Sashe 12
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
(A STUNNING LOVE STORY)
NA
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of experts and perfects writers)
nanahafsat.wordpress.com
17
Modu indimi nashiga cikin gidan band'aki yawuce yayo wanka had'e da d'auro alwala ganin sallar magrib tagabato,tsane jikinsa yai had'e dashafa mai da turaruka na ruwa dana maik'o,shigar k'ananan kaya yayi wanda suka k'ara fito da kyawun da Allah yayi masa yana cikin taje kansa k'ararrawar gidan tayi k'ara,lek'awa yai ta window ya hango 'ma'aruf',abokin nasa wanda yake xaune a apartment d'insa,cikin sauri yak'arasa taje kan nasa sannan yasauka k'asa had'e da murxa key yabud'e masa k'ofar,shigowa ma'aruf yai cikin gidan da sallamarsa had'e da rataya jakarsa a handler,hannu yaba modu sukai shaking sanann yasunkuya yashiga zare mad'aurin igiyar takalminsa yana magana da modun;
"Aboki kajini shiru ko? Nida nace ganinan yanxu yanxu"cewar ma'aruf
"Eh Aboki Allah yasade kasamo details d'in..."
"Yeah nasamu wurin Arfat kamar yadda kace,da up head ma xata fad'amin sunayensu saboda wai su 8 ne in number nace a'a tade bani in written xefi maka ko?!"yak'arashe xancen yana mik'a masa wata yar takarda d'auke da sunaye ajikinta
"Eh yafi,thank you so much aboki..."
Ma'aruf yai murmushi wanda kyakkyawan dimples d'insa irin na yareemah Aliyu Hydar suka lotsa,ahankali yace;
"Da alama wannan de koma wacece da ita za'ai tunda kabaro y'ammatan Cambridge kataho Oxford"
"Baxade kaji mutuwar sarki abakina ba,kokafi fbi(federal bureau investigation)son jin k'wak'af"yak'arashe xancen had'e da mik'ewa yai hanyar stairs,
"Aboki menene abin dinner ko order xamuyi?!"cewar ma'aruf
"Namaka ordering fav dish d'inka,ni ba'anan Xanyi having dinner ba.."
"Okay agaida wadda ake mana rowarta idan tayi tsami maji"cewar ma'aruf
Shide modu indimi murmushi kawai yayi bece komaiba yak'arasa hawa stairs tareda shiga d'aki,rufe k'ofar yai gudun karma ma'aruf yabud'oshi,bud'e takardar yai daga ninken datake,'females students of international economic relations department of international studies and foreign language 'shine abinda ke rubuce boldly ajikin takardar,bin sunayen yashiga yi d'aya bayan d'aya har seda akazo kan layla bashir dikko yadad'e yana kallon sunanta sannan yacigabada bin sunayen mutum uku bayan Layla sunan basma ne, arubuce 'Basma Basheer Mai_Kano', kasa cigaba da bin sunayen yai ya jefar da takardar ganin ita kad'aice mesuna basma acikinsu sunayen matane xalla guda 8.Mik'ewa yai tsaye gaba d'aya yanayinsa yacanxa hannu yasa cikin gashin daya gama tajeshi d'axu yashiga hargitsashi zazzafar iska yadinga fezarwa daga bakinsa yashiga xagaye d'akin shikad'ai yafara magana da alama zancen zucin dayakene yafito fili besaniba;
"Nasan Layla batada qualities me kyau,ko bature ma yace tell me your friend and i will tell you who you are,idan har Basma tanada qualities mekyau meyasa xataxo casino and bites da wannan shigar??but may be dan taga outing ne ko?!damn it.."
k'arashe xancen yai yana sakin tsaki,tareda sa hannunsa yanaushi bango,saurin rintse idanuwana yai had'e da rik'e hannun yana murxawa don da alama dukan yashige shi,tsaki yasake saki akaro na ba'adadi yacigaba da maganar dayake;
"To gashi baba yace lalle nanemo qualities d'inta should I lie?! No no no baxanwa baba k'arya ba.. Kuma ai bansan koba haka halinta yakeba bakyau judging abinda mutum bashida masaniya akai... Yakamata na bincika de kuma ma dan naganta a casino hakan baxe nuna tanada bad habit bako?!..To yanzu ni..Be k'arasa maganar dayake shi kad'ai ba ma'aruf yashiga knocking k'ofar yana magana;
"Aboki lapiar ka kuwa?tun daga k'asa nakejin surutunka kai kad'ai sekace wani zaucacce wannan mystery girl d'in naka de tafara tab'a maka tunani da alama"
Bud'e masa k'ofar modu yai yana murmushi,ahnkali kamar bashi ba yace;
"Guy budurwar cousin d'innan naka xata temakeni?!"
"You mean Arfat?"
"Yeah ita plss..Nasan xatace ina takura mata bayan details data bani,This time I want to meet her in person(inaso naganta ido da ido)Akwai maganar danakeso muyi plss aboki.."cewar modu indimi daya k'arasa maganr cikeda tausayawa
Daria ma'aruf ya tuntsure da ita yanabin modu da kallo sedayai me isarsa yace;
"Aboki koma wacece budurwar nan taka tana baka tough time fa haba Aboki nigaskia ba wahalallen namiji bane akan mace haka kawai baxaka wahalar da rayuwata ba,kuma made yanzu kaga dare yafarayi kaji adhan yana kiran sallar magrib baxeyiwu ka had'u da Arfat ba takoma hostel kuma ita bakamar sauran babes d'in campus d'innan bace gaskia,cuz idonta be bud'eba bata fita night outing,so dole sede kayi fixing lokaci da yamma haka saboda da rana ma tana library..."Ma'aruf yak'arashe xancen yana tapping kafad'ar ma'aruf
"Narrative essay d'infa kenan wannan dogon bayani sekace kana presenting Abstract?!zanmaka magana kafin natafi seka had'amu.."modu indimi yafad'i hakan tareda saka takalmansa samfarin sandal kalar kayan daya saka...
"Dade yafi,kadena wahalar da kanka akan mace,kasansu da k'arancin tunani..."ma'aruf yabawa modu amsa,
Shide modu murmushi kawai yayi yafice don zuwa masallaci.. Around 9;45 na dare yana kwance idanuwansa arufe da alama tunanin mafita yake wayarsa tafara ringing 'kiara full option'sunan dayasa mata kenan,saurin mik'ewa yai daga kwanciyar yai don harga Allah shiyama mance da wani clubbing daxasu je hanxarin d'auka yai yasanar mata da gashinan akan hanya katse wayar yai had'e da sake feshe jikinsa da turaruka yasaka pcap d'insa da glasses na lights,motar ma'aruf ya ara yafigeta bexame ko'ina ba se London gazette Avenue unguwarsu Kiara kiranta yai tafito sanye cikin maroon armless riga iya cinya tasaka dogon hills black gashin kanta yasha gyara akwance abayanta bakinta shafe da jambaki maroon tayi kyau ba lefi dashe hak'ora modu yai yana aikamata da sak'on murmushi,da sauri yafice daga motar yatareta gidan gaba yabud'e mata yana murmushi yace;
"Ladies first.."
Shiga kiaran tai tana binsa da kallo dan bak'aramin Kyau yai mataba itama cikin muryata me dad'in sauraro tace;
"Thank you handsome.."
Nodding Kansa kawai yayi batare dayace mata komaiba,love song yakunna masu
amotar 'come closer' wak'ar wizkid da drake,juyar da kansa yai b'angarenta yanabinta da kallo had'e dasa hannunsa yarik'o nata hannun cikin nasa ahankli yace;
"U'r looking takeaway honey"
Murmushi Kiara tai sannan tace;
"Awwn and so you handsome....Thank you"
Cigaba da tuk'in yai ahankli hannunsa cikin nata suna maganarsu ta soyaiya 10:00pm dede suka k'arasa joint d'in na Maryland hills and clubbing parking yai suka fito daga ciki hannunsu sark'e dana juna suka shiga ciki yai masu reserving sit a vvip(very very important persons)lodge gurin ba k'aramin tsaruwa yaiba couples ne kowa axaune amma kowa wajensa daban ishasshe daxe iya duk abinda yakeso gefe d'aya kuma disco ne yake tashi ahankali cikeda turawa y'ammata stripers dasuke rausayawa kowani zetaya...
Special menu waiter yakawowa su Modu indimi da Kiara,abinci me tsada da dessert modun yaxab'a yace akawo masu da champagne nagani na fad'a,selfies yafara masu shida ita kafin abincin yaxama ready...
....
"Babe rigar nan tamatseni dayawa karmuga idan sani"cewar basma dakebin matsattsiyar rigar jikinta da kallo dake shirin yagewa Idan tai k'wak'waran numfashi
"Mrs Aliyu dande bakiga yadda kika fito a full option d'inki bane,haba sekace wata sabon shiga bafa yau kika saba night outing haka ba"Layla tace hakan tana kanne mata ido d'aya
Basma tabud'e baki xata sake wata maganar Layla tai hanxarin rik'e hannunta suka shiga cikin Maryland hills and clubbing,sanye suke da matsattsun dogayen riguna dasuke bayyana kusan rabin tsiraicinsu awaje *wa'iyaxubillah,Allah ka k'ara shiryar damu da ahalinmu cikin tafarkin sunnar manzo SAW*,suna shiga basma tamatso kusada Layla cikin rad'a take mata magana;
"Babe ina date d'innaki?!"
"Yanzu xan samo"cewar Layla
Basma tagwalalo ido cikin mamaki,Layla batace mata komai ba ta hau kan disco dance stage tarik'e k'arfe tafara wani girgixa jiki tanabin wak'ar 'work ta Rihanna' sekace ba musulmaba nanfa turawa maxa sukahau mata tafi,wani jemammen bature daga cikin y'an tafin yatashi yanupi wajen Laylan hannunsa rik'e da kwalbar wine,rinannun jajayen hak'oransa yadashe kamar gonar auduga yarik'o k'ugunta hakan yayi dede lokacin da idanuwan Modu indimi suka sauka akan layla da baturen daya kamo k'ugunta,rintse idanuwansa yai yabud'e ko mafarki yake sud'inne de idanuwansa suka tabbatar masa,cije k'asan lips d'insa yai duk tunanin nasa betab'a xaton shaid'anancin Layla da duniyancinta sunkai haka ba seyau daya gani da idanuwansa don dagaya masa akaima baxe tab'a yadda ba kad'a kansa yai alamar jinjinawa lamarin na Layla,gefe d'aya kuma sanyi yaji aransa na rashin ganin Basma dayai,atlast zuciyarsa xata wanke xargin dayake akanta,Kiara ce ta tab'oshi don nuna masa abincin da aka kawo a dede lokacin daya d'aga cup xeyi sipping champagne idanuwansa suka sake sauka akan Basma... Besan lokacin daya furta;
"What the fuck...."
ahankli yakebin Basman da kallo yayinda gefanta wani matashine d'an indiya hannunsu sark'e da juna sun nupi kusada su Layla suka xauna a teburi mecin mutum 4 kansa ne yafara masa nauyi na abubuwan daya gani,gaba d'aya ilahirin jikinsa rawa yake,ko kad'an yakasa tab'a abincin da aka kawo,da Kiara ta tambayeshi cayai kansa ke ciwo ta tausaya masa k'warai ganin har idanuwansa sunyi jajir dasu, itadinma bata wani ci abincin sosai ba suka tashi suka fita ta k'ofar baya bayan yabiya waiter kud'in shi beko yadda yak'ara kai kansa saitin su Laylan ba...
Team#SRKZB?"lovers
Wannan page d'in nakune my WORD PRESS FOLLOWERS
thank y'll for the amazing comments,likes and love
I totally heart y'll
Sak'onki ya iso gareni Aysha
ubangiji Allah yabar so da k'auna..Nagode k'warai
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo:
SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!