Sashe 105
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi gaggawar fito da miji idan tayi istimna'i dan baxai sake barinta a gidan ba ta amince mai kawai amma a zuciyarta tsoran auran ma take kar wani yayi mata gori. D'aki d'aya suke da hajja yakolo kusan kullum sai sunyi fad'a saboda hajja yakolo ba ido sai tambayar tsiya bini-bini tace, Falmata kina ina? Falmata me akeyi? Falmata ina zaki?." Kaza...kaza...kaza dai aikuwa suyi tayi wani sa'in kuma falmata tayi banza da ita haka suke yi. *SOME MONTH'S LATER* Lokacin cikin Meenah watansa bakwai a duniya tayi b ul b ul da ita tak ara fresh tayi kyau se yanxun wani sihirtaccen kyawunta ya sake bayyana yanzun xaman lapia suke da uwargidah Basma hakan yasamo asaline da wata rana Aliyu yatarasu su biyun ya masu fada kansu hade kansu sudena wannan kishin kowacce da irin matsayinta a zuciyarsa kuma duk wadda tabari kimarta ta zube to fa lalle babu shi babu ita, A yammacin ranar ne Allah yasauki Aisha(Kiara)lapia sede a gidan iyayenta dake london tahaihu don tun sanda aka kawota tana Amarya bata sake xuwa ganin gidah ba shiyasanya Modun yamata visa ishasshiya tun cikin be isa haihuwa ba harta haife santaleliyar yarta mace kamar su d aya da da ita sak har blonde gashin kanta amma yanayin fuskarta da gab in jikinta irin na Modun ne.. Zaune Aliyu Hydar yake a main parlorn sa tareda matan nasa guda biyu wato Basma da Meenah,Meenah ta dora kafafuwanta akan tumtum Aliyu na matsa matasu Ita kuma Basma tana daga gefe tana yanka fruits hirar su suke cikin so da shakuwa sosai kallo d aya xakai masu kasan suna xaman lapia da lumana ciki harda mutunta juna.. Wifey kin k arasa yankawa kibani Nasha m craving wallahi? cewar Aliyu Hydar dake faman matsawa Meenah kafafuwanta Saura kadan abban unborn beside maman unborn ta rigaka saboda haka slices din farko na tane.. Daria Meenah tai tareda yiwa Aliyu Hydar gwalo, Woo,sena fara sha Hararta yai sannan ya ture kafafuwan nata waishi axuwan yayi fushi,Meenah ce taiwa Basma sign suka dubeshi suka tuntsire da daria,aikwa kamar jira Aliyu Hydar yake ya matse hannayen Basma ya kwace bowl din fruits din yashiga sha yana wani lumshe idanuwa,rausayar dakai Basma tai kafin tace, Haba baban unborn mom unborn fa ta riga ka pls kabata.. Kafin yace komai Meenah ta cuno baki gaba tana gunguni, Ni..Nidama ai baka sona ya Aliyu dama ai nasani Tuni Aliyu ya ajiye bowl din hannunsa yai saurin karasawa kusada Meenah ya rungumota yana shafa bayanta murya k asa k asa yace, Waya ce miki bana sonki uhm?!haba Ameenatunah karki sake fadin haka Cikeda zolaya Basma tace, Uhm su mune ba a so Murmushi kawai Aliyu yai yana shafa kansa kafin yace, Dukkanku Ina sonku,Ina alfahari da ku,saboda kud in wasu ababene guda biyu masu matukar muhimmanci arayuwar Aliyu,sanin kankine Basma Ina sonki domin da bana sonki to fa da baxan aure ki ba wallahi kinsan da haka,kedin *SON RAI* nace ku... Be k arasaba saboda iskar data wuce shi fuu ashe Meenah ce tai zuciya ta fice,da sauri Aliyu yabi bayanta yana kiran sunanta ko takansa batabiba tai part d inta tana shirin saka makulli yai hanxarin cafkota xatai masa masifa kenan ya hade bakunansu bashi yasaketa ba seda yaga yakashe mata jiki lilis tukun,, Daukarta yai duk da uban nauyin cikin da tai ya ajiyeta akan babbar kujerar dake parlorn ta cikin kasa da murya hade da sa hannu yana shafa gashin kanta yace, Meenah,Ina sonki fiye da yadda naso kowacce macce aduniya bawai ina fada maki haka bane kodan abunda yafaru yanzu don na wanke kai na sam ba haka bane,dama Ina jiran Allah yakawo irin wannan rana domin nagaya maki iya adadin son da nake maki, Wallahi Meenah inasonki inasonki inasonki fiye da tunanin mutum,naso ki tun alokacin da baki mallaki hankalin kanki ba Meenah.. Dan shiru yai yana dubanta da kallo yadda ta xuba masa manyan idanuwansa ahankali yasa hannu yana shafa kan kwantaccen lashes d inta, My Meenah.. yafada ikin wata irin siga Bata amsa ba tade bishi da kallo kawai, Be damuba da shareshin datai yacigaba da maganar sa, m so lucky to be by your side you are everything I want,I love you more than life it self you have changed my life meenah,ko kinsan kece very first person data fara canxamun rayuwata I was rude,selfless and arrogant Meenah,bana ganin mata da wani muhummanci but from the very first day I set my eyes on you...That very day dakika xubamin k asa akayana wallahi tun aranar nafara jin wani abu araina akanki naita samun sleepless nights da nayi niyyan nafadawa Modu sena fasa kawai, Naita tunanin abun a zuciata nakasa one early morning a yola Modu yakamani inata xagayen daki yake tambayana ko lapia ya haka?!kawai kunya yakamani nace mashi ni inason fadawa baffa akwai wadda nakeso ni I had to lie ranar kar aganoni wallahi Meenah duk sonki ne alokacin but I kept denying it kullum araina nace ba haka bane,Kinsan me?! a kai Meenah tai alamar a a,dan cizon kasan lips d insa Aliyu yai kafin yasaki murmushi kawai, Kinsan ina yawan yi miki ba a ko?!naita kusheki ina baby sitting xa a bani ke to wallahi karya nake kawai pretending ne Omo I fall in love ne kawai,I love everything in you Allah yasani Meenah,most importantly I do loved your hair inason gashinki like crazy duk lokacin da kikaga na damka kamar xan cire wallahi bakomai ne yasaba I just want to touch it ne kawai yanada laushi ga santsi ga tsawo god I admire you, Meenah I promise to love you with every breath I promise to be by your side here and in Pluto Meenah karki manta kece *ZAB IN IYAYE* na kuma zab in iyaye shine zabi nagari wallahi duk wanda yabi xabin iyayensa hakika yagama dacewa kamar yadda nai dacenki., I feel so happy just by being around you,you are my personal sunshine you give my world color,dan Allah ki amsamun wannan tambayan *SON RAI KO ZAB IN IYAYE?!* wannene yafi cancanta yafi alkhairi wanda idan mutum ya xabeshi se yafi dacewa fid dunya wal alkhira?! Cikin murya ahankali Meenah tace IN IYAYE. Tana gama fad a Aliyu ya d agata suka haura stairs din sama sedaya direta akan gado sannan shima yakwanta agefanta bayan ya janyota jikinsa, Kece ZAB IN IYAYE na saboda haka kece SON RAI na Meenah duk wata wadda xatazo abayanki take ked innande kece kuma har yau inaiwa Allah godia danabi zabin iyaye nai biyayya Allah ya bani ke amatsayin matatah I love you so much Meenah Nd I promise to make you the happiest you can be Gyara mata kwanciya yai akan pillow bayan ya xame jikinsa daga nata peck ya dora mata akanta kafin yace, To nixan koma sashen Basma kinsan acan nake yau,ki kira kilishi ta shirya miki kayan pls jjrginmu na safe ne.. Kamar baxatai magana ba sekuma tace, Ya Aliyu dagaske bada sis Basma xamu tafi ba wai?! Da ita xamuje mana sede su a London xamu barsu itada layla bayan anyi suna xasu karbi certificate dinsu na bsc a school sekuma masters da xasu fara kekuma lokacin kin haifar mana babyn mu ko?! Amma ni dake Paris xamuje ba London ba saboda haka sunan kiara kawai xamu halarta semu wuce France anyiwa doctors magana saboda xaki xama on meds kafin Allah ya saukeki lapia ko?! Gyada kai Meenah tai alamar eh,sake sumbatar goshinta yai yamata saida safe annan ya fice yakoma sashen Basma wadda hartai tafiyarta ta kwanta da alama haushi taji girgixa kai kawai yai sannan ya haura sama d akin nata yana murmushi... *WASHEGARI* A whole private jet ne ya cinye yan tafiya sunan Aisha kiara kasar England wato London,tsawon awanni goma sha biyu ne yakaisu kasar ta England inda motoci suka daga dasu daga airport xuwa wani hotel dake birnin Birmingham kafin da safe suka shirya suka tafi gidan nasu kiara duk su aunty yaruwaiya su Ammi su billy su Falmata dasu Affy duk sunje gimbiya Asmy ce kawai bataje ba kasancewar tana nata laulayin ciki dukda ba babba bane hakan be hana sarki Ngari kasa ya tsare din baxatan ba taso xuwa domin har kuka tai dakyar yashawo kan abarsa ta hak ura... Ranar suna yarinya taci sunan mahaifiyar Modu wato yayya khadija inda xa a dinga kiranta da ihsaan anci ansha an wataya ankuma kashe tsutsar ido Aysaa dama tana kasar tana karatu a Oxford itace tasake xaxxagayawa dasu sukaga garin sosai,kwanansu bakwai suka juya Nigeria bayan Aliyu yakai Affy Florida taga Disney castle dama shi kad ai ne alkawarin da be cika ba acikin alkawararrukan daya dauka mata.. Se bayan kwana biyu sannan Aliyu da Meenah suka daga xuwa kasar France,. Sosai Meenah take samun kulawa a k'asar France dan nurse guda aka bata take kulawa da ita a gida yayin da shima Aliyu hydar yake bata tashi kulawar ta musamman,kullum suna tare basa tab'a rabuwa duk inda d'aya yasa k'afa yacire toh d'aya ma sai ya d'ora tashi abin nasu gwanin ban sha'awa.satin su uku a France Basmah taje kan dole Aliyu hydar ya rage nanik'ewa Meenah sai dai zuciyar shi na azabtuwa duk da cewar hotel d'aya suke sai dai kowa da room d'in shi. Lokacin da cikin Meenah ya isa haihuwa Basmah bata nan taje shan iska ya rage daga Aliyu sai Meenah tana kwance kanta saman cikin shi yana matsa mata yatsun hannunta tayi saurin zare hannun tare da mik'ewa zaune,Aliyu hydar shima ya tashi yana kallonta sai faman wulkita idanuwa take yi tana cizon lips ya janyota jikinshi Meenah tayi saurin zarewa yace, Ajlaal ya haka?! Cikin turo mai baki tare da rik'e bayanta tana yarfa hannu tace, Bayana ne zai fad'o Yaya na shiga uku. Yana jin haka hankalin shi ya tashi da sauri ya d'auki wayan shi ya kira nurse dama tana cikin hotel d'in dan haka basu jima ba sai gata tayi ma Meenah tambayoyin yadda takeji ta gaya mata nurse d'in tace suje hospital,d'aukar ta yayi domin ba wani nauyi ne da itaba sai dai cikin ne daya d'an k'ara mata suka shiga mota sai asibiti suna zuwa akayi scanning doctor yace haihuwa tazo Meenah najin haka ta fashe