← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 107

Sashe 95

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_Ina masoyan Asy khaleel?to ku matso kusa shahararriyar marubuciyar taku ta sake xuwa da sabon littafi me cike da dimbin darussa aciki,se ku garxaya wattpad @Asykhaleel domin karanta sabon littafin nata me suna*SAMARIN BANA* kai dama sauran novels d inta..Kada ku bari a barku a baya,wannan damar ta yan wattpaders ce kawai kafin littafin ya fara yawo a whatsapp.._ *76* *KATSINA STATE* *KURFI...* *S*u Inna Hab i na karya karin kumallo suka fara shirin tafiya unguwar su Malam bashir dikko dake kauyen na Kurfi,su kayan daddawa da kuka ciki harda lalle da tsintsiyar laushi Inna hab in ta had awa haj salamatu don suyi tsaraba dashi.. Malam Danjuma na gaba su inna habi na biye dashi a baya suka shiga ketare dajin Allah unguwa xuwa unguwa basu suka isa unguwar kuka ba se shad aya saura kwata na safe,gidaje ne jere a layin kowanne da inda yake kalla kallo d aya xakai masu kasan gidajen na marasa shi ne gaba da wata tsohuwar rijiya kadan gidan na Malam bashir yake.. Zafafan hawaye ne suka shiga reto a idanun haj salamatu duba da gidan da uban yayan nata yake rayuwa aciki ko nada da suke ciki sanda take a matsayin matar sa yafi wannan daya ke ciki yanxun.. Se yanxun ta sake tabbatar da cewa wadatar arziki bashi ba ne wadatar zuciya itace,tsaye suka samu dattijon arzikin yana sallah akan dakalin dake k ofar gidan nasa da alama sallar walhace waya baba mai gadi ya janyo daga aljihun sa data sha nannadewa da kyauro screen din duk ya fashe ya dubi agogo beyi wata wata ba ya maida dubansa kansu haj salamatu dake bin unguwar da kallo, Haj kushiga daga ciki tunda sallah yake yi nima ynxu xanyi kafin lokacin walhar ya wuce Haj salamatu bata iya bashi amsa ba saboda ganin wanda yafito daga cikin gidan ba shakka muhammad hadee ne d anta yaxama babban mutum ya girma don rabonta data sanya ido akansa tun wani xuwa da sukai kano sanye yake cikin jallabiya bak a kansa ba hula gashin kansa ya kwanta luf abinka da sumar Fulani.. Toh danjuma cewar inna habi sannan taja hannun salamatun suka shiga ciki.. Bakinsu d auke da sallama suka shiga cikin gidan,inna matar Malam bashir ce xaune a farfajiyar tsakar gidan hannunta d auke da kwano da ludayi tana shan fura..Sallamar ta amsa tana dubansu da kallo Kafin ta maida dubanta ga haj salamatu sosai tagane ko itan wace,da fara arta ta mike tana shimfida masu taburma kafin tace su xauna bayan ta tura kwanan furar gabansu, Bismillanku ga hura... cewar innan Malam bashir, Alhamdulillah wlhy Mungode inna habi tabata amsa, Itade hajia salamatu shiru tai kanta a k asa tana wasa da xaren taburma kallo d aya xakai mata kasan xancen xuci take, Tallabe haba innan Malam bashir tai kafin ta sauke ajiyar zuciya ahankali tasake duban haj salamatu akaro na biyu, Haj ya gidah ya bayan rabuwa?? Da sauri haj salamatu ta goge hawayen fuskarta cikin kaskantar da kai murya na rawa dakyar tace, La..Lapia qalau hajia Jin shirun yayi yawa ne yasanya inna habi cewar, Ohh ya kuma zahi nan?!Allah de ya hitar mu lpy.. Zahi lokacin sa mama,ni wani sa in ma kinga nan inda nike nan nike jefa matashin kai na kwanta bisa taburma abuna ar daria inna habin tai kafin tace, Gaskiar ki y ar nan ko ni cikin dare nayo wanka sau nawa abinde se du ai kawai ar hira suka cigaba da yi itade haj salamatu ba tace komai ba har Muhammad hadee yashigo hannunsa d auke da leda ciki lemuka ne guda uku na kwalba kusada inna yaxauna bayan ya ajiye ledar agefe cikin sosa keya yad an saci kallon mahaifiyar tasa, Ina kwanan ku?! Lapia qalau dan nan,ya ya gidah ya aiki? cewar inna habi Lapia lou mama ya bata amsa, Jin hajia salamatu bata ce komai ba yasanya shi tashi ya fita itako hajia salamatun neman bakin bashi amsa gaisuwar tasa tai ta rasa gaba d aya kaf iyalin nata kunyarsu da tsoran su ne ke cunkushe acikin zuciyar tata. Tuwo miyar kuka na dumame inna ta dumamowa su haj salamatu tace suci,miyar koriya shar da ita se tashin warin daddawa take, Caccakuna haj salamatun tai,ita kuwa inna habi gyara xama tai ta durki tuwonta don kowacce loma seta yabi miyar da alama tai mata dadi ba kadan ba.. ofar gidah kuwa koda Malam bashir yagama cin abinci hannu yabawa baba mai gadi suka gaysa,cikin k asa da kai cikeda girmamawa baba mai gadin yace, Allah ya gafarta Malam tare muke tahe da bakuwa suna ciki suna jiranka.. Assha bansaniba ai..Bari muci abinci tukun ko kafin.. Toh Malam Abinci aka kawo masu suma de tuwon ne da ruwan pure water sanyayye muhammad hadee ya sayo yakawo musu suna cikin ci Muhammad harith yaxo wajen hannunsa rik e da ilham yar shi.. Bayan ya gaishe su ne sukace yasa albarka take ya wanke hannu yasa suka shiga ci tare.Cikin gidah ilham tashiga tana kwallawa inna kira, Inna ta.. Inna na cikin tankade gari ta ajiye kwaryar tana goge hannunta, am jikalle ta.. Daukarta inna tai ta mata lilo kafin ta dire ta tana haki, Ji kalle me umman ki take baki haka se nauyi kike karawa TubarkAllah?! Masa uhm uhm da nama da madarar gwangwani.. Dakyau y ar jikalleta ga kakan ninki can jeki gaishe su Da gudu ilham ta k arasa kusa dasu daga gefe tana cin kasan hijabinta tace, Ina kwananku.. Amsawa sukai dukkansu ciki harda haj salamatu data sake lulawa duniyar tunanin da batai wasarai rai shedan ya rudeta hartai fatali da yayan taba da yanxun wannan yarinyar tasan matsayinta agurinta.. Da wa kukaxo jikalle?! cewar inna Ni da abba ne iya waje tare da su baba.. *Agurguje* Haka su haj salamatu keta xaune har Malam bashir ya shigo fuska a sake ya karbesu hannu dubu bama biyu ba, Tayi mamaki kwarai matuka,nande ta sheda masa abinda yakawota da abinda yasameta hartaxo neman yafiyar su,dan tausayi kowanne cikin iyalin nata seda yai kuka ciki harda ilham davatasan kukan me ake ba abinka da yaro.. Sosai Malam bashir yashiga yi masu nasiha dukkansu bayan komai ya wuce,se asannan haj salamatu ta kara yaba kambamawa da karamci da halin dattako na tsohon mijin nata, Sun jima kwarai a unguwar ta su Malam basheer dan da ca sukai su kwana ma sukace a a sa sake dawowa tukun,sosai aka shiga hirar yaushe gamo ciki harda furera data garxayo tataho don murna rike da samiru cikeda abinci.. Se yamma likis sannan su haj salamatu suka kama hanyar unguwar su inna habi cike da kewar iyalan nata cikin zuciyarta kuwa ji take kamar an d auke mata wani gundumeman dutse don jinta take yanxun babu wata damuwa datai ragowa seta neman yafiyar layla wanda yanxun shrye shryen tafiya garin na Bornu take don neman yafiyar Laylan inda halin afuwa... *BORNU* *SHEHURI* Suna shiga cikin shehuri dakaran da suka d'akkosu suka wuce dasu wani katafaran apartment wanda ba sosai ake shigarshi ba.sun sha mamaki lokacin da suka tarar da kowa na gidan a ciki har dana nesa ashe tun daran baba mai murabus ya tura musu text messages kan cewar su zo yana son ganinsu.can gefen mijin nasu Ammi ta hango hajja yakolo wadda tayi k'asa da kanta daka ganta kasan bata da gaskiya,sai hajja gajiram dake kusa da ita sai faman kuka take yi. Ammi ta k'arasa itama ta zauna sai faman tunanin abinda ya tarasu takeyi, da sauri yareemah Ngari yayi gurin mahaifinshi wanda ke kishingid'e hannunshi dafe da k'irjinshi ya k'arasa tare da durkusawa fuskarshi fal murmushi cikin sassanyar muryar shi yace. Baba barka da safiya Allah ya kara maka lapia Ameen?! Da sauri maimartaba ya mik'e zaune ido waje yake kallon d'an nashi dai-dai lokacin sarki Aliyu hydar da Meenah suka shigo suma suna kallon ikon Allah, mai martaba shehu bulama ya riko yareemah Ngari hawaye fal a cikin kwayar idanunshi yace. Alhamdulillah..Alhamdulillah..Alhamdulillah. Yana fad'ar haka ya tashi zaune yayi sujudu-shukur yana kuka wanda ya kasa b'oyuwa sai da ya fito fili kowa na gurin jikinshi yayi bala'in yin sanyi,shima yareemah Ngari yayi kamar yadda yaga mahaifinshi yayi,be d'ago ba har sai da yaji mahaifin nashi ya d'ago sannan shima ya d'ago suka rungume juna cikin tsananin kewa maimartaba sheshu Bulama yace. Hak'ik'a duk wanda yace Allah ya kuma rik'eshi a duk abinda yake yi yasan cewar yana ganin shi toh lashakka ba zai tab'a tab'ewa ba,sannan ba zai tab'a wulak'anta a duniya ba, Yau gashi ban mutu ba Allah ya nuna min lokacin da zan kumajin muryar yarona bayan tsawon lokaci da aka d'auka wajan cutar min dashi Allah kaine Allah,Allah ka d'auki rayuwarmu muna masu jin tsoranka da yi maka biyayya a duk abinda ka umarce mu Alhamdulillah. Ya fad'a tare da janye jikinshi daga na yareemah Ngari,cikin farin ciki sarki Aliyu hydar ya k'arasa wajanshi da sauri suka rungumi junansu Ammi dake gefe sai faman share hawaye take da k'asan hijab d'inta yareemah babagana shima ya mik'e ya k'arasa wajan su duk suka rungumi juna cikin tsananin jin dad'i da farin ciki. Sun dad'e a haka ganin basu da niyar sakin juna ne ya yasa shehu Bulama yin murmushi yace musu. Toh ya isa haka ku bari muyi abinda ya taramu idan aka gama sai kuyi duk abinda zakuyi. Suna murmushi suka saki juna sai sukaji hajja gajiram ta k'ara b'arkewa da kuka tamkar wadda aka daka ta d'ago jajayan idanunta duk suka bita da kallo amma banda shehu Bulama shi taron ma ya fara bud'ewa da addu'a cike da rashin damuwa dajin kukan da takeyi duk da cewar kukan na hanawa aji maganar tashi sosai kasan cewar bashi da murya ta dakushe sabida kukan daya sha a daran jiya.bayan an shafa addu'a ne ya sake gyara zama still hajja gajirim ta kuma k'ara volume d'in muryarta shehu bulama ya girgiza kai cikin takaici amma beyi magana ba ganin haka yasa yareemah babagana kallonta cikin takaici sabida duk gurin ita ake kallo bama sauraran mahaifin nasu ake yi ba yace. Mami wai ya haka ne?baba fa magana yake yi amma kink'i yin shiru haba mana. Hajja gajiram tayi mai banza baba maimartaba ya kalkeshi yace, Karka kuma yi mata
Chapter 95 · 0% Book details