← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 107

Sashe 41

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ubanmu be isa yatsallaka Kara ba fyace tabashi order, Nixata nunawa asiri Allah natuba mune cikakkun maiduguri wallahi sena salwantar da rayuwar ahalinta kaf kuma shi shehun wallahi baxe gaji jika daga b angarentaba ballantana wata rana ya mulki bornu wallahi baxe yiwu ba Hakane wallahi Ina goyan bayanki yayya Kibari kawai bade hajjaganar takoma gidantaba xamu fara gudanar da aiki daga yau ammafa kisani tatacciyar k auna yace mu nunawa Basman Ai ni nafara tuni yayya don jiyama da figigiyar yaruwaiyar nan tarakota wajena bakiga sakin fuskar danai mata ba kuma d axu ma naturasu rukymamah wajenta Yawwa dakyau hakan xamuyi tayi harmu samu mushiga jikinta sosai mugama da shegiyar kafin a kawo d ayar jemammiyar nikome yagani ajikinta oho jiki duk k ashi ba fata kodayake munafukinnan yace shiya had Wallahi fa wai ahaka itace yar dama daman ita dayarma bata gabansa ko yaushe xata tare oho Kema kinsan seta tsumata da kayan tsibbu tukun Cewar hajja gajiram fuskarnan tata amurtuke kamar tsohuwar zakanya idanuwanta micimici sun sake shigewa ciki jazir dasu kaida kagani kasan tana cikin ha ulain rayuwa, Hakade sukaita aibata hajjagana da yayanta har sarki mai murabus basu cireba suka shiga zaginsu suna kwashe masu albarka suka k are xancen da yadda xasu dinga janyo Basman ajikinsu suna cusa mata miyagun halaye da tsibbance tsibbance harse su samu su cinma burukansu.....! #SRKZI?! WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: 48:31 PM: Nana_Hafsaat : *SON RAI KO ZAB IN IYAYE* _*A STUNNING LOVE STORY_* *NA* NANA HAFSAT (MISS XOXO) HASKE WRITERS ASSOCIATION _*Home of expert and perfect writers_* DEVOTED TO: *XARAH BUKHAR* nanahafsat.wordpress.com *55* i wik i tai da idanuwa cikin sauri tace, Canai right away Tana k arasa fad a tasakko daga kan kujerar tai gurfane tanabin dishes d in da kallo da wanne xata farane, Kisre tad akko k wara biyar tasaka akan plate tad akko wani na miya taxuba miyan k ubewan aciki,gefe d aya kuma soup na kayan cikine akan soup plate se snacks da zob on ginger da yaji kayan k amshi gefe d aya kuma flask ne kakkaura cikeda kunun gyad Duk abinda yake a warmers seda ta zuba masa shide kallon yanda take faman tula masa abinci kawai yakeyi da narkakkun sleepy eyes d insa, Gashi tafad a tana cuno baki. Maida kallonsa yai kan wayarsa yacigabada latsawa yana murmushi ganin yayi banxa da ita yasanyata tashi tad an dawo nesa dashi kad an ta d ora plate d in akan cinyarta se k uni take k asa k asa, Haa bud e bakin tace tana kai masa lomar kisre bakinsa. Ba musu yad age cute lips d insa had e da dan bud e bakinsa kad an,cikeda takaici tashiga danna masa lomar bakinsa rik e hannunta yai yana d an gutsira ahankali saboda shi azahirin gaskia bayaiwa abinci cin sauri ahankali yakeci loma bayan loma, Kisre biyu kawai yaci yai mata alama da ya isheshi nuni yai mata da flask d in kunu taxuba masa tamik a hannu tana mik a masa ya had e da hannun nata yana sipping harya shanye.. Dukta takura matuk a sotake kawai taji yace tatashi tatafi kamar yasan k unin datake sake gyara xaman k asaitansa yai yana duba jaridar yerwa daily trust dake hannunsa ganin kamar yama manta da ita yasanyata yin magana had e da cuno baki gaba, Yaya Aliyu... yace yana sake flipping page na jarida, Natafi?!.. Cinye wannan kisren da kika bari Kai yaya Aliyu,kobah kaibane ka bari?! t let me repeat my self Ya Aliyu aradun... Shiru tai sanin yahanata irin rantsuwar,d an murmushin yak e tayi, Ya aliyu wallahi ban iyacin kisre ba tun agidah Banxa ya mata yacigaba da karanta jaridar sa takalli miyar kub ewan da kallo d aya xakai mata kagane akwai yaji aciki,gashi batason yaji ko kad an idanuwanta sunyi rau rau xasu kawo hawaye daria taso tabashi ya gimtse, Gutsiren kisren tai tad an cakuli miya kad an ahankali tace, Ya Aliyu Yass,uncultured! Shikenan arashe maganar had e da kai lomar kisren bakinta bashiri tafuto dashi tana shushin yaji kafin tai wani abu mai martaba Aliyu Hydar yahad e bakunansu waje d aya seda yatabbata yatsotse yajin tass sannan yasaketa yakoma inda yake yana wani had e fuska don yasan halinta yanxu seta tafi wajen Ammi aikwa be gama xancen zucinba tafice tana kuka hawaye kwance shab e shab e akan fuskarta,saurin bin bayanta yai kafin ta k ulla masa wani sharrin wajen Ammi... Tana fita ta k ara sakin wani kukan me sauti don Ammi taji aikwa tajin cikin kid emiwa Ammin ta mik e ta rungumota tana rarrashinta, Menene Bitti me akai miki eh?? Jan majina Meenah tai had e dasa hannu tagoge ambaliyar hawayen dake sharara daga idanuwanta tabbas yau xata fad awa Ammi cewar yaya Aliyu Hydar d an iskane me tsotse bakinta sekace alawa,ta bud e baki kenan xata fara xayyanewa Ammi bayani sarki Aliyu Hydar yashiga parlorn cuno baki gaba tai xatai magana cikin sauri yarigata, Ammi...wai ashe.. batacin kisre.. arashe maganar yana sunkuyar dakai had e dasa hannu yana sosa k eya. auke kanta Ammi tai daga kallonsa don sarai tagano rashin gaskiya a idanun sarki aliyu hydar girgiza kai meenah tai tana cuno baki, Kobah shiba ne yasa... Bata k arasa ba sarki Aliyu Hydar yasake karb e xancen, Ammi tabbas nayi kuskure bansan batacin kisre ba nai forcing d inta m sorry yafad a cikin sauri, Sake girgiza kai Meenah tai alamar xancen bahaka yakeba, Ammi wallahi ba... Shikenan Bitti koma meye Kiyi hak uri kinji arashe maganr tanadan bubbuga mata baya alamar ban hak uri. Kamar iska fuuu haka Meenah tahau sama da sauri tana sharb ar wani sabon kukan,girgiza kai kawai Ammi tai musanman yadda taga reactions d in sarki Aliyu Hydar tasan tabbas ba haka xancen yakeba amma komade meyai mata matarsa ce baxata shiga huruminsu ba,bagarar da xancen tai tahanyar d akko wani xancen harde Aliyun yasaki jiki sukaita hirarsu da Ammin... Kodah Meenah takoma sama haka tadinga rusgar kuka kamar wadda aka aikowa da sak on mutuwa tanayi tana tsayawa tanaci gaba Aysah dake d akin tana kallo a system tasaki tsaki musanman yadda kukan Meenan ke hanata jin muryar film d in datake kallo, A kafule tace, Wai meye hakane eh?! Haba tun d axu kike kuka natambayeki natambayeki kinyi shunning d ina kinga inhar baxaki dena kukannanba wlhy sena sauk asa nahad aki da Ammi ko baa Hydar Rage sautin kukanta tai tashiga rerawa ahankali cikin muryar kuka tace, Aysah,kobah yaya Aliyu bane ashe d an iskane... Shiru tai tacigaba da kukanta. Ware idanuwa Aysah tai tana jaddada kalmar da aka danganta d an uwan nata da ita cikeda muryar mamaki tace, Meyayi kike kiransa da wannan sunan haka!! Kinga..,ko bashi bane kullum kullum inyazo seya dinga tsotsan bakina kamar sweet kuma yauma bakiga yadda yamunba kawai dan... Cikeda takaici da mamaki bata k arasaba Aysah takatseta, Ssshhh,Haba Aunt Meenah haba karma kifada awani wajen sesu maki dariya Tashi Aysan tai tadawo kusada Meenah tadafata cikin muryar lallami tace, Duk abinda yamaki shine auratayyar ba haramunne aunt meenah.. Katseta Meenah tai tana wurga mata kallon mamaki, Bakisan cewa idan kana bari namiji natab a maka hannu ko jikiba ciki kake ka haihu?! tafad a da iyakar gaskiyarta. ar dariya Aysah tai tana girgiza kai,had e da jajanta yarinta irinta Meenah, Konima sanda ina k arama Ammi tafad amun haka aunt Meenah,trust me duk zancene iyaye ke fad a saboda mudinga kaffa kaffa da wanda xamuyi mu amala awaje wanda ba muharrim d in muba Jaddada kai Meenah tai badon ta yadda ba, Latsi tafurta a gatsile. Tohm shikenan yanxu Aunt Meenah tun yaushe baa Hydar yafara maki haka?! Yadad e tun sanda sukaxo shida ya Modu yake faman tab ani yana kamamun gashina yawwa namanta ban fad a maki ba mugu ne kuma.. arashe xancen had e da jan majina. ar dariya Aysa tasakeyi, Aunt Meenah to da ace hakanne da yanxu aikinyi cikin kin haihu ko?! Banxa Meenah tai mata tana cuno mata baki gaba,tab e baki Aysah tai takoma tacigaba da kallonta,canta mik e tasauka k asa gurin su Ammi suka shiga hira da yan uwanta banda meenah da Ammi tayi tayi tasakko tak i har sarki Aliyu Hydar yagama xamansa yatafi Meenah bata k ara sakkowaba... *England* Aboki kasamu yarinyar nan kawai kagayamata abinda yasa kake shunning d inta amma wani rashin d aukar wayarta duk bashi bane aruf yace hakan yana duban Modu dake sakin tsaki lokaci xuwa lokaci. Ko?! cewar Modu kansa a sama. Allah aboki wannan shine best solution,call her kasamu waje peaceful kagayamata abinda yasa kake ignoring d inta cewar Modu Trust me wannan shine Toh i will try cewar Modu... *Peter Mart and Bites* Zaune Modu yake yana dialing wayarsa sanye yake cikin suite coffee datai mugun amsan k irarsa. Lokaci lokaci yakan kalli kewayan Mart d in ko xe hangota ganin babu alamarta yasanyashi mik ewa yana gyara collar rigarsa cikin sauri tak araso sanye cikin fitted riga da wando da suka d ameta d am suna bayyana surar jikinta. Siririn tsaki Modu yasaki yana istigfari a zuciyarsa yarasa Layla wacce irin yarinyace me kunnen k ashi sam batasan meye kunya ba. Tafad a tana k arin rungumarsa saurin ja baya yayi yana girgiza mata hannu alamar karta soma. Layla.. yafad a atak aice bayan yaja kujera yaxauna Longest time oud,I love and miss you thou de kanata ignoring calls d ina dunno why?! an Murmushi yai yana shafa kwantaccen sajensa yajima kafin yad ago ya dubeta tayi rau da idanuwa sosai yahango tulin soyayyar sa a idanuwanta, M sorry dear yafad a a tak aice, Menu yad an duba yana flipping pages d Mexa kici?? Duk abinda xakaci oud a kansa yai sannan yai ticking coffee nd buttercream sandwich ya mik awa waiter d in ya karb a yatafi yakawo masu. Tura mata wani d an k aramin plate yai gabanta d auke da sweets guda biyu d aya a bud aya anannad e cikin ledarta. auki kisha Yafad a yana tsare ta da ido, Cikin sauri layla takad a kai had e da saurin mik a hannu tad au alawar
Chapter 41 · 0% Book details