← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 107

Sashe 65

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_*```A STUNNING LOVE STORY```_* *```NA```* ```NANA HAFSAT (MISS XOXO```) ```HASKE WRITERS ASSOCIATION``` _*```Home of expert and perfect writers```_* ```DEVOTED TO```: *```XARAH BUKHAR```* ```nanahafsat.wordpress.com``` _Wannan shafinma nakine my Asmy k awata tawan tawa takaina,kisani ahar kullum wutar sonki k ara ruruwa take a zuciyar nana hafsatu,Rabbi ya k ara maki basira da kaifin ido acigaba da suburbudo mana HAFSATUL IKRAM_* *66* **** alykm salam.. Ammi ta amsa sallamar tasa xaune take akan doguwar kujera mecin mutum uku hannunta d auke da remote tana rage volume na tv.. Gefe yaxauna daga k asanta kansa a k asa ahankali cikin muryar girmamawa yace, Ammi barka da rana Barkanmu Aliyu..Affy tace maka inason magana dakai ko?! Eh Ammi Yawwa Aliyu magana nakeson muyi dakai kabani hankalinka nan kana jina?! Eh Ammi... Wato Aliyu so nake kafad amin gaskiar al amarin dake faruwa tsakaninka da matarka Basma,kanata wasa da hankulan jama a kace taje England ne wajen malaminsu kan abun graduation dinsu segashi da mukasa aka binciko sam babu wani abu dayai kama da haka, To inason kagayamun gaskiar al amari shin Menene yashiga tsakaninku kake kwana kwana,kuma wani sabon labari yazo mna kan cewar anga Basma a kano which means tana gidan iyayenta kenan... Shiru Ammi tai tana d an girgiza kanta, Aliyu bansanka da k arya ba,bansanka da b oye b oye ba Aliyu bakada rufa rufa baka b oyewa iyayenka duk lamuranka hak ika wannan abu dakayi ya mugun tayarwa mahaifinka hankali yace mun ya tuttunku b eka akan maganar Basman kak Kagaya masa kome aciki kanata inda-inda,hakan ba k aramin d aga masa hankali yai ba ganin baka b oye masa abinda yashafe ka,shin Aliyu menene ya had aka da Basma?kuma wane mataki kad auka akanta... Shiru sarki Aliyu Hydar yai shi kansa yasan be kyauta ba na rashin shawartar iyayen nasa... Kiyi hak uri Ammi...wato abinda Basma tayimun nayi nayi na yafemata na kasa kuma ban yanke hukunci bane don natozarta maku a a sam bahaka bane kawaide nayi mata hakanne don tasan duniya makaranta ce ko tayi hankali.. Ajiyar zuciya Ammi tasauke d an duban Aliyun tai kafin tace, Shin wane mataki kad auka akanta har kake neman yafiyarmu,kuma metai maka da har xaka yanke hukunci batare da shawartar nagaba da kaiba? Gyara xama sarki Aliyu Hydar yai sannan ya shiga gayawa Ammi duk abinda yafaru ya k are da, Nikuma lokacin i was out of control shi..shine kawai na rubuta mata takardar saki saboda koda na kyaleta baxata ji dad in xama dani ba... Salati Ammi tashiga rafkawa kafin tad aga hannunta tamai alamar dak uwa, Ungo nan Aliyu nace ungu nan,au yanzu shine kasakar masu y a bawani bincike babu komai?!katab a jin ko ganin wanda akace maka yayi saki a shehurin nan tun kaka da kakanni?, Aliyu xancen nan idan yafito ai dariya xa ai mana dududu yaushe kai auren ko shekara uku ba aiba har ka saketa?!katab a ganin inda aka yanke hukunci babu bincike?kawai kabi son ranka batare da kabi takan iyayen kaba?! Wato kanuna kenan tunda ba zab in mubace hakan ba wani abun bane ko? To bari kaji nagaya maka tun muna sheda juna dakai Aliyu, Kaje kayi bikon matarka kakuma bawa mahaifinka hak uri idan baka saniba Wannan abun dakai zubar da k imar ka kai a idanun duniya kuma martabar masarautar nan raguwa xatayi Ammi kiyi hak uri Ammi nide gaskia xamana da Basma ya k are saboda Ammi ni kad ai nasan abubuwan danaji awayar data keyi Nonsense!...To kayi yadda kakeso Aliyu kabi son ranka kayi duk abinda kaga dama kaji tunda kaika haifemu bamu muka haifeka ba Tuni sarki Aliyu Hydar ya rud e yafara girgiza kai sega hawaye sharr hak uri yafara bawa Ammi yana dafe da k afafunta rawaninsa kuwa har cirewa yai saboda tsabar rud ewa, Dan Allah Ammi kiyi hak uri nid in banxa wanene ni?!dan Allah kiyi hak uri Ammi ba abinda nake nufi ba kenan uri yadinga bawa Ammi yayi da hausa yayi kanuri duk shi kad ai kamar zaucacce... Shikenan Aliyu ya wuce Nide abinda nakeso kaje kabawa mahaifinku hak uri kakuma sanar dashi abinda yasa kayanke wannan d anyan hukunci..duk hukuncin daya xab ar maka sekayi amfani dashi kaji ko?! Gyad a kai sarki Aliyu Hydar yai da sauri yace, Insha Allah Ammi xanyi amfani da duk decision din daya xab ar mun To yawwa hakan yayi se abu na biyu akan bitti ne.. Da sauri sarki Aliyu ya d ago kansa sekuma ya sunkuyar gabansa se dukan tara tara yake, Batare da Ammi tadamu da yanayin daya shigaba tad anyi murmushi kafin tace, Saura kwana biyu tagama jarabawar neco d inta kana jina?! Cikeda sauri yace, Eh Eh Ammi.. To kaga saboda Allah yarinyar nan shekaru biyu kenan da yan watanni kad an yarage su cika uku bataje ganin gidah ba tun wani zuwa da sukai lokacin tun Aysaa tananan,saboda Allah kaga kamar ana k wararta kenan dukdade makaranta takeyi amma kaga ai yarinyace saboda Allah kowa yanason ganin iyayensa ..ko kuwa?! Hakane Ammi..yanzu yakikeson ayi?! So nake idan baxaka takuraba taje gidah can yola tayi musu d'an hutun kafin ayi biki ta tare a gidanka..Amma fa se idan ba a shiga hakkinka ba idan har baxaka takura ba bawai canai lallaiba bakuma canai dole ba... No Ammi ba komai taje tayi hutun ai tayi ko kari ma..yaushe xata tafi kenan? cewar sarki Aliyu Hydar sekace gaske don dakyar yadanne zuciyarsa yafadi haka don gudun bacin ran Ammi amma axahirin gaskia yanxun bayason Aminatu tayi nisa dashi. Jibi!jibi nakeso Aysa da yaruwaiya suyi mata rakiya sesu yi kwana biyu su dawo Cikin kid ima don beyi xaton da wuri haka xata tafiba,batare da yason meyake fad a ba yace, a Ammi kikace kuma jibi xata gama kuma seta tafi a jibin?! To ai takwas na safe xuwa goma xasu gama kaga by 3 na rana sesu bi flight su tafi ko?inkuma hakan beyi maka ba to No yayi...Allah ya kaisu lapia Amin ya rabbi,yaya maganar ziyarar masarautar gomben tananan ko ka fasa?! a xanje,jibi Insha Allah nima zantafi don har munma yi magana dashi jakadanmu dakecan yacema sunfara gudanar da shirye shiryen yadda taron xe kasance To ubangi allah yasa ayi a sa a Aliyu...Allah yasanya albarka aduk lamuranka sekai mata alheri ko?ka kuma bata abinda xatai guzuri dashi da wanda xatayi tsaraba To Ammi Insha Allahu... Da wannan suka shiga wani xancen Ammin tashiga bashi shawarwari akan mulkin nasa dakuma yadda xe sake xage damtse da kaimi wajen addu oi ganin yadda ake nufarsa da sihiri kala kala shide sarki aliyu kad a kansa kawai yake gaba d aya wannan maganar tatafiyar Meenah beji dad inta ba saboda sosai yanzu yakejin wani bak on yanayi akan yarinyar dabeyi tunanin hakan a shekarun baya ba.. Kodah sarki Aliyu Hydar suka gama tattaunawa da Ammi main parlorn yadawo nan yaga Meenah akan sofa hannunta d auke da textbook na chemistry se jotting pad tanata rubutu da alama lesson teacher din nata tatafi.. an gyaran murya yai nan tad ago tadubeshi sekuma ta maida kanta tacigaba da rubutun da take cikin dakewa yace, Hey... tabashi amsa still tana rubutu ko kallonsa batai ba e baki yai cikin I don t care tune yace, Kin iya had a lemon tea?! Latsi tafurta a hankali yadda baxe jiba.. Miss ghaji m talking to you kin iya kona saka Affy?! Na iya kawai tace a tak aice Okay kiyimun like quarter na cup xanje wajen baa Ngari nadawo yanxu Ok..ay arashe had e da mik ewa tai hanyar kitchen.. Bin bayanta yai da kallo yanajin wani abu na k iyasta masa a zuciyarsa dakewa yai yatafi sashen baa Ngari cikin zuciyarsa kuwa se sak e sak e yake.. Kodah yaje wajen baa Ngari yadad e atare da yayan nasa shiya temaka masa ya wanke jikinsa da ganyen magarya sannan ya tattofa mashi azkhar se labari yake bawa Ngarin shide murmushi kawai yake don babu bakin magana ya jima awajen d an uwan nasa don atare sukai sallar magrib sannan yadawo sashen Ammin don shi shaf yama manta da wani lemon tea dama kawai so yake yai abunda xe sake jin muryarta.. Shigar sa keda wuya Ammi ta sallame daga sallar datake seda ta shafa addua sannan tadubeshi, Aliyu gwara katafi ko?!kaga dare yanayi naji ance ana gyaren titi a hanyar unguwar taku Eh Ammi kawai yace yana d an dube duben parlorn koxe hango Meenah.. Kamar kwa Ammi tasan meyake dubawa tace, Bitti ma tundaxu taxo take cemun katafi ne?! Wai kasata ta had a maka tea ko?! Waskewa sarki Aliyu Hydar yai shi adole kar Ammi ta harbo jirginsa, Oh nama manta shaf..ni Affy nake nema ma akwai abuna awajenta Nake jin suna k aramin parlor suna tilawar hadda don kasan ana isha i muftin su xezo Okay Ayyah,bari naje nakarba sena wuce arashe maganar had e da duba wristwatch din hannunsa, Da sallama yashiga parlorn xaune yagansu itada Affy kowanne hannunsa d auke da qur ani,Affy naganinsa ta mik e tai waje don bata mance buhun masifar daya sauke mata d axu ba, Yana ganin Affy ta fice yai hanxarin karasawa kusada Meenah ahankali ya janyota jikinsa hade da karbar alqur anin hannunta ya ajiye a gefe, Hannunsa yasa a kan gashinta yana shafawa cikin wata iriyar murya yace mata, Ameenah...! Kasa bashi amsa tai itade se wasa take da yan yatsunta,hannuwan nata yariko yana bin nallenta da kallo, Waya miki nalle..uhm?! Yafadi hakan yana murza yatsun nata.. Aunty yaruwaiya.. Dole namata kyauta.. I love it....ur nails looks so take away arashe xancen hade da sumbatar hannuwan nata.. Ya Aliyu...ka..karatu Xanyi tafad a da sauri ganin yana niyar cusa fuskarsa cikin rigarta.. Oh about that.. yafada ahankali.. Eh.. Okay,Ammi tace jibi xaki tafi yola ko?? Cikin sauri Meenah ta dashe baki, Eh..Insha Allah Daria taso tabashi ya gimtse cikin had e rai yace, Well nace mata baxaki ba Kwab e fuska Meenah tai kamar xatai kuka cikin rawar murya tace, Ya Aliyu menayi pls?! Inason xuwa wajen aunty da Amma dasu gidad o pls kakka hanani dan Allah Daga kafada sarki Aliyu Hydar yai, Xanbarki kije but under one condition inkuma baki yadda ba to baxakiba Cikeda sauri tace, Xanyi Allah...pls inason
Chapter 65 · 0% Book details