← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 107

Sashe 58

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```nanahafsat.wordpress.com```
*64*
Kuka Basma tashigayi ba k
autawa se rera shi take ta d
au lokaci tanayin kukan kafin daga bisani tatashi jikinta duk ba k
arfi ta zura doguwar rigar dake rataye ajikin hanger dudduba d
akuna tashiga yi neman sarki Aliyu hydar bata ganshiba a parlorn k
asa ta hangoshi axaune hannuwansa dafe a kan kuncinansa kansa a k
asa ya sunkuyar,
Gabanta na fad
uwa ta k
arasa sauka kallo d
aya ya mata ya maida kansa k
asa ad
arare taje gabansa ta tsugunna murya narawa tace,
Aliyu dan .....
bata k
arasa ba ya dakatar da ita da sauri,
Karki sake kikawomin zancen wofi don narigada nayanke hukunci kuma baxan janye ba don haka kigaggawar komawa inda kika fito kuma kada kisaki naji ance kinje wajen wani nawa akan wannan batu inba haka ba duk abinda yabiyo baya ke kika janyo
Yana k
arasa fad
a ya mike yabar mata parlorn..
Ta jima a tsugunne inda yabarta tashiga sak
awa tana warewa lokaci zuwa lokaci takan goge hawayen dake sharara a idanunta dakyar tamik
e takoma d
akinta medium size akwatinta tajanyo tashiga had
a kayanta tanayi tana rera kukan Ina mafita?!
Laffaya tanad
a akan rigar dake jikinta kwata kwata lokaci d
aya ta zabge idanuwanta sun sake shigewa ciki kamar wadda ta shekara tana ciwo,harta bud
ofa xata fita tadawo tad
au takardar sakin nata hannu narawa tacusata acikin jakarta sannan tafice daga sashen nata ko kallon b
angaren su yakolo bataiba tashiga mota driver yajata se airport...
Kodah Basma ta isa gidah bata fad
a masu abinda yafaru ba tacede taxo ganin gidah ne kuma xata d
an kwan biyu anan mahaifiyarta kuwa takasa rufe baki se murna take don ita azatonta Basman cike ne da ita dubada yadda tai shahararriyar k
iba ga kuma wani fresh da skin d
inta yai,kashe wayarta Basman tai ta ajiye don yanxun tanada buk
atar nazari akan abubuwan da suke faruwa da ita shin lefin tane ko k
a?!.
Su hajja yakolo kuwa ganin shiru basuga Basma ba yasanya su tambayar jakadiyarta ko lapia?!itade jakadiya amsa d
aya take bawa duk wanda yatambayeta kamar yadda sarki aliyu hydar ya umarceta da tadinga fada Haka take fad
in cewar uwar d
akinnata taje turai saboda kiran gaggawa da malaminsu na makaranta ya mata,
Hajia gajiram kuwa kullum hankalinta atashe yake sam batada sukuni kullum babagana seya sauke mata buhunhunan ruwan masifa akai kan itace tai kulalliya billy bata yarda dashi tak
i bashi hakk
insa ya rame ya jeme kamar ba wanda yai sabon aure ba yanemi kwanciyar hankali ya rasa...
<><><>
*Damboa Road*
Zaune Meenah take itada lesson teacher d
inta littattafaine fal gabanta musanman yanzu da jarabawar kare karatunta ta gabato sam batada wani lokaci na banxa kullum cikin karatu take lessons teachers d
inta kala kala ne kowanne da subject din dayake koya mata sosai take maida hankali musanman dataji Ammi tace xata bata babbar kyauta inta fito da nine credits successfully a waec d
inta...
Zaune suke a study room yanzunma itada hausa lesson teacher d
inta se latsa wayar Ammi take sam tak
i concentrating akan karatun da malamin yake koyarwa don tatsani subject din hausan,Jin tak
i magana yasashi sake gyara murya,
Madam xanyi reporting d
inki this time around to the prince
Wani kallo Meenah ta watsa masa kafin daga bisani ta tab
e baki cikin isa tace,
Excuse me sir... he
s a king not a prince..
To Madam ki tsaya kiji last paragraph dinnan dan Allah banason he
s highness yad
au mataki akaina
Inaji
kawai tace sannan ta ajiye wayar hannunta tana duban text book din dake study table din da take axaune,
Gyaren murya dattijon malamin yasakeyi sannan yace,
To daga k
arashe xamu shiga matsayi ko yanayin makwallato..
kafin ya k
arasa Meenah ta katseshi,
Malam dan yarasulullahi a tsallake page dinnan kalli fa so bulky dukde akan makwallato kobah kwanaki ma kayimun bayaninsa ba kace makwallato wani sashe ne acikin mak
ogwaro akwai wani tantani da yakan ja ya saki kace idan yaja makwallaton xe tsuke idan kuma yasaki xai bud
e don haka makwallaton k
afa ne mai tsukewa ya bud
e gwargwadon motsin tantanin right Malam?!
Jinjina kai yayi murmushin sa ya fad
a sosai ya k
ara yaba
kaimi irinna kaifin basira da kwaxon Meenan cikeda jin dadi yace,
Correct madam,to next chapter d
inmu xe xama akan ma
anar sauti xanyi maki bayani akan shin menene sauti da kuma yadda ake furucinsa?!
Gyada kai Meenah tai tanajin yadda yake mata bayani akan ma
anar sauti lokaci xuwa lokaci take jotting important plots na bayanin...
****
*MODU
Sosai Modu yake mamakin yadda yasamu gamsuwa daga layla sam baiyi tunanin hakanba dubada yadda ta b
ata rayuwar ta ada lalle d
an hakkin daka raina...
Gyara mata gashinta daya zubo gaban goshinta yai sannan yabata peck a saman goshinta,
Babe yanaga kina kunya tane?!
Modu yace da layla tareda kashe mata ido d
aya..
tace dashi ahankali
Toh Allah yamaki albarka babe...thou de nasha raki wayyo aunty furera kizo kitemakeni
ya fada yana kwaikwayon muryarta,
Saurin rufe masa baki tai tana daria ahankali hankalinsu kwance shafa kanta yai ahankali yace,
Jeki had
a mun ruwa nai wanka xanje gidan yayarki(kiara)
Okay oud
sannan tamik
e tashiga band
akin
Bayan yayo wankan ita tatemaka mashi ya shirya sannan yatafi gidan kiara sosai yanzu kam layla tasamu nutsuwa komi Modu yana masu da kiara baya nuna banbanci yana iyakar kokarinsa ganin kowacce yabata hakkinta dake kansa to haka sudinma suna iyakar k
arin su wajen faranta masa...
Da sallamarsa yashiga gidan kiara tana xaune cikin mini skirt da half vest kanta ba dankwali tayi parking d
insa da sauri tarungumeshi tana bashi butterfly kiss a cheeks d
insa,
Hun pie
yace da ita yana xaunar da ita akan laps d
insa...
Handsome bae
Baby bout that...uhm audio you promised or you ain
t gonna...
Saurin katseta yai ta hanyar sa hannunsa a lips dinta,
Why won
t I precious one?!here you go..
ya k
arashe maganar tareda d
akko wayarsa ya kunna audion
Na salafiyya Aka pharmacist myriam dayake magana akan,
My dear daughters of Adam you are all beautiful:
*Rejoice you are the queens of islamThe Queens of jannah!*
You are The servants of Allah your creator and not servants of dunya!
*You are covered with hijab like diamonds and pearls in it's shell!*
You travel only with bodyguards that are your mahram so that no man can have access to you that easy or molest you because you are precious like the queens and princesses!
Your prophet is the best man that ever existed!!! Your mothers are Ayesha and khadeeja and Maryam and asiya that were such a great women that they left their prints in every heart and history with their hearts and minds not with their looks and body these women that changed the world!
You are not the color of your nails or the color of your lipstick or no! You are worth more than that you are a heart and a soul and a mind that think!
*You are miss eternal jannah n
ot miss temporary fake fading dunya!*
Oh my sisters how beautiful you are when you walk in the streets covered preserved like Queens that men respect you and lower their gaze on you!! They see you as a "red warning botton " instead of "available green botton"!!! A man have to ask your hand from your bodyguards"mahrams" and make you his wife to be able to touch you and see you and have you just like an expensive diamond what an honor Allah gave you my sisters!!!
Smile my sisters you are muslimahs a free women as Allah say:"
so they will be known (as free women) and not be molested(by perverts)" Quran Surat al ahzab
Sau biyu audio din yana karewa kiara na dawo dashi baya tana sakeji ahankali bayan ya k
are ta Kalli Modu,
Babe whos this Ayesha?!
Ayesha she
s the wife of our beloved prophet muhammad SAW,actually my name was derived from his...
Sounds cool..what of Maryam?!
Myram s Mary the mother of prophet isa that
s uhm Jesus
a kai kiara tai tareda sa hannu tana shafa beards d
insa,
Babe I really really want to knw more abt prophetic histories I want to learn something new like that of prophetic Moh sunnas you said a day before yesterday...
Okay hon right away
cewar Modu sannan yad
akko wayarsa yashiga bud
o tarihin annabi SAW yana bata sosai take ganewa fuskarta d
auke da Murmushi...
*SHEHURI*
Yakolo Ina cikin tashin hankali fa
Yayya wai menene yake faruwa sam nakasa gane Kan wannan matsaloli?
Kibari kawai yakolo bankadaddiyar yarinyar nan shegiya data samu gidan jin dadi andakkota daga halin rashi tashiga samu wai har itace xataki amincewa da babagana?
Banganeba yayya
Da hausa fa nake magana yakolo,Toh na karkare maki xance de matar babagana ce taki amincewa ya kusanceta
Salati da sallallami yakolo tashiga rafkawa tana tafa hannuwa rantsuwa ta kwaso ta dire kafin tace,
Kinsan Allah yayya ba haka aka bar suba nifa dama xaman hajjagana a shehurinnan har aka k
are biki ba yadda dashi naiba xuwatai tai barbade barbadenta da bunne bunne ta tsibbance Kan bilkisun don karta yadda auratayya tashiga tsakaninsu da babaganan Kinga ai xa
a asamu shigar ciki don daga ganin shegiyar tana bak
in cikin kisamu jika,
Daga B
angaren babaganan don Kinga koba jima koba dad
e dole dannasa xe gaji mulkin bornu
Wannan haka yake yakolo sam tunani na bezo nanba lalle hajjagana dani take nikwa xan nuna mata bokana yafi nata lalle batasanni bane banida imani ga duk tahalikin daya shiga gonata inbatai wasaba yadda tashigo gidannan tasameni haka xata fita tabarni aciki koya kikace yakolo??
Kwarai kuwa yayya,ked
in nande kece babu nabi yinki a shehurinnan
Godia nake tawajena ki aika ayomun iso da jakadiya mangu taxo yanzu base anjima ba
Da sauri yakolo ta kad
a kanta alamar to sannan tafice don kiran mangu makirar jakadiyar dake temaka masu wajen yin kulalliya a masarautar...
Zaune bilkisu take gabanta abinci ne kala-kala masu rai da lafiya tana ci hankalinta kwance, babagana ne ya fito daga bedroom d'inshi ya bita da kallo cike da so ga uwa uba tsananin buk'atarta dake taso mishi a duk lokacin da ya kalleta. Itama tana ganinshi tayi saurin mik'ewa tsaye tana binshi da kallo na kurrilla kamar yadda take yi duk lokacin da ta ganshi.
Hey!ya aka yine?!
Da sauri billy ta girgiza mai kai alamar ba komai mirandar hannunshi ya ajiye sannan ya juya ya shiga cikin wani sitting room.Billy kam ganin mirinda yasa taje ta d'auka dan best drink d'inta kenan,komawa tayi wajan dining taci gaba dacin abincinta tana shan lemon harta gama sai dai wata irin kasalace ta addabii jikinta ta mik'e da kyar ta nufi bedroom d'inta tana layi tamkar wata 'yar maye.
Babagana dake labe ya saki wani kayataccan murmushi yana lasar lips d'inshi sannan yabi bayanta.A yashe yaganta a tsakiyar d'akin idanuwanta a lumshe ya k'arasa inda take ya d'auketa yayi kan bed da ita sai faman bud'e ido take tana kallanshi dishi-dishi.
Hajja yakolo na fita ta k'irawowa hajja gajiram jakadiya,tana zuwa hajja gajiram tace,
Jakadiya ina son kije gurin boka akan maganar hajjagana,ina son a d'auke hankalinta a cikin shehurin nan domin abubuwanta sun fara yawa,so nake yi goben nan kije kina jina?!
Toh rankishi dad'e kamar yadda kika ce za'ayi Allah yaja zamaninki ki dad'e ki k'arko.
Da haka jakadiya ta tafi tana tunanin yadda za'ayi ta yanki dajinnan zuwa wajan boka tunda ta had'u da aljana kuluwa tace itace ajalinta,gashi bazata iya cewa bazata ba nan ma hajja gajiram tayi mata ila ita kam ta shiga uku.....
#UZURI
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```
Chapter 58 · 0% Book details