Sashe 64
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
gaisawa mukai Believe it or not yarinyar nan tanada matsala har facatai wai baa babs dan iskane wai yarabata da virginity d inta kajifa?!imagine mijinta da yabiya sadaki inba haukaba meya kawo wannan?hardasu xata tafi gidansu Cab Allah yabata lapia gaskia batada lapia kam Amin..nace jakadiya tafara bata duk wani temako daya dace Ka kyauta sosai to ya wife dinka?! Kalau take,yaya naka?! cewar sarki Aliyu Hydar sannan yai kicin kicin da face d insa don karma yasako xancen Basma.. Wallahi Alhamdulillah yanzu ma daga gidan layla nake nakai kiara Okay Yeah..laylan tana bata tarihin annabawa Yayi kyau..Allah yasa ta musulunta de Amin ya rabbi..munata addu ar hakan batada aiki fa sejin wa zin su mufti isma il menk su khalid yasin kasan guy satin baya nadawo daga aiken baba kenan nashiga gidan kawai naji k an sudeis yana tashi ashe itace tasaka tanaji, Na tambayeta meyasa takeji?!l kasan me tacemun?! Girgiza kai sarki Aliyu yai alamar a Seta cemin wai tanajin peace of mind duk sanda takejin karatun Wow..Allah ya dawo da ita addinin gaskia Amin ya mujeeb..Nikam Guy yakamata kadawo da Basma pls Kaima kasan hanyar garin nasu ai Maida wuk ar bada fada nazo ba,ganinai abinda yadace kenan.. To sannu baba.. Yawwa kunyi magana dashi kuwa?! Mun fara magana dashi yace naje xe nemeni,Allah yasa ma yace na kyaleta gaba d aya.. To ba Amiin ba,saboda tagama maka amfani dole kace haka mana tunda ga baby Meenah xata tare Kaine jarababbe ai..Ni wannan ba damuna yaiba Malam beside Meenah yarinyace ba abinda xata iya ragemun Allahu Akbar ina tausayawa ranar daxa ka tsugunna akasa kana rokonta wallahi kabi ahankali.. e baki sarki Aliyu yai batare da ya bashi amsa ba cikin rashin damuwar bashi amsar dayai Modu yasake cigaba da magana, Kana wani cewa Baby ce ai reno xa a baka wallahi ka kiyayi bakinka kayi masa linzami kasani ita mace bata kad an komai kankantarta.. Tsaki sarki Aliyu Hydar yai domin maganganun Modu sun isheshi tuni kambun mutumin naku suka motsa cikin takaici da isa yace, Bakada inda xaka jene?! Ina bukatar a kyaleni ni kad Arrogant kawai..Allah deya canxa maka wannan halin rabbi yasa Meenah ta gasa ka Modu na k arasa magana ya mike yana murmushi da alama soyake ya tsokano shi haryakai bakin k ofa yajiyo yana masa dariya yana magana, Kaifa gaba d aya rayuwar ka abar atausaya mata ce kai kullum axaune kake akan kujerar nan gata dukba dadi gakanan gakanan kamar mutum mutumi bakada ikon wataya wa seda motsin fadawanka abu nabiyu ga takunkumin abun bakin kanan sekace wanda yai lefi ake mai horar magana kai i pity ur life abu na uku ga uban kaya shurum an lafta maka sekace wani doki kai kai kai abubuwa de gasunan ur life... Be k arasaba sarki Aliyu cikin takaici yad au tumtum ya jefa masa yana sakin tsaki,gwalo Modu ya masa yafice yana dariya ganin ya kular dashi kamar yadda shima ya gasa masa bak a daxun... Bayan fitar Modu sarki Aliyu Hydar yaja tsuka ba adadi sam yagaji shima da wannan sarautar sosai yake son rayuwar sa ta baya yaje inda yakeso yadawo sanda yaga dama amma yanzu ko balcony ya leka se duniya taji ta sani.. *WASHE GARI* _DAMBOA ROAD_ Aminatu Mai Alooma Ghaji shine sunan da xakaji kawai yana tashi a loudspeaker a harabar makarantar tasu Meenah don yau suka xana jarabawar su ta k arshe ta kammala makarantar secondary,duk wasu manya manyan kyaututtuka ita aka bawa don murna har kuka Meenah tai... Sosai Malamai suke yabonta kan kwazonta juniors dintama sun yabeta kwarai matuka don sam batada mugunta itace headgirl amma bata taba duka kocin zarafin na kasan taba akwai tade da son girma shiyasa suke girmamata.. Duk yan uwa dake jihar Bornu sun ziyarci graduation dinsu Meenah sarki Aliyu Hydar ne kawai be samu xuwa ba don da sassafe flight d insa yad aga xuwa garin na gombe amma don takaicin rashin hal artar taron har kusan kuka yai musanman yadda Modu yadinga tsokanarsa yana nuna masa videon ta Skype uwa uba yadda Meenah taci kwalliya tai kyau kamar wata uwar mata.. Bayan taro ya watse aka koma gidan na Ammi musanman Ammin ta hadawa Meenan liyafa ta y ar k aramar walima anci ansha Meenah har kuka tai don surprise Ammin tai mata batason da ita ba sosai yan uwa suka bata kyaututtuka masu daukar hotuna da videos seyi sukeyi suma taro be watse ba se gaf da kusan la asar tukun sannan kowa ya watse bayan yatake cikinsa da cima kala kala ga kuma kayan rabo da suma ba a barsu abaya ba.. Se bayan hudu sannan su Meenah sukai shirin tafiya yola itada yan rakiyarta su aunty yaruwaiya da Affy Ammi har hawayen tafiyar bittinta tai sekace wadda tatafi kenan har abadah itama Meenan tadanyi hawaye na rabuwa da Ammin domin Ammin macace me halin dattako da sanin yakamata sam bata d auki meenan amatsayin suruka ba tad auketa kamar yadda tadauki su Affy.. Har airport Ammin tarakasu Meenan sannan suka shiga d aya daga cikin private jet din shehurin suka d aga garin na Adamawa yola... *Kano* Zaune take a gefan bakin gadonta gaba d aya ta xabge ta rame kamar ba itace tai shararriyar kiba shekarun baya ba,dukta fige ta lalace ta kwanjame ta jeme idanuwanta sun sake shigewa loko seta sake muni..Rik e hannunta yake d auke da qur ani tana karatun suratul mu uminun, Sallama mahaifiyar tatai tashigo d akin hannunta d auke da plate da abinci aciki amsa sallamar Basma tai tareda cigaba da karatun datake,ajiye abinci mahaifiyar basman tai agefen bed side drawers sannan taja stood na mudubi taxauna tana duban y ar tata cikeda damuwa tace, Maryam...Magana zamuyi Nannauyar ajiyar zuciya Basma ta sauke hade da rufe alqur anin ta ajiye a gefe sannan ta sunkuyar da kanta k asa tana wasa da zoben azurfarta dake yatsan hannunta na tsakiya...Ahankali cikeda ladabi tace, To ummah..! _Ina kike Miss pinki?!Miss pinki ta home of novels ina mik o gaisuwa ta agareki me cikeda d imbin fatan alkhairai...Har kullum xoxo najin dadin yadda kike bibiyar littattafanta,Rabbi yabar zumunci..._* _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```