimin yawa... amma naci *Alwashin*insha Allah komai xedawo norms norms rabbi yabar zumunci da k
auna...
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```