Sashe 36
Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
zaune a tsakiyar gado an rufeta da wata tsadaddiyar alkyabba mai matukar kyau, Samun kansa yai dabin d akin da kallo sosai d akin yayi masa kyau k atotan d akine d auke da italian royal bed dayaji zanin gado na alfarma ga pillows kusan ashirin ajere akan gadon hardasu rumfa gadon yake dashi purple and white komi na d akin harta sofas k wara biyu dake gefe da gefen d akin babu abinda d akin bejiba ciki harda kayan kallo bana k aramin kud i ba, Sallama yasa kyayi akaro na biyu tacikin lullub i Basma ta amsa a sanyaye jinta amsa yasashi fita daga d akin Basma kwa cikin zuciyarta se kwararo du ai take na Allah yasa ba fushi yaiba dontasan halinsa me wuyar fassaruwane,yana fita yashiga d akin kusada nata komi na d akin cream and blue ne yayi kyau ba k arya kayan jikinsa yarage yashiga wanka yafito yasaka pajamas d insa bayan yabi kowane lungu da sak o na jikinsa yafeshe da turaruka mild, Harya d akko waya xe fara dannawa seya tuno yabar y ar mutane kilan kuma bataci abinci ba gashi dare yayi,k asa yasauka kan doguwar kujera yaga ledoji na kayan k walam da mak ulashe da alama Modu ne yakawo hamdalah yai had e da d akko plate da cup yahaura sama d akin Basma tana nan inda yabarta cikin daddad ar muryar shi yai sallama had e da janyo table d in dake tsakiyar sofa yadawo dashi kusada Basma kayan k walam da mak ulashe ya zuzzuba akan plate d in had e da tsiyaya mata lemo yatura mata gabanta bayan yasa hannu yayaye alkyabbar data rufe mata kanta cikeda kunya tad ako tana dubansa sekuma tasake maida kanta k asa wai ita a dole kunyar amarci, Woww....! Ya fad'a cikin sanyin shi bayan ya d'aga alkyabbar fuskarta ta bayyana tasha makeup,sunkuyar dakai ta kuma yi tana murmushi k'asa-k'asa a hankali ya matsa kusa da ita har suna gugar kafad'an su sarki Aliyu hydar ya bud'e ledan ya ciro fresh milk sannan ya bud'e bank'ararun kajin yana jin kamshin yayi murmushi dan ya gane aikin Ammi ne, cup 2 yayi musu na fresh milk d'in ya mik'a mata,hannu tasa ta karb'a yabi nallenta da kallo yana jin wani abu na yawo cikin jikin shi wanda be son ko menene shi ba, Basu ci da yawa ba ya saukar da kayan daga kan gadon sannan ya saci kallonta, so yake yace mata tayo alwala amma ya kasa wata irin kunya yakeji gani yake kamar zata fassara shi,dakyar sarki Aliyu hydar ya kawar da kai sannan yace mata, Ammh jeki alwala muyi sallah dan mu gode mai mu nuna mai farin cikin mu... Sakkowa Basma tayi daga kan gadon bayan ta cire alkyabbar jikinta ta tattare doguwar rigar jikinta tayi hanyar da take tunanin toilet ne,da kallo yabi bayanta idanuwansa suka dira a wajan hips d'inta nan da nan yaji fad'uwar gaba tare da d'auke kai daga kallonta.Tashi yayi yafita shima yayo alwalar sannan ya dawo inda take, pray mat ya shimfid'a musu sannan ya shiga yajasu jam'i suka yi raka'a biyu kamar yadda annabi (s.a.w) ya koyar da al'ummar musulmai ya dad'e yana addu'o'i wanda har sai da Basma ta fara jin bacci sannan ya juyo yana kallonta; Kije ki kwanta nima zuwa zanyi na kwanta duk na gaji sosai... A d'an razane Basma ta ware idanuwa kafin tace, Sugar boo a ina zan kwanta?! Da mamaki yake bin fuskar ta da kallo yace mata, Anan d'akin mana me yasa kike tambaya ta kuma?! Kamar Basma zata yi kuka cikin nuna alamun tsoro tace mai, Ni dai gaskiya tsoro nake ji muje ka rakani wajan su Ammi na kwana acan baxan iya kwana ni d'aya anan ba.... Sarki Aliyu hydar ya shafa quarter million d'inshi dake kwance luf-luf a kyakkyawar fuskar shi, ya za'ayi ya barta taje wajan su Ammi bazai yiwu ba dan haka ya kuma kallonta, Kije kiyi bacci ai nima anan zan kwana. Murmushi tayi yadda bazai gani ba sannan ta k'arasa wajan da kayanta suke wata sleeping dress ta gani mai matukar yauk'i red color, sanyawa tayi sannan ta haye gado idanuwanta cike da bacci tun tana jiran taganshi ya hau har ta fara damuwa shi kuwa kunya ce fal cikin zuciyar shi be ma san ta ina zai fara ba dan haka ya dad'e zaune sai yayi kamar ya bugawa Modu waya sai ya fasa dan yana gudun raini a wajan Modun, Da kyar ya koma gadon ya kwanta yana jiyo daddad'an kamshinta a cikin sand'a ya mik'a hannunshi jikinta ya rungumeta lokaci d'aya yaji ta sakar mai jiki hannunshi yakai setin na shanunta ba tare da ya fargaba, tun a sannan Sarki Aliyu hydar ya fara aikawa Basma zafafan sakwanni wanda be ma son yana yiba bare ya tambayi kanshi a ina ya koya _*ni miss xoxo nace a movies_*ranar sai da Aliyu hydar yasan lallai shima ashe lafiyayyan namijine kamar kowa sabon sarki sabon aure sabuwar rayuwa, Sunjima suna raya daren alkhairi kafin daga bisani mai martaba Aliyu Hydar ya farga daga aika aikan dayayi a d ari yatashi a kunyace ya sunkuceta se bathroom yatemakamata ta tsaftace jikinta,atare sukai wankan tsarki sannan suka canxa duvet ranar baisamu fita masallaci ba don narke masa Basma tai tana shagwab a shikuma sai sanya mata albarka yake atare yajasu sukai sallar asubah sannan suka koma baccin gajiya basu suka tashiba se wajen goma shima wayar Basma ce ta tatashesu da kuka, Cikin sauri ya k arasa shirinsa yasauka k asa itakuma Basma tafad a band aki don shiryawa tare sukai having breakfast sannan sarki Aliyu Hydar yafita xuwa sashen babansu wato mai martaba mai murabus shamakinsa yana take masa baya gefe da gefansa kuwa dogaransa ne dake tsare shi, Hello babe,shegs to ya ranki kede k araso kawai wallahi yafice tun d Basma nagama wayar ta ajiyeta agefe sannan tacigaba da murxa d aurin d ankwalinta wanda ake kirada indimi style sanye take cikin atamfa daviva purple color me design bak i tasha d inki kuma ya amshi k irar jikinta ba lefi riga da skirt ne samfarin d inkin Senegalese yayi kyau k warai,bin jikinta tai da turaruka sannan tagoga jan baki tanayi tana murmushi ita kad ai kome take tunawa oho, Jin k arar door bell yasanyata tashi tasauka k asa tana murmushi sanin layla ce saboda dama da ita tagama waya yanzu tana bud e mata sukai hugging juna, Uhm Uhm amarsu kenan kinji wani k amshi dake tashi ajikinki kuma de wannan ba k amshin ki bane Cewar layla tana d agewa Basma gira d aya, #SRKZBI?! _*Zuwaga masoya makaranta wannan littafi kwana biyu banyi posting ba hakan yafaru ne sanadiyar bikin k anwata da akai dakuma wani uzuri nawa nadaban damasu kirana damasu mun text Alhamdulillah lapiata qalau lokacine kawai da bansamuba Nagaisheku gaisuwa mai k ima Allah ubangiji yabarmu tare Nagode k warai da kulawarku#AnaTare WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER:MISS XOXO [4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB IN IYAYE*