← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 107

Sashe 49

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

bulama,murna wajan Meenah ba'a magana aunty yafendo sai kara mannata a jikinta take yi ganin yadda 'yarta ta kuma wayewa da Kara yin kyau sai dai ba kiba har yanzu cikin ranta take cewa, kila sai ta haihu zata yi kibar. Amma a fili bakinta kin rufuwa yayi saboda ganin Meenah ta kuma yin fresh.. Shirye-shirye aka ci gaba dayi Amarya layla batason abinda ake aikatawa ba tana can wajan 'yan uwanta dan tariga tasan Modu yayi mata nisa mai matukar yawa,shima shiryawa yayi da sauran matasan gidan suka tafi London wajan su Kiara da angama komai zasu dawo sai ayi irinna kanuri a palace tare da sauran amare.Babagana kuwa yafi kowa rawar kai duk da iyayan bilkisun sunce basu san ayi komai kawai a d'aura aure a kaita amma yace sai anyi irinna al'adar su duk da cewar bilkisun bata magana ba kuma ta kulashi sai dai bata tsoranshi kamar yadda take tsoran sauran maza. Har aka gama abubuwa ana gobe d'aurin aure sarki Aliyu hydar beje ya gaida Ammi da Maimartaba mai murabus ba har hakan ya janyo hankalin mutane 'yan bikin suka fara surutu musamman dangin hajja gajiram sunfi kowa sa ido. Da dare bayan anyi sallar isha wajan karfe tara lokacin sarki Aliyu hydar ya koma apartment d'inshi sai aunty yaruwaiya ta janyo Meenah dan so take su karkato da hankalinshi sannan itama Meenah tasan meye miji ya kuma ya dace tayi mai.shirya ta tayi cikin wasu shegun English wears riga da siket kallar pink da yellow tayi masifar yin kyau aunty yaruwaiya ta kalleta tare da furta, Meenah ta kema macace karkiji tsoran matar shi yauma kinjiko?Sannan idan baki yi abinda na saki ba toh haka zai ta barinki gashi ba kula wasu mazan zaki ba shid'in dai shine mijinki,kinga befi sauran wata uku ba kema akawo ki gidan shi ya kamata tun yanzu kifara sanin abinda ya dace kafin kizo ya wulakantaki. Toh aunty yaruwaiya ni dai wallahi kunyar tab'ashi nake yi kuma fa sai yayi ta hararata yana kura min idanuwa. Sakarai toh ai hakan da kikaga yanayi miki shima lada ake rubuta miki please Meenah ta yau dai ki daure kice mai kina son shi kinji ko?! Zaro idanuwa Meenah tayi tana kallon aunty yaruwaiya,hannu tasa akirji tana cewa, Nashiga uku aunty bazan iya ba ni dai. Zaki iya Meenah ta kuma duk abinda kikaga yayi miki karkiji tsoro ko kice masa d'an iska nasan yanzu kinsan ba iskanci bane tunda kuna biology sannan kina zuwa islamiya ga shi kina kallon Indian films so kije kifara neman aljannarki tun yanzu oya jeki kar dare ya kuma yi. A d'add'are Meenah ta fara tafiya ji take kamar ta gudu amma ba yadda zata yi haka ta shiga apartment d'in Basmah cikin sa'a ta hango sarki Aliyu hydar kwance akan 3sitter yana aiki a cikin laptop wadda ya d'aura akan cikin shi, sallama tayi wadda iyakarta makoshinta dan kuwa beji ba bare yasan shigowa ake yi sai ganinta kawai yayi a gabanshi.Da sauri ya kalleta cikin tsananin mamaki ya kai idanuwan shi kan agogon bangon dake cikin parlorn 9:25pm me ya kawo yarinyar nan yanzu?Aliyu hydar ke ayyanawa cikin ranshi. Ya hydar ina yini?! Ta fad'a tana tsaye hannunta d'aya cikin aljihun siket d'in yayin da d'ayan kuma tasa k'aramin yatsanta a baki tana tsotsa,kallonta kawai yake yana jin wani abu akanta amma ya kasa bayyanawa sai ma wani kin san yi mata magana da yakeji, Meenah kuwa ganin yak'i amsawa yasa ta k'arasa kusa dashi ta d'auki laptop d'in daga kan shi ta ajiye akan center table sannan ta dawo ta zauna akan cikin nashi inda ta d'auki laptop d'in ta maye gurbin, jinta akan cikin shi yasa shi rintsa ido yana tsuke baki Meenah kuwa sai raba idanuwa take tana tsoran karya harbata gefe. Kamshin khumran dake jikin ta shine ya fara addabar shi zuciyar shi na ayyana mai abubuwa da yawa sai dai tsoran yin ya rinjaye shi cikin muryarta ta shagwab'a wadda ta zama jikinta tace mai, Ya hydar dan Allah kazo muje ku gaisa da... Bata k'arasa ba kawai ya janyota jikinshi ya matseta kam a cikin kirjinshi tamkar zai maidata cikin shi,wani mugun tsorone ya ziyarci zuciyar Meenah hankalinta ya tashi a hankali taji yana bin jikinta da fuskarshi yana shak'ar kamshin jikinta mutsu mutsu ta fara yi na kwatar kai amma ta kasa sai ma jin tsinin hancinshi da iskar bakinshi taji a saitin tsakiyar kirjinta hanuwan shi kuma yana jujuyata dasu duk tabi ta firgice har wani fitsari-fitsari ta faraji murya na rawa ta fara magana, Ya hydardan Allah kayi hakuri wallahi bazan sake zuwa inda kake ba yanzun ma tilastani aka yi please na tuba kayi hakuri... Tana can tana neman afuwa sai jinsu tayi a k'asa timm!Still yana rungume da ita sai faman yamutsata yake yi,ganin ihunta yayi yawa ne yasa shi lalubo bakinta ya zura nashi ciki tsit kakeji hakan ya hana Meenah magana tana faman lumshe idanuwa wani yanayi na daban yana k'ara shigarta tanajin Aliyu hydar d'in har cikin jini da tsokarta abinda bata tab'aji ba sai yanzu. Tsawon 2minutes yana abu d'aya ganin yana neman wuce gona da iri ne yasa Meenah ta cizar mai lips na k'asan ba shiri sarki Aliyu hydar ya saketa Meenah ta mik'e da sauri tare da barin apartment d'in da gudu lakacin Basmah ta fito daga apartment d'in hajja yakolo hakan yasa basu had'u ba. Washe gari d'aurin aure wajan k'arfe goma da rabi akaje aka d'aura na yareemah babagana da bilkisu sai da aka shafa fatiha sannan babagana ya kuma tabbatar da cewar billy ta zama tashi hankalin shi ya kwanta farin cikin shi ya dad'u,ana gamawa wasu aka tafi kano dan d'aura auran Modu da layla kasancewar duk yan uwan mahaifin nata a kano suke da xama ciki harda waliyyin daxe d aura duk da cewar shi Modun baya nan yana wajan Kiara amma duk da haka baza a fasa zuwa a d'aura da layla ba. Gidan Maman ta aka sauka ta gama tattara mutane dama duk da tasan laylan ta gujeta amma bata gayawa kowaba tace dai amaryar taje gurin 'yan uwanta ne yi musu sallaama,nan ma d'in wakilan layla suka shaida auran b'angaran Modu harda Mai Alooma akaje dan shine wakilin shi,ana gana d'aurin aure suka juya da nufin cewar za'a kai amarya anjima zuwa shehuri... _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO_* [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 49 · 0% Book details