← Book details Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 107

Sashe 28

Son Rai Ko Zab'in Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

_*A STUNNING LOVE STORY_*
*NA*
NANA HAFSAT
(_*MISS XOXO_*)
HASKE WRITERS ASSOCIATION
(_*Home of expert and perfect writers_*)
_*Devoted to_*
cutest momma(_*XARAH BUKHAR_*)
_*Tukwicine agareku_*:
_*Billyn Abdul_*(Tawan) and my beloved sis(ya _*Hajja ce_*)
_*particular thanks goes to my two adorable daughters_* :
_*Bitti Feedhom & dota Billy S Fari_*...
_42/43_
Wannan shafin nakine Aneesa Abubkhar Rimi _*ANEELURV_*
nanahafsat.wordpress.com
____________
*H*aka meenah tacigaba da kukanta tanayi tana gungunin itade tafuson yaya Modu sau dubu akansa haka kuma sunfi shak
uwa tanayi tana zumb
uro baki had
e da jan majinar axabar ciwon kanta dayaja mata shi harya haddasa mata mura,
Seda yareemah Aliyu Hydar yai dariyarsa mai isarsa sannan yasha kunu kamar bashiba yafara taku cikeda k
asaita yadawo har kusa da ita sunajin numfashin juna yadda jikinta ke rawa abin yaso yabashi dariya sekuma yaci magani yana k
are mata kallo hakan yayi dede da sakkowar aunty yafendo daga sama bata lura dasuba kasancewar stairs d
in kallon dama yake sukuma k
ofar dasuke daskare a tsaye hagu take kalla kiranta tashiga yi don taduba d
akinta batanan takuma san cewar batada lapia a yadda meenah ta shirga mata k
arya,
Meeno nah,ke meenah kina Ina ina kika shiga kikabar famfon sink se zuba yake shi kad
ai?!
Muryar meenah narawa tace,
Aunty ga... Gani nan kobah yaya a....
Xata fara kwararo magana Aliyu Hydar yai hanxarin sa hannunsa ya toshe mata baki hakan yayi dede dashigowar aunty yafendo parlorn komawa gefe Aliyu yai yana soshe soshen k
eya kallo d
aya meenah tai masa sekuma tai hanzarin maida dubanta ga aunty yafendo wacce ke k
arin ficewa daga parlorn da saurin ta da alamun kunyar ganin data yi masu atare,zuciyarta cikeda murnar kilan meenah da Aliyun sunfara dedeta kansu...
Jin yakuma kama gashinta da k
arfi ne yasata sakin k
aramar k
ara,k
afafunta suka d
auki rawa tanamai runtse ido don azaba,cije lips d
insa yai yakuma sake damk
ar gashinta cikeda fad
a yace,
I repeat meyasa bakya saka d
ankwali?!
Tuni ta soma hawayen axaba sai k
aramin tsalle takeyi amma bai saki gashinba daky
ar tadafe kanta cikin muryar kuka ta amsa,
Ni bana sonshi ne saboda aradun Allah..
Bata k
arasaba yasa hannu ya buge mata bakin bayan yasaki gashin,
Idan kika sakemin rantsuwa da aradun Allah sena b
allaki sannan kibud
e kunne kiji rules d
in daxansa maki dak
iya kawai,hope m clear??
Ta bud
e idanu tana kallonsa sekuma tai saurin sadda kanta k
asa tana mai runtse idanuwanta cikeda ciwon dakanta kemata,murya a hankali tace,
Jinjina kai yayi had
e da fad
Okay fine
ewa yai yaxauna akan kujera mai uku had
e da zaro wayarsa yashiga dannawa yakwashi mintina k
alilan yana danne dannensa awaya itakam idanuwanta sun kawo ruwa ta k
agara yabarta tatafi cikin zuciyarta kuwa banda,
Arrogant,mugu,azzalumi Allah ya isarmin..
Sukad
ai take maimaitawa harde ta tsinkayo muryarsa yana fad
Kodah wasa,kodah wasa naji ko aka gayamin kinbawa wani labarin duk abinda yafaru yanzu sena yanke miki wannan gashin naki na dodo kamar na rapunzel kina jina?!
Da sauri takad
a kanta jikinta se rawa yake,
Tashi ki fita dak
iya kawai
Dama abinda takeson ji kenan da sauri ta mik
e xata fita yace,
Tajiyo agajiye tana cuno baki,ya d
an murmusa kad
an kafin yace,
Ko Modu kada nasake naji something related to this awurinsa if not...
sekuma yai shiru yana cijan lip d
insa na k
Da sauri tafuce hartana tuntub
e gudun kada yasake kiranta jinjina kai kawai yai had
e da sa hannu yashafa curly gashinsa sekuma yamik
e shima yafice,sama yahau don gaida aunty yafendo kwata kwata yak
i sakin jikinsa ganin kunyarta yakeji yasanya itama ko ido bata had
a dashiba a kunyace suka k
arasa gaisawa sannan ya mata sallama yafice,
A balcony yahad
u da Modu yanata zambad
a sauri yana tafe yana gyara karin hularsa murmushi Aliyu Hydar yayi ganin Modu yawuce shi da sauri kamar xe tashi sama bebari sunyi magana ba bayan sungama had
a kayansu sashen Baffa Alooma suka nupa sukayi mashi sallama har parking space ya rakosu shidasu gid
ado da bulama yabisu da adduar Allah ya kiyaye yatsare yakuma saukesu gidah lapia sannan yakoma sashensa don yana ganawa da wasu manyan bak
Ganin Modu bega Meenah suyi sallama bane ya aika gidad
o yakira mashi ita da gudu gid
o yadawo yana haki,
Kuka take Aminatun,tace baxata zoba
For real?ko wata tsokanar tasakeyi?!
cewar Modu yana dariya
Wallahi bansan mata ba kilan itada aunty ne saboda yau bataje school ba
Kai Meenah se addua,to idan tadena kukan kagaysheta kace mu muntafi
Modu yace hakan had
e da xaro kud
i yabawa gid
on yace su raba shida sauran yaran,sannan sukai masu sallama suka tafi driver yajasu se airport daganan jirgi yad
aga dasu bornu state,
_*Bornu(Damboa Road)_*
Su Aliyu na k
arasawa motoci sukazo a tawaga suka d
aukesu,Aliyu yace su fara biyawa suga jikin baa Ngari tukun kafin su k
arasa shehurin.Suna xuwa suka fara shiga sashen baa Ngari su Ammin suna cikin d
akin harda k
anwarta dake binta itama taxo duba shi,
Jingine Ngarin yake da pillow akan gado sosai ya murmure ba kamar daba yayi kumari ba kad
an ba gaisheda su Ammin sukai sannan suka duba jikin Ngarin murmushi fad
ade a fuskokinsu Aliyun da Modu ganin jikin nasa sosai yayi sauk
i cikeda farin ciki Aliyu yace,
Ammi akwai improvements ko?Alhamdulillah naga yana iya motsa k
afarsa ma
Itama murmushin Ammin tai kafin tace,
Eh sosai Alhamdulillah kagafa yanzu fa ko
ina najikinsa yana motsashi dan jia da sanda ma su Affy suka tasashi agaba haryad
an fara koyan tafiya
Alhamdulillah Allah ya k
ara masa lapia
cewar Modu cikeda murna
Amin Amin Modu
cewar Ammin
Shide yareemah Ngari banda murmushi ba
abinda yake masu tunda ba bakin magana amma kuma Alhamdulillah tunda yana jin mesuke cewa sun jima a d
akin harseda Ngarin yasamu bacci sannan suka koma sashen Ammin sukaci abinci sunfara shirin tafiya ne su Affy suka dawo daga islamia da ake koya masu a cikin gidan da gudu Affy ta d
ane aliyu taname murnar ganinsa,
Baa Hydar weli weli welcome back
Murmushi yai yana shafa cheeks d
inta,
Baby of the family
Baa Hydar ashe ashe meenah xaka aura
arasa maganar cikin murna,
Shafa kansa yai ganin duk su Ammin sunxuba musu ido ahankali yace mata,
Sannan yadubi Modu dake rafka surutu da Aysa,
Guy muje ko nasan baba yana jira
a haba Aliko Hydara baxaka fad
a mana yadda akaiba
Cewar k
anwar Ammin dake tambayarsa cikeda son jin yaya aka k
are.kamarsu d
aya da Ammin sede ita bata cika hasken fata ba kamar Ammin,shafa k
eyarsa yai kawai yana duban Modu dayak
i bi takansama ahankali yace,
Mami komi normal
Kai Aliyu haryanxu kananan da wannan Arrogant halin naka to Allah ya kyauta maka aure ne de babu fashi se anyishi
Murmushi kawai yayi batare dayace komaiba juyawatai tana kallon Ammin kafin tace,
Yakaka kinji yak
i fad
a ko?!
Daria kawai Ammin tayi kafin tace,
aleshi yaruwaiya(ruqayya)inda sabo yadace ace kinsaba da nunk
ufurcin Aliyu
Cab kaikuma Modu fa wacece takan?!
Aunty yaruwayya tatambayi Modu dake faman tsiri tsiri da idanuwa hakan yabawa Aliyu dake gefe daria mik
ewa Modu yai shima yana dari
ar kafin yace,
Mami soon xaku ganta
Akwai wata yarinya me hankali da nutsuwa wlhy namaka sha
awarta batafi aysah ba
Lalle a
ina take mami?!
Anannan unguwar bulabulin ngarnam
Kan bala
iiincan Mami kirufamin asiri,Guy xomu wuce plss kaji Mami fa
Gaba d
aya aka saka daria a parlorn jin yadda Modu yarud
e yake magana sallama suka masu sannan suka koma shehurin...
_*shehuri_*
Bayan su yareemah Aliyu Hydar sunkoma fada suka nupa wajen mai martaba suka sheda masa sundawo sund
an tab
a hira sannan yace masu suje su huta yak
are da,
Nagode maku Allah yasaka maku da alkhairi ya d
aukaki rayuwarku aduk matakin dakuka shiga a duniya kawu alooma yace min komai an gudanar dashi yadda yakamata Nagode maku nagode k
warai matuk
a yanxu abinda yarage shine duk acikin satinnan xa
a gama nema maka auren duka su biyun don ita Meenah ma har dinar na d
aurin auren xa
a bayar shi wannan babu matsala Inafatan kungane?!
Eh baba
To kuje Allah ya maku albarka seku fara shiri na komawa makaranta ko?
To baba Mungode Allah yasaka da alkhairi
suka fad
a atare
Sannan yabasu damar tafiya suka mik
e suka nupi sashen su kowannensu da abinda zuciyarsa ke sak
a masa,
_*YOLA(Mai Alooma Ghaji Residence)_*
Meenah kukan me kike tun d
axu nayi nayi dake kifad
amin meya faru kink
i ko?to wallahi xan had
aki da Bulama ya lillisamun ke kilan inkika daku kya fad
i menene
Aunty yafendo ce ke tambayar meenah hankalinta duk yatashi ganin tun safe take kuka kuma tayi tayi da ita tafad
i menene me akai mata amma tak
i saboda tsabar kafiya,
Hawaye kwance shab
e shab
e asaman fuskarta tace,
Aunty..Nikam haihuwa zanyi,
arashe xancen tana kuka,
Zumbur aunty yafendo tamik
e tana gwalalo idanuwa had
e da dafe k
irji cikin firgici tace,
Handi inboni,me.. me yafaru meenah?!
Aunty yafendo tak
arashe xancen cikeda d
imaucewa,
Aunty kobah yaya Aliyu Hydar bane ya murd
e min hannuna shikenan yanxu nayi ciki nasan haihuwa xanyi
Sanyi aunty yafendo taji har cikin ranta gefe d
aya kuma daria ce ta kusan kufce mata tai saurin danneta ahankali tashiga yiwa meenah bayani dede yadda xata gane dukda tasan ba ganewar takeba saboda yadda hankalin Meenan yatattara yakoma window hango gid
o datai da cima kala kala ta kayan xak
i yabajesu a balcony yana dannawa cikinsa,kallon nasa kuwa datake k
ullalliya take shiryawa nayadda xata rabashi da kayan tahanyar tsokanoshi har Aunty yafendo tagama maganarta meenah batasan me take nupi ba k
arashen xancen kawai taji,
Kinganeko Aminatun baffa da Aunty da yayya?!
Jinjina kai kawai tayi gami da jan majina don haryanxu takasa sakin ranta abin yakusa bawa aunty yafendo daria ta gimtse tace,
Seki kwantar da hankalinki yanxu and cheer up
Kawai Meenah tace had
e da fecewa aguje tai hanyar balcony hango gidad
o tai yana dannawa cikinsa chocolate na maltesers bata b
ata lokaci ba tararumi ledar gabansa duka ta fece aguje dama gata ba kib
a gudu baya mata wahala,Aunty yafendo dake jikin window tana ganin meke faruwa kanta kawai ta jinjina na irin rashin jin Meenah sakin labulen window tai takama sabgar gabanta bakinta d
auke da addu
Allah ya shiryamun ke Aminatu...!
Nasan har jibi kuna karantawa saboda tsabar yawansa(lol)
Team#Y.ALIYU HYDAR
BASMA AUR MEENAH!
WRITTEN BY THE ELOQUENT WRITER;MISS XOXO
[4/22, 4:53 PM] My Xoxo: *SON RAI KO ZAB'IN IYAYE?!*
Chapter 28 · 0% Book details