Sashe 42
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wacce ke cikin ledarta ba bud addiyar ba,d an murmushi yai ahankali yace, Meyasa kikai choosing wannan?? Oud itace a killace ai wannan kwa bamusan tunyaushe take abud e ba kalli fa duk wasu abubuwa acukwikwiye ajikinta arashe maganar tana masa nuni da bud addiyar alawar cikeda k yama... To ita kuma wannan da kika bari waxe sha uhm?! Bawanda xesha oud,kokai baxan bari kasha ba saboda bamusan meyasa take a bud eba iska da virus duk sungama hawa jikinta gwarade wannan da ba bud addan ba yace da ita yana sake dubanta jin yadda tadage tana kwararo masa jawabi bil haqqi da gaskia. Allah oud Jinjina kai yayi had e da sauke nannauyar ajiyar zuciya cikeda nutsuwa yace, Kinsan meyasa nake avoiding d inki layla?! Cikeda tashin hankali layla tagirgixa kanta alamar a Layla kinga yadda kika d auki sweet d innan dake cikin leda saboda yafi killatuwa?! E oud tabashi amsa cikin tashin hankali. Good yace ahankali sannan yacigaba, Sak haka rayuwarki take layla,nayi maki hakane saboda na gwada hankalinki layla,don t you knw duk abinda akafi killaceshi yafi value a rayuwa, Meyasa kikasan har darajar alawar dake cikin ledar ta tafi wadda ke bud e inganci?! Layla kaman yadda kika xab i alawar cikin leda kikabar bud addiyar haka duk wani me hankali xe xab i budurwar dake killace jikinta a matsayinta na ya mace ya aura, Kinga yadda bud addiyar alawar nan take a bud e bawanda xesha harse ansayata a leda an killace baxan boye makiba layla idan badena wannan shigar kikaiba wallahi kinji namaki rantsuwar musulmi babu wani d an kirkin daxe aureki layla,unless kincanxa halin ki,kinada structures mekyau meyasa baxaki killace jikin kiba harse kinyi aure,tell me meyasa kike exposing jikinki Layla?! Shiru layla tai sam tanemi bakin magana tarasa, Uhm layla tell me why?! Kuka tasaki ahankali me tsuma zuciya, Layla....Kiyi tunani layla,kefa hausa Fulani ce y ar manyan mutane me halin dattako,kina biyewa turawa kina bud e jikinki,duk wani runs shirmene layla,yanxu Ina Basma uhm?! Kiyi tunani layla kicanxa halin ki pls kidena duk wani shirme kidawo ki rungumi tarbiyya r da aka ginaki akanta agidanku, Wanda m hundred percent sure kaf gidanku bawanda yasan kina rashin ji a sch,beside idan Allah yad au ranki ahaka baki repenting ba mexa kije kice masa uhm Shiru layla tai se jan kukanta take tana rerashi ahankali,kallon agogansa Modu yai tareda sakin siririn tsaki lokacin dayai xasu had u da ma aruf harya soma gotawa mik ewa yai yana gyara button d in hannun rigar sa cikin muryar lallashi yace, Kidena kuka pls,kije kiyi tunani akai shawara nake baki saboda ni nad aukeki amatsayin k anwata ta jini sam banason yadda kike exposing jikinki a titi abun yana hurting d ina layla and Kiyi hak uri idan abunda nace yayi hurting d inki m so sorry, nd nixan wuce yanzu saboda akwai inda xamuje nida aboki na yanzu,lokacin da mukai dashi harya gota ma Itade ko d ago kanta bataiba kanta a k asa tana kuka had e da sharb ar majina,jinjina kai kawai yai had e da d aga kafad unsa sama yai gaba abinsa yafita daga Mart d in yabar layla kai sunkuye ajikin tebur tana rera kuka me tsuma zuciyar duk wanda ya saurara zuciyarta cunkushe da kalaman Modu,sake sakin wani kukan tai mai sauti wanda harseda mutanen dake wajen suka juya suna kallonta itakuwa kukan datake yanxun bewuce kalaman Modu na k arshe ba wanda tabbas tasan itada Modu kilan har abadah baxasu sake had uwaba bare xancen soyayyar su,kukanta tacigaba da ja fuskarta kwance shab e shab e da hawaye me cikeda kaico na irin *kaxamar rayuwar* data sanya kanta aciki... _*Acigaba da hak uri da y ar mutan yerwa abubuwa ne sukai min yawa musanman yanxu danake shirin komawa makaranta,#ina miko gaisuwa ta mai d imbin fatan alkhairai agareku_* _WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO 24/01/2018, 10:25:42 PM: Nana_Hafsaat [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: 14:01 PM: Nana_Hafsaat : *SON RAI KO ZAB IN IYAYE* _*A STUNNING LOVE STORY_* *NA* NANA HAFSAT (MISS XOXO) HASKE WRITERS ASSOCIATION _*Home of expert and perfect writers_* DEVOTED TO: *XARAH BUKHAR* nanahafsat.wordpress.com *54* *K*ishingid'e ta sameta tare da kuyanginta, da kyar Basma ta k'arasa wajanta wanda hajja yakolo na ganinta tayi saurin mik'ewa tana bawa kuyangin nata umarnin fita,kallon Basma tayi cikin tsananin mamaki ganin yadda ta shigo rik'e da ciki kuma a sunkuye. Bitty lafiyarki kuwa, ya naga ki n shigo a duk'e?! Wani irin nishi Basma keyi tana matse cikinta tare da kamo hannun hajja yakolo ta matse a cikin nata, ita kam yakolo tayi kololowa wajan shiga tashin hankali da damuwa, bata son wani abun ya faru a ce a d'akinta ne dan haka cikin lallami ta kamo Basma jikinta suka mik'e tana fad'in, Sannu Basma taso muje gurin yayya Allah yasa dai ba wani abun bane ke damunki. Da kyar suka k'arasa apartment d'in hajja gajiram,zaunar da Basma hajja yakolo tayi a kan kujerun dake zagaye a cikin parlorn sannan ita kuma ta shiga cikin d'ayan parlon wanda hajja gajiram ke hutawa a cikin shi.Jiki na rawa ta k'arasa wajanta itama tana ganin ta shiga tayi saurin gyara zama tana kallonta ganin yanayin ta yasa tajin cewar akwai magana. Sai da hajja gajiram ta sallami kowa na cikin parlon sannan ta maida hankalinta gurin hajja yakolo, Lafiya dai ko na ganki a hargitse? Yayya ba kalau ba yanzu ma tare muke da wannan yarinyar Basma ban san make damunta ba amma gata nan munzu tare da ita tana parlon k'asa.. Yatsina fuska tayi domin ita a yanzu tafi kowa shiga cikin tashin hankali saboda babagana ya uzzara mata ya hanata kwanciyar hankali akan wata billy kullum billy billy, da kyar ta mik'e suka fita a kwance suka tarar da Basma k'asan carpet har ta fara kuka tana ta murd'e-murd'an ciki. Wajanta suka matsa hajja yakolo ta d'agota amma Basma ta koma k'asa cikin lallami yakolo tace, Bitty d'ago ki mana bayani ai ba kuka zaki zauna kina yi mana ba tunda mu bamu san abinda ke damunki ba... Yarfa hannuwa tayi tare da nunawa hajja yakolo setin mararta,murmushi hajja gajiram tayi domin ta gano inda matsalar take dan haka cikin takaici tayi magana, Idan banda abinki Basma ai banan zaki tahoba ina shi Aliyu hydar d'in,shine kawai zai iya magance miki wannan matsalar taki kinji ko?! Kuma rushewa tayi da kuka kamar zata mutu haka take ji, babagana ne ya shigo nan da nan ya fara jan tsaki har ya k'arasa inda suke.bin Basma yayi da kallo lokacin ta d'ago kanta nan suka had'a idanuwa,kuma jan wani tsakin yayi dan shima ya gano matsalarta kasan cewar duk yasan sign d'in da duk wace mace zata yi toh sai ya ganota, mtww ya kuma jan wani dogon tsakin dan yasan da ace billy bata durfafi zuciyar shi ba da sai ya cinma manufar Basma sai dai kashh! A yanzu billy ce burinshi ita kawai yake kallo yaji dad'i harma ya samu nutsuwar zuciya dan haka yanzu kawai ya juya yana kallon hajja gajiram tare da buga mata harara tamkar ba mahaifiyar saba yace, Mami nagaji har na sanar da baba ta waya nace ina sonta,amma ita bata sona so yace zaisa abinciko idan yadawo in yaso sai ya had'a mu nida wancan yaron (Modu)... Kallon mamaki tayi mai cikin razana tace, Har abinda ya faru tsakaninka da bilkisu ka sanar mai yareemah? Nop Mami sai yayi min gardama tukunna zan sanar dashi. Duk binshi sukayi da kallo,juyawa yayi yabar gidan yana wata irin 'yar iskar tafiya tamkar d'an kaciya,maida kallon su sukayi wajan Basma da ta saki baki tana kallon babagana har tama manta da cewar ga abinda takeji, Kinji sauki ko Basma?ai duk wanda yake some-somen mutuwa idan yaga babagana toh sai ya wartsake kema da alama kin denajin abinda kikeji. Hajja gajiram tayi maganar tana bin Basma da kallo dan tasan tantirancin yareemah babagana ne silar kawar da feeling d'in da Basma keji,sai a lokacin taji kunya tare da kallon hajja yakolo tace; Wallahi Umma wani tsumin ne da na baki labarin za'a aiko min dashi daga kano, toh shine na karamai zuma da peak milk yayi d'an d'umi nasha ya kusan haukata ni Yanzun ma bawai denaji tayi ba kawai ya d'an ragune dan taga shed'ancin yareemah babagana babbane wai mahaifinshi yake cewa sai yayi mai gardama sannan zai sanar dashi wani abun. Sun d'an jima a gurin suna nuna mata hanyoyin da zatabi wajan mallak'e Maimartaba Aliyu hydar sai dai duk babu wata shawara mai tsabta amma haka Basma ta hau tazauna ba tare da tayi tunaniba apartment d'inta ta koma tana ci gaba da aiwatar da aikin dasu hajja gajiram suka bata a cikin bedroom d'in Aliyu hydar. Maimartaba Aliyu hydar kuwa yana fada anata k'arb'ar korafe-korafen mutane hankalinshi a kwance babu abinda yake damunshi, matsalar shi d'aya yanzu tun ranar da suka yi maganar Kiara be sake ganin Modu ba yau kimanin sati biyu kenan shi kanshi yasan yana K'aunar Modu kamar yadda yake k'aunarshi shima. *England* Modu kuwa tunda yaga Maimartaba maimurabus ya matsamai akan zancen aure cewa yayi abashi one month lokacin ya dai-daita da wadda yake so zai gaya musu, ana bashi dama ya koma London gurin Kiara dan ba k'aramin so yake mata ba.Kwanan shi uku acan ko kiran Aliyu hydar ya gani baya d'agawa domin yayi *ALWASHIN* bazai yi mai magana ba har sai ya samu yaddar Kiara cewar zata yadda ta musulinta suyi aure sannan ne zai kula Maimartaba Aliyu hydar har suyi magana. Lancashire West Yorkshire Mart; Yauma kamar kullum tun sanda Modu ya dira ak'asar yake faman shawo kan Kiara amma tace mai ita bazata musulunta ba amma zata aure shi tunda tana sonshi,ganin ta kafe akan k'in bin ra'ayin shi yasa ya aminta da cewar zai aureta a haka. Kiara murna kamar zata kasheta domin itama tana sonshi sai dai yafi sonta gashi tana tsoran danginta saboda idan ta musulunta kasheta zasu yi shi ne dalilin da yasa tayiwa Modu gardama. Baby sai yaushe?! Ya fad'a cikin harshen turanci yana kallon Kiara,hannunshi ta kamo cikin nata tana murzawa a hankali yayin da sukewa juna kallon kurullah kowanne fuska cike da annuri, hannu takai saman fuskar