Sashe 85
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gidado dundu abaya ba shiri ya fice yana daria,jan hannun Meenah aunty yaruwaiya tai suka shiga wani daki dake kasan.. Suna shiga Aunty yaruwaiya taja hannun Meenan ta xaunar da ita a kusa da ita sannan tafara mata magana, Aminatu... am aunty. Maganar mu ta jia karfa ki manta kidinga yi sosai xakiji k arfin jikin ki bawai ruwan xafi ainun ba don shima idan yayi xafi da yawa yana illa sannan tsarkinma da ruwan xafi xaki nayi ki yawaita shan fruits sosai dan Allah aminatu su gaf gaf d innan duk karki wasa dasu.. Cikin k asa da kai da kunyar data cika Meena na maganar da aunty yaruwaiya ke mata tace, Insha Allah aunty Yawwa ta waje nah,haka ma duk sanda Aliyu ya neme ki a shimfidarsa karki guje masa duk koda nasan baxa kiyi hakan ba Tuno daren jia Meenah tai yadda Aliyun yadinga sarrafata kamar yasamu yartsana cikin zancen zucin da take ta sake jiyo muryar Aunty yaruwaiyan, Kinji Aminatu?!sannan duk abinda ya shige maki gaba ki kirani ki gayamun pls a kai kawai Meenah tai,ganin taki sakin jikinta yasanya aunty yaruwaiyan ce mata ta tashi su koma parlor nan suka tarar har ankawo masu abinci xubawa Meenan aunty yaruwaiyan tai seda ta tabbatar taci sannan ta xuba mata wani tace takaiwa Aliyun parlorn sa sannan sukai mata se anjima suka koma sashen su kancewar xasu dawo su mata sallama kafin su tafi tunda duk an soma watsewa sena gida gidah kawai.. Cikin cuno baki Meenah ta tura k ofar parlorn sarki Aliyu Hydar tashiga bakinta d auke da sallama kamshin split dana rasasin turaren jikinsa ne suka cukada suka bada wani irin kamshi me dan karen dadi amsawa yai batare daya dubeta ba xaune yake cikin royal chairs komi na parlorn Royal ne kalar golden and white hannunsa d auke da remote yana rage volume din news da ake a bbc, Cikeda yarinta tace, Gashi inji aunty yaruwaiya Dan murmushi yayi na jinjina irin yarintarta hade da bin warmers na abincin da kallo,kunsan mutumin naku idan kambun mulkin suka motsa, Zuba mun kad ya fad a cikin husky voice d insa Plate ta janyo tashiga xuba mashi duk abinda ke cikin flasks din doya ne da kwai da sauce na kayan ciki gefe d aya kuma funkaso ne me xafi da yaji miyan taushe da kuma kunun gyada se kamshin kayan kamshi yake sosai parlorn ke tashin aroma na abinci, Sakkowa Aliyu yai daga xaunen daya ke ya janyo plate din gabansa yanaci bayan yayi basmala se yatsina fuska yake se kace ba cikin sa xe kaiwa ba kallonsa Meenah tai hade da tab e baki lokaci lokaci take saton kallonsa ta gefen ido, Bayan ya dan cicci ba lefi ya rufe plate din hade da sipping kunun sau biyu sannan ya turashi gabanta cikin harshen kanuri yace d ita, Zimme gone yay(sakko ki dauka ki sha) Idanuwa ta zaro tana dubansa, Kob... Bata k arasaba ya watsa mata wani kallo cikin muryarsa sanyayya shi aganinsa kamar fada yake mata yace, Kika sake kika fad i kobah dinnan ba sena baki mari haba it s so annoying zimme gone yay woko(nace ki dauka ki sha ko?!) Ganin bada wasa yake ba yasanya Meenah daukar cup din takai bakinta har ga Allah batashan kunun gyada amma shi gani yake kamar karya take ko menene oho?! Uncultured kawai komi kice bakya sha ko bakya ci Bata kulashi ba tai kurba uku dakyar shima seda ta d auke numfashinta tukun sannan ta ajiye hade da burning face don karma yace seta shanye daria ce ta taho masa ya gimtse kawai yana dubanta zulum ta mike tai dinning area ta wanke bakinta ganin baya kallonta yasa tafara sanda xata gudu ya kirawota, Zo nan ...from trouble maker to uncultured Uhm de gwara ni definitely arrogant kawai Kikace mene?! yace da ita yana ware idanuwa jin abinda tace.. Kobah da newscaster nake ba.. Lier Cikeda turo baki ta k araso wajensa tana yatsina fuskarta cinyar sa ya nuna mata, Zo ki xauna anan magana xa muyi yawwa da punishment d inki kuma for calling me definitely arrogant asif m your mate Ware idanuwatai alamar yaya haka kamar yasan abinda take magana kenan a zuciyarta yace, Mrs Aliyu kar ki manta jia da dare(yesternight)komai na... Be k arasaba ba se ganin Meenah yai a cinyar sa hannunta d aya a kan bakinsa ta rufe shi alamar karya k arasa maganar dan murmushi yai bayan ya xame hannunta me d auke da bala in kamshi akan bakinsa cikin kunnenta yafara mata magana, Wane irin perfume kikasa Uhm?! yace hakan yana sunsunar wuyanta hannunsa d aya yana yawo dashi cikin ilahirin jikinta.. Gaba d aya yafara neman birkita mata lissafi don sarki Aliyu Hydar bade iya tarairayar mace ba don salon yadda yake romancing d insa yafita daban.. Kinji??.... yafadi kinjin cikin wata iriyar murya datasa Meenah kasa handling kanta Dakyar tabashi amsa tana k arin cire hannunsa daga cikin rigarta, Khumra ne.. Sarki Aliyu be samu bakin yin wata maganar ba saboda gaba d aya Meenan ta rikitashi da fitinannan kamshin turarukhan jikinta.. Sosai yashiga romancing d inta babu inda baya kissing ajikinta hakama hannunwansa ko ina yawo yake dasu cikin jikinta lokaci d aya ya lalubo tattausan labbanta yashiga yi mata deep and passionate French kiss daya saka Meenah kuka gaba d aya takasa gane kan Aliyun don sosai yake romancing d inta ciki harda cire mata dankwali yana shafa kitson kanta.. Jin kukan nata yayi yawa yasashi sakinta ya xame jikinsa daga nata yamike yana gyara jallabiyar jikinsa idanuwansa sun kad a sunyi jajir dasu bebari sun had a ido ba ya fice da sauri yabar Meenah dake tsiyayar hawaye tana maida rigarta jikinta da duk ya cukurkuda mata ita kwasa tai aguje tai sama tashiga dakinta ta murza key band aki tafad a ta sakarwa kanta shower tana wankan tsarki tana hawaye gaba d aya daren jiya da safiyar yau Aliyu yak i sarara mata sam batasan fitinar tasa ta xarce kima ba se yanxun da ta tare agidan sa... <><><> Da misalin k arfe uku na rana hajja yakolo ta shrya tsaf cikin laffarya pusher pink taje ta nemi izini wajen mai martaba mai murabus kan xataje gidan kanwarta hajja fatee ta dubota batada lapia mai martaba ya barta itada kanwarta dake aure a unguwar basu da nisa suka fita a motarta kamar gaske.. Gaban hajja yakolo se dukan uku uku yake ta ina xata fara ne?! Sannu a hankali har suka k arasa gidan hajjagana dake Damboa road.. Nashiga uku ni batulu cewar hajja yakolo dake duban gidan na hajjagana Kanwarta dake driving din ta kalleta kafin tace, Kaka batulu ni Ina ganin kawai mu juya ki hak ura da abun nan dan gaskia its very risky kuma kamata yai ace ita gajiram din itace xatai komi ai ba dole seda ke ba ta k arashe xancen tana sakin tsaki.. Harararta yakolo tai tana k arin dedeta nutsuwarta lokacin da sukai parking a dede k ofar gate d in.. Ina ruwan ki?! a babu kam wallahi ina jiranki Allah yabada sa a sekin fito.. Yakolo bata tanka mata ba tai ficewarta daga motar tana duban security guards din dake baje a gate d in,hadixa k anwar yakolo dake mota ta kece da daria ganin yadda yakolon ke harharde tafiyarta tana bin gefe cikeda tsoro,daria ta sake kecewa da ita kafin tace, Allah ya kyauta ya rabani da taya aikin kishiya ki xauna kina bautawa kishiya sekace wadda hankalinta ya gushe ta k arasa maganar hade da sakin wani bahagon tsaki cikeda takaici ta kara tsare yakolo da ido tanad an jiyo maganganun da suke da gatemen din.. Hajiya Ina xuwa daga Ina kuma?! cewar wani security dake nufar yakolon ganin tana tunkarar gate xata shiga Hannunsa yakolo ta kalla zungureriyar bindiga ce Ak 47 a hannunsa yana pointing d inta da ita yawu yakolo ta hadiye murya na rawa tace, Uhm uhm abinnan wannan me gidan ce ta turo ni To Hajia me gidan ai bata nan in fact ba kowa ma a gidannan Dedeta muryarta yakolo tai, Eh ai na sani biki akeyi acan shehuri shine tace nazo nan wajen yareemah Ngari na duba mata jikinsa kafin tadawo gobe Shiru security din yai yana duban yakolo daga sama har k asa kallo d aya xakai mata kasan agidan masu hannu da shuni take sam batai kama da masu bara ballantana maula ba,jin yayi shiru yasanya yakolo sake cewar, Idan kuma baka yadda ba shikenan bari nakoma na sanar da yayyan.. Ajiyar zuciya ya sauke kafin yace, No it s okay kije amma kada ki dad e plss Gyada kai tai sannan ta wuce ciki da sauri tana shiga dama garin maganin yana hannunta tafara barbadashi har cikin gidan ja tai ta tsaya rasa hanyar sashen Ngari tai don bata sani ba gashi karta koma securities din su ganota wata baiwa tagani tafito daga wani b angare hannunta dauke da foodflask na abinci da sauri ta nupeta tana murmushi, Sannu Bitti( yata) Yawwa mama Nda dubdo?! Dubdo silewa..Yareemah Ngari na ciki kuwa?! Eh yana ciki shida dr dinsa ne ma yanzu yagama cin abinci Okay bari yagama yayya ce ta aiko ni Jin an ambaci hajjagana yasanya baiwar fad a murmushinta, Allah sarki mama ki shigo ciki ki xauna to Toh nagode bitti cewar yakolo Idan dr din yagama xan sanar dake mama Wani matsikaicin parlor ta kaita bayan ta cika gabanta da kayan marmari lokaci xuwa lokaci yakolo ke duba agogan hannunta ganin biyar saura kwata yasanya ta sakin tsaki.. Wayar tace tafara kukan agaji ganin sunan hadixa akan screen din yasanya ta saurin d auka ta sa a kunnenta, am hadixa..Kintafi kuma?!bangane ba,okay xaki dawo...To bansani ba de wai yana tare da likitan sa dukde yadda ake ciki xakiji bayan nagama..Uhm I will call you,toh sekin dawo Tsaki ta saki bayan ta ajiye wayar kallon agogo tai dake daure a tsakiyar hannunta ganin yadda lokacin yake ta tafiya yaushe har xata samu tai abinda xatai.. *SHEHURI* *Z*aune mai martaba mai murabus yake gabansa cike da abinci yama rasa wanda xeci gajiram ta turo k ofar parlorn tashigo tasha kwalliya Kai kace xaben wanda yafi kowa