Sashe 101
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
_*```A STUNNING LOVE STORY```_*
*```NA```*
```NANA HAFSAT
(MISS XOXO```)
```HASKE WRITERS ASSOCIATION```
_*```Home of expert and perfect writers```_*
```DEVOTED TO```:
*```XARAH BUKHAR```*
```Edited by```:
```Ya hajja ce```
```nanahafsat.wordpress.com```
*78*
Wani mugun kallo mai cike da tsantsar tsana billy tabi yareemah babagana dashi, k'o'karin fita yaga tana yi daga cikin d'akin yayi saurin rik'ota tare da matseta ta baya a jikinshi yana shafar cikinta wanda yayi tudu ta sa hannunta ta ture nashi daga kan cikinta cikin masifa wadda be san tana da ita ba yaji tace,
Malam ka cika ni bana son wannan salon iskancin.
Tana matsen a jikin shi ya hura wata iska daga bakinshi zuwa kunnanta nan da nan kafafuwan billy suka fara rawa ya kuma hura mata iskar cikin kunne jikinta yayi sanyi ya sanyan hannun shi yana shafar wuyanta zuwa saman kirjinta, nan da nan sakon nashi ya fara shiga cikin kwakwalwarta ta fara lumshe ido tana sauke wani irin nishi ya fara murna kawai yaji tayi saurin kwace jikinta ta juyo tana hararar shi ya shafa kanshi idanunshi sun wani shanye cikin masifa ta kuma cewa.
Me ya kawoka gidan nan? Ina son dan Allah idan kai ba maye bane kafin ka fita ka bani takardar saki na domin bana son ka na tsaneka...!
Kiyi hakuri my billy bazan iya sakinki ba iya wuya muna tare fata na ki dawo gare ni dan Allah wallahi tun abinda ya faru tsakanin mu na rasa nutsuwata soyayyarki ta sauya ni karki bari kuma ki gujemin domin idan kika yi min haka ban san yadda zanyi ba, a yanzu haka my Billy rayuwa ta tana hannun Allah tana hannunki sai yadda kika yi da ita, kyautata mata ko kuntata mata.
Kuka ta sanya a gurin shi kuma ya k'arasa gurinta, da sauri ta mik'e tana d'aga mai hannu alamar karya ta6a ta ya tsaya cak cike da tausayin ta yana ji tana yi kukan har cikin brain d'in shi.ya d'auki tsawon lokaci kamin ya tashi ya tafi bayan ya ajiye mata uban kud'i wanda ko shi besan ko nawa bane yayi masu abba sallama ya fita.
A b'angaran su yareemah Ngari kuwa shirye-shiryen bikin shi ake tayi sannan sarki Aliyu hydar da kanshi yasa aka yo irin zanen gidan da za'a cancarawa yayan nashi tun daga India..
Cikin one month an kammala gini kasan cewar akwai kud'in a k'asa, cikin sati biyu aka fara gudanar da shagalin biki anan cikin shehuri kasan cewar itama Ammi an gyara mata apartment d'in kusa da mijinta shehu Bulama kasan cewar SB yace ta dawo kenan baza ta sake komawa damboa road ba tunda an riga an warware duk wani kulli daya haddasa barinta cikin shehurin yanzu hankalin kowa a kwance yake ba kamar su Meenah dan sarki Aliyu hydar da kyar yake iya fita fada dan ya raini Meenah da soyayyar shi salo-salo kuma yanzu ta zama kwararriya ga lecture din aunty yaruwaiya da suke b'ata kud'i a waya tana gaya mata hanyoyin mallakar miji ba boka ba malam dan haka yasha k'in fita hudubar juma sai gab da za'a tayar da sallah tukunna zai tafi ba kunya dan yama fara wani tunani kuma yana nan yana son aiwatar dashi jira yake ayi bikin Ngari.
Alhamdulillah anyi komai na bikin yareemah Usman (Ngari)Shehu Bulama Goni da zankadediyar amaryar tasa Asmau(Asmy)Bunami Indimi Goni cikin jin dad'i da kwanciyar hankali lokacin layla tana watan haihuwarta ita kuma Kiara ta harbu sai dai ba'a tab'a ganewa kasan cewarta doguwa sai cikin yake bin jikinta,Basmah kuma da kyar da addu'a da rokan da Meenah ke mai akan shariyar daya kewa Basman ta samu Aliyu hydar ya karkato kanta dan yanzu ta riga ta b'arar da duk kusan rabin soyayyar da yake mata sannan kishi suke yi mai zafin gaske dan Meenah tana da tsananin kishi ko ranar da zai koma side d'in basmah sai yayi lallami sosai kafin ta barshi duk da shima ba a son ranshi yake barinta ba.
Anyi bikin yareemah Ngari da kwanaki biyu layla ta santalo baby boy d'inta murna a wajan abokiyar zamanta wato kiara har kuka tayi dan har tafi Modu murna.
Layla tasha matukar wahala wajan haihuwar dan kwananta d'aya tana nakuda mai zafin gaske har ta fara barin wasiya duk a tunaninta mutuwa zata yi.
Mommodu ina za'a kai layla ne? Kasan dai ba gidanka za'a maida ita ba.
Kallon layla Modu yayi sai yaga ta fashe da kuka, cikin ranta kuwa tunani take yi,
Shin ina za'a kaita, gidan babanta ko gidan da Ummanta take aure?!
Queen meye na kukan kuma?!
Modu ya tambaye ta bayan Ammi tace kowa ya fita ya basu guri dan itama tun daran jiya tana asibitin, layla ta kalleshi cikin jan ido wanda yasha kuka tace.
Oud yazan yi?ina zaku kaini, bana son naje gida duk na takura musu duk da cewar ina da kud'in da zan iyayin komai amma Inna ta tsufa tana buk'atar hutu baxan samu kulawar da ake saka ran zata yi min ba,Umma kuma ban san yanayin yadda gidan da take aure yanzu yake ba ko akwai inda zan zauna oho...
Shine kawai yasa ki kuka queen? Please bana son wannan kukan kin san dai idan Aisha (kiara) tazo taga kina wannan kukan wallahi na bani haka zata ce nine.
Dariya tayi sabida tasan gaskiya ya fad'a sannan ya kalleta cike da kulawa yana shafar kanta yace,
Karki damu wannan ba matsala bace, sai akaiki can shehuri gurin Ammi idan yaso gobe zan shirya naje can katsinan idan yaso sai a taho da wani wanda zaku zauna tare yayi miki ko? Ko kuma zaki bari kawai Ammi tayi miki..?!
Zaro ido tayi tana kallonshi yayi dariya yana d'aga mata gira tace,
Wallahi bazan iya yadda ba domin inajinta kamar itace sirikata, so na riga na haramtawa kaina yin hakan..
Yace mata,
Toh shi kenan yanzu ki dena sanya damuwa a ranki gobe zani can gurin su Umman.
Toh my one and only oud,nagode kwarai Allah yabar mu tare
Yar harararta yai sannan ya mike ya fice sauran mutane suka shigo yan barka...
Murmushi Laylan tayi hade da shafa kan babyn dayai kama da ubansa sak kamar yayi kaki ya tofar..
<><><>
Ajlaal..
Ya Aliyus yus yus..
Dan dariya yai yana kokarin shafa saman k
irjinta tai hanxarin sa hannunta ta ture hannun tana pouting lips..
Baby why are you avoiding me ne?!two days gaba daya kin hanani jin dumin jikin ki kina gasani wifey adan sassautawa shehun bornu mana
e baki tai hade da juya masa baya tana kokarin danna wayarta ya kwace yana mata cakulkuli a cikinta daria tashiga yi tana kokarin cire hannayensa,
Ya Aliyu zanci kwai..
Cikin shasshafa jikin Meenan murya kasa kasa yace,
Wanne irin kwai?!
hade da kashe mata ido daya
Dukansa tai da throw pillow tana zumburar baki tace,
Negative minded to kwai soyayye nakeso round I mean circle..
To barin sa a soya maki..
yakarasa maganar hade da saka hannu kan intercom xe kira masu aiki dake kitchen..
Saurin dakatar dashi tai ta hanyar cewa,
Ya Aliyu kai nake so ka soyamun
Gwalalo idanuwa yai yana shafa k
eyarsa cikin sauri yace,
Da wasa kike ko?!ajlaal bantaba abinci ba da kaina
Common soya kwai baxaka iya ba?!To shikenan
tafadi hakan tana shirin kwabe fuska xatai kuka
No no no pls don
t..Zanyi zan soya
Yana karasa magana yafice yasauka kitchen dinsu yadakko crate din kwai yashiga bin kwan da kallo wayarsa yaxaro yashiga google ya danna
how to fry a circle egg
cikin seconds aka kawo masa recipes din rigar jikinsa yacire ya ajiye a hanger abinka da maxa na aiki a kitchen atakaice seda ya karar da crate daya duk ya konar beyi circle shape dinba cikin gumi dumu dumu dukko da na
urar air conditioner din dake kitchen din hakan be hanashi xufa ba duk ruwan kwan ya faffallatsal masa ajiki
Se tsaki yake yana mitar,
Darn it..
over and over again
Dakyar yasoya kwan still beyi round ba yai oval shape,
Sama yasake haurawa wajen Meenah bakinsa d
auke da adduar Allah yasa ta yarda taci oval din,dakyar yatura kofar dakin plate din hannunsa se rawa yake ya janjo table ya dora mata akai yana sosa keya,
Warris dis ya Aliyu,I don
t like this egg,it
s not round it
s oval I just want it round ya Aliyuuu I
m not hungry anymore
Kamar Aliyu xeyi kuka haka yaji,
Wifey bakici abinci ba fa,kalla I nearly spent 2hours akan soya kwannan pls babe kici kinji?!Babe but you said you were hungry look I made this egg so round the way you liked it
No ya Aliyu it
s not round it
s oval..Na koshi I will make some coffee kawai
To mexaki ci nai maki ordering?!
Uhm wannan Milkshake,pasta,fries,shawarma,bugger,piz...
Shiru tai ganin yadda Aliyu yasaki baki yana kallonta gyara tsayiwarsa yai yana binta da kallon kauna,
Mrs Aliyu are you kidding me?! Kedin dabakya son cin abinci xansiyowa wannan bataliyan kayan?!
Uhm kobah shi nakeso ba,kuma kuma kuma ai bangama ba
Toh ina jinki
Da dominos pizza da tsiren bakin hanyar bulunkutu dinnan na gefan titin nan inda motarmu yataba lalacewa..
Baki bude Aliyu ya gyada kansa ya rike ciki yashiga dariya ba kakkautawa pillow Meenah ta wurga masa da sauri yadena dariyar yadawo kusa da ita yai hanxarin janyota jikinsa yana cusa kansa cikin tulun gashinta dake kamshin strawberry shampoo,
Babe ko bakida lapia ne?!we need to c a doctor kince dama taste dinki ya canxa ko?!
Uhm but it
s normal I think malaria ne don naduba signs din a google
But yakamata mudega likitan babe savoda shan meds without the inscription of a doctor is dangerous to health..
Fine amma ba yau ba
Your wish is my command my queen..
yakarasa fada hade da bata peck a kumatu sannan yafuce don bayarwa asiyo mata abincin bayan ya tsaya a kasa yashiga dakinsa yacanxa kayansa zuwa shigar sarauta..
Kicib
us sukai da Modu a hanyar fita,harara Modu ya bishi da ita yana wani kallon sa sama da k
asa kafin ya dubi agogon hannunsa yana sake bin Aliyun da kallo tsaki Aliyun yai yana kokarin fita Modu yai bake bake ya hanashi cikin isa Aliyu yai murmushin gefan baki yana kallon Modun shima,
Mr Man Move..
Ai idan kaga na matsa awajen nan sekaga yamun abinda kake aikatawa kaki fita fada har rana tafito haka kaiwai mutumin banxan inane?!kade bi ahankali guy kafin kaje ka sassauta masu
ya kaji wallahi rantsuwan Muslims babu ni a biko
Da hanxari Aliyu yaduba wristwatch din hannunsa seyanxu ya lura ashe yayi mugun kara lokaci akan yadda yasaba fita cikin shafa keyarsa cikeda kunya yace,
Ayimun afuwa..
Tsaki Modu yai yana duban paper hannun Aliyun,
Yau kuma kiran suna xa
ai a fadan kome?!
Oh this,Alhamdulillah gashi ma temaka badan niba kasiyowa Ajlaal pls
Mugani batada lapia ne ko me?!
Modu yace hakan tareda karbar takardan hannun Aliyun yashiga dubawa,
What the fuck...Mexan gani meye haka?!thought wallahi takardan magani ne..wannan tulin abincin fa baki xakuyi komi?!
Dan Murmushi Aliyu yai yana Shafa quarter million dinsa,
No Ajlaal ce xataci
What?! To fa.,
Cewar Modu sekuma murmushinsa ya fadada,
Kode itama ta harbo jirginne?!Kai kai kai someone
s gonna be a dad..
You are sick,Malaria ne fa shine ya canxa mata taste
Daria Modu yashiga yi seda yai mai isarsa sannan yace,
Kobah malaria ba?!to Allah yabata lapia guy,barin je
yafadi hakan tareda cusa takardan a aljihunsa sannan suka fita tare da Aliyun
But seriously guy yau fa katafka lefi kaga dignitaries din da suke jiranka a fada kuwa harda emir din kano sunusi lamido sunusi dana katsina Abdulmuminu kabir usman
Tsaki Aliyu yai yana kokarin gyara rawaninsa,ahankali yace
And so?!kai nakusa aikata plan dina fa wallahi nagaji..
Tuntsirewa Modu yai da daria harda su tangal tangal kamar xe fadi cikeda daria yace,
Gaskia fa ancuceka ga uban takunkumi dan Allah dube ka ka lallafta kaya ajiki sekace wani clown..
Tsaki Aliyu yai kawai yawuce Modu da sauri fadawansa suka kareshi suka shiga dashi fada..Ana cikin gabatar da shiri sarki Aliyu Hydar yai excusing kansa yashiga mini rest room din dake gefan fadar wayarsa ya xaro yashiga daddanawa yadan jima kafin ya mike murmushi fal kan fuskarsa ya koma fada,
Meenah na kwance akan coach din dakinta text yashiga wayarta kamar baxata duba ba sekuma ta dakko ta bude tafara karantawa,
_Mrs Aliyu you
ve changed my life for the better,I
m inspired to be different when I
m with you,I love your eyes I love your smile I cherish your ways I adore your style wot can I say?! You are one of a kind and 24/7 you are on my mind..Urs Aliyu_
Blushing Meenah tashiga yi tana murmushi hardasu hugging wayar tata tana pecking din screen din replying dinsa itama tashigayi,
_As I lie awake in my coach all sort of thought run through my head,like why do I love you as much as I do then I realize it
s because you are you i love you too my king plus don
t forget about my foodies and I also want agwaluma plss_
#Uzuri
_Munkusa k
arasawa saura kad
an plus ina barar addu
oinku pls exams ga project...Nagode kwarai Allah yabar zumunci...Wannan shafin nakune masoyan matar yusleem ni Nana Hafsatu ina miko dimbin gaisuwata agareku tirela tirela#oneLove#
_*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB
IN IYAYE```