Sashe 81
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*72* *M*eenah se goge hawayen dake kwararowa a face d inta take tana jan majina wai yau itace aka kawota gidan mijinta a da tad auka duk wasa ne se yanxun ta tabbatar aure ba wasa bane,sama sama takejin sallamar dasu aunty yaruwaiya ke mata sannu ahankali har kowa ya watse aka barta daga ita se akwatunan ra aki da kususuram d inta na al ada.. Sarki Aliyu Hydar be samu barin apartment d insa ba se gaf da shad aya na dare ya saci jiki ya tafi b angaren Meenah yana tura k ofar Parlorn sanyayyan turaren wutar oud yadaki hancinsa lumshe ido yai ya bud e tuni kasala ta davaibaye masa jiki a hankali yakebin stairs harya haura sama yabude d akin dayake xaton Meenan na ciki bakinsa d auke da sallama.. Tsayawa yai yanabin d ajin da kallo komi purple and black ne k arasa wa yai kan gadon yajanyo Meenan xuwa jikinsa k arin k wacewa take yasake damkota yana sunsunar kamshin jikinta gaba d aya khamsin khumrorin jikinta da wasu turarukhan dake tashi ajikin Meenan sun haddasawa Aliyun fitina.. Ahankali Meenan tai ta maxa ta b anbare shi dakyar daga jikinta tana d an dubansa ta gefan ido sanye yke cikin wata dakakkiyar shadda kalar sararin samaniya datai mugun amsar jikinsa hannunsa daure da agogan azurfa sumar kansa tasha gyara se wani hasken angonci yake.. Xuba mata idanuwansa yai masu kama dana bacci yana sake narkar mata dasu a hankali cikin wata irin siga yace, Kinci abinci?? Uhm naci tabashi amsa still kanta a k asa don gaba d aya a tsorace take, arya kike.. Allah naci,kobah yanxu ma cikina ciwo yake ba saboda over loaded Tsayawa yai yanabin jambakinta da kallo yadda take motsa bakinta gaba d aya yakasa rik e kansa cikin sauri yace, Ki..kij..kije ki alwala to Bana sallah.. Wani irin mummunan fad uwar gaba aliyu yayi gaba d aya seya nemi wani farin cikinsa na lokacin yarasa, What?? ya furta a dan tsawace da alama kilan be masan yayi ba Mensis.. tafad a ahankali tana dan wasa da zoben hannunta.. "K'arya kikeyi Meenah I knw you fa." Ya fad'a yana kallon cikin idanta, turo baki tayi kirjinta na bugawa ganin ya kafeta da ido tace, Toh wai anayin sallah a haka ne?! Nop amma dai yanzu bada gaske kikeyi ba dan haka ki tashi ina jiranki. Kuma jan lafayyarta tayi ta rufe jikinta ya mike zaune sosai tare da cewa, Bari in duba ko da gaske kikeyi. Ai kuwa suka fara kokawa sabida k'arfin ba d'aya bane tuni ya makureta hararta yayi sannan yace, Meenah harkin fara min karya?toh zaki k'arb'i hukunci yanzun nan. Mik'ewa tayi cike da jin kunya ganin ya tab'a mata pant,har hard'ewa takeyi da lafayyan jikinta sannan ta shiga toilet ai kuwa tajima a ciki kamar bazata fitoba har ya fara tunanin ya bita sai kuma gata ta fito sai sunkuyar da kai take kai da kagani kasan batada gaskiya.shareta yayi shima ya shiga yayi alwalan sannan ya fito,sallaya ya shinfid'a musu sannan yajasu suka yi sallan Meenah dai duk kunya tayi mata yawa ji take tamkar ba itaba. Meenah tawa! Ya fad'a tayi mai banza kamar bataji ba,sake murmusawa yayi sannan ya mik'e cike da aji ya fita zuwa parlo,da kallo ta bishi harya fita sannan ta sauke wani uban numfashi tare da d'ora kanta gefen gado tanata tunani shagalin da akayi mutane cacim kamar baza'a rabu ba sai gashi an kawota an ajiye ba tare da an bar mata kowa ba tana ta tunani harya shigo hannuwanshi rik'e da katon tray ya k'arasa har kusa da ita nan da nan ta rufe idanuwa tamkar meyin bacci yana gani yasan karya takeyi yace mata, Ma'am tashi inyi feeding naki kinji?! Shiru babu amsa ya k'arasa ya zauna tare da janyo ta gaba d'aya jikinsa har sai da yaga ta warware sannan ya barta ya mik'a mata cup d'in fresh milk shima ya d'auki nashi, gaba d'ayan basu wani sha da yawa ba haka ma basu ci komai da ya had'o musu ba sannan Meenah ta haye gado ko kaya bata sauya ba. Oya tashi kisanya sleeping dress bana son a kwana da kaya. Tana cikin blanket ta zaro idanuwa kamar yana ganinta sannan ta kuma kudundinewa aikuwa ya kyaleta ya fita zuwa nashi bedroom d'in,be jima ba ya fito cikin nashi kayan baccin sai zuba k'amshi yake ya koma d'aki ya rufe tare dayin light off,Meenah najin haka ta kuma kankkamewa jikinta sai kyarma yakeyi sai kuma hawaye sharr domin tausayin kanta takeyi irin labarin da taji na ranar farkon kai amarya. Kwanciya yayi ba tare da ya kulata ba bare yaje kusa da ita,sai da aka d'auki lokaci mai tsawo taji be kulata ba sannan ta kwantar da hankalinta bacci mai tattare da gajiya ya d'auketa.Shi kuwa saida ya bari dare ya tsala sannan ya fara lalubarta dan ya d'auki alkawarin ko auran dole akayi mishi to bazai bar d'inbin ladan dake cikin daran farkon shi,Meenah na bacci taji hannuwan shi a jikinta nan da nan ta rud'e hankalinta ya tashi cikin dabara da laluma tare da kashe ta da kalaman shi na Allah da annabi sunce da haka ya maida Meenah cikakkiyar mace sai dai tasha kuka kamar nata zai fita karshema korar shi tayi ba arziki ya koma d'akin shi cike da tunaninta. Mahaifiyar Basma kuwa bayan k afa ta dauke da sassafe sasashen mai martaba mai murabus tai hawaye kwance shab e shab e akan fuskarta ta fayyace masa kowacece ita kaidama abinda yakawota wajensa gyaran murya yai bayan yaji abinda ke tafe da ita, To Alhamdulillahi naji dadi kwarai da har maryamu tagano lefin tane takuma gyare kurakuren ta,wato axahirin gaskia banida abinda xance anan domin gaskia inason xaman maryamu atare da Aliyu,tunda har tagane komai ni Ina ganin komai ya wuce kuma shi kansa Aliyun na masa fada akan hukuncin daya xartar batare da shawartar muba sede ina ganin jin taba kinsa akan abinda ya yanke yafi tunda wuk a da nama yana hannunsa.. Yana gama magana ya tura sarkin gidah yayo masa iso wajen sarki Aliyu Hydar lokacin fitowar sa kenan daga sashensa shida dogaransa cikin sauri ya karasa sashen baban nasa yana shiga yaga mahaifiyar Basma gaysheda mahaifinsa nasa yai sannan ya gaysa mahaifiyar Basma fuskarsa cikeda murmushi kamar ba abinda ya faru.. Mai martaba mai murabus ne ya gyara xama ya fadawa sarki Aliyu Hydar abinda ke tafe da mahaifiyar Basma ya karkare xancen da, Kuma tace yarinyar tanata samun masoya masu son su aure ta,Yaya kake gani shin xaka sauwake mata tai aure ne tunda iddarta saura kwanaki nawa kikace ma hajia?! Mai martaba yace hakan yana duban mahaifiyar Basma,kanta a k asa tace, Uku rankashi dad To kaji saura kwana uku shine sukeson suji k a xaka maidota ne ko kuwa xaka sauwake mata domin tana ta samun wanda sukeso su aureta gashi da sauran igiyoyinka akanta..shine sukeson sanin madafa yanxun tabakinka Shiru sarki Aliyu Hydar yai tuno irin haukan son da Basma take masa taki kula kowa seshi,tuni ya lula duniyar tunanin rayuwar su ada shida ita kafin asata a gurbatacciyar hanya rayuwa ce suka yita me tsafta cikin so da shakuwa,muryar me martaba mai murabus ce ta fargar dashi daga tunanin daya tafi, Aliyu kayi shiru kai muke saurare saboda yau takeson ta juya kano da kwakkwarar magana guda d Shiru Aliyu yai yarasa tacewa tabbas idan yarabu da Basma gaba d aya beyi mata adalci ba domin babu wanda xe yarda lefin tane caxa ai don ya auro Meenah ne ita yai waje da ita kuma made ai yana sonta domin ita yafara tsayawa ya fuskanta harya xamto ya aureta taxauna a matsayin matarsa Uwa Uwa son datake masa bai dace ace ya rabu da ita ba barin yanxun dayaji ance wasu suna sonta da aure seyaji gabaki d aya yad an ji ba dadi haryake tunanin shin wannan so ne ko kuma shakuwa?! Abu na k arshe babu wani sarki a tarihin masarautar da akace ya rabu ko yasaki matar sa saboda haka baxe so ace an fara hakan takan saba beside Meenah yarinyace yanzu take girma take sanin menene auren da yadda xata rik e shi..beside yawan sakin auren bashida amfani shiyasa gashinan zawarawa sunyi yawa kullum cikin sakin aure ake.. Nannauyar ajiyar zuciya yasa ki a hankali yace, Baba nadawo da ita d akinta na janye magana ta.. Hamdalah umma da mai martaba mai murabus sukai cikeda jin dadi mai martaba mai murabus yace, Alhamdulillahi Allah ya maka albarka Aliyu domin kaidin adalin sarki ne..Naji dadi kwarai Dagaske da jin wannan hukunci naka ubangiji Allah ya maka albarka ya tayaka rikon mulkin nan naji dadi ba kad an ba domin nikaina zab in da na keso kenan har cikin zuciyata Cikin k asa da kai Aliyu yace, Amin baba..Nine da godia nagode kwarai Allah ya kara maka lapia da nisan kwana Godia umma takara yi masu sosai don dama abinda takeson ji kenan ko kadan batason Aliyun ya rabu da Basma se gashi addu onta sun karb u Aliyun yadawo da Basma dakin aurenta... Sallama ta masu sannan tafice fuskarta d auke da murna tabarsu Aliyu da mahaifinsa suna d an taba hirarsu..Tana fita takira Basma tamata albishir k arar da Basma ta saki ta murna har seda umma tacire wayar daga kunnenta domin k arar kamar xata faso dodon kunnenta,taji dadi ba kadan ba takuma godewa umman akan namijin k arin datai mata domin abbanta cayai baxe iya tunkarar mahaifin Aliyun da wannan abun kunya ba don aganinsa abunda Basman tai saki uku ta cancanta ba d aya ba aranar da ummah ke gaya masa matsalar da Basman ta samu da mijinta fada yahau su dashi duka su biyun bayan ya shararawa Basman mari sau biyu a kuncinanta tareda hargagin kai mata duka,se gashi an kaiwa umman invitation cards na biki to ta haka tasamu damar da har tai tattaki xuwa bornun tai magana da mai martaba mai murabus... Da asubar fari hajja gajiram da yakolo sukai asubancin tafiya wani kauye acancikin kauyen gombole dan motar da suka tafi kauyen ma tasha aka d akko masu ita bata gidah suka dauka ba... it hajja gajiram ta katse kiran