Sashe 107
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dai matan shi biyu itace ta uku,haka ta hakura domin tana masifar son yin auran. Su Meenah tamkar bata ajiye Sultan ba aikuwa Aliyu hydar yaji haushin raye-rayen da tayi dan haka yace bikin Aysah tana exam za'a sa ta dinga mai magiya yace haka ya tsara, cikin ikon Allah kuma itama Basmah Allah ya azurtata da nata rabon wata biyu kenan aka dinga murna tare da fatan Allah ya sauketa Lafiya. Lokacin Billy da waziri kuma yareemah babagana duk wanda ya gansu bazai ce sunyi zaman doya da manja ba dan soyayya suke zubawa tamkar zasu cinye junansu, ga yaransu tabarakallah son kowa kin wanda ya rasa babagana baya kallon ko wace mace da gashi idan ba matar shi ba hak'ik'a billy ta ciro tuta har yanzu ba'a dena karb'ar mata hakkinta ba a gurinshi domin soyayyar da Allah ya d'ora mishi ta isheshi dan Billy na wanashi sosai. *BONUS CHAPTER* (for my dearest one..Asmy b Aliyu I love you so much) Tsaye Aliyu da Meenah suke a kitchen agaban gas cooker tana nuna masa yadda xe talge tuwo gaba d aya yayi dumu dumu da kayan sa duk ruwon tuwon ya faffallatsal masa a dakakken yadin jikinsa se gumi yake,daria Meenah tashiga yi tana nuna tuwon y ar harararta yai, Meya faru Ajlaal?! Kobah kai bane ya Aliyu kalla fa tuwon yayi ruwa se andaure da gari What?! yafadi hakan yana duban tuwon Kashe gas cookern yayi hade da rungumo waist d inta cikin kunnenta yashiga yi mata Kyale shirmen tuwon nan pls zo kiji wata magana maman baby Ina xanzo gani a kusa dakai.. Noh a d aki kinji baby.. Nah naki wayon You don t understand I love you I love you more than life itself more than anything on this world I think bout you all the time you have turned me into a sex addic... Be k arasaba Meenah ta hade bakinsa da nata,shi kansa yayi mamaki yadda tashiga sarrafashi sedata gaji sannan ta kyaleshi akwai dama abinda yakeso kenan ya dauketa be ajiyeta ko ina ba se kan gado,seda yasamu nutsuwa sannan ya kyaleta suka shiga maida numfashi, Cikin shafa kwantaccen gemunsa Meenah tace dashi, Ya Aliyu dan Allah karka rabu dani I love you so much... Sssh yai saurin katseta yana shafa bayanta, Naci ALWASHIN komai runtsi Meenah baxan taba rabuwa dakeba domin kedin ZABIN IYAYE na ce ina SON ki har cikin RAI na... Ya Aliyu ka kuwa san ka iya TATTALIN MACE?!wallahi ko a novels albarka I so much love you yayanah Dan hararta yai, Ta Ina naxama yayanki ne pls?!dan Allah kidena cemun wani ya Aliyu kinji baby Allah kai yayah na ne.. Nine yayan naki muna kan gado d aya muna shagalinmu kikirani da yayanki?!nide kawai atemaka acanxamun suna pls To shikenan seka xab a cikin wanda xanyi listing;Mon Amour,mon Cherie,babe,sweetat,hayatee,habeebee,life partner,soul mate,honey boo boo,hero,angel,roseberry and finally miftahul qalb.. Miftahul qalb..saboda na kulle soyayyar duk wani tahaliki daga zuciyar ki naxama ke kinxama ni.. Zan rayu dakai miftahul qalb zan mutu dakai abadan da ni da kai xamu xauna.. I love your eyes Ajlaal.. yafadi hakan yana kissing kan idonta sannan yacigaba da magana in a romantic way, I love the way you laugh,I love your smile I love your lips yace hakan hannunsa na yawo kan jajayen labbanta, Murmushi Meenah tai da alama tana jin dadin sakon dayake aikamata ahankali ya xura bakinsa cikin nata yashiga bata deep and passionate sumba me ratsa jiki sun dau lokaci ahaka kafin ya xare bakinsa cikin nata, I love that you are not afraid to eat in front of me i love your glooming skin,i love your hair Meenah,gashinki shine abu na biyu danake matukar so a jikin ki,i love you so much Meenah ina sonki Ina sonki nayi dana sanin rashin fada maki da wuri tun a yola i regret not telling you sooner.. You are going to make me cry cewar Meenah cikin muryar kuka,gaba d aya maganganun Aliyu se yawo suke mata akai,kafin kace mene ta fashe da kuka,ta rasa wani irin masifar so Aliyun nata yake mata.. Girgixa kai Aliyu yashiga yi yasake janyota jikinsa yasa harshen sa yashiga share mata hawayen, No please don t cry.. Door bell na gidan sukaji yana kara da sauri Meenah tashiga lalubar rigarta tana k arin sawa,Aliyu ya fusge rigar yana sake nanukar ta,cikin dan daga murya Meenah tace, Miftahul qalb su Affy ne da sultan pls ka kyaleni na tafi kaji.. No not until kince kina sona.. yace hakan yana langabar dakai.. Gwalale idanuwa Meenah tai tana duban Aliyu,shafa saman kirjinta yai yana dan murmushin gefan baki.. Meye abun kunya Ajlaal?kalle mu akan gado necked,touching and kissing ai abun kunya ya kare tunda har muka aje sultan.. yace hakan yana kashe mata ido d aya.. Cikin rufe idanuwa tace, I love you my ALI JAN XAKI,ALIKO HYDAR MAZAN FAMA GADANGA K USAR YAK I love you most Ajlaal,what a STUNNING LOVE STORY..Allah yabarmu tare har k arshen rayuwar mu.. Da wannan suka rufe xancen da sumba me ratsa jiki harta kaiga sun shiga babban aiki.. Sum sum ni nana Hafsatu naja legidiz Benz dina na rufo masu k ofar dakin domin na fara shiga hurumin da banawa ba.. TAMMAT BI HAMDULILLAH. ...... _Love is patient love is kind it does not envy it does not boast its not proud it does not dishonor others,it is not self seeking,it is not easily angered it keeps no record of wrongs,Love does not delight in evil but rejoice with the truth,it always protects,always trusts,always hopes,always perseveres#MEENALIYU2018_ _Anan ni Nana Hafsatu nakawo k arashen littafina me suna a sama kunsan shid an Adam ajizine tara yake be cika goma ba duk wanda nabatawa rai farawar littafinnan zuwa k arshensa ina neman yafiyarsa,ina fatan dan fadakarwar dake ciki Allah yasa mu amfana da ita,kurakuren ciki rabbi yayafemun.._ _First of all I wanted to thank each and everyone of you reading this,thank you for reading my story,thanks for the calls,messages and comments I wholeheartedly appreciate it..kusani har kullum kuna ran Nana Hafsaatu,da baxakar ku nake rawa my fans..Fatana Allah yabar mu tare.MISS XOXO na yinku beyond words Rabbi yabar zumunci.._ _Wannan littafi kacokan naki ne sadaukarwa ne agareki my cutest ZARAH BUKHAR,Rabbi yabar mu tare har abadan da iman Allah yasaukeki lapia yakawo mana healthy babyn mu me yawan albarka..I love you lots _To my mentor my hero the very best sis I gat my sweetest sis UMMI AISHA I love and adore you beyond words,more and more grease to your elbow,you ve been with me since the very beginning and you are still with me till the end without you i will be fish food And I know you that I know you know it I love you so much sistoo me May you be forever blessed Allah yasa ki gama service dnki a sa a our very own otondo _To my YA HAJJA CE my hero my biggest supporter Wannan littafi TUKWICI NE agareki I just want to thank you from my cheesy romantic heart for supporting SON RAI KO ZABIN IYAYE for recommending it to others most importantly for believing in me and supporting me to finish this story,badan ke ba wallahi I would not have beeen able to keep writing like this,Thank you so much kedin tadabance a xuciyata,Allah yaraya mana ihsan yabarku tareda uncle .... _Tawan tawan,My BILLYN ABDUL mi fren mi love mi best Wannan littafi TUKWICI ne kema agareki a har kullum alkalami baxe iya rubuta dimbin godia ta agare ki ba kalmomi sunyi kadan wurin kwararo kalaman matsayin ki awajena,Rabbi yabar mu tare matar abdul,Allah ya Kara dankon soyayya tsakaninki da Abdul Ina sonki Kina raina akoda yaushe.._ ..... _SPECIAL THANKS GOES TO MY TWO ADORABLE DAUGHTERS;BITTI FEEDHOM AND DOTA BILLY S FARI I LOVE YOU SO MUCH AND I ADMIRE ALL THAT YOU EMBODY,MAY GOD CONTINUE TO BLESS YOU GUYS..YOU AREE ALWAYS IN MY .... _MATAR NASIR BABAR AFFAN KAWAR MISS HAFSY..AND MY BELOVED MISS HAFSY LIKE A JEWEL TRUE LOVE IS RARE TO FIND BECUX M LUCKY TO HAVE YOU GUYS..ALLAH YABAR MU TARE.._ _TAWAN,MY LOVELY MRS NGARI USMAN SHEHU BULAMA MY ASMY KEDIN TADABANCE AWAJENA NO ONE WILL EVER TAKE YOUR PLACE I LOVE YOU .... _MY SEC MOMMA FEEDOH AND MY SADEEYA KHALEEL ME ZOBO DA MY ANKATUWA I LOVE YOU SO MUCH IF I COULD DESCRIBE LOVE IN ONE WORD I WILL CALL IT YOU GUYS _MY MOM SHAKUR AND DEAREST SEEMBY LUFF AND MY NUCEEY LOVE THANKS FOR SUPPORTING ME THROUGHOUT,I LOVE YOU SO MUCH .... _AUNTY MAIJIDDAH MUSA,GAISUWAR BAN GIRMA GAREKI AUNTYN TWINS OUR VERY OWN MAMMA YADDA KIKE BAMU SHAWARWARI AKAN LITTATTAFAN MU ALLAH YABAKI LADAN YASAKA MAKI DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA ILYSM .... _AND TO MY CO WRITERS ONLINE AND PUBLISHED WRITERS ALLAH YA KARA MAKU BASIRA DA KWARIN IDO,YADDA KUKE FADAKARWA A YANAR GIZO ALLAH YASAKA MAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA ..... _INA KUKE YAN HOME OF NOVELS DA XOXOS PALACE KAI DAMA DUK GRPS DIN DANAKE CIKI TO KU MATSO KUSA,NI NANA HAFSATU BANDA BAKIN GODIAA GAREKU FATANA YADDA KUKE BIBIYAR LITATTAFAI NA ALLAH YABIYA MAKU WISHES DNKU .... _INA YAN WORDPRESS?!THANK YOU SO MUCH FOR THE COMMENTS LOVE AND CARE I LOVE YOU GUYS BEYOND YOUR WILDEST EXPECTATIONS .... AND LAST BUT NOT THE LEAST YAN KUNGIYAR HASKE WRITERS ASSO. HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS..RABBI YABAR MU TARE DA BAXAR KU NAKE RAWA; _PHERTY,UMMI AISHA,KHALEESAT HYDAR,YA HAJJA,MAMAN KHADEEJA,BILLY GALADANCI,SAFIYA HUGUMA,NUCEEY LOVE,AFRA BHAI,NANA DISO,AYUSHER,ASMY B ALIYU,AISHA DAN SABO,FEEDHOM,FAXY FASHION..SANNUNKU HASKAKKUN MARUBUTA MORE GREASE TO UR ELBOWS ........ ALHAMDULILLAH...SEKUN JINI A SABON LITTAFI NA ME ZUWA NAN GABA ...TAKU NANA HAFSATU MOMMODU HADEE MISS XOXO _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Aria Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO W1 TECNO LD7 WPS Office ac1cddea68514d45a71f47da499d249b