Sashe 33
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(_*MISS XOXO_*)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(_*Home of expert and perfect writers_*)
*Devoted to*
cutest momma(_*XARAH BUKHAR_*)
*Tukwicine agareku*:
*Billyn Abdul*(Tawan) & my beloved sis(ya *Hajja ce*)
*particular thanks goes to my two adorable daughters*:
*Bitti Feedhom & dota Billy S Fari*
_46:47_
nanahafsat.wordpress.com
____________
*A*hankali Basma tatako taxauna akujerar dayake kasancewar yana zaune ne akan kujera mecin mutane uku(3 sitters)se faman murmushi take shiko Kansa a k
asa yana latsa wayar hannunsa cikin Muryar jan hankali tace,
Sannu da zuwa sugar boo,yasu baba da kowa?!
Alhamdulillah,duk suna gaidake
arashe maganar had
e da d
an d
agowa ya kalleta sanye take cikin cod-lace cream color anyi mashi kwalliya da stones maroon seta saka komai maroon harta agogon fatar dake daure a hannunta maroon ne,
Tayi makeup amma ba irin heavy d
in nanba sosai ya amshi kalar fatarta ruwan wankan tarwad
a,bata cika tsayiba amma baxaka sata a jerin gajeruba,tanada d
an jiki amma ba sakwafkwaf ba,tanada kyanta dede misali
yar gayuce ta ajin k
arshe hakan yasa bak
aramar classy ce ita d
inba,komai nata dede gwargwado baxa
a sata alayin munana ba bakuma xa
asata ana kyawawava gatanande tsaka tsaki ce tubarkAllah...
Nagode sosai ina amsawa
Tafad
a kanta a k
asa tana wasa da zoben dake hannunta na tsakiya yatsunta d
auke da maroon nalle se wani dunk
ufar dakai take kamar yadda Ammanta tace kada tadinga k
ura mai ido k
uri wannan alamar rashin kunya ne,
Hakan ba k
aramin burge yareemah Aliyu Hydar yayiba saboda da dane seta kusa cinyeshi d
anye saboda tsabar yadda take maidashi tv bata gajiya da kallon kyakkyawar fuskarsa mai cike da hasken kamala bata d
agoba ta nuna layla dake gefe shi bema lura da itan ba ganin yadda ta takure agefe guda kamar wadda tazo rok
on gafara,
And she
s Layla my bestie and also a sister from another momma
Layla
Yafad
a atak
aice tare da d
an d
agowa yadubeta kasa kallonsa Layla tayi saboda wani kwarjini dataga ya mata ahankali tace,
am! Ina yini?!
Lapia lou
Yabata amsa atak
aice,
Ba ba..ri akawo maka ruwa
Tafad
a da sauri sannan tamik
e tafita cikin sassarfa bata jimaba tashigo tare dawasu yara d
auke da warmers na abinci se drinks da wani plate da akai folding da foil paper,sumsum Layla tafi ce bayan sungama kawo komai don bata zata haka Aliyun Basman yakeba sedata ganshi tarena ajinta,
Babe sakko kaci abincin
Cewar Basma dake faman loda masa grilled chicken akan fried rice dataji had
i da French salad rik
e baki yareemah Aliyu yai yana kallon abincin ganin yadda take lodashi kamar mutum goma ne xasuci d
an murmushi yai kafin yace,
m fasting
No wasa kake right?! Yaxa
ai kai matafiyi kace azumi kake?!
Tace hakan tana d
an harararsa da wasa murmushi kawai yayi ahankali yasakko badon yanaso yaciba sedan karya gwaleta kawai don azahirin gaskia shiba ma
abocin abinci bane,caccakunar abincin yashiga yi yana yafitar loma yana kaiwa bakinsa kad
an yaci yabarshi yasha ruwan gorar dake gefe,Basma dake gefansa kuwa ji take kamar anmata bushara sewani murmushi take cikin jin dad
i wai yau itace ke xaune da yareemah Aliyu Hydar agidan su yakumaci abincin gidansu da niyyar neman aurenta Lalle addua bata fad
uwa k
asa banxa kamo sunansa da tadingayi a addu
oi tana kaiwa Allah kukanta daya mallaka matashi gashi yabata kuwa har fiye da tunaninta cikin tunane tunanen datake yine tajiyo muryar Aliyu,
What r you smilling for??
Nothing much sugar boo
Murmushi kawai yai sannan yashiga fad
a mata abinda yakawoshi nan Basma tak
ara tabbatarwa tabbas itace son ran Aliyu Hydar tunda haryazo lallab
ata don kawai ta ambaci cewar yaudararta xeyi ta k
ara tabbatarwa da ba k
aramin so yake mataba tunda haryana ambatar ba gudu ba ja da baya,
arashe xancen da,
May be gobe ko jibi ma xamu koma can school nida cousin d
ina danace miki shima yana England
Okay Allah sarki, Allah ya kayku lapia nima Maybe next week xamu koma
Ok great!so... Bansan yakuke al
adun bikin kuba I dunno ko zaki buk
aci wani abun yanxu kafin bikin
No bakomai sugar boo,for now dasu baba xa
ai wannan maganar maganar events kuma nikam inason irin bukukuwan ku
Murmushi Aliyu Hydar yayi
Kafin yace,
For real?
Wallahi inason wushu wushu d
innan
Daria yashiga yi,Basma tai rau rau da idanuwa kamar xatai kuka,
Not fair sugar boo
Sorry! Wushe wushe ake cewa
Ohh,inason shi wallahi
Dun worry za
ai maki ai traditional abune da ake agidansu bride but tunda keba yar yerwa bace xamuyi idan ankaiki maid
Wow i just can
t wait
Hirarsu suka shiga yi yajima agidan har wajen 3 sannan ya mata sallama yatafi bayan yabata wata jaka ta calvein Klein d
auke da designers turaruka har parking lodge ta rakashi driver yajashi xuwa airport daganan flight yad
aga dashi se bornu,
_*Bornu(damboa road)_*
Mai martaba ne xaune shida hajia hajjagana mahaifiyarsu Aliyu Hydar hannunta d
auke da notepad dakuma pen da alama abubuwa take jotting aciki,
Kinga de Alhamdulillahi sun wuce stage d
in Ra
aski ko?next abinda yanzu xa
aje dashi shine kayan gawo, se kuma kworo ko tunda al
adane yasa
Mai martaba yace hakan yanabin Ammin da kallo cikeda so da tataciyar k
auna,d
ago Kai Ammin tai tana dubansa murmushi tasaki kafin tace,
Kai Abu uthamn
kworo
ai anwuce stage d
in tunda ita Aminatun ta yarda ko?!
Hakane kuma to yanzu se sarte(sa ranar aure)ko?!
Eh da sadawu(dowry)ba
Tabbas,to yanzu abinda yarage shine ra
aski (gawo)se sarte da sadawu
Ammin tace atak
aice sannan tai jotting a notepad,
To ita kuma d
ayar yarinyar dake kano kawu Mai Alooma yace yananan tafe xasuje shida kawu bunu suji yadda suke gudanar da hidimar bukukuwansu cikin week d
innan xa
ai komai agama shi Aliyun nace dasu ko gobe ma xasu iya tafiya
To Allah yasanya alkhairi Ameen
cigaba da tattauna yadda abin xe kasance sukai shida Ammin gwanin ban sha
awa,sun d
au lokaci suna tattauna yadda komai xe wakana har cikin dare kasancewar anan xe kwana kwanakin dayake d
iba masu yajuyo kanta,
_*washegari_*
Cikin sauri Modu yake k
arasa shirinsa yadubi Aliyu dake wani gyare gyaren jikinsa kamar d
awisu dogon tsaki yaja kafin yace,
Haba london fa ba Abuja bane 12hrs ba kusa bane se wani banxan gyare gyare kake inkasa hak
urima baxaka jimaba xaka dawo musha biki
You are sick..
Aliyu Hydar yace hakan tareda jan trolley d
insa yai gaba ko takan Modu bebiba dake faman ja masa tsuka a karo na ba adadi had
e da zabga masa harara,
Gurin maimartaba suka wuce ya sanya musu albarka sannan yasa driver ya kaisu airport suka lula k'asar London cike da nishad'i,
Mai Alooma Ghaji suna zuwa suka wuce kano,an tattauna komai cikin jin dad'i da nishad'i sannan aka bar shi akan cewar za'a bada kud'i sai Basma ta had'a kayan lefanta da kanta sai events d'in da zasu yi acan masarauta idan an kaisu amman duk suyi nasu abubuwan,basu jima ba suka koma shehuri nan suna shaidawa maimartaba yayi farin ciki sosai sannan ya bugawa Ammi itama ya sanar mata,sosai taji dad'i sannan ta fara shirin had'a lefan Aminatu kasancewar Mai Alooma yace baya bukatar komai amma maimartaba yana son ace tun yanzu Aliyu hydar ya fara kamanta adalci a tsakaninsu,
A cikin sati d'aya aka sanya rana 2months, yareemah Aliyu hydar yana can aka sanar mai ta waya, yayi murna sosai tare da yin addu'ar samun kwanciyar hankali idan yayi auran,
Hajja gajiram kam gabaki d'aya ta damu,tayi iya yinta dan ganin sun zauna da babagana amma abun ya citura yak'i kullum da abin da zai ce mata yana yi,yauma kamar kullum tayi shiru tana tunanin yadda za'ayi a warware auran nan na yareemah Aliyu hydar amma abun yaci tura sam yak'i ya tsaya suyi magana da hajja gajiram d'in,ganin tana neman takura mai ma yasa ya dena dawowa gidan sai wajan 12:00am sannan.
Kallan jakadiya hajja gajiram tayi tana fad'in,
Jakadiya ina son ganin auran nan be tabbata ba har sai lokacin da babagana yayi ya zama sarki sannan shi ma yayi.
Jakadiya dake gurfane gaban hajja gajiram tayi k'as da kai sannan tace,
Allah yayi miki tsawan kwana ki dad'e kiyi k'arko,boka ya tabbatar min da cewar idan na kuma zuwa mai da zancen nan toh hak'ika wani zai...zai...zai mutu a cikin ku,koke ko shi yareemah babagana.
arashe zancen cikeda rud
ani had
e da saurin dafe kuncinanta duka biyu gudun karta sha mari irin na kwanakin baya,
Wani huci hajja gajiram ta dinga yi tamkar wata zakanya tana watsawa jakadiya wani mugun kallo,cikin takaici da bakin ciki ta furzar da isakar bakinta tana fad'in,
Jakadiya kiyi hattarar yi min zancen mutuwa, idan ba haka ba ke zaki rigani tafiya kafin ni mtwww.
Hajja gajiram taja tsaki,cikin ladabi da kaskantar da kai jakadiya ta dinga bawa hajja gajiram hak
uri tare da nuna mata cewar fad'ar boka na sambisa ne kuma ya tabbatar mata da hakan,
Tashi ki tafi sai na nemeki.
Jakadiya ta mik'e cikin rawar jiki sannan tayi hanyar fita da sauri har tana yin tuntub'e.,
i sauran sati biyu biki lokacin Aliyu hydar da Modu indimi sun kammala duk wani abunda zasu yi acan London sun tattaro sun dawo gida Nigeria, shirye-shirye ake ta ko wanne b'angare Ammi ta had'a kayan lefe na gani na fad'a ankai can yola akwati talatin da bawaa na bride aunties na gurin uba abun gwanin ban sha'awa komai yaji a lefan customized ne lokacin da aka kai kayan Meenah na gani wani farin ciki kamar zata yi hauka murna kuwa ranar tayiwa su gid'ado alkawaruruka da yawa,data leka ta gano lodin kayan nan sai tayi sufa ta koma tayi tsalle tana juyi tana nishad'i bawai auran takewa murna ba kayan da kuma ganin komai yanzu ana yi dominta ga shi sai lallabata akeyi kamar d'anyan kwai shine ke sata murna ganin gold sark
oki da bangles kala kala wai duk suma natane,komai anmata shi kamar yadda ake a al
adar kanuri abinde se wanda yagani don alk
alami baxe iya rubutawa ba,
In return suma dangin amarya Meenah suka basu kayayyaki kala kala dasu dangin khumrah da sauran kaya a casket abinde se wanda yagani ga special abinci anyi kala kala na kanuri da fulbe,
_*Nida my ya hajja muna gefe muna kwasar abincinmu tatas muka lashe kwano no shame dan ni harda ihsan naiwa take away lol_*
Su hajja gajiram se cizon yatsa suke suna kwashewa dangin hajjagana rankatakaf albarka ganin irin kayan da aka lafta wai duk dan mutum d
aya,
angaren Basma ma abin se wanda yagani lefe yayi kyau beyond words duk wani kafar social media inka lek
a seka ganshi layla ma idonta yarufe sosai takeson tai aure yanzu sede babu mijin auren,
*S*hirye shiryen biki ake from both site abinde se sam barka,Basma nata gwalli xata shiga gidan sugar boo ita kuwa meenah tata murnar rankata
f akan kayan lefen da aka shirgo akace duk natane akansu take murna kullum da safe kafin tai komi seta fara duba lapiar kayanta kafinta kwantama seta bisu d
aya bayan d
aya ta irgesu tsaf.....
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB
IN IYAYE*