← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 107

Sashe 75

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

janyowa zuciya farin ciki da nishadi,suna karfafa zuciya da jiki,suna jawo arziki suna kara imani da tawakkul da sabr ke sunasa komai na mutum ya daidata ya samu peace of mind ki kama allah Aminatu kirike addua da qur ani Insha Allah rabbi xaki bani labari,anan xan tsaya seki fad i tambayoyin ki karkiji kunyata Ameenatu ko tsoro saki jikinki ki fad amun abinda baki gane ba. Shiru Meenah tai tana k as k as da yatsun hannunta kunya dukta isheta jin shirun yayi yawa ne yasa ya gumsu sake tambayrta, Uhum Meenah ina jinki Ba..Babu komai ya gumsu duk nagode JazakillAhu khairan Ameen..To shikenan dukde abunda baki gane ba ko kikeda karin bayani akai seki kirani awaya yawwa nasanki dama ke sarkin kamshi ce amma ki kara xage damtse khumras dinnan na wanka dana wanki da jiki dana moping duk fa kidage wajen amfani dasu kingade garin kamshi xa a kaiki dangin kamshi ki sake kaimi da sauran turarukhan jiki dana tsugunno dana kaya dana gidah du kolakcas dinnan duka kiyi amfani dasu, Idan sun kare kiyi waya ayo miki wasu koki had a da kanki irin kamshin da kikeso aikin iya ko?! Eh ya gumsu To shikenan allah ya miki albarka kije ki kwanta da safe kamun mu tafi xan kara miki wani dan jan kunnen,Allah ya tashemu lapia kije nasan aunty na jiranki Mikewa Meenah tai hade da sake yiwa ya gumsu godia sannan tafice suka koma sa shensu itada aunty yafendo bayan sunyiwa aunty maijiddah sai da safe,dakyar Meenah tai bacci ta jima tana juyi akan gado banda hud ubobin su ya gumsu ba abinda ke mata yawo akai wasu siraran hawaye ne suka xubo mata tuno karashen kalmomin da aunty maijiddah ta fada mata d axu na xata sake sabuwar rayuwa ne yanzu domin aljannarta tana k arkashin kafar sarki Aliyu_Hydar... *washegari* *D*a safe bayan ya gumsu ta kara yiwa Meenah fada aunty yafendo ta kara mata gyaren jiki ba abinda ke tashi ajikinta se kamshi data gilma xaka gane taxo wajen kamshin is divine Yan uwa duk sunxo domin shagalin biki xa ai,Baffa yaso yahana fafur su ya gumsu su kaki kancewar suma sesun gyagije abune na lokaci d aya,da xa ai fulanis day domin yiwa aunty yafendo kara tunda itace marikiyar Meenan kuma ba fulata nace a yolan amma Ammi wato hajjagana ta roki alfarmar ayi a bornu domin zugarta nadayawa kuma yawanci kawayen Meenan a bornun suke, Da zuhri suka isa yola bayan an huta ne meenah da kawayenta suka fara shirye shryen tafiya bridal tea party wanda xa ayi a harabar garden na gidan harta aysa dake Oxford xeda taxo don halartar shagalin bikin,mamza makeover itace aka dakko tun daga abuja don yiwa Amarya kwalliyar biki har a kare,photographers kuwa su georgeokoroweddings ne da Maigaskiya photography,steivein reinz da kuma bighstudio abunde se wanda yagani kawai duk wata kafa ta social Media bikin ake watsawa tun kafin a fara abunka da bikin who is who tuni ivs su keta yawo a net.. Karfe bakwai da rabi aka fara taron bridal tea party Meenah da friends d inta ne kawai sukaje se maxan ajinsu da kuma gidado da ya kafa ya tsare miss pinkin sa,sosai Meenah tai kyau cikin floral cave party dress dinta baby blue me torches pink,friends nata su bestie dinta Astuto_Nina,Miss pinki,xarah nee,Nabeelah da sauran friends nata duk sunyi kyau cikin baby pink floral dress dinsu abinde se wanda yagani kawai an gwangwaje ansha rawa ansha savouniers kafin shagalin bikin gobe wato fulanis day.. #Hrh shehun bornu #gimbiya Aminatu Ghaji Bulama _Su rano maman affan kuwa ba a samu damar halarta ba saboda ba a bata kati ba se instagram tashiga taga video din a northern hibiscus wanda akai tagging da#bridal tea party of Ameenah Ghaji Bulama aka Mrs Aliyu Hydar_(his royal highness emir of bornu state) _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 75 · 0% Book details