Sashe 57
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
auka akan Basma kotakanta bebiba yawuce apartment d insa nada lokacin yana saurayi acan yaraba dare yana shawara da zuciyarsa, _*WASHEGARI_* Da sassafe sarki Aliyu hydar yakoma sashen sa ko kallon Basma bayayi jikinta se rawa yake nasanin kashinta ya bushe,wankan sa yai yashirya tareda temakon shamakinsa fada yawuce akadan taba fadanci sannan yanupi sashen baba wato mai martaba mai murabus zubewa yai a k asa yana neman gafarar baba amsar da Ammi tabashi shi baba yabashi kancewar shi baiyi masa komai ba Allah yayafesu gaba d aya.. Ita kanta Meenah tayi mamakin yadda sarki aliyu hydar yake haba haba dasu aunty yaruwaiya kuwa tsabar dadi ruwa taxuba a k asa tasha,har Damboa Road sarki aliyu hydar yaraka su Ammi nan yahad u da Modu har gidajen Modun yashiga yagysa da matan Modun sannan yadawo gidah cike da kewar Amminsa da yan uwansa ciki harda matarsa Meenah da yanzun yake jin wani bak on lamari akanta.. Tunda yadawo ya wuce part d insa sauran aikin fada kuwa waziri yadora akai yadda yabar Basma da safe yanxunma haka yaganta ko wanka bataiba fuskarnan a murtuke yakalleta kallo d aya tai masa ta saukar da kanta k asa don yadda yake yanxun bashida maraba da Aliyun sa na da cikin isa yace, Ke... Cikin kuka Basma tad ago idanunta ta sake dubansa da sauri ta sadda kanta k asa ganin idanunnashi a tsuke ya kalleta yana jin wani tsanarta yace, Kin bani mamaki domin a yadda kike sona banyi tunanin za'a had'a baki dake wajan ganin an rusa min rayuwa ba.Basma da ace iyayena basu da ilimi da tawakkali da yanzu kinja min sun tsinemin sai Allah ya kareni toh na gode dama idan baka da hakkin mutum Allah baya zalintar ka ina son ki sani Basmah ni dake har abada ki had'a kayanki ki koma kano na sauwak'e miki. Kuka ta kuma sawa jikinta na rawa ta mik'e ta k'arasa jikinshi,janyeta yayi yana mata wani wulakantaccan kallo cikin takaici yace, Kin sani cikin shakku Basmah kinsa tun iyaye da kakanni babu wani sarki daya tab'a yin saki saini nasan zan samu challenges da yawa daga gurin manya amma Basmah ba zan iya rayuwa dake ba nasan nan gaba zaki iya kashe ni tunda har aka iya had'a baki dake wajan ganin an rabani da duk 'yan uwana na gode da irin sakamakwanki gareni *SON RAI* ne ya jamin auranki. Yana kaiwa nan yabar d'akin bedroom d'inshi ya shiga wani bak'in ciki yake ji a ranshi kafin ya janyo wata jotter ya fara rubutu hannunshi na rawa kamar mara gaskiya,nan nad'ewa yayi sannan ya koma d'akinta nan inda ya barta anan ya tarar da ita,ko kallanta beyi ba ya ajiye mata akan gado ya bar d'akin da sauri ganin zata biyo shi. Da sauri Basma tabi bayansa tashiga d akin idanuwanta ne suka kai kan farar takardar dake ajiye akan gado gabanta ne yashiga dukan tara tara tuni hajijiya tafara d ibarta dakyar da daddafa drawer tak arasa kan gadon hannu narawa tadau takardar tashiga bud ewa hawayene suka shiga wanke mata fuska tunkafin ta k arasa bud ewa tana gama budeta tashiga bin rubutun da kallo: _*Ni Aliyu Hydar na saki matata Basma Basheer Mai_Kano saki....._* Bata k arasa ba tai wulli da takardar had e da sakin wata razananniyar k ara xaman yan bori tai a k asan gadon dab as tashiga buga kanta ajikin katakon gadon tana shusshura k afafuwa kamar sabuwar tab uwa fuskarta kuwa hawaye ne kwance shab e shab e suna sharara se jan kukanta take me cikeda tarin *NADAMA* #Ni Mrs yusleem nace I cannot keep taking panadol for this couple undetected headache ooo yau Basma gobe Meenah jibi Modu gata hajja gajiram da y ar koranta yakolo na jefar da alkalamina akasa ina xan iya caraf ya hajja tacafe da sauri na juya na kalleta ya hajja ya haka?! Watsa hannu baya tai kan ta kwarankwatsa labari be k are ba.... WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```