← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 107

Sashe 73

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*sweeto..Ina kike sweeto nafee anker?!.Kina Ina?!To ki matso kusa tawan tamu y ar Real Madrid wannan shafin nakine ke ked ai domin jin dad inki.._ *70* *SHEHURI* *S*una zuwa a babban parlorn maimartaba maimurabus suka yada zango still babagana na rik'e da bilkisu tamkar yana tsoran karta gudu zama sukayi dukkan su sannan maimartaba ya kalli babagana yace, Ya jikin naka yanzu ina yake maka ciwo?! Bako ina baba Cewar babagana wanda yaji billy na k'ok'arin kwace jikinta daga nashi duk abinda suke yi maimartaba na kallonsu yayi kamar be gansu ba sai ma cewa yayi, Toh kozan iya sanin abinda ya faru tsakaninka da matarka har takaiga ga zuwa clinic?! Wiki-wiki yareemah babagana yayi yanajin tsoran abinda zaije ya dawo,tunda yake be tab'a jin kunya ba irin asirinshi da yake shirin fitowa wajeba.A d'ari-d'ari yake kallon bilkisu cikin kalar tausayi alamar karta tona mai asiri amma ina ta riga ta shiga rud ani jin kowa yana ce mata matarshi ce dan haka tana son taji yadda akayi ta zama matarshi jiki na rawa tace, Ranka ya dad'e ina neman alfarma ina kuma son kayi min adalci domin kunnuwana suna jiye min abinda ni nasan ba haka bane,shin ya akai na zama matar wannan azzalumin mara imani da tausayi?ya cuceni ya ci mutuncina dashi da mahaifiyar shi sannan ya maidani gonarshi wajan ban ruwanshi da duk lokacin da yake son yi sai ya nemoni shin tayaya na zama matarshi bayan nasan matsayina be kaiga shigowa cikin zuri'ar nan ba??! Sosai kan sarki maimurabus ya kulle sam ya kasa gano inda zancen billy yasa gaba hakan yasa shi kallonta tare da cewa, Bilkisu kinsani a duhu matuka,a yadda nasani ked'in matar d'anace wato yareemah babagana kuma ni da kaina na d'aura auranku. Innalillahi wainnailaihir raji'un na shiga uku wannan wace irin muguntace a dakeka sannan a hanaka yin kuka saima d'aureka da za'ayi?, Ranka ya dad'e wallahi-wallahi tallahi banason shi na tsaneshi duk duniya da za'a harhad'o min duk mak'iyana a bani bindiga ace na kashe mutum d'aya babu shakka da shi zan kashe da hannuna saboda shi d'in azzalumine a cikin zuciyata da gangar jikina dan Allah dan manzon Allah s.a.w ranka ya dad'e kace ya gaggauta sakina saki uku yadda bazanyi tunanin k'ara yin mu'amula dashi ba dan Allah. Sosai ta d'aureshi sannan mamaki da al'ajabi suka taru sukayi mai dabaibayi a cikin zuciya,babagana kuwa tunda ta fara magana jinshi da ganinshi suka tsaya cak yayinda hajja gajiram da hajja yakolo suka zazzaro idanuwa jikinsu ya hau rawa ba kamar hajja gajiram wadda takejin wani rad'ad'i a cikin ranta dan haka a kufule ta kalli bilkisu cikin takaici tace, Ke dalla yiwa mutane shiru dan ubanki dan kin samu an tsintoki daga cikin kunci da bakin talauci shine yanzu kin waye zaki yiwa mutane d'ibar albarka?Toh shima ya tsaneki baya sonki ked'in banza ked'in wofi da zaki zauna bakiji kunyar iyayanshi ba ki dinga furta wad'annan kalamin toh... Bata k'arasa ba taga babagana yayi gurfano wajanta hawaye tamkar bakin famfan da ya lalace yana mata magana hakan yasa hajja gajiram sakin baki galala kamar wadda aka fasawa jitayi yana cewa, My billy ki fad'i duk abinda zaki fad'a na cancanci fiye da haka amma kidena furta kalaman cewa na rabuda ke nikam har abada bakina da hannuwana bazasu tab'a yin hakan ba,wallahi ina sonki ina kaunarki bilkisu kece rayuwata kidena furta cewa na sakeki domin fad'in hakan sab'one ni dake mutu ka raba har abada. Gabaki d'aya tsayawa sukayi suna kallanshi tsawan wani lokaci kafin yayi gyaran murya ya fara magana, Ya isa haka bilkisu ina sonjin meye had'inki da yareemah babagana tun kafin ki zama matarshi. Kuka takeyi sosai musamman idan taji ance mata matarshi sai taji tamkar zuciyarta zata fito dan bak'in ciki,sannu a hankali ta samu kukan ya d'an lafa sannan ta kwashe iya abinda ta sani har kawo yau data farka ta ganta tare dashi,sosai maimartaba yayi mamaki sam ya kasa tantance a duniyar da kunnuwanshi suke kafin yayi magana yaji babagana na cewa, Wallahi ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba sai dai idan su Mami ne sukayi mata asiri dan dama sabonsu ne. Kai babagana banason sakarci kaji ko,kana da hankali kake gayawa iyayanka haka?toh ka shiga hankalinka,sannan ke bilkisu naji duk abinda kikace kuma na aminta zan nenar miki hakkinki nayi miki wannan alk'awarin amma sai da sharad'in zakuje yanzu clinic a aunaki idan har bakida juna biyu toh a yau zan k'arb'ar miki hakkinki amma idan akwai ciki toh hakika zan jirkinta harsai lokacin da kika haihu insha Allahu.. Wani sabon kukan ta fashe dashi tare da rik'e ciki tana fatan kar Allah yasa tana dashi domin ta tsani me cikin shi kuwa babagana a gurin yayi sujjada ta rokan Allah yasa akwai domin yana sonta yana masifar kaunarta da bukatarta a kusa dashi.muryar sarki maimurabus ce tasa shi ya d'ago sai faman kallon billy yake amna fur tak'i su had'a ido dan jin ranta takeyi tamkar zai fita yace, Sai dai duk da haka bazamu barki anan ba koda kinada juna biyun har sai lokacin da mukaga ya kamata ki dawo gidan ya dace yanzu bari nasa a kaiki dan a dubaki. Da haka yasa wasu bayi suka tafi da ita sai dai ya hana babagana binsu sannan yace wa su hajja gajiram suje zai nemesu idan ya yanke hukunci murnar su d'aya da beyi zancensu ba musamman hajja gajiram wadda aka ce ta zage billy harda bata kudin toshiyar baki da haka suka tafi sannan ya kira Dr kafin ma su k'arasa nan suka yi magana dashi sannan ya kashe kiran. Suna zuwa kuwa akasata tayi fitsari ana aunawa aka ga positive idanuwan billy akan shi taga sai faman murmushi yakeyi kirjinta ya hau dukan uku uku da sauri ta mik'e tsaye tare da cewa, Dr meya faru?Aidai banida shi ko? Dan Allah dr idan kasan akwai please badan niba badan iyayena ba dan Allah ka cire minshi karka bari aji cewar ina tare da cikin wannan azzalumin. Murmushi ya kuma yi sannan ya zauna yana kallonta yace, Ranki ya dad'e ki kwantar da hankalinki baki da wani ciki amma me yasa bakison ciki abinda naga kowace suruka ta gidannan tana muradin son taga an aureta ta ajiye tarihi amma ke naga sab'anin hakan...?! Jin ya shaida mata cewar babu yasa ta sauke wata katuwar ajiyar zuciya ba tare da ta saniba kawai ta saki wani kayataccen murmushi hakika yau zata yaddar da kwallon mangwaro dan ta huta da kuda,da sauri ta mik'e harda yiwa dr godiya ta fita bayin kuma suka bita a baya kamar jeloli.tana tafiya Dr ya kira sarki maimurabus yana d'agawa yace, Ranshi dad'e anyi yadda kace sannan tana dashi har na tsawan watanni uku gata nan ta taho kuma daga gani tana cikin nishad'i dajin cewar babu. Cikin jin dad'i maimartaba yace wa dr, Na gode sannan ina son ya xamo daga ni sai kai ina fatan ka fahimce ni?! Insha Allahi rankashi dad'e Allah ya kara girma da lafiya. Amin. Dai-dai nan su billy suka shiga murnarta har ta gaza boyewa ta tsugunna tare da cewa, Allah ya temakeka munje likita kuma ya tabbatar min da cewa babu. Toh bilkisu yanzu zansa a maidake gidan ku kafin na kammala bincike na da kuma shawarar yadda za'ayi na kwato miki hakkinki kinji ko?! Murna sosai tayi sai faman godiya take zabgawa nan yasa driver d'inshi yace ya kaita gidan su,ko apartment d'insu bata kallaba bare asa ran zata shiga... *ADAMAWA YOLA* Meenah ce xaune gabanta babban bowl ne dake cike da kayan marmari wato fruits hannunta kuwa d auke yake da plate d an karami cikinsa kuwa ba komai bane fyace ruwan markad adden tumatir (blended tomato)da madara olden burger data had asu xata goge fuskarta da auduga(cotton wool)Sosai tayi fresh kamar katsage jikinta jini yafito don laushi,jikinta se kyallin haske yake sosai natural colour d inta yasake haskawa,tayi b ul b ul da ita y ar ramarnan duk tatafi don sosai yanxun jikinta yake murmurewa... o ne yaxauna akusada ita akujerar datake me cin mutum uku dubarta yake yana faman yatsina fuska, Lapia kike goga tumatir a face naki? o kenan me kakeso nasa?! No I just asked ai..Nagade tumatir amfaninshi ai a abinci ne ko?! Nd your scrubbing it on your face Kai gid ado Kai kam matarka tashiga uku da tambaya to tumatir amfaninsa base a abinci ba kawai kana jina?? kawai yace badon ya yardaba.. Wannan tumatir da madarar daka ga ina hadawa xan goge face d ina dashi amfani da gyaren dayake a face din mutum yafi amfanin mai creme ko lotion me tsada saboda yana cire dabbara dabbara na fuska (patches)yana cire pimples kuraje,yana cire gishirin hanci da spots kai abubuwa da dama de ga gyara face dayake tai kyau tai fresh tai smooth kaman na baby.. Dagaske?! Aiko xan gayawa my zee ar daria Meenah tai, Allah sarki zee jia kwa taxo takarba dangashou bakanan tacemun xataje bornun itama..To komade menene kace mata idan ta saka ba a magana harse ya bushe for life 15mins seta wanke da ruwa me d an dumi tagoge face din da towel ko wani abu tsaftacacce.. Okay xanfada mata.. To ya school yau bakaje ba?! Kai ai Apti tana rola ni nayi shawara da Baffa ai hostel kawai xan koma saboda kullum sena makara... Eh gaskia yamafi kam.. Gyada kai gidado yai hade da mikewa daga xaunen dayake hannuwansa xube cikin aljihun wandon sa haryakai kofa yadawo ba makawa Meenah kawai taji sakin rankwashi akanta gashi badamar tai magana taruga tagama shafawa..jaddada kai tayi alamar bashi yad auka ,a dari yafice yana mata daria .. Da dare Meenah na hakimce a parlorn aunty yafendo wayarta tahau ruri ganin aunty maijiddah ce wato mahaifiyar ta yasa tai hanxarin dauka ta kara a kunne, Kixo yanzu Ina nemanki.. Toh yayya.. cewar Meenah sannan tai hanxarin ficewa xuwa sashen yayyan gabanta kuwa se dukan uku uku yake na Allah yasa ba wani lefin tai ba.. Tana shiga ta taradda Aunty yafendo anan k arasa wa tai daga gefan su ta xauna bayan ta kwashi gaisuwa aunty yafendo ce tafara magana, Amiinatu.. Dago kanta Meenan tai jin sunan da aunty yafendon takira ta dashi ahankali ta
Chapter 73 · 0% Book details