← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 107

Sashe 79

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

haske writers sunata lafta loma sis Ummy na kalla tamun sign da karna kwafsa musu taci *alwashin* xata ce masu sunyi zarin abinci Can gefen Hall kuwa rano Online novels ne da ya hajja ce novels keta lomar abinci,excellent writers members ma can na hangosu su nafee anker da didi se danna snacks suke a jaka.. Gefe d aya kuwa QURRATUL ayn ce da miss Hafsy Ke yatsuna face wai adole kar arenasu.. Murmushi kawai nai karaf muka had a ido da aunty sis dake d auke da khaleel da sultan agefanta barinta kuwa momma shakur ce dasu feedo sodangi,Nuceey,Asy khaleel,Melody da vasma kawata.. arshen Hall kuwa su members din duniyar makaranta ne da musha karatu grp Nuceey da Anmunah nagani suna dagamun hannu da sauri Anmunah tataso miss xoxo ya labarin alwashi shiru?! Y ar daria nayi kafin nace haba anmunah a bikin ma baxaki hak ura ba to tace kuyi hakuri yananan tafe.... Da wannan nai saurin barin wajen nakoma table d inmu nida ya hajjata da asmy lurv da Bitti feedhom dubar ya hajja nai data taune harshe da taunar kashin cinyar kaxa se watsa hannu baya take alamar ciwo..ya hajjata akwai jollof rice kuwa awurin bikin nan?!nodding kanta tai alamar Eh sannan tamun nuni da wajen buffet din dankari nafada azuciyata sannan naduba asmy dake posing ana hoto tawan rakani dan Allah na debo jollof rice kwaso rantsuwa tai ta dire kancewar wallahi baxata ba maxa sunyi yawa ata site din.. Bitti feedhom na kalla tun kafin na fada ta mike itada ihsan suka tafi karbomun abincin... Gefe d aya kuwa a wani table shake da manyan mutane aunty maijiddah musa ce hakimce a xaune tsabar karramawa wurinsu akaxo daukar order abincin da xa a kawo masu.. Anci ansha an gyatse an gyagije ciki harda tulin kayan rabo da kowa yasamu don harda masu doubling don zalama.. Amarya Meenah an sha nasiha daga manya don dama abinda wushe din yake nupi kenan wato Well done da sasanta kanku da kukai har aure ya had a kunbar stage din Zairo(gauraye)...barka dashigowa beat3 (Besides the entertainment, wushe wushe is to tell the groom and the bride: wushe meaning well done . Well done, for daring to get along; well done, for finally graduating from the zairo (bachelorhood) stage of adulthood and well done for becoming a man, a woman real ones. In what is called beit3,) Bayan an watse daga taro cikin sauri aka tafi da Meenah xuwa sashen Ammi aka kara shiryata bayan tayi wani hadin wankan shigar alkyabba akai mata red,tayi bala in kyau wajen mai martaba mai murabus aka kaita kamar yadda al adar take yai mata fada sosai sannan aka kaita wajen Ammi daganan ba a xame ko ina ba se dankareran apartment din Meenan makekan gidan bene dayaji komai na rayuwa... _*WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO_* [4/22, 4:54 PM] My Xoxo: ```SON RAI KO ZAB IN IYAYE```
Chapter 79 · 0% Book details