← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 107

Sashe 82

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

data gama amsawa tare da dubar yakolo dake bin dokar dajin dasuke luluk awa da kallo, Tace nanne wai kwanar Farko datai hagu xamubi To yayya.. cewar yakolo Sannu ahankali suna k arasa har cikin kasurgumin dajin Allan daba kajin komi se kukan tsuntsaye,wata katuwar bukka ce a tsakiyar dajin da aka xagayeta da bakaken karare cikin sauri suka k arasa cikin bukkar wata razanniyar kara bokan yasaki dake jeme agefe jikinsa duk layoyi gabansa kuwa wata katuwar tukunya ce dake tafarfasa ita kad ai batare da temakon garwashi ko ice na wuta ba, Ku shigo ta baya sannan ba a mana sallama domin bama bukatarta anan wajen... Yawun tsoro dukkanninsu suka hadiye sannan suka fita suka shigo tabaya batare da sun sakeyin sallama ba kallon su bokan yai cikin isa yace, Kowannen ku yacire d ankwalin kansa..Sannan nan gaba idan xaku xo kada wanda yasake xuwa da irin wannan kayan da kuka saka ajikin ku bakin kaya kawai xaku dinga sawa duk sanda xaku xo sannan tunda ga bakin bukkar xaku cire dankwalayen kanku Ina fatan kun gane?! Mungane boka ar daria yai kafin yace, Sunana boka shaharuzzaman d an sarkin bokayen dake duniya wato faharuzzaman nasan meke tafe daku tun kafin isowarku a kai sukai kamar kadangaru amma kowannensu da irin tsoran dake cikinsa duba da irin wani marayen kuka dake tashi shi kad ai batare da kaga wanene ke yinsa ba.. Abunda kuke tafe dashi abune mai sauk i wanda inde kuncika kaidar abun xakuga aikinsa acikin kwana d aya da yini kacal shin yaya xaku iya ko kuwa ?!saboda da xarar kun yadda tofa ba makawa se kunyi shi Saurin kad a kai hajja gajiram tai alamar sun yarda cikeda zumudi kamar tasan menene tace, Eh boka..Zamuyi To shikenan keda kika amsa ke xaki yi.. Tashi yayi ya d akko wata Bakar leda da kullun laya acikin ta se wani garin magani shima davan ya Mika mata, Ungo nan Wannan abun karka ki wasa dashi idan xeyiwu adaren yau xakiyi shi kuma kada ki kuskura aganki kinayi ko asan Kin aikata idan har ba a ganiba kikai komai kamar yarda nace to ina me tabbatar maki da cewa adaren zuriyar hajjagana seta lalace ta ta axxara sesun shiga cikin ha ulai ke sarki Aliyun ma kurciya xeyi ita kuwa matar tasa xamu gusar mata da hankaline gaba d aya shikwa dayan marar lapiar xamu raba shi da iska matan kuwa guda biyu xasu shiga duniya suyi karuwanci amma duk wannan bayanin dana miki sefa har in kin aikata aikin nan dede, Amma idan har kika kuskura aikinnan ya baci to ina me tabbatar maki da cewa kome xe iya faruwa akanki da kuma yayan ki baki d aya... da farko de wannan laya xaki binne tane da dubura a tsakar farfajiyar gidan sarki Aliyun kuma babu kaya ajikin ki xaki,wannan garin magani kuwa xaki barbada akan layarne bayan kin bunne ta sannan sauran ki xuba a abincin mijin naki wato shi mai martaba mai murabus kenan ki tabbatar yaci abincin babu basmala na uku kuma daga yanzu xaki dena duk wata salla da adduoin neman kariya har se kingama aikin naki kin dawo nan naji sakamako tukun,Ina me tabbatar maki da cewa da xarar komi yayi shima mijin naki yaci abincin da garin maganin nan to kisa aranki ko cakikai mijin naki ya sunkuya ya miki sujjada xeyi domin gaba d aya komai nasa a tafin hannun ki yake.. Gaba d aya hajja gajiram da yakolo mutum mutumi suka xama kawai suna duban bokan ita kuwa gajiram jinta da ganinta tanema tarasa na yan wasu lokuta,cikin zuciyarsa kuwa dana sanin xuwa take ta yaya ma xata aikata wa innan abubuwan batare da an ganota ba gashi tarigada ta amince xatayi nanma idan batayin ba to fa reverse is d case,muryar bokan ce tasake dawo mata da jin nata, Ina fatan kingane komai Nagane boka sede... Saurin katse yai, Tur tur da halin ki yake muguwa haihuwar asara,shaharuzzaman baya magana biyu,bana gindaya sharudda ayi watsi dasu dole ne sekinyi su idan kuma baki yiba tofa duk abinda yasa meki ked in ce kika jawa kanki.. Da sauri hajja gajiram tai gurfane baki na rawa tana bashi hak uri dakyar ya hak ura sannan yadubi yakolo da jikinta ke rawa gudan karfa itama yabata irin nata aikwa bata gama xancen zucin data keba ya mika mata wata leda hannu na kakkarwa ta karba, Wannan can gidan kishiyar taki xakije wato hajjagana mahaifiyar sarki Aliyu kixuba a farfajiyar gidan sannan kije sashen yareemah Ngari ki xuba a makoncinsa ma ana akan abinda yake kwana.. Salati yakolo ta saki tana tafa hannuwa kafin tafadi abinda xata ce boka ya lailayo ashar ya dura mata cikin takaici yace, Ta kwarankwatsa sekinyi asararriya kawai yau ga xancen wofi karki bari shaharuzzaman yanuna maki gaskiyar fuskarsa da wallahi ba xaki koma shehuri lapia ba fyace an binne gawar ki a dajin nan tsaki yasaki sannan ya jefa mata ledar maganin Ku tashi ku tafi Boka kudin aikin ka fa cewar gajiram jiki na rawa Bana bukata harse aiki yaci,amma ga wata tukunya can a gefan bishiyar can kowannenku yai fitsari aciki kafin yafita amma kada ku kuskura kuyi tsarki har sekun bar dajin nan sannan kudawo jibi idan kun gabatar da komi Toh boka angama cewar gajiram Hakan kuwa sukayi kowannensu yai fitsari cikin tukunyar babu batun tsarki suka fice suka hau mota suka kama hanyar cikin gari har suka tafi babu wanda yai magana cikinsu kowanne tsoro ne cunkushe a cikin zuciyarsa gaba d aya kallo d aya xakai masu kasan basa cikin hayyacinsu kai dama tunaninsu.. (To Allah ya kara tsare mana imanin mu yasa mu ketare duk wata hanya da xata sa mu sab i ubangijin mu...Rabbi ka kara mana tawakkul acikin zukatanmu katsare mu da zuri armu baki d aya Amiin..Domin duk wanda ya had a Allah da waninsa Wannan shirka ce,Rabbi kasa mufi k arfin xukatanmu domin abinda ke faruwa a zamanin yanzu kenan) *Modu Zaune yake shida kiara a gefan sa hannunsa d auke da iPad d insa suna kallon film din the message aciki har a kare sannan yadan gyara xaman kiara dake jikinsa yana shafa gashin kanta cikin harshen turanci yace da ita, Babe,nakai ki d aki kamar bacci kike ji.. Tashi tai daga jikinsa tana duban sa hannunta d aya tana shafa kwantaccen gemun sa ahankali tace, Ba barci nake jiba honey pie,naji dadin film dinnnan sosai akwai film din nana Aisha da akai itama?! No babu gaskia banajin akwai babe... Inason sunanta Aisha...baxe yiwu adinga cemin Aisha ba saboda banason kiara dinnan Murmushi Modu yai hade da sake matseta jikinsa yana sumbatar goshinta kafin yace, Baxe yiwu ba babe sede idan harkin musulunta tukun seki xab a sunan da kikeso adinga ce maki Dagaske?!Well honey pie inason musulunta inaso inaso inaso yanxu plssssss kaji?! Dan murmushi Modu yai kafin ya tallabo bakinta yashiga sumbatarta yana Shafa ko ina ajikinta dakyar yacire bakinsa daga nata sannan yace, Naji dadi kwarai babe,Allah ya miki albarka..Zan kaiki wajen baba ya musuluntar dake seki xabi sunan da kike so Ya k arashe xancen hade da daukarta cak yatafi d akinsa da ita seda yasami nutsuwa sannan ya kyaleta yana shafa gashin kanta hade da sumbatar goshinta lumshe idanuwa tai tana me jin dadin abinda yake mata, Honey pie inason xuwa wajen layla... Uhm yan biyu kenan mexaki fada mata banaga jia ma taxo ba?! Inason gaya mata xan musulunta ne ko na kyaleta?! No kifada mata bari muyi wanka tukun se muje gaba d Band aki suka shiga suka tsafta ce jikin su sannan suka fito bayan Modu ya dauro alwala sallah yatayar yanayi ta nafila ita kuma kiara kamar kullum ta xabga tagumi tana kallon yadda yake sosai takeson taga itama tana sallah harta karatun alqur ani don duk sanda takejin karatun alqur ani setaji peace of mind atattare da ita., Koda ya idar atare suka shrya cikin kaya masu kyau shi Modu kananan kaya yasa ita kuwa kiara abaya tasaka harda nada dankwalinta kaika rantse baturiyar musulma ce sosai tayi kyau.. Ita tai driving dinsu har gidan layla sannan suka shiga ciki kowannensu murmushi d auke a fuskarsa don zama ne suke yinsa cikin lumana da mutunta juna... _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO_* [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 82 · 0% Book details