Sashe 46
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
dariya yace, Mami lokacin da zaki auri baba shi yace yana sonki ko kuma kece kika ce kina so dan ni sai naga kamar baki son meye so ba?! Ubanka nace ubanka babagana ni kake gayawa haka,shegen yaro kawai ban sani ba. Toh sakar min rigata, kuma wallahi tallahi Mami idan kika ja aka hanani auran my billy sai na tona muku asiri duk abinda kukeyi tundaga kan baa Ngari har zuwa kan abubuwan da kukewa Basmah akan Aliyu hydar sai na fad'a kuma kinsan makomar a gurin baba,ga saki ga zaman gidan yari Sakin shi tayi da sauri tana kallonshi tare da waigawa ko zataga wani,ganin babu kowa yasa ta kalleshi cikin takaici tace, Wallahi da haihuwarka k'ara b'arinka,duk dan kai nake wannan wahalar amma dai-dai da rana d'aya baka tab'a faranta min raina ba banza kawai Tana kaiwa nan ta juya cikin tashin hankali,bin bayanta yayi da dariya harda buga kafa yana cewa, Haka kurum inason yarinya har sonta yana neman halakani sannan ki wani ce ba itaba,ai nasan bokan naku wallahi naje naci ubansa sai naga wa zaku Kama. Rigar jikinshi ya kalla nan yaga duk tayi wani iri dan haka ya koma side dinshi ya sake kaya yafita shan iskah hankali kwance.... Cikin sauri Hajja gajiram ta k arasa sashen hajja yakolo ko xama bataiba tafara xayyanewa hajja yakolo duk abinda ake ciki da yadda suka kaya da babagana tak arashe xancen had e da xabga uban tagumi... Ajiyar zuciya hajja yakolo tasauke, Yayya inaga lokacin da xa a bawa Basma hayak innan tafarayi yaxo Ko?! Allah yayya abinda xa ai kenan kinga seyanda kikai dashi tunda shi babagana yafara fand arewa gwara mukama dahir inyaso ko takansa se abi afara soke duk wasu abubuwan dasuke neman kawo mana cikas ciki harda hajjagana Wannan abu yayi yakolo tabbas bankawo wannan hayak inba seyanxu dakika tunamin dashi yananan a ma ajiya me kyau xan d akko shi to tayaya xaki gayamata kafin ta harvo jirginmu?! Wannan duk me sauk ine yayyya kede kifata kawai aikinmu yaci amma danta wannan sakaryar kima dena damun kanki domin shashasha ce ta ajin k arshe nagaya miki fa gaba d aya bata tunani inde akan abinda yashafi kayan matane komai d urmawa cikinta take shegiya Allah yasa tasha abinda xe karta arashe xancen tana daria,dariar itama hajja gajiram tasa se b akata suke ba k autawa dakyar suka tsagaita sannan suka shiga shrya yadda xasu kamo bakin xaran don cinma manufarsu akan sarki Aliyu Hydar.... *```DAMBOA ROAD```* Zaune suke dukkansu kowa da d an aikin dayake tab awa anata hidimar shirya kayan Aysaa a akwatuna xata tafi k asar England don yin karatun bachelorette degree akan international law.. Gefe d aya kuma Meenah ce hakimce akan sofa sewani faman yatsina fuska take tana shan kunun mard om wanda da alama tilasta mata akai seta shashi,Aunty yaruwaiya dake gefe tad anyi murmushi, Oh ni ruk ayya kinga idan bakyasha bani na kwankwad e shi tass Ta k arasa magana tana mik awa Meenah hannu alamar tabata,hararar wasa Ammi tajefa mata, Uhm uhm yaruwaiya karki xama babbar kwabo mana,kyaleni da ita dole setashanye kununnan Kai yakaka ki kyaleta mana Cewar yaruwaiya.. a wallahi ita kenan baxata saba da abin al adar taba?!Haba aibaxe yiwuba Cuno baki Meenah tai tana wani yatsina fuska kamar xatai kuka tace, Kobah nasha dayawa ba Allah Ammi nikam ya isheni haka Ammi bata tankaba sesu Aysaa dake daria k asa k asa kallo d aya aunt yaruwaiya tai masu sukai tsit.. Yanzu ajinki nawane Aminatu?! Aunt yaruwaiya ta tambayi Meenah Ss2 nake Aunty cewar Meenah Art ko science? Science nakeyi Okay to allah yatemaka Amin cewar Meenah Yakaka itama makarantar su Aysan xata tafi inta gama?! Oh rufamin asiri yaruwaiya wacce makaranta kuma?yanxuma Allah Allah nake tak arasa na dank awa mijinta ita Ammi tak arasa fad a tana jinjina kai,zumburo baki Meenah tai gaba tana bubbuga k afa, Ni ni Ammi ba inda xani agurinki xan xauna gaskia Daria Aunt yaruwaiya tasa ita kuma Ammi tamik e tai sashen baa Ngari da sauri don baxata iya da shagwabar Meenah ba don yanzu seta sata magana ta gaira babu dalili... ```WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO``` [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB IN IYAYE*