← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 107

Sashe 22

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*A STUNNING LOVE STORY_*
_*NA_*
NANA HAFSAT
(_*MISS XOXO_*)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(_*Home of experts and perfects writers_*)
_* Devoted to_* :
cutest momma(_*XARAH BUKHAR_*)
_*Tukwicine agareku_* :
_*Billyn Abdul_*(Tawan) and my beloved sis(ya _*Hajja ce_*)
_*particular thanks goes to my two adorable daughters_* :
_*Bitti Feedhom & dota Billy S Fari_*...
_34/35_
Ina kike _*walicious walee Amarya?!_* To ki matso kusa ga page d
inki sukutum ke kad
ai tawan
nanahafsat.wordpress.com
____________
Yallijam Aminatu?!
Mai Alooma Ghaji yace hakan yana shafa kanta...
Jam Baffa,kasiyomin?!
Ai banje France d
inba tukun Aminatu Bornu naje gidansu yayyunki
arashe maganar yana nuna mata su Aliyu,shide Modu yana sunkuye kansa a k
asa yasa hannu yana mulmula yatsunsa da meenah tataka,jiyowatai tana kallonsu yayi dede da d
agowar kan Modu yagasa mata harara saboda mugun haushinta yakeji ganin yadda tatakeshi amma ko ajikinta bin kyakkyawan takalminsa tai da kallo ganin shatin takalminta cikeda tsoro tace
sorry
Wanda idan baka kulaba baxa kace tayi magana ba saboda labb
antane kawai suka motsa ajiyar heart Modu yasauke ganin tabashi hak
uri ,shiko Aliyu lokacinma danna wayarsa yake,kad
a kanta tai bayan tabisu da kallo sannan tacigaba da magana;
Amma baffa nikad
aice banda iPad acikin friends d
inah,they r always making fun of me...
arashe maganar cikeda tausayi wai dan baffan yatausaya mata,
Aminatu kefa kika lalata iPad d
in ko..
be k
arasaba ta cafe,
Baffa nida gid
o ka siya mana guda d
aya fa kuma baya bani shysa nafasa ta kowa yarasa
Ganin surutun nata bana k
are bane yasanya Mai Alooma Ghaji kad
a kai kawai batare da ya bata amsa ba anutse yace;
Jeki cewa mummies d
innaki mundawo ko??
Meyakwan tace to tatafi aiken seta kuma sako wani zancen;
To Baffa warra bout the iPad??
Kije Aminatu kifad
i aiken dana ce kiyi
arashe xancen had
e da fara tafiya xuwa sashen da aka warewa su Modu sukuma suna binsa a baya harta fara tafiya sekuma tadawo;
Baffa aunty kawai xan fad
awa seta kira yayya awaya tafad
a mata kaji?!
Meyasa bakyajine Aminatu?!
Shiru tai tana wasa da jelar gashinta sukuma su Aliyu da Modu suka zuba mata idanuwa suna jiran amsar da xatace,ido baffan yaxaro mata yana sake tambayrta;
Aminatu badake nakeba?
Baffa koba ya Gumsu bace jiya taxo da system d
inta akwai wani cartoon
deep
sunanshi danake dying akansan ganinsa tahanani....
sekuma tai shiru,
Sekika fasa mata laptop d
inko kokuma kikai yaya?!
Oh ni Alooma mekikai kuma yanxu?!
Daria Aliyu yafarayi saboda bak
aramin dariya abin yabashi ba lalle yarinyar nan trouble maker ce tsayawa tai tana kallonsa had
e da turo bakinta gaba ta harareshi shi a shagwab
ance tace;
Baffa kaganshi yanamun dariya ko?!
Murmushi mai Alooma yai ahnkali yace;
To ai abin dariyar kikai Aminatu,kuma sunanshi baa Aliyu Hydar
Cab tace
e da tab
e baki sannanta kuma cewa;
Sunan mugun maths teacher d
inmu kenan... I so much hate him
a kai kawai mai Alooma yayi yana adduar Allah ya shrya masa meenah a zuciyarsa,
Baffa formatting system d
in nayi nadawo da ita kamar yadda aka siyota sabuwa,tatas nai deleting komi nd nasan ya gumsu tanacan tana nemana xata kashe ni
tafad
i hakan tana d
aga kafad
Jin jina kai kawai mai Alooma yayi atak
aice yace ;
Jeki kice gidad
o yaje yafad
a mata
Sude su Modu zuba eyes kawai sukai suna kallonta
Ware ido tai jin abinda baffan yace komawatai gabansa tana kad
a kai ahankli cikeda tsoro tace;
Baffa shima nemana yake
Da akai yayakuma?
cewar mai Alooma agajiyance
Baffa takalman daka siyo mana tun wancen tafiyar ya b
oye wai baxe sakaba se babban sallah
To ina ruwanki aminatu?
Sunkuyar dakai tai had
e da d
ago kaftara kaftaran takalman maxan dake k
afarta tace;
To aishine naje nad
akko a closet d
insa nasaka dama nace masa nikuma Wlhy idan baze sakaba to ni sena sa,baffa wannan ai tsumulmula ce ko abu tun last year fa ko?!
Ya ilahi! Aminatu jeki kawai xankira bulama yafada musu, kinji?
Kad
a kai tai alamar toh sannan tafece aguje,cike da takaicin isarsu datai mai Alooma yadubi su Modu yana fad
Kuyi hak
uri k
anwar taku ce kamar parrot haka take
Bakomi Baffa
cewar Modu
Shide Aliyu Hydar beyi magana ba yade lula duniyar zancen zuci nayadda yaga trouble kala kala awajen meenah harta zarce expectations d
insa,kowa da tunanin dayake ahaka suka k
arasa cikin apartment d
in da aka tsaftace masu se k
amshi yake,mai Alooma yace su huta anjima saje su gayda iyayen nasu
Toh Baffa mungode Allah ya huta gajiya
Ameen
mai Alooma yace
sannan ya wuce nasa sashen..
Sai da suka kusa shiga babban parlorn sashen kawai yareemah Aliyu hydar yaji kamar anabin bayansu hakan yasa shi dakatawa tare da waigawa yaga Meenah ce ke bin su,mamaki yayi amma ya shiga ciki beyi mata magana ba dan kar tayi mai rashin kunya. A zaune yaga Modu har yabi lapiar kujera yaxauna yana sauke ajiyar zuciya, yana shiga itama ta shiga fuskar ta k
unshe da fara'a tayi sallama cikin siririyar muryarta mai dad'i;
"Assalamu alaikum!" Ta fad'a tana kallon cikin parlorn tamkar bata son yadda yake ba.
"Wa'alaikum salam."
Modu ya amsa tare da mik
ewa zaune yana kallon Meenah,Aliyu hydar kuma yayi shigewar shi cikin bedroom komai tsab-tsab tamkar basuyi rayuwa a ciki ba an gyara shi komai neat.
Zama Meenah tayi kusa da Modu tana dashare mai k
ananun hak
oranta farare tass dasu tace mai;
Ashe daman ku agidan su Affy da Aysa kuke ?wallahi ban sani ba har sai da kuka tafi aunty yafendo take gaya mana, wai kuma shi wancen yayan sune d'an Ammi ne shima?!
Kallonta kurum Modu yayi jin yadda take surbid'a mai zance tamkar kiranta yayi,cikin rashin damuwa da amsar da be bata ba Meenah ta cigaba dayi mai magana;
Allah sarki Affy ai dana sani har letter zanyi musu na baku kukai musu,dan dai baku kiramu munyi hiraba har kuka tafi.
Uhmm Meenah sunanki ko?
Modu indimi ya tambayeta yana rik'e hab'ar shi tare da k
ura mata manyan idanuwan shi,
Hahaha Eh mana suna na Ameenatu shine ake kirana da Meenah ammafa family ne kawai ke fadamin haka, friend's d'ina kuma suna ce min baby queen.
Tayi maganar tana dariya tare da wasa da k'asan rigarta.kallonta kawai Modu keyi daga sama har k'asa sannan ya kwashe da dariya yana rik'e da ciki itama taci gaba da tayashi dariyar dan ta d'auka maganar da tayi ce tasa shi dariya,ganin haka yasa shi sassauta dariyar yana kallon kyakyawar face d'inta yana cewa;
Yah sister
insane su Affy, ai farkon zuwan mu rashin kunya kika dinga yi mana that's why muma bamu shiga harkarki ba but this time around zaki zama k
awata ko bakya so...?!
Ya tambayeta bayan ya gyara zaman shi.
Eh sosai ma ai wancen xuwanma dan bamu sanku bane, kuma kai ba ruwanka akan wancan daya ke son ciremin gashi,kwana na uku ina jin zafin gurin daya rik'emin.
Modu yayi murmushi tare da d'ora kafa d'aya kan d'aya,gyaran murya yayi yana kallonta;
Waye saurayin ki Meenah?!
Yatsina fuska tayi alamun tambayar bata burgeta ba tace;
babu!ni bana harkar love aunty yafendo ta hanamu cewa tayi karatu zamuyi kaima kadena yi min zancen karnaje na gaya mata wallahi.
Idanuwa ya fito dasu jin daga tambaya zata ce zata gayama yafendo ,cikin basarwa ya mik'e tsaye yana tafiya bedroom inda yareemah Aliyu hydar ke ciki yace mata;
Ah sorry daga tambaya?tashi ki tafi kinga yanzu muka zo zamu huta muyi wanka anjima sai mu had'u.
Yana fad'a yayi saurin shiga cikin d'akin ita kuma ta mik'e tana hararar shi ganin yak'i tsayawa ya bata labarin su Affy juyawa tayi tabar parlorn da d'an gudun ta tabar apartment d'in.
"Guy yarinyar nan akwai surutu,zaka sha fama gaskiya ina tausaya maka, tana da kyau sosai matsalar d'aya bata da suffar mata amma idan aka yi muku aure kana bata kulawa ta musamman wow komai zai yi zam-zam sai dai zaka sha kiyo dan kiwan ta ba na k
ananun shekaru bane....
Yareemah Aliyu hydar yayi mai banza lokacin yana taje gashin kanshi, Modu ya kalleshi cikin b'acin rai yana cire riga yace;
wai kanaji ina ta faman magana shine kayi min banza ko? Toh wallahi akwai ranar k'in dillanci zaka zo ka nemeni arrogant guy kawai.!"
You are sick
kawai Aliyu Hydar kawai yace cikin basarwa
Kaji dashi kaida banxan daily silly annoying words d
inka kaide ba American bane gat that into ya head cabbage head kawai
Murmushi kawai yareemah Aliyu Hydar batare daya tanka masaba,bayan sunci abinci sun huta ne suka nupi gayda su aunty yafendo sannan suka wuce sashen Baffa harseda lokacin bacci yayi tukun sannan suka koma sashensu don sauke gajiya...
_*SAFIYA TA GARI_*
_*BORNU(SHEHURI)_*
Dagaske kike jakadiya mangu?! Kada kibari lab
anki su furta kalmomin da zasu iya janyo miki rasa rayuwar zamanki a shehurinnan domin idan har shirya zancenki kikai,ina mai tabbatar miki dacewa zan iya salwantar da rayuwarki bake kad
ai ba har danginki kaf,kifad
amin gaskiya shin meke tafe dake?!
Hajja gajiram ta k
arasa maganar cikin tsananin firgici da rikita,jakadiya mangu dake raba idanuwa a rakub
e a k
asa kamar tsohuwar kura tace;
Kwarankwatsa dubu ba shrya zance naiba uwar d
akina,boka na sambisa yatabbatar mun da cewa har aljanun dake cikin tekun maliya yanemi temako suka kuma tabbatar masa da cewa lalle yareemah Aliyu Hydar shine ze gaji gadon sarautar bornu bayan haka kuma har haske biyu yagani hakan na....
Bata k
arasaba taji saukar mari har sau biyu a lomatstsun kuncinta harseda taga wuta a hargitse cike da tashin hankali hajja gajiram tace;
arya kike mak
aryaciya y
ar gidan matsiyata
Baki na kakkarwa had
e da dalalar yawun daya rine ya zama ja saboda tsabar cin goro hancinta se xubar majina yake idanuwanta suna kawo ambaliyar hawayen azabar marin datasha,hannu bibiyu tad
ago dak
yar alamar hak
uri tanamai duban hajja gajiram dake watsa mata harara cikeda tsoro tace;
Uwar d
akina narantse da Allah duk zancen danayi maki babu k
arya acikinsa,Allah ya k
ara miki lapia da nisan kwana wallahi bakeba uwar d
akina wani acikin masoyanki ma baxan musu wannan mummunan fatan ba amatsayin k
arya,dama na bincikone saboda aiwa tufkar hanci...
Shiru tai bayan tace haka,ita kuma hajja gajiram tamik
e tashiga xagaye parlorn dayasha tum tum da kilisai tana neman ina mafita?!
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: _*SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!_*
Chapter 22 · 0% Book details