← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 107

Sashe 3

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

NA
NANA HAFSAT
(MISS XOXO)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of expert and perfect writers)
nanahafsat.wordpress.com
3
Kodah yareemah Aliyu Hydar yakoma sashensu haka yatarar da yareemah babagana inda yabarshi ,kwalbar guiness wine wulle a gefensa se munshari yake da alama yasha yayi tatul dashi,siririn tsaki Aliyu Hydar yaja had'e dashiga d'akinsa ya rufo k'ofar kan gadonsa yakarkad'e da addua had'e dacire jallabiyar dake jikinsa yakwanta bejimaba da yin addua ba bacci yad'aukeshi bashi yatashi ba se shad'aya saura kwata shima k'arar ringing d'in wayarsane yatasheshi.. 'Basma Oxford' shine sunan dake yawo akan screen d'in iPhone 7 d'insa,swiping yayi yad'auka had'e dasawa a handsfree fuskarsa a d'aure dagani yaji haushin kiran nata,cikeda zumud'i tace;
"Hellurh sugar boo..,Hellurh boo boo.. Bab..." Bata k'arasaba yai saurin katseta
"Basma ya akai ne?!"
"Sugar boo nayi lefi dana kirakane??"
Cikeda takaici yace;
"Basma you cut my sleep when I needed it most"
"Boo boo I missed u so damn much,"
Ajiyan xuciya yai yana mamakin basma,shide yasan ba sonta yakeba kawaide yana tausayintane yana kulata amma Ita takasa ganewa muryarta ce ta katse mashi tunanin zucin dayake;
"Honestly I think bout you ol the time, in the morning at the night, and in the middle of the day ,it's you it's just always you"
Tace hakan cikeda shagwab'a...
Girgixa kai yayi kamar tana ganinsa;
"Basma I just left yesterday..."
"Sugar boo wallahi dagaske nake"
Yad'an jima yana tunani kafin yace mata;
"Wane statement ne last danai maki alokacin daxan taho?"
Yar daria tayi kafin tace;
"Kace I should focused on my studies"
"Then meyasa bakiyiba??"
"I always spent my time with u yareemah Hydar nd u knw right .. Kuma wallahy I tried my possible best but nakasa komi ,I always think of you"
"Hmmm Lalle"shine abinda yareema Hydar yace kawai sannan yakatse kiran had'e da shutting wayar down..
Kodah basmah taga yareemah Aliyu Hydar yakatse Wayan bata damuba sema sake gyara kwanciyan ta datai, friend d'inta dake kusa da ita kusan age mate ne su biyun tace;
"Babe kina bani mamaki wallahi..."
Rolling eyes d'inta basma tai tanabin k'awar tata da kallo sannan tace;
"Danayi me?!"
"Kin mutu akan wani da be damu dakeba,haba babe this is so not u... Upon all the guys da suka mace akanki kirasa wanda xaki dying for se wannan guy d'in me kallon mutane Kamar kashi"
Daria basma tayi kafin tace;
"Duk abinda yayi karkiga lefinsa, lefina xaki gani beside he's a prince .. Candy boo ingaya maki bantab'a son wani d'a namiji aduniya ba kamar Aliyu Hydar d'ina shine _Son_Rai na_"tak'arashe maganar tana lumshe ido
"Bangane prince ba,kina nufin kicemin d'an sarki ne?!"
"A finals d'insa yake... Yana karatun petrochemical engineering,Idan Kinga yadda babes ke rushing akansa xaki mamaki"
"Osheey dole yai haka,Kinsan jinin sarauta,k'asaita ajikinsu take,kumafa seda kika fad'a na lura har wani xama yake irin nasu na masu sarauta xaki gansu a kishingid'e.. Kice kinkusa xama sarauniya"tak'arashe xancen tana daria..
"I pray so.. Gimbiya basma matar yareemah Aliyu Hydar how ds it sound?!"
"Cool.. Allah ya tabbatar da alkhairi babe.."
"Ameen candy boo,shiyasa na matsu yadawo naji kiranme babansa yake masa,don gaskia banason sharing d'insa da kowacce mace,ina kishin abuna"
"Babe yace xe aureki ne?!"
"K'arewarta ma cayai nice _Son_Ran sa_"basma tace hakan tana murmushi
"Uhm uhm romantic couples kenan,Allah yasade har zuciyarsa"tace hakan tana mik'ewa tsaye
"Layla(sunanta kenan)karki cemin komawa xaki yanxu bayan bahaka mukai deal ba"
"Babe,akwai slaying yau,a Kentucky fried chicken (kfc)na wurin downtown abey hills and clubbing"tafad'i hakan tana wani girgixa jiki ...
"Kice club xakije.."
"Uhm can xani babe kema yaushe kika dena xuwa ?!beside romancing ne kawai babu wani abu daxamuyi bayan kisses and hugs ..."tace da basma hakan taname gogawa lips d'inta nude lipstick din Kylie a jikin mirror
"Babe Allah ya shryeni yanxu .."
"Hakade kikace,to nima Allah xe shryeni idan lokacina yaxo"Layla tabawa basma amsa tareda sakawa k'afafuwanta takalma samfarin boot!!!
"Lalle shegs.. Who's the date ?!"basma tace da Layla
"Wani guy ne me shegen kyau,a Cambridge muka had'u munje outing daganinshi kinga kanuri... Wlhy babe ko ina ajikin shi k'amshi yake ga kyau ga tsafta kamar me"tak'arasa xancen tana wani lumshe ido
Da sauri basma ta mik'e tana murmushi ,Layla ta kalleta itama tana murmushin,kafin basma tayi magana Layla ta rigata ;
"Babe kinsan shi ne?!"
"No not at all,kintunomin da sugar boo d'ina ne,yareemah Aliyu Hydar wato ko company d'in designer na Calvin Klein bekai jikinsa k'amshi ba,kullum k'amshi yake ,apartment d'insa kullum da k'amshin turaren wuta (incense)da Kuma turaruka designers ke har turara kaya yake kamar amarya"
"Oh my,, just like my baby,gidan k'amshi kenan"
"Yo ai dole Aliyu yai k'amshi kinsan d'an sarkin borno ne kuma barebari ne"
"Nima baby na nasan baxe wuce d'an can ba... Oh babe lokaci yana k'uremin na tafi mekikeso nataho miki dashi?!"
"Cold Stone ice cream da cheese burger"
"Alright then sena dawo..."Layla tace da basma hakan sannan tafuta daga d'akin nasu
Ita kuma basma ta gyara kwanciyarta akan mini bed d'inta tana me sake kallon hotan yareeemah Aliyu Hydar dake baje akan screen d'in wayarta ya bud'a baki yana daria inda kyakkyawar wushiryarsa ta bayyana...
__normal d'aki ne irin na college(university a state(outside country)kenan ,komi pink and purple ne har gadajen nasu k'wara biyu dayake basma da Laylan childhood friends ne tun a gidah Nigeria agarin nasu na kano,suka k'ara shakuwa tahanyar course mates da roommates dasuka xama... Komi atare sukeyi basa b'oyewa juna sirrikansu...!
_Maiduguri_
Yareemah Aliyu Hydar na tashi daga bacci........

HASKE WRITERS ASSOCIATION
(Home of expert and perfect writers)
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo:
SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!

(A STUNNING LOVE STORY)
Chapter 3 · 0% Book details