Sashe 61
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
magudanr jinin duk wanda ya saurara, Ya aliyu plss.. Sssh yakatse ta ta hanyar kad amata kai kunnenta yad an cixa, Plsss I beg of you kinji Ameenah Hakan dayake ba k aramin sanya meenah wani iri yake ba barin yadda yake kiran sunanta yawani jashi seta kejin duk dunia babu wanda ya iya fad in sunanta kamar sarki Aliyu Hydar d in... Please yasake fad a yana d aga hannuwansa alamun rok Me Meenah ta tuno oho ta sak ala hannuwanta ta xagayo wuyansa tashiga maida masa da martanin sumbar dayake mata sund au lokaci suna maimata abu d aya sannan Aliyu yafara wuce gona yasa hannunsa cikin rigar Meenah hakan yayi dede da shigowar Affy basuji xuwanta ba sai maganar ta sukaji akansu, Baa Hydar sekuma tai saurin juyawa xata fita ganin yanayinsu da sauri sarki Aliyu Hydar ya tsayar da ita Meenah kuwa kunya kamar kasa ta tsage tafad a ciki haka taji cikin sauri tashiga gyara button din rigarta da kuma gashin kanta da ya hargitsa mata shi,cikin b acin rai sarki Aliyu Hydar yashiga saukewa Affy banbamin masifa ganin ta katse masa jin dadi, Ke kidahumar ina ce?! Ko kuwa kwakwalwar kifi ce da ke?da kina musulma baxaki sallama ba haka kawai xaki fad owa mutane ba neman excuse ba komai shashasha kawai Shiru Affy tai se hawaye sharr don tunda take yayan nata be tab a mata kodah tsawa ba balle harta kaida fad a irin haka se surfa mata ruwan masifa yake kamar wanda xe tashi ya doddoketa, Badake nake magana ba ina magana kina wani faman kuka kamar wadda na daka?! Cikin kuka,hawaye se zuba yake kamar ruwan famfo tace, Wallahi Allah sau uku ina sallama bawanda ya amsa shine na... nace barin duba ko bakwa ciki ta k arashe xancen muryarta se rawa take, Shiru sarki Aliyu Hydar yai ganin laipin sane,dubar Meenah yai yaganta se tsiri tsiri take da idanuwa suna had a ido ta sadda kanta k asa d an murmushi yai kafin yadubi affy, M sorry little sis,kinji favourite sis?! aga kanta tai alamar toh,tashi yai yaxo har kusa da ita ya rungumeta, My little sis,our baby of the house kakki fushi da baa Hydar d inki mana kinji?!next time duk sanda xaki shiga waje kibari abaki dama tukun kinji?! Toh baa Hydar,amma Ammi ce tace naxo na kirawo kufa wai kai kaje kasameta a parlorn ta sekuma wai aunty Meenah taje lesson teacher dinta ta chemistry taxo.. Ware idanuwa sarki Aliyu Hydar yai kafin yace, For real?! Allah kuwa To gamu nan zuwa yanzu xakiga wayana akan coach kid auka ki transferring amount d in daxe isheki shopping aikinsan code dinko?! Cikeda murna Affy tad aga Kai, Eh Eh baa Hydar...yay thank you thank you Allah ya saka da khairan tana gama fad a ta fece da gudu Girgiza kai sarki Aliyu Hydar yai tareda yin hamdalah azuciyarsa sanin badon wannan wayon dayai yamata kyauta ba to da babu abinda xe hana ta xayyanewa Ammin abinda tagani... Komawa yai kusada Meenah ya janyota jikinsa cikin kaskantar da murya tareda kashe mata ido d aya yace, ina ma muka tsaya?! Ai Meenah bata bari ya rufe bakiba tai wuf tamik e dama hanyar neman guduwa take,yunk urawa yai daniyar kamota tai hanxarin fita da gudu tana masa gwalo girgiza kai kawai yai sannan yabi bayanta yanupi parlorn Ammi inda tace yasameta kafin ya k arasa ya tsaya a corridor ya gyaggyara rigarsa da rawaninsa da suka ya mutse harya sa hannu xe bud ofar parlorn yashiga sekuma yai hanyar console mudubi dake gefen corridor aikwa ido hudu yai da bakinsa dayai dumu dumu da pink jambaki cikin hanxari yacusa hannunsa a aljihu yaxaro handkerchief d insa ya shiga gogewa yana gogewa yana murmushi seda ya tabbatar komai tsaf sannan ya wani canxa yanayin fuskarsa don karma Ammi ta gano komai cikin isa da kamala irinta sarakai yaturo k ofar parlorn yashiga bakinsa d auke daa sallama... _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```