Sashe 63
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_*RAMA RAMA MY RAMA LURV..Kina Ina?!To ki matso kusa tawan tamu yan Real Madrid wannan shafin nakine ke ked ai domin jin dad inki.._ *67* *C*ikin sauri aka tafi da yareemah Babagana asibitin cikin masarautar temakon gaggawa likitoci suka fara yi masa cikin k anin lokaci akai masa scanning acikin ana jiran aga sakamakon daxe fito... Duk wannan abubuwan da ake hajja gajiram batada masaniya akai domin suna kan jakadiya mangu itada yakolo se surfa mata kwandunan masifa suke akai kan lalle tana sane take wannan abubuwan domin kwaso rantsuwa sukai suka dire kan cewar babu wata aljana kuluwa da har xata gutsire mata k afa tana sane akai mata hakan don kar burinsu ya cika, itade jakadiya mangu se ambaliyar hawaye take tana rantse rantse ga azabar ciwon rashin k afa ga wata masifar datake nemon kunno mata ganin iyayen d akin nata sunki yarda da ita don yakolo tsabar takaici har shararawa jakadiya mangu mari tai.... Cikin fada kuwa zaune mai martaba sarki Aliyu Hydar yake a karagar kujerar mulkinsa se fadanci ake yayi masifar kyau cikin shigar kayan sarauta kalar k asa alkyabbar jikinsa kuwa bak ace datasha adon gwal,d aurin rawanin sama abun kallo ne,kallo d aya xakai masa kai saurin maida kanka k asa domin mai martaba sarki Aliiyu Hydar bade kwarjini ba da hasken kamala..... Ana cikin fadanci jakadiyar sarki taxo neman iso kan ga fadawan yareemah Babagana nan suna neman sarki yabasu iso domin isar da k ara akan matar yareemah Babagana nanfa fada ta hautsine kowa yana tofa albarkacin bakinsa kan tsaurin ido na dakaran yareemah Babaganan.. Cikin takaici sarki Aliyu Hydar yai gyaran murya tareda sallamar kowa dake fadar sannan yabawa jakadiya izinin shigowa da fadawan yareemah babaganan bayan su kuwa bilkisu ce se raba idanuwa take musanman da tasan sanadin bahagon naushin dataiwa babagana ne aciki yasanya akai gaggawar garzayawa dashi asibiti ita kuma aka taso k eyarta xuwa fadar.. Shiru sarki Aliyu Hydar yai har yagama jin k arar da fadawan na babagana suka kawo sannan ya gyaran murya xeyi magana ya bud e baki kenan xe fad i abinda xe ce wani d an shisshigi daga cikin fadawan na babagana ya karaf kamar ance yai magana, Saboda haka munaso sarki mai adalci da karamci da yayi gaggawar hukunta wannan mata ta yareemah domin ta.. Be k arasaba fadawan sarki Aliyu Hydar dake gefansa sukayo caa xasu kaimai duka sarki Aliyu Hydar yai hanxarin d aga masu hannu alamar karsu soma,cikeda girmamawa suka fasa suka xube a k asa suka shiga bashi hak uri. Ayi hak uri mai martaba Allah yaja da ran sarki Aliyu Hydar d an shehu bulama,Allah yakarawa sarki lapia da nisan kwana Gyada kai sarki Aliyu Hydar yai alamar ya hak ura nan fadawan babagana suma sukace baxa a barsu abaya ba suka ingixa kan bafaden dayai katob ara agaban sarki bashiri sukai gurfane suna fadanci don kar ta asar dayai suma ta shafesu, Gaishe ka sarki Aliyu Hydar,gyara kintsi da kyau,gaishe ka dangin sarauta dangin kima da dattako,ayiwa dan talakawa hak uri dangin matsiya ta dangin abun kunya dangin shisshigi da neman bala... Dakatar dasu sarki Aliyu Hydar yai yana d an murmushi ganin fadancin nasu yak i karewa,cikin sarauta yace, Ina sarkin fada?! Yana waje ranka shi dad e ko ayo maka iso dashi ne?!Allah ya kara maka lapia?! cewar jakadiyar tasa.. Jinjina kai sarki Aliyu Hydar yai da sauri ta fice don kiran sarkin fada ba ajima ba jakadiya tadawo ita dashi zubewa sukai a k asa suka sake sabuwar gaisuwa nan sarki Aliyu Hydar yacewa sarkin fada yatafi da fadawan babagana xe neme su bayan yaji ta bakin uban gidan nasu wato yareemah Babagana.. a kai sarkin fada yai cikin sauri ya tusa keyar fadawan babaganan uku waje,dukkansu za ai masu bulala talatin talatin na kai karar da ba huruminsu ba shikuma dayan bafaden dayace a hukunta billy shikuma xa ai masa bulala sittin da kuma sati d aya agidan yari bisa ga saurin katse tarar numfashin mai martaba daga furucin daxe yanke lefi na biyu kuma dayace a hukunta billy batare dayai duba da itadin matar uban d akinsa ba ce hakan yayi nuni da lalle bafaden ba k aramin lefi yai ba domin ba a yankewa sarki hukuncin daxeyi domin kalmomin da bafaden yai furucin dasu sunyi fatali da kundin tsarin masarautar tun alif shekara ta dubu d aya da d ari tara da cassain da bakwai... Bayan fitar su bafaden sarki Aliyu Hydar ya bawa jakadiya izinin fita daga fadar dama sauran dakaran dake tsare lapiar sa fadar takasance daga shi sekuma bilkisu domin shi sarki ne meson sirri bayason ko yaya sirrin cikin gidah yafito wajen masarautar bare kowa yaji.. Cikin muryar sarkin dayasan meyake ya fara magana, Bilkisu.. Cikin sarkewar murya alamar tsoro tace, am rankashi dad Ko zansan meke faruwa?!shin ina shi maigidan naki yake yanxu?domin ko kadan ban yarda da k arairakin da suke fada ba Shiru bilkisu tai tana tunanin ta fada masa k arya ne kota fad i gaskia?!yo inma tayi k aryar ta gudu har gidansu xa a bita ba ita kad ai xa a hukunta ba rankataf din danginta se sun kwashe kashinsu da hannuwansu domin gidan sarauta ba wasa bane gashi rigima ce ta kunnowa kanta da hannunta ba wani ne yasa ta ba.Ta lula sosai cikin shawara da zuciyar ta ta sake tsinkayo muryar sarki Aliyu Hydar, Bilkisu ina saurarenki.. Wiki wiki tai da idanuwa ta gefan ido tad an kallo sarki Aliyu Hydar ganin shi da fuskar rahama da alama kuma xeyi saukin kai yasata dan sake rausaya kai cikin muryar tausayi tace, Ranka shi dad e ni me lefi ce domin a sanadiya ta ne yake asibiti ynxu.. Shi wa kenan?! cewar sarki Aliyu Hydar cikin rashin fahimta.. Shi...Shi yareemah babaganan Ko zansan meyasa tasanadiyarki yake asibiti Allah yakara maka lapia ga gafarceni na daga abinda labbana xasu furta saboda hakika yareemah babagana ba mutumin arziki bane Ware idanuwa sarki Aliyu Hydar yai cikin sauri don sake gasgata abinda tace yace, Kikace mene?? Allah ya kara.... saurin katseta yai domin shi bai fiya son irin wannan kirarin fadanci ba, Ki kirani da sunana pls.. Girgiza kai tai alamar baxata iya ba..cikin murya k asa k asa tace, Ranka yadade hakika yareemah babagana yamai dani gonar sa ya satoni daga gidan mu yana aikata masha a dani,yana zina dani shine yake tamin haddina ya rabani da mar... Sshhhhh sarki Aliyu Hydar yai hanxarin katseta ta hanyar d aga mata hannu.. Zuba mata idanuwa yai yana binta da kallo sosai cikin zuciyarsa kuwa bansa kalma d aya ba abinda yake maimaitawa, Ko batada hankaline? Yana kallonta yana maimata kalmar ganin yaya mata da mijinta zata dinga kiransa da wanda yaketa mata haddi ya rabata da martabarta bayan sadaki ya biya ya aureta dubban mutane suka shaida haka?! Sake jinjina kai yayi lalle biri yayi kama da mutum tabbas batada hankali inba tabuwar hankali ba abinda xesa taiwa mijin nata gula aciki dahar hakan xesa akai shi asibiti bayan nan kuma takira mijin nata da suna mazinaci wanda ya rabata da martabarta yaketa mata haddii.. Sake girgiza kai yayi a karo na uku yad au xancen Bilkisun ya ajiye a matsayin zancen mahaukaciya wadda hankalinta ya gushe.. e baki yai ganin yana batawa kansa lokaci awajen wadda ba tasan hakanba tunda aganinsa ba tada cikakken hankali a nutse ya dubeta tareda furta, To malama bilkisu naji xancenki kuma..uhm hakan dayai be kyauta ba saboda haka duk sanda aka sallamo shi daga asibiti xamu sake xama daga nan semuji inda mtsalar take.. a kai bilkisu tai cikin sauri tace, Toh Allah ya kara maka lapia ko xan iya tafiya gidanmu duk sanda ake nemana se naxo?? Ina kenan?! Can gidanmu dake unguwar bulunkutu yan nono gidan iyayena.. Ware idanuwa yai hade da sake jaddada kai,lokaci d aya sarki Aliyu Hydar yaji tausayin bilkisun ya dirar masa azuciya donshi axatonsa haukanne ya motsa tunda gashi har tana xancen tafiya gidansu bayan tasan itadin me aure ce ... a bilkisu..Kibari xakije gidah amma ba yanxu ba idan aka gama shirye shiryen komai da kaina xansa akai ki har gidah a mota ko bakyaso?! Dashe baki bilkisu tai jin xa kaita gidah tagasu abbanta tagaya masu fyade akai mata shiyasa bata dawo daga islamiyya ba tunda tafita... Cikin sauri ta kad a kai, Inaso wallahi ..Nagode k warai.. Nima Nagode yace da ita yana murmushi Kiran jakadiya yasa aka masa ahankali yace da ita ta tafi da bilkisu ta karbo mata temakon gaggawa don sabon haukan daya tab a kwakwalwar ta da axama jakadiyar ta rik e hannun Bilkisun tana d an nesa da ita don karta kai mata duka jin an ambaci sabuwar tab uwa ce Bilkisun,fita sukai xuwa sashen ta bayan sunyi sallama da sarki Aliyu Hydar din.. Sun kuyar da kai yayi yana tunanin ina mafita?! Jin kansa yafara sara masa yasashi xaro wayarsa don kiran Meenah ko jin muryarta xe d an wartsakar dashi,yana cikin dialing number Modu yai sallama bayan ya kutso kai cikin fadar yana murmushi... Bashi hannu yayi suka tafa, Mutumina...Kaga sarkin barebari mijin Basma da Meenah yayan Aysaa k anwar my Affy Dan murmushi sarki Aliyu Hydar yai bayan ya gyara xaman kasaitar dayai hade da maida wayarsa cikin aljihu... Guy!lapiar ka kuwa?! Da akai yaya?? cewar Modu Da wannan soki burutsun naka mana To ai gaskia ne kaiba sarkin bane,ko kuwa ba mijin Basma da Meenah bane ko k arya nai kaiba yayan Aysa da Affy bane?? e baki sarki Aliyu Hydar yai kafin yace, Allah yabaka lapia... Amin tare da kai...Nace meya faru ne naga matar baa babs tafita yanzu da alama yasha yayi tatul ya batasha kashi halan cux nasan halin mutumina Naah!ba haka bane guy nikama tuno min wallahi,Kai Allah kabawa wannan baiwa taka lapia Ware ido Modu yai cikin sauri yace, Batada lapia ne?!ina..Ina shi mijin nata?? Wallahi guy kabari Ina tsoron duniyar nan ka kwanta lapia da mutum kutashi bashida lapia.. Tsaki Modu yasaki cikin takaici yace, Dan Allah kabani amsar tambayata Guy yarinyar nan tasami matsalar tabin hankali,nan fadawan baa babs suka kawo kararta ta dakeshi aciki yanzu haka yana asibiti To amma ni kalau naganta fa har