Sashe 74
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amsa, am aunty.. Magana zamuyi dake muhimmiya wadda xaki ajiye hankalin ki waje d aya ki sauraremu kina jina?! Eh!aunty.. Sosai aunty yafendon tashiga jan kunnen Meenah kan rayuwar gidan aure tana dasa aya aunty maijiddah ta dauka sosai itama tai mata nasiha me shiga jiki Meenah se kuka take abun tausayi ita kanta aunty yafendon sedatai hawaye itade aunty maijiddah batai kukan bade amma daka ganta kasan dakiya ce kawai.. Bayan sungamai mata fad an ne hade da jan kunne sukace kuma taje daki yaya gumsu tana jiranta itama xatai magana da ita gaban Meenah se fad uwa yake sanin yaya gumsun mafadaciya ce tun dama can jininsu bexo d aya ba don abu kalilan xatai gumsun xata rufeta da fad a don bata d aukar nonsense.. Shiga d akintai bakinta d auke da sallama xaune ta hango ya gumsun abakin gado tana danna waya ganin Meenan yasa ta ajiye tana murmushi kamar ba ita ba.. Meeno no.. Uhum ya gumsu sannan ta gaisheta.. Sannu Meeno su walididi nata kuka sesun biyoni sunxo naki yadda Laa Meyasa?! Wallahi kawai.. k ina xanyi inci kwalliya ta na gwangwaje a shagalin bikin nan inkwa dasu na taho ai ban isa nai hakan ba.. Banji dadi ba cewar Meenah Saxo daga baya May be ko ranar daba event haka Okay allah yakymu Ameen Meenah..magana xamuyi dake kingade ke yanzu ba yarinya bace kamar da,yanxun da aure a kanki kome xakiyi kisani seda amincewar Aliyu wani shirme da sokonci dakike kullum inaso ki ajiye ayau ya kare kafin mukai ki bornu kina jina?!l Cikin sauri Meenah tace Eh yaya Toh..Yanzu xan danja hankalinki akan yadda ya kamata ki dinga tarairayar Aliyu ta siga davan davan kamar;kissa,jan hankali da kuma ladabi da biyayya kowanne xan daukeshi d aya bayan d aya namiki bayani akansa, Kisani dukkan xamantakewar rayuwar aure ba xata yiwuba saida kissa,idan akace miki kissa ta kunshi abubuwa da yawa,kissa ta kasu kashi biyu akwai kissa marar kyau akwai kuma kissa me kyau,mara kyau itace ta shirye tuggu da makirci da sihiri xakiga kishiya ta kullawa kishiyarta sharri ko idan ta daidaici tagama girki taje ta tsuga mata gishiri ko yaji ko kananzir ko kuma tai k arin fitar da ita daga gidan ma gaba d aya,xakiga mace ta shiga tsakanin d an mijinta da mijin, Ta cikin dabara ko mace tashiga tsakanin mijinta da iyayensa da makamantansu wannan kissa mara kyau sede muce tur da ita.Allah ka ganar da masu irin wannan kissa.. Amma kissa mai kyau itace kulawa da mai gidah da tarairayarsa kamar Kwai wanda daga ciki akwai, Kissar magana,kissar tafiya,kissar kwalliya,kissar abinci,kissar tsafta,kissar kallo mind you ba kallon film ba sarai nasan halinki da gab unta to kallon miji nake nupi yawwa se kissar shagwaba da kissar kwanciya se kissar kula da jikin mai gidah suma xan d auki kowanne nai miki bayani akansa Ina fatan kina ganewa?! Cikin k asa da kai Meenah tace, Eh ya gumsu *Kissar magana* idan xakiyi magana da mijinki ki kasance cikin nutsuwa da tauna magana da xaki gaya masa kafin ki fadeta don gudun gaya masa maganar da baxai ji dadinta ba ko bata masa rai, Ki dinga magana cikin sigar hankali karki dinga bud e masa muryarki kala kala wani lokacin ki maketa wani lokacin ki dan budeta wani lokacin ki dinga yi a hankali kamar bakyason magana,wataran kuma idan kinason gaya masa magana mai dadi ko ta soyayya kice saiya baki kunnensa xaki rada masa.Se kissar mu ta gaba, *Kissar tafiya* idan xakiyi tafiya kuma kin tabbatar yana gurin ko yana kallonki daga inda yake ki dinga tafiyar da xata dauke masa hankalinki xuwa gareki misali ki dinga tafiya a hankali kamar bakyason taka k asa wani lokacin ki dinga tafiya kina karairaya kina dan jujjuya jikinki wani lokacin kuma sauri sauri xaki dingayi kina juya maxaunanki idan ta gaba yake kallon ki kisan yadda xaki dan dinga girgiza kirjinki cikin hikima bata sigar da xai gane ba,amma fa meenah mijinki kad ai xaki dinga yiwa wannan kala kalar tafiyar cux kikaiwa wani xaki dau zunubi ne Cigaba da koyamata kissoshi tadingayi kama daga kissar kwalliya da kissar abinci kissar tsafta da kuma kissar kallo ciki harda kissar shagwaba data kwanciya wanda sosai ya gumsun taja kunnen Meenan akan kissar kwanciya ta kar kare mata da yadda xatai kissar kula da jikin mai gidah.. Hope kingane?! Nagane ya gumsu cewar Meenah datai wiki wiki da idanuwa wai yau ya gumsu ce take hira da ita hirar ma ta manya duk kunya ta davaibayetaa Yawwa to se dan karin jan hankali daxan miki wanda idan kika dumfafi yinsa tabbas xaki xamo shalele awurin mijinki yaxamto ba wacce yakeso da gani se ke hanyoyin jan hankalin sune, Kula da duk wani abu da mijinki yafi so,ki kula sosai da duk wani abun da bayaso ki lura da abinda yake damunsa da hanyar da xaki kula da iyayensa da danginsa da yadda xaki xauna lafiya da kishiyarki babu ruwanki da wani kishi na banxa da wofi wanda xe kaiki ga hypertension,kishi dole ne ba ace karki ba amma akwai irin kishin da akeyi bana yanxu da yaxama na hauka ba,kede babu ruwanki don baki taso kinga anayi a gidan ku ba ga aunty nan da yayya kamar ya da kanwa haka suke abun sha awa ba a taba jin kansu ba ina fatan kina ganewa?! a kai Meenah tai tana wasa da yatsun hannunta cikeda nutsuwa ya gumsu ta cigaba da yi wa Meenah jan hankali akan rayuwar gidan miji ta k are da, Abu na k arshe shine ladabi da biyayya,babbar magana kenan domin duk abubuwan dana fada abaya idan ba ladabi da biyayya yaxama na banxa don duk iya tafiyar ki ko iya farinki idan bakya yiwa miji biyayya meye amfaninsa?!Misali kinyi kwalliyar jan hankali kinyi masa kalar girkin dayake so jira kike ya dawo yaga kwalliya, Yaci abincin da kika tanadar masa amma yashigo ba sannu da xuwa ba karbar kayan hannunsa saidai ki bishi ki dire masa abincin da kika yi masa tana iya yiwuwa ma alokacin ki fara masa k arar kishiya ko kudi da makamantansu toh tell me tayaya zaiga kyan kwalliyar sannan kuma yaji dadin abincin?!, Ko kiga wasu matan miji na magana suna yi suna fada sosai fad i in fada bai dace ba sam kamata yai idan mai gidah yana fadansa kiyi masa shiru idan yagama sai ki bashi hak uri idan kuma ke aka batawa baxaki iya bada hak urin ba tunda ranki yakai kololuwa a baci to kiyi shiru kawai kuma ko menene yace kiyi masa koda kuwa ran naki a bace yake don kansa shima xe sakko ku shrya, Wasu kuma matan xaki ga suna yawan korafi akan maxajen su don abinda ba abin fada ba sai su rufe su da fada wasu ma kawai xakiga sun fice daga harkar matan kwata kwata inkinga sun kusancesu to sede idan rabo ya tsinke yawanci kuma xakiga akan maganar da mukai d axu ne akan rashin gamsuwa damu da maxajen mu ba sayi xakiga mace har mace, Kamar ita tai kanta don kyau sai kiga sun had a kishi da wadda bata kaitan ba harma xata xamto itace mai fada aji gurin mijin xakiga yana Allah Allah girki ya xagayo kanta don yafi gamsuwa da ita xakiga wasu matan suna yawan tambaya to meyasa wata macen ake gamsuwa da ita wata ba ayi?!, Ba komai bane yake kawo haka kisani sai kowa da irin ni imar da Allah yai masa misali kowanne jinsin halitta akwai maza akwai mata kuma both ana samun farare da bak ake dogaye da gajeru mai kib a da siriri ke kowanne abu dake jinsin bil adama xaki ga nawani yafi nawani to haka ma ni ima take ajikin mata da maxan wata macen tanada ni ima sosai bata buk atar kari wata kuma tsaka tsaki ce wata ma bata da ita se d an abunda ba a rasa ba, Don haka Ameenatu kisani kamar masu bukatar karin jini da ake cewa ga abubuwan daya kamata suci haka ma matan masu neman k arin ni ima ajikin su akwai abinda yakamata suci domin ance idan kanada kyau to kadad a da wanka,sai dai wasu matan suna amfani da magunguna barkatai wanda wasu ma basusan komeye ba sudai suci susha buk atar su ta biya kawai shikenan, Wanda xakiga yin hakan xakiga yana haifar da cututtuka barkatai ga mata,shawara ta dake Aminatu karki xamto cikin irin wa innan matan masu bankawa cikinsu kowane magani suka ji ance yanayi aa sam karki soma kowaye yakawo ko yaxo maki dashi karki soma amfani dashi kinji de na gargadeki domin hakan yana haifar da toshewar mahaifa,hana haihuwa ko canxawa yaro kamanni kamar wata k awata sumayya matar ma aruf wallahi abinda yafaru da ita kenan, Tahaifo yaro marar cikar halitta abun tausayi saboda ita komai cusawa take ta bankashi a baki duk bamu sani ba se bayan da xata haihu a asibiti dr tace har cancer magungunan suke sawa dakyar aka mata cs don kasa haihuwan tayi abu nabiyu ga kaikayin gaba wato infection, Da kurajen gaba plus ciwon ciki ke da abubuwa da dama de kede ki lazimci shan fruits kamar yadda kikaga ana saki sha anan su kankana gwanda,ayaba,guava,lemo,tumatir,rake,aya,kwakwa,dafaffiyar gyada xuma,nono,madara,madaran shanu gurji cukwi,zogale da ruman da inibi se tuffa da kuma xaitun kina ganewa kuwa?! Nodding kanta kawai Meenah tai gaba d aya jikinta yayi sanyi se yanzu tasan tabbas aure aka mata batare da ya gumsu tadamu da damuwar da Meenah tashiga ba tacigaba da maganar ta, Se abu na k arshe naga dare yayi wato addua kirik e addua Aminatu wallahi addua makarin mumini ce ke duk wanda ya lazimci addua wallahi baxe taba tabewa ba azkhr dinnan kidinga yawaita yinsu nataho maki ma da wasu littafin du as din suma ki rik esu gidanki kullum yaxamto cikin karatun qur ani musanman suratul baqra domin duk gidan da ba ayinta ance kamar kango yake, Ki yawaita yin addu oi na neman tsari ga korar shaid an ya kuntata masu ya karyasu ke dama mutane ma sharranta masu nufarku da sharri addu a tana jawo yardar allah ta ala,suna gusar da bakin ciki da bacin rai a zuciya,suna