← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 107

Sashe 71

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ya d'ago kanta yana kallonta yace, Kiji tausayina mana Meenah kinsan dai yanzu ke d'aya gareni,a da bana damuwa wai dan banida mata but yanzu ina son ganinki a kusa dani,inajin wani farin ciki a zuciya ta duk lokacin da nake tare da ke,hakika da nabi *SON RAI* na da yanzu ina cikin damuwa amma yanzu har cikin zuciyata ina alfahari da *ZAB'IN IYAYE* na Meenah kice zaki bini ayi bikinmu kizo ki tare a gidanki dan yana can naga baba yasa an cigaba da gyara miki shi please...! Kallon shi kawai take cikin mamakin jin yace mata wai ita kad'ai gareshi ko ya manta da yana da Basma matarshi ta farko?batayi auneba kawai taji ya d'auketa cak ya wuce da ita cikin bedroom apartment d'in da suka sauka shida Modu,kwantar da ita yayi sannan shima yabita ya kwanta a jikinta bayan ya cire kwalliyar dake fuskar shi.Zaro idanuwa Meenah tayi ganin shi tamkar wani balarabe sosai yayi mata matukar kyau idanuwanshi sunyi ciki kai da kagani zaka san akwai abinda suke so,ta maida idanunta kan gashin kanshi wanda yake yar-yar tamkar na indiyawan asali baki sid'ik kafin wani lokacin sarki Aliyu hydar ya zura bakinshi cikin nata yana yawo da harshenshi ita kuma tayi lamo tamkar wadda ruwa ya cinye. Baby Meenah kinga dai na ajiye duk wani girma da nake dashi nazo gareki please dan Allah karki bani kunya ko ki wulakantani kinji...?! Yayi maganar cikin sanyin jiki bayan ya cire bakinshi daga nata, jikinta duk yayi sanyi gashi duk ya karya wani kudiri nata tana jin wani abu na yawo a cikin zuciyarta da gangar jikinta ta d'ago suka had'a ido tayi saurin kwar da kai tana murmushi,ganin haka yasa shi jin dad'i tare da ci gaba da jagwalgwalata shaf ya manta da cewar Mai Alooma na jiranshi saboda Meenah ta rik'itashi ya manta da cewar akwai abinda yazo yi zai wuce bornu a ranar. Sun jima a cikin apartment d'in har kusan karfe 4:00pm sannan ya rabu da ita amma tare sukayi sallolinsu ko yunwa basuji ba bare su nemi abinci.sai da ya kammala kimtsawa sannan yayiwa shamakin shi waya cewar yazo yana zuwa ya shiga a parlor ya gansu a zaune duk kunya ta kama sarki Aliyu hydar kafin ya maze yace a gyara mai rawaninshi.Shar suka fito Meenah ta saci kallonshi tamkar bashi bane a gado ji yadda yanzu yayi kamar bashi ba ta tab'e baki zuciyarta fal mamaki,yana lura da ita ya matsa dai-dai sanda zasu fita kusa da kunnanta yace a hankali, Ki maza ki dawo nasan kema a matse kike dan naga tun lokacin bikin Modu kike da muradina karki damu zanyi gyaran jiki yadda zaki sameni fresh fiye da yadda kike tunani muchh. Ya k'arasa fad'a tare da sumbatar wuyanta,da sauri ta cisge jikinta sai gudu bata tsaya ba sai a d'akin aunty yafendo dan tasan nan ne kawai bazai iya bintaba.dariya yayi ba tare da yabita ba ya wuce gurin Mai Alooma Ghaji cike da kunya gani yake kamar ya gano abinda yayi,cikin dattaku Mai Alooma ya kalleshi tare da cewa. Rankashi dad'e gobe insha Allahu suma su Aminatu zasu tafi nafison ayi bikinku tun kafin tazo ta canza ra'ayi wani ya huremata kunne Aminatu har yanzu ba wani ishashen wayo bane da ita idan kuwa tana gidanta tasan dole ita d'in matar wani ce dan haka ka fara shiri ranka shi dad'e... Babu abinda ke bawa Aliyu hydar kunya irin yaji Mai Alooma yace mai rankashi dad'e duk sai yaji wani gingim kamar kanshi zai fad'o k'asa,sun jima suna tattaunawa sosai Mai Alooma ya babbashi shawarwari masu kyau da amfani kafin ya tashi yaje suka gaggaisa da mutanen gidan dan basu gaisa da kowa ba sai Meenah daga nan suka wuce yana Allah Allah gobe tayi Meenah ta dawo ayi biki ya huta da tunaninta... #Assalamu Alaykum beautiful people...! _A k ara hak uri da matar yusleem insha Allahu dana kammala komai xaku jini..Sannan ina mik imbin gaisuwa ta agareku ahar kullum ina sonku kuna raina ,Rabbi yabar zumunci__*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 71 · 0% Book details