Sashe 32
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
_*Home of expert and perfect writers_*
DEVOTED TO:
*XARAH BUKHAR*
TUKWICI:
*TAWAN(Billyn Abdul)&MY YA HAJJA CE*
PARTICULAR THANKS GOES TO MY TWO ADORABLE DOTAS:
*BITTI FEEDHOM&DOTA BILLY S FARI*
nanahafsat.wordpress.com
*48/49*
K*wance yake daga shi sai boxers da vest yana ta bacci kawai yaji ihuu kamar a cikin mafarki da sauri ya mik'e zaune yana neman jallabiyar shi amma bata nan can ya hangota jikin hanger arataye yayi saurin rungumar pillow yana kallonsu ranshi a b'ace,gadon suka hau tare da cewa;
Yaya Aliyu good evening, munzo ka bamu kud'in lik'i Ammi ta hanamu.
Cewar su Affy suna turo baki alamar shagwab'a cikin b'acin rai yareemah Aliyu hydar ya harare su,
Sai aka ce ku biyo ni bedroom d'ina?!
Aysa ta girgiza kai alamar a'a sannan suka fara k'ok'arin sauka daga kan gadon,sai da suka kusan fita daga d'akin sannan yace musu,
Ku bari idan na fito zan baku, ko kuma kuje wajan Modu kuce nace ya baku.
Da gudu suka dawo tare da rungume shi suna yi mai godiya,yareemah Aliyu hydar kuwa ya k
ame pillow kamar zai maida shi ciki saboda shi a halayyar shi ko su baya son su dinga ganinshi a yadda suka ganshi yanzu sai yaga kamar be dace ba.Suna fita da murna wajan Modu suka wuce wanda dawowar shi kenan daga karb'o kayan yareemah Aliyu hydar na aure daga wajan wanda aka bawa order kawo su,yana fitowa daga mota suka gaya mai ya basu 10k saboda ita kenan cikin wallet d'inshi suka ce mai,
Thank you Yaya Modu Allah ya kaimu naka kaima muyi murna.
"Amin sisters."
Ya fad'a tare da wucewa yana murmushi su dama basu da raina abu ko yaya aka basu zasu yi godiya su cancana shi yadda zai ishesu, amma falmata da ta tambaya aka bata 10k rainawa tayi wai babu abinda zasu yi mata sai da yareemah babagana ya bata 15k ta had'a 25k sannan tace maneji kawai zata yi ta karb'a ta wuce gida yacika mak
il da yan uwa da abokan arziki Ayiya ma dake aure a lagos taxo da
yan
yanta,suma
an hajja yakolo dake karatu a cyprus su fannah da rukymamah sun d
au hutu sunzo,
_______
Dama Modu ya hau net duk ya sanar da d'aurin auran yareemah Aliyu hydar Mai Alooma ma duk yasa an sanar a kafafan yad'a labarai daddyn Basmah ma yasa an sanar hakan yasa ko'ina ka gitta zancen auran akeyi manya da yara talakawa da masu kud'i.
Ana'i gobe d'aurin aure wanda sai an fara zuwa Kano anyi na Basma da safe sannan a dawo atafi yola ad
aura na Meenah, Modu ya kalli yareemah Aliyu hydar cikin sauke ajiyar zuciya yace,
Guy! Hotels biyar na kama fa,kuma yanzu ma naji maimartaba yana cewa sai an k'ara wasu saboda sauran sarakunan da zasu zo,I think fa harda queen Elizabeth kasan fa mutuniyar shice sosai.
Yatsina fuska kawai yareemah Aliyu hydar yayi shi duk ba wannan ne damuwar shiba irin wasan dokin (hawa)da aka shirya za'ayi bayan an kawo amare gashi duk abokan shi na gurin yana jin kunyar aga Meenah ace matar shice,ya dafe goshi Modu na kallan shi yayi mai wani irin kallo tare da cewa,
Meye kuma? Kai fa na Lura tunda bikin nan ya k
arato kake ta wani fad'in rai na daban yanzu kuma muna hira ka wani yi shiru bayan duk anayin komai ne dominka.
Cikin sanyin murya da kwantar da kai yareemah Aliyu hydar ya kalli Modu tare dayin k'asa da murya,
Wai dan Allah ba yadda za'ayi a yi cancelling event d'in wannan hawan dokin da za'ayi? Please guy nifa bana son shi dama dai babu wannan babyn da zan yadda amma idan friends d'ina suka ganta ai sai sumin dariya co's shes too young.
Modu ya zaro idanuwa yana kallon yareemah Aliyu hydar da mamaki a fuskarshi,
Ba ruwa na ah,ba tsarina bane dan nasan duk abinda zan shirya maka ba yadda zaka yi ba bare na burgeka.Wannan shirin su baba ne da Baffa Mai Alooma Ghaji,dan haka kai ne ya cancanta kaje kace musu baka so a sokeshi...
Kafad'a yareemah Aliyu hydar ya d'aga alamar ko ajikin shi,d'auke maganar yayi ta hanyar cewa,
Guy!Dan Allah idan munje d'aurin auran nan kar kabari friends d'in amarya suce za'ayi wani pic's dan ni bana so kaji?!
Modu ya kuma zaro idanuwa yana kallon yareemah Aliyu hydar dake yamutsa fuska alamar baya so Modu ya temaka mai,murmushi yayi tare da d'aukar phone d'in yareemah Aliyu hydar ya mik'a mai,
Karb'i oya buga ka sanar mata cewar idan kunzo kartace ayi hotuna kai baka so kaga bama za'ayi mana tayi ba bare muk'i yadda ace munyi wulak
anci....
Tsaki yareemah Aliyu hydar yayi akaro na biyu cikin takaicin Modu mik'ewa yayi yabar mai parlorn ya koma bedroom ya ci gaba da harhad'a abubuwan shi masu amfani a cikin trolley yana kuma tunanin yadda zai tsaya ranar hawan dokunan da Meenah yasan sarai an jamai raini da kuma jin kunya a wajan abokanan shi na kunya dana dangi,
*WASHE GARI*
Tun da suka yi sallar asuba basu koma ba,gidan ya cika da 'yan uwa da abokan arzuk'i dan hatta Ammi cikin palace d'in ta dawo acewar maimartaba idan an gama biki sai ta koma gidan ta,shiri suka yi tayi Modu kuwa tamkar shine angon dan yafi yin komai da muhimmanci indanta yareemah Aliyu hydar ne kawai ashafa fatiha kowa ya watse amma ina! Ammi ma har walima ta had'a tareda had
en wushe wushe wanda za'ayi da daddare idan anyi komai an gama sai a kai amare kokuwa nace amarya Basma,
Misalin karfe 8:30am kowa ya shirya za'a tafi airport masu tafiya a mota dama tun jiya suka tafi, su Mai Alooma da maimartaba da sauran manyan iyaye duk sun shirya ango kawai ake kira wanda suna d'aki sai gabza rigima suke yi,
Guy idan zaka saka malun-malun kasa ko mai auran mata d'aya ma yana sawa bare kai da zaka yi biyu a lokaci d'aya, oh kaga big bobo...!
Bana so ni bazan saba kai tunda kasa shikenan ka wakilce ni
Ok toh bari na sanar da baffa karma aga mun fita dakai a haka ayimin magana..
Modu ya fad'a yana kokarin kiran Mai Alooma a waya, da sauri yareemah Aliyu hydar ya fizge phone d'in yana yatsina fuska kallon Modu yayi yana hararsa,
Kai kenan sai sonkai k'arar tsiya bana son irin wannan abun.
Ok naji kai kuma bakayi sai kaji za'a kaika k'arar ko?!
Banza yareemah Aliyu hydar yayi mai hakan nan badan yaso ba ya sanya babbar rigar,ba karamin kyau tayi mai ba,Modu yayi murmushi sannan ya d'auke shi photo ba tare da ya saniba yana cikin gyara ta hakan sai ya bada wani style.
Guy bana so ka goge.
Nayi gaba sai ka fito.
Cewar Modu yana fita daga cikin room d'in,da sauri shima ya bi bayan shi yana fad'in,
Zaka sani nima wata rana zan maka.
Suna fita aka fara murna,masu yin pics nayi kowa so yake ya rab
i ango har suka isa gurin su maimartaba,gaidasu yareemah Aliyu hydar yayi suna ta sanya mai albarka su Ammi dasu hajja gajirim da hajja yakolo duk suna wajan bak
in ciki kuwa kamar yahudo zuciyoyinsu yafito yak
e kawai suke don kar atafi dasu abaki amma taciki naciki.Bakin Ammi kuwa yak'i rufuwa don farin ciki a haka suka isa gurin motocin da aka tanada zuwa airport harda yareemah Ngari dake kan wheelchair ana turashi yayi kyau cikin shigar sarauta sosai yak
ara jin sauk
i maganace de haryanxu befara ba dakuma doguwar tafiya hakan ne ya janyo tsantsar farin ciki a fuskar yareemah Aliyu hydar hajja gajiram ta had'iyi wani bak
in yawu mai zafi wanda ta kasa bayyana ko na menene.Suna tsaye har suka bar gidan sannan aka koma aka ci gaba da hidima dan yau su aunty yafendo zasu k'araso da Meenah bayan anje and
auro nata auren anjima,
Suna zuwa airport jirgi suka shiga motocin ma anan aka barsu kasan cewar da
an d'aura auren za'a dawo ad
auro na Meenah.
*KANO*
Suna zuwa suka wuce gidan sarkin kano anan aka d
aura auren sunje da sadaki dubu d
ari biyu sarkin kano ma yaxo danasa dubu d
ari uku amatsayin gudunmawa aka had
a aka bada sadakin Basma naira dubu d
ari biyar lakadan daganan aka tafi Royal Tropicana donyin reception sekuma aka d
unguma zuwa gidansu Basma nanfa suka tarar k'ofar gidan su Basma mak'il da al
umma xuwansu su yasa ya kuma cika tamkar sukari ya zube kiyashi sun taru akai tsabar mutane different tribes,
Ana gama d'aurin aure Basmah dake cikin d'aki gurin k
awayen ta tayi wani mugun tsalle cike da murna layla ta kalleta tana yatsina fuska cikin takaici ta kalleta,
Ko tsari wallahi,kin fiye rawar kai.
Naji d'in ki fad'i duk abinda zaki fad'a yau ranar murna ta ce dole nayi rawa yau na zama mallakin my sugar boo...
Duk 'yan d'akin suka saki dariya banda layla dake ganin rawar kan Basmah yayi yawa harda zuwa wajan window tana lek
e cikin sa'a ta hango yareemah Aliyu hydar yana ta murmushi mutane kowa sai kama hannunshi suke ana mai Allah ya sanya alkairi.
Basu samu damar shiga cikin gidan ba kasan cewar anata jiran su za'a tafi a d'aura na Meenah,Basmah bata so ba dan sai da tayi ta kiran wayar shi amma ba'a picking kasancewar tana aljihun shi kuma a silent take. Tana ji tana gani suka juya basuyi magana ba kamar ta ce wayyo Allah dan tsananin bak'in ciki.
*BORNU(SHEHURI)*
Su maimartaba suna komawa ya kalli yareemah Aliyu hydar cikin murya k'asa k'asa yace,
Aliyu maza jeka ka sauya kayan jikinka yanzu muna jiran ka...
Da sauri yareemah Aliyu hydar yabi dakakkiyar farar shaddar jikinshi,babu abinda tayi koda kura babu cikin zuciyar shi yake fad'in,
_*Kardai itama wannan yarinyar sabon wanka zan yi mata_*
Muryar maimartaba ce ta kuma dukan cikin kunnanshi yana cewa,
Tashi mana Aliyu.!
Yareemah Aliyu hydar ya mik'e cikin sanyin jiki ba kwari a haka ya shiga apartment d'inshi,tsayawa yayi yana kallon kayan yama rasa wanne zai kuma sawa sai tsaki yake ja yana haskilo Meenah yana yamutsa fuska kayan jikin shi ya cire ya shiga bathroom wanka yayi sannan ya fito a nan ya tarar da an fito mai da wanda zai sa,hararar kayan yayi cikin takaici ya k'arasa wajan dressing mirror yana shafa lotions, yana gamawa ya koma wajan kayan lokacin Modu ya shigo rik'e da waya a kunnenshi yana cewa,
Ok baba bari na gaya mai,toh shikenan insha Allahu.
Katse wayan yayi yana kallon yareemah Aliyu hydar dake a tsaye,dariya Modu indimi yayi sannan yace,
Angon Basmah da Meenah,kaga me two wives anyi d'aya sauran d'ayar kayi sauri baba yace kai ake jira mutane nada abubuwan yi.
Yareemah Aliyu hydar ya kauda kai tare da shafa sumar kanshi yana sauke ajiyar zuciya,
Guy me yasa yanzu ma aka kuma fito min da malun malun?!
Modu na d'aga kayan yace,
Maimartaba ne yace su zaka saka after an gama d'aurin auran sai kasa duk wanda ranka yake so harda ma English wear
s duk zaka iya sawa but yanzu kasa wannan kazo muje kai kad'ai ake jira...!
Ba yadda zai yi hakan nan ya sasu shadda ce light brown me d'igo d'igon ash sai maiko take yi d'inkin ya zauna a jikin shi yayi masifar yin kyau ya d'aura hulla zannah bukhr sannan ya bulala turaruka wajan kala takwas Modu ya kuma yi mai one pic,yareemah Aliyu hydar be kula shi ba suka fito zuwa wajan fada inda za'a d'aura auren,
Gabaki d'aya sai yaji kunya ganin yadda ake ta nan nan dashi kowa so yake ya ganshi,private jet yashiga shida friends d
insa sauran mutane kuma suka shiga sauran jiragen da akai hiring suka d
aga garin yola dan d
aura auren meenah suna zuwa aka fara gudanar da d
aurin auren mahaifin Modu indimi shine
waliyyi
se aka d
akko sadawu (sadaki) bayan angama tambaye tambayen
sigga
ne aka d
akko dinar saboda shine yake amatsayin sadaki ayaren kanuri bayan angama tambayoyin
sigga
ne(the act of asking and acceptance between the family of the bride and groom and their witnesses),
Da misalin k
arfe 2:00 dede aka d
aura auren yareemah Aliyu Hydar shehu bulama Goni da amaryar sa Aminatu Mai Alooma Ghaji akan sadaki sisin gwal guda d
ari biyu kwatankwacin kud
in sadakin Basma. Sannan aka d
unguma aka shiga cikin gidan don gaisawa da mutan gidan su aunty yafendo da sauran yan Uwa da suka zazzo gefe guda kuma had
addiyar liyafa Mai Alooma Ghaji yatanadar masu da cima kala kala a garden dake cikin gidan,
Cikin gidah kuwa tun lokacin da aka d
aura auren Meenah ce kwance a d
akinta se rawar sanyi take bakinta yana kad
uwa aunty yafendo ce tashigo d
auke da kayan meenan da aka kawo daga gurin
hudayya
se alkyabba datai mugun amsar kayan cikin sauri tak
arasa gefan gadon had
e da d
an bubbuga gefan gadon,
Meenah tashi and
aura ki kintsa yanzu xamu wuce yerwa da yardar Allah
Jin shirun yayi yawane yasata yaye bargon had
e dasa hannu xata tasheta taji jikin rau yad
au zafi kamar gaushin wuta,cikin tashin hankali ta ajiye kayan hannunta agefe tad
ago meenah had
e da tallafota jikinta murya araunane tace,
Meenah meya same ki dama bakida lapia?!
Meenah tai shiru takasa magana saboda azabar ciwon da kanta da gab
in jikinta sukeyi mata,cikin tashin hankali murya narawa aunty yafendo tace,
Gayamin ina.. ina..inane yake maki ciwo ajikinki?!
Kasa magana meenah tai se ambaliyar hawaye dake kwance shab
e shab
e a fuskarta ahankali tad
ago hannunta dak
yar tanuna kanta dake mata ciwo kamar xe fad
o don axaba,
#SRKZI?!
Ina kuke masoya makaranta littafin *SON RAI KO ZAB
IN IYAYE?!* nagaisheku gaisuwa mai d
imbin fatan alkhairi.....!
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!*