Sashe 6
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
(A STUNNING LOVE STORY)
NA
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of experts and perfects writers)
nanahafsat.wordpress.com
8
Ina kike dota feedhom?! To ki matso kusa ga page d'inki sukutum ke kad'ai
...Allah yabar so da k'auna
Saurin tsayar da kukan nata Ammin tai jin yareemah Aliyu Hydar nakiran sunanta,don da' alama batasan ma ta luluk'a tunani haka ba,ajiyar zuciya tasauke tareda cigaba daga inda ta tsaya;
"Jikina ya mutu lik'is Hydar, hankalina ya tashi ba kad'an ba dana tuno xanbar Ngari,nande nasake danne zuciya ta nake tambayar mahaifinku shin agurin wa ngarin xe xauna?.. Amsar daya bani haryau tanamun yawo a k'wak'walwata,sunayen wanda ya ambata sunraxanani ba kad'an ba ganin yadda suka saka yaron agaba sun tsaneshi tun haihuwarsa tun yana xanin goyo sukeson suga bayansa, dande Allah yayi shid'in mai tsawon rai ne..."
To suwaye haka?! Yareemah Hydar keta maimaitawa cikin zuciyarsa cikeda fargaba da tashin hankali..muryar Amminsa ce takatse mashi tunanin dayatafi nande yak'ara kid'emewa dan baitab'a kawowa kodah wasa ba sune, dan a'iya saninsa kaf shekarunnan amsarde d'ayace da Ammi take bashi idan yatambayeta abinda yasa bata shehurin(masarautar d'in shehun borno) babu Komi Hydar nice nace banasan xaman masarautar shine kawai amsar da Ammin ke bashi duk sanda yatambayeta...
"Hajiya gajiram sherrif da hajia yakolo(kishiyoyin ta) sune sukai abinda haryau Ngari ke kan sick bed d'insa,amma Allah yafisu,dan so sukai su rabashi da duniya dayake Allah mabuwayine gagara misali seya nuna masu k'arfin addua yafi sihiri,kuma Insha Allahu yadda na haifi yarannan lapia haka xe wartsake yadawo yadda yake da,da yardar rabbi..."
Kamar gunki haka yareemah Aliyu Hydar yaxama,se hawaye dake ambaliya a kyakkyawar fuskarsa,so yake yai magana amma yakasa. Narkekiyar jijiya ce tafuto tundaga cikin kansa zuwa gaban goshinsa inde hakan tafaru tofa antab'o _Aliyu_hydar_mazan fama_. Ammi na hankalce dashi ganin haka yasanyata kallon agogon dake d'aure a hannunta na hagu k'arfe 3 saura kwata agogon ya nuna..
"Tashi Hydar katafi gidah,nasan mahaifinka yanacan yana xuba idon ganinka"
"Ammi nina dawo nan kenan"amsar da Hydar yabawa Ammi kenan had'e da gyara xaman k'asaitan dayai a k'asa...
"Zaka tashi ko sena sab'a maka?!kadawo kenan?! Ina kadawo?! Kuma bari kaji koda wasa karna kuskura wallahi kaji rantsuwar musulmi ko yaya naji ance ka canxawa sauran iyayen naka akan maganar dakaji yanzu xakasha mamakin abinda xan maka,kanuna komai ba komai bane,tun kafin ahaifeka hakan tafaru kuma insha Allahu yadda yakejin sauki ahankali komai xedawo normal,kaide abinda nakeso dakai shine kacigaba da taya d'an uwanka addu'a kaima kuma kadingayin naneman tsari daga miyagun mutane dama aljanu..kana jina??"
"Ehh Ammi inaji..."
"To tashi katafi.."
"Ammi da so nake na kwana anan,saboda akwai abinda xamu tattauna da dr fallomi"
"Kunyi da baban naku xaka kwana ne?!"
"A'a amma de yanxu nakeson kiransa awaya nafad'a masa"
"A'a karka somayi,dr fallomi kuma ba guduwa xeyi daga garinba.Duk sanda kadawo kwayi maganar,tashi yamma tanayi"
(Dayake Ammin irin iyayennanne masu tsayin daka agidansu,akwai tarbiyyar y'ay'anta da d'orasu akan mizanin gaskiya.. Bata basu k'ofar daxasu raina nagaba dasu kwata kwata,kuma ko yaya bataso y'ay'an nata su k'etare maganar mahaifin nasu ko nagaba dasu)
"To Ammi natashi"yace hakan tareda mik'ewa tsaye
Kitchen Ammin tashiga shikuma yana tsaye,basket tafito dashi arufe d'auke da warmers na abinci da flask, yar aiki tabawa tace tasawa yareeman acikin mota...
"To Ammi nabarki lapia...."yace hakan had'e da d'an rissinawa
"To Hydar kagayda mahaifin naku seka sake dawowa,sannan kayi istikhara akan wannan maganar Allah yaxab'a maka mafificin alkhairi kaji?!"Ammi tafad'i hakan with care
"To Ammi Insha Allah,Nagode kwarai"
Kamar karta basshi yatafi haka taji,tanason d'an nata yaxauna agurinta musanman dayake kishiyoyin nata bamasu halin k'warai bane amma yata iya?! Dole tabarshi yatafi kamar yadda sukai yarjejeniya da mai martaban tun shekaran baya kan inde xatabar shehurin(masarautar)to yaxama dole tadawo da yareemah Aliyu Hydar gurinsa tun lokacin Aliyu hydar d'in yanada shekara 7 aduniya,hakan kuwa yakasance,Ita tana damboa road d'aya daga cikin gidan sarkin shikuma Aliyu Hydar yana tare da mahaifin nasa a masarautar, tuno yarjejeniyar dasukai a wancan lokacin yasanya Ammin hawaye lokaci d'aya tasa hannu tana goge shi ganin Aliyu Hydar d'in na mata sallama xeshiga mota,addua tai masa na sauka daga k'arfe lapia dakuma na tsari sannan suka shafa don k'aida ne kullum in yaxo sesunyi haka,har seda yatashi mota yafara tafiya tana d'aga masa hannu shima yana d'aga mata harya fice daga gidan sannan takoma cikin gidan xuciyarta duk babu dad'i lalubo istigfari tayi tafarayi sannan tahaura sama tana kiran sunan su Affy da Aysaah...
Cikeda tashin hankali kala kala yareemah Hydar ya isa shehurin lapia,se sak'e Sak'e yake a zuciyarsa nayadda xe b'ullowa al'amuran musanman maganar da sukai da baba na zancen aure da kuma rik'e masarautar,yajima azaune a parking lodge Kansa kife akan steering motar yana sauke zuciya.Sannan yafito yarufe motar yabawa sarkin mota muk'ullin yawuce part d'insu ko takan dogaran dake mai kirari bebiba,basu suka dena xabga mai kirarin;
"Allah yaja da ran yareemah Aliyu Hydar maxan fama gadan ga k'usar yak'i..gaisheka yareemah Hydar d'an sarki jikan sarki d'an sarauniya hajjagana,k'anin yareemah Ngari yayan auta gimbiya afiyatu, seka gaji sarautar bornu da yardar Allah..."haka sukai tayi har seda suka gaji dan kansu sannan sukai shiru suna maida numfashi..
Yana shiga b'angarensa ya fad'a kan gado ganin yadda kansa yafara rinjayarsa saboda axabar ciwo,idanuwansa yafara lumshewa alamar bacci yazo kenan,cikin bacci yaji alamar wayarsa na ringing
'Modu indimi'shine sunan dayai appearing akan screen d'in wayar...!
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo:
SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!
(A STUNNING LOVE STORY)
NA
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of experts and perfects writers)
nanahafsat.wordpress.com
Wannan shafin nakune ;k'anwata rano biologist tareda dota billy s fari,Maman arfat,tareda mommyn heenah..!
_7_
Se faman soshe soshen k'eya yake,yana kallon Ammi ta gefen ido,gyara zaman reading glasses d'inta tayi dake fuskarta tai kamar batasan yana parlorn ba tacigaba da karanta jaridar 'yerwa daily press' dake hannunta,hannunsa yaxare daga susar k'eyar dayake ahankali kuma a nutse yace;
"Baraanem Ammi..!"
tareda saka hannuwansa duka biyu yana massaging k'afafuwan Ammin dayake tana daga daman kujera shikuma yana daga k'asan ta azaune agefe..
"Baranem Hydar..." Ammi tabashi amsa had'e da xare reading glasses d'in idonta..
Ganin bata mashi xancen gulman basma da affy takai mata ba yasa shima ya bagarar da xancen yashiga fad'a mata yadda sukai da dr mele akan ciwon yareemah Ngari,itama Ammin basar da xancen affyn tai tashiga bashi amsar tambayoyin dayake mata dukda talura ba'a sake yakeba gani yake xata d'akko xancen basman...
"Ammi dan Allah dan yarasoolullAhi menene asalin ciwon baa Ngari?! Ammi please i beg of you karkice baxaki gayamin ba kinji Amminmu"yareemah Aliyu Hydar yace da Ammin hakan tareda saka hannuwansa biyu alamar rok'o
Shiru Ammi tai nawani d'an Lokaci kafin tace;
"Meyasa kamun wannan tambayar Hydar?! Have I not warned you..."
bata k'arasaba yai saurin saukar da kansa k'asan k'afafuwanta danshin zafafan hawayen dayake suka sauka akan k'afafuwanta,shiru tai bata k'arasa xancen ba had'e da sauke ajiyar zuciya,tabbas abunda xesaka yareemah Aliyu Hydar kuka ba k'aramin abubane..
"Please Ammi dan Allah na rok'eki.."shine kalaman da Hydar keta maimaitawa..
"Hydar,ciwon Ngari nasani,mahaifinka yasani kaima kasani da kowama daya damu damu yasan cewar ba ciwon asibiti bane,kabar xancen Hydar ,Allah baya bacci,Kuma Insha Allah Komi xedawo yadda yake before,da yardar Allah"
"Ammi..."sekuma yai shiru kawai bakinsa se rawa yake.
Ammi na lura dashi don inde Hydar yakasa magana tofa ran maxa yab'aci,xuciyar xakin ta motsa..
"Hydar kalleni nan"Ammi tace da Hydar
Da sauri yad'ago kansa yana kallon Ammin da rinannun idanuwansa dasuka koma jawur kamar garwashin wuta,
"Banason sakarci,daga magana shikenan xaka fara wannan zuciyar taka,ina kai doctor yajawa kunne akan kadena frustrating lokaci d'aya?!koka nutsu yanxunnan ko nafasa fad'ar abinda xance"
D'aga kansa yai sama alamar yadena, ahankali Ammi tafara magana Kamar batason yi...
"It was a long,long,longest time ago.Tun kafin ahaifeka,lokacin Ngari yanada shekara uku da wata takwas a duniya baxan mantaba lokacin muna shehurin(palace d'in sarkin borno)mahaifinku yace xanrakashi tafiya xuwa k'asar ingila halartar wani taro dayake tafiyar taxagayo kaina,dama idan wannan karon yaje da yaya mahaifiyarsu babagana to wani zuwan nice xanrakashi sekuma zuwan mamansu fannah lokacin ba'awani jima da aurenta ba...A lokacin nahad'a mana kayanmu nida Ngari a akwati natanadi duk abinda xamu buk'ata natafiya kasancewar mahaifinku yace dashi xamu tafi...."
shiru Ammi tai bata k'arasaba tasa gefen mandil d'inta tana share hawayen dake tsiyaya a idonta,sedatai shiru nad'an wani lokaci kafin tacigaba ,tanayi tanabin fuskar Aliyu Hydar dakallo dake goge nasa hawayen a hankali sannan tacigaba;
"Washegari tatas nagama had'a mana komi na tafiya daxamu buk'ata,sega mahaifinku yashigo a hargitse alokacin harnake tambayrsa lafiya?!Shamakinsa yake cemin sarki yana buk'atar hutawa tukun,Shikenan nabarshi ya huta,yayi bacci me tsawo wanda nikaina nake mamakin ko bashida lapia ne?! To bayan tashinsa yake cemin major stress ne kawai bayan haka babu komi,yake sanar dani washegari ne tafiyarmu,inata murna nace barin kwantarda Ngari da wuri tunda jirgin da safe xe d'aga,nan mahaifinku yake cemin wai A'a bada Ngari xamu tafiba,nace meyasa?! Wai sunyi shawara da waziri xa'a shasu(kaciya)tareda babagana dakuma y'ay'an wazirin,banji dad'iba saboda nafuso natafi dashi hankalina xefi kwanciya tunda tafiyar wata d'aya zamuyi,na nunawa mahaifinku cewar tunda de su sauran daxa'a shasu sunfishi shekaru abarshi mana shi idan muka dawo se'ayi,mahaifinku yace a'a yariga da yaxarce hukunci kuma dole haka xa'ayi.Haka nakyaleshi ganin kamar ba'a hayyacinsa yakeba,nikaina nayi mamakin ganin yadda alokaci d'aya yayanke hukunci bayan har vissa da komi anyiwa ngarin"
tana gama fad'in haka tai shiru tareda d'aga kanta sama alamar tunani lokaci xuwa lokaci take sauke ajiyar zuciya....
D'ago rinannun idanuwansa Aliyu Hydar yayi yana kallon Ammin tasa dakanta ke d'age a sama ganin yadda hawaye ke gangarowa a fuskarta yasashi maida kansa k'asa,murya a raunane ya furta;
"Ammi.....!"